Sashe 21
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yanzu kina nufin ba ki da numbata Jannah?" Shiru kawai ta yi ba ta ce mata komai ba sai zuwa can ta ce,
"Ina son kuÉ—i zan je shoping." Ta furta ba cikin rashin ladabi da girmamawa.
"Na wa kike so? Faɗa mini na yi miki alƙawari ko nawa Jannah, domin komai da nike nema na ki ne. Ki faɗa mini zan ba ki."
"200k." Ta sanar mata.
"Ok, iya hakan kwai kike so? Ba ri na tura miko dubu ɗari biyar. In ba su isa ba sai na ƙara, ni dai burina ki damu da ni, ki ƙaunace ni ko da kwatankwacin rabin na mahaifinki ba ne."
"Yauwa mom, ki gaya ma wancan rigimammiyar mahaifiyar ta ki, ta kiyaye ni, kuma ki ɗaukar mini aiki don ba zan iya aikin da take saka ni ba. Na ga haka kika koyar da ni, idan da ce babu kyau ba za ki tarbiyartar da ni a haka ba, saboda iƙirarin son da kike cewa kina mini."
Sai ta ji kalamanta tamkar saukar aradu a ƙwanyarta. Rintse idanunta ta yi cikin ƙunar rai. Wasu zafafen hawaye suka wanke mata fuska.
"Na yi kuskuren da ba zai gyaru ba. Ki yi haƙuri zan yi mata magana."
"Humh"
Ta ce tare da kashe wayar da sauri tana hararar wayar don duk wayar da suke yi daurewa kawai take yi, amma wani zafin ta take ciki.
Mom ta ije wayar cikin tsananin damuwa domin a maimakon ta ji sausaucin kirar sai baƙinciki da ya cika zuciyarta, domin ba haka ta so ba, don ta so ta gaya mata kalamai masu daɗi na tsakanin 'ya da uwa sannan ta tambayeta cikin girmama, amma kiran wani nasara ce.
"Watarana za ki fahimci gaskiya ki soni fiye da yadda kike so mahaifinki. Sai dai, ina miki fatan ka da ki yi nadama a lokacin da ruwa ya ƙarewa ɗankada. Wataƙila ba ni a raye ko kuma ba ki da halin gyara kuskurenki. Allah ya yi miki albarka." Ta ƙarashe maganar cikin muryar kuka.
Ƙarar shigowar kuɗin ya sa ta zuba wani irin ihu.
"Da ma na san za ta tura mini, ai mom is open handed. Ko da yake kuÉ—in ta ke samu ba ta san darajar kuÉ—in ba.
Miƙewa ta yi tana mazurai ganin Hajiya Baaba a kanta.
"Da ga gani ba ki da gaskiya. fitsararriya kawai."
"Tun da ba sata na yi miki ba sai a sha fa mini lafiya."
Hajiya ta yi ƙuta tare da kai mata bugu amma sai ta dakata jin wani uban ihu da ta ƙwala har sai da gidan ya amsa.
"Na ba ni! Ki ji mini 'ya za ki tara mini mutane. Wallahi in kina cin ƙasa ki kiyayyi ta shuri, ki yi mini biyayya mu zauna lafiya babu mai jin kammu. Ungo maza ki je direba ya kai ki a gwada ki ɗinki, da kayan Ummu Kursumu za'a gwada ki."
Turo baki ta yi tana kallon kayanta wulaƙance."Allah ya tsare ni. Ni na lura you are trying to deprive me."
"Jannah ina matsayin kakarki na yi miki kyauta ki ce ba kya so? To wallahi uban kuturu ya yi kaÉ—an."
Ta zauna tare da gutsirar goro ta saka a bakinta kana ta ci gaba da cewa,
A hannuna a ka bar mini amanarki, ni ce na ke da ikon zaɓa miki abin da na ke so a rayuwarki. Zan fara koya miki girki da kula da kanki komai da komai zan koya miki, kar ki yi aure mijin ya ga mun cuce shi, duk da cewar tare za mu yi zaman auren."
"Allah ya ba ki sa'a, na ga wanda za ki koya wa, don na gaya wa 'yarki masu aiki za ta É—auko mini kuma ta amince."
"A ina? Amma ba dai a gidan nan ba, kuma ina raye ko. Ai ni mamakin Halimatuu na ke, wallahi albasa ba ta yi halin ruwa ba."
"Rigima kike ji in ban da rigimar ki mai zan yi da kayan tsoffafi ai kalar ki ce kayan, ko ba ki san wace ce mahaifiyata."
"Dallah rufe mini baki! Na haifi 'yar da cikina? Ai ni ce mai ƙashin ar'azikin, in da ba ɓan haife ta ba a gidan uban wa za ta haife ki. Ai wallahi na iya haihuwa. Kin ga kuwa ƙauyenmu har gori aka yi mini cewar ni da arziƙi sai dai in a jahannama ana yi, sai ga shi Allah ya nuna musu ishira tun duniya ya fara nuna musu ni 'yar aljannah ce. Mata nawa suka ci arzikin haihuwa da maza a karkarkarramu. Shi ya sa na ke shuka musu barbaɗar rashin mutunci.
"Huhm daga ganin ki Hajiya kin shuka rashin mutunci da kuruciyar.."
"Ubanki na ce"?! Tantiriya kawai ni kike faÉ—a ma haka."
ÆŠakinta ta ruga tana faÉ—in, "Ashe ke muka gado." Ta shige É—akin ba tare da ji me ta faÉ—a ba.
Hajiya ta ce." Allah ya kyauta gayyar arna a idi. Waɗancan fitsararrun kenan ni suka gado? Ƙarya kike yi, ga dai waɗanda suka gado ni nan sun zamo jigo ga al'umma.
Wanka ta yi sannan ta nufi sashin su Nahlin ta same tana zaune a falo tana tsefe wa Ummita kitso.
"Don Allah, Anty Nahlin za ki raka ni shopping? Dad ya tura mini da 3000k" Ta ƙarashe tambayar tana zama a gefenta.
Murmushi ta yi tare da ware idanunta."Iyye dad's pet. 3 hundred thousand just like that! Ba ri na kammala mata tsifar, in yi girkin rana sai mu shirya, I hope by 4 pm is ok? kin ga sai ki ta ya ni girkin ko?"
"Tab, na dai ta ya ki hira, don ni wallahi I can even remember when last I enter kitchen. Komai na ke buƙata sai dai a kawo mini. And you know what? I enjoin that" Ta ce mata tana ƙoƙarin kunna data, ta kunna tiktok. Sai ta juyo ta kalle ta ta ce,
Girgiza kant ta yi a ranta tana tunanin anya mom ba ta yi kuskure ba da sunan gyara?
"Anty Nahlin kina ƙoƙari fa, na ga gidan nan masu aiki har biyu, amma kullum kina kicin girki?"
Dariya ta yi."Eh, tsarin Ammy ce. Ya Ajmal ba ya cin abincin masu aiki, na su suke girkawa da masu gadi, sai karnika."
"To sai na wa kenan? Ya mai da ke baiwarsa kenan? In girkin daÉ—i ne ya girka da kansa mana. I believe ko ruwan zafi ba ya iya dafawa, amma zai takurawa rayuwarki. Ni da tun zuwan gidan nan, na gane ya É—auki mace baiwa, saboda ko serving É—in kansa ba ya iya wa, sai dai ki yi masa, sai ka ce cikinki zai kai bincin. I was like haba!"
Dariya ta kwashe da shi sai da ta yi mai isarta ta ce,
"Lallai kina da aiki kuwa. So what if kika auri miji irin Ya Ajmal mai son girkin matarsa?"
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093
KURA DA FATAR AKUYA*
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(JAMSY)
*SADAUKARWA GA:-*
*BADAMASI (AUTA)*
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION
(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation?)
Ban yadda a juya mini labarina ta ko wace siga ko karantashi ba tare da izinina ba. Aikata hakan zai sa mutum ya fuskanci doka.
*PAGE 9-10*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
Allah ya kyauta! Shi kansa ya san matar da zai aura ta yi masa girki. Kamar ni babban yarinya irina mai aji, kuma he will expect me to cook for him?" Ta ƙarashe maganar tana juya jikinta wanda hakan ya ƙara ba ta dariya sosai.
"Kin san Allah Anty Nahlin? Ni ko zan yi aure ba yanzu ba, sai na yi degree, master, and phd. If possible na fara aiki. Haihuwa kuwa, anya zan iya may be one."
"A tab! Lallai ko da yake yarinya ce ke, ƙuruciya ke damun ki. Amma dai ina gargaɗin ki da kar ƙi ɗauki ra'ayin riƙau, wato feminism da kuma iƙirarin da bature ya ke yi na. What a man can do, woman can do better. A ko da yaushe namiji shi ne a gaba. Kamar yadda littafin mu mai tsarki ya ce. So please ki cire wannan a ranki."
Taɓe baki ta yi ba ta ce mata komai ba tana skipping kallon da take yi. Ganin hakan ya sanya ta ci gaba da cewa,
"Ko mom da kika gani, a gidan aurenta ta samu wannan É—aukakar, don haka ki cire wannan tunanin."
"Haba Anty Nahlin! It is just my ideation. Kuma planning to my future kike tada jijiyar wuya haka har da su kawo ya da wa'azi. Mutum fa na da ikon tsara wa kansa abin da yake so. Kum..."
"Ki gyara kalamanki domin mutum bai isa ya tsarawa kansa rayuwa ba sai Allah, shi ne ya ke da ikon wannan Mudabbirul amri ne. Kin manta ko shi baturen cewa ya yi man proposed but Allah disposed?"
"Huhmm." Ta ce cikin guddurar kalamanta.
"It hasn't go to that. I just telling you as far as am concerned ne."
"Na lura sam ba kya son gaskiya halin ki É—aya da Ummu Kursum ita ma ba ta son gaskiya. Ni kuma as World concerned na ke gaya miki."
"Anty Nahlin. You know what? Let me go to falo and watch film. Is like you don't need my accompany bye."
Dariya ta yi ta kama hannunta ta riƙe."Sorry sis, dawo ki zauna na daina."
Ba bu kunya ta zauna tana murmushi sai kuma ta fara zuba tana mata hirar celebrities wasu ko sanin su ba ta yi ba. A haka suka gama girkin bayan sun ci sun yi sallah, Jannah ta yi wanka tare da wucewa sashin Hajiya Baaba don ta canza kaya.Bayan ta gama suka ci abinci suka yi sallah.