Sashe 40
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sabod girman kanta da nuna bata son hurɗa da marasa class sai ba ta cika ƙawaye ba. Da ga Zainab Zeey, wacce take 'yar Kaduna kuma mahaifinta yana da muƙami a gwamnati, sai Shamsiya suna kiranta da Sham, daga Kano mahaifinta ɗan Kasuwane, sai kuma Aisha ita kuma daga Kebbi take, amma ba ta cika shige musu ba, domin kamar ba su da shi kamar su.
Duk jan kunne da Nahlin ta yi musu kan babu ruwansu da kowa karatu ya kai su. Da fari sun ji amma da ga ƙarshe ko sati biyu ba ayi ba aka san su a ajin saboda shegen surutu da girmn kai da taƙama. Ko shigowa za su yi cikin ajin makullin mota riƙe a hannu ana karkaɗawa.
Lokaci guda suka yi suna harda yin abokai maza guda uku. Musa wanda suke kiransa da Scietics da Ahmad sai Sulaiman. Duk rashin jin su sai dai ba sa wasa da karatu don suna cikin masu ƙoƙarin ajin.
Ranar Talata Ajmal ya kira Ammy ya sanar mata da ta tura Nahlin gidansa Mushiiirat ba ta da lafiya, sai aka yi rashin sa'a Nahlin tana da lecture harda test, don haka ta tura Ummu bayan ta ja musu kunne sosai.
"Kin san ni sai dai na yi miki rakiya don ban yi wa kaina aiki ba ballantana wata."Ta ƙarasa maganar tana yafa siririn mayafinta.
"Eh, sis tafiyar ce bana son na yi mi kaÉ—ai, amma don Allah babu ruwanki da ita." Ta faÉ—a cikin marairaice fuska.
Ba ta yi magana ba suka fice. Jannah ita take jan motar, suna tafe suna hira har suka isa.
"Matar nan 'yar rainin wayo ce, kalle ta fa yadda ta ci uban kwallliya sai danna waya take wai ba ta da lafiya." Cewar Jannah da suka shiga kicin ta É—ane saman drowers na kicin É—in.
"Ƙila jinyar ba sosai bane." Ta bata amsa a gajarce tare da sakale gyalenta a saman ƙofar ta fara tattara wanke-wanken dake kicin ɗin.
Ummu ta yi nisa da aiki Mushiirat ta shigo zata ɗauki ruwa. Ganinta a zaune sai kaɗa ƙafa take tana danna waya da drink a hannunta tana kurɓa wanda ta ɗauka a frij sai zuba surutu ya sa ta yi mata kallon uku sauran kwata.
"Ke kuma fa da kike zaune tana aiki?" Ta yi tambayar cikin gadara.
"Ba komai Anty Mushiirat na kusa gamawa ni na ce ta barshi, girki zan É—aura." Cewar Ummu cikin sauri gabanta na faÉ—uwa.
"Ok, sannu da aiki. Amma in ba aiki za ta yi ba ban ga amfanin zuwanta ba, don banga uban da ya sa ta zo ba."
"ÆŠan dakata daga nan! Why are you insulting my father, for what reason? Kuma kin ga na yi kama da 'yar aiki ne da zan zo gidanki na yi miki aiki? 'Yar uwata na rako kuma ni da gidan É—an'uwana ba zan zo ba sai dab dalili? Ba ki san wace ce uwata ba?"
Saukar mari suka ji tas! A fuskar Jannah wanda ta ji matuƙar shigar shi har sai da ta ji ba ta ganin komai na 'yan daƙiƙu.
"Na lura baki da kunya zai saita miki tunaninki. Sai me don uwarki za ta zama minister, ni iyayena an gaya miki kwasan kashi suke yi?"
"Kika mare ni?" Ta furta cikin tsananinn mamaki tana jinjina kanta.
"Na mare ki ko za ki rama ne?" Ta bata masa cikin gadara.
"Anty Mushiirat, please stop, act matual. Don Allah karki biye mata." Ta faɗa tana riƙe ta tare da kallon Jannah da take cika tana kubbura.
"Ki bari sis, kin san Ya zai É—auki hukunci mai za fi kar kiyi mata rashin kunya."
"Mai zai hana ba sai kin tambaye ni ba, domin bana bin bashi."Ta bawa Mushiirat amsa sannan ta ɗaga hannunta iya ƙarfinta ta kwasa mata mari, ba tare da ta damu da maganar da Ummu take mata ba.
Tas ta ji ta saukar mata da nata gigitacccen marin har saida ta ji kanta ya sara.
"Ni kika mara?" Ta tambayeta cikin tsananin mamaki.
"Ok, a tunaninki kin mari banza kenan?"
"Yau zan sauke miki fitsarar da ke damunki don sai na canza miki kamanni." Kamata ta yi ta shaƙe tana kai mata duka ta ko ina.
"Wayyo Allah na shig uku! Don Allah ku daina Anty Mushiirat, kar ki yi kisa." Ummu ta faÉ—a cikin muryar kuka.
Kasancewar ƙarfi ba ɗaya ba sai ta ci ƙarfinta. Sosai ta ji ta takura da shaƙar da ta yi mata. Duk ƙoƙarinta na son ta ƙwace amma ya faskara, ganin tana shirin kaita barzahu kawai ta kai hannu ta ɗauki cokali mai yatsu ta caka mata a goshi iya ƙarfinta wanda ya sa ta sake ta da sauri tare da ƙwala razannane ƙara.
"Wayyo na shiga uku! Ummu kira mini Bab, wallahi yarinyar nan 'yar daba ce." Ta faÉ—a cikin ihu.
Ganin aika-aikar da ta yi sai jikinta ya É—auki rawa, domin ita kanta tana tsoron jini.
Hanyar fita ta nufa amma sai riƙe ta mau." Ai yau sai na ga uban da ya tsaya miki."
Sosai Ummu ta sa kuka tare da É—ora hannu aka don duk yadda take ganin lamarin ya zarce tunaninta.
Waje ta ruga don ta kira maigadi sai kuma daidai lokacin motar Ajmal ta sawo kai.
Da gudu ta nufe shi tana kuka da kiran sunasu don ta rasa yadda za ta yi masa bayani ya fahimta.
"Me ke ya samu Mushiirat ɗin kuma me Jannah ta aikata." Ganin ta kasa mishi bayani sai kuka take ya sanya ya ruga zuwa cikin gidan domin ya ji wani ƙara da ta ƙwala jin motarsa.
"Innalilahi! Mai ya same ki? Kanki jini yake zuba."
"Wayyo bab, ashe gidanku da 'yar daba ba ka gaya mini ba, ka cuce ni ga shi yanzu ta illata ni." Sai kawai ta faÉ—i luuu ta suma.
Tsananin tashin hankali ya kamasa ya ruÉ—e iya ruÉ—ewa ya kalle ta da ita kanta ta yi nadamar aikatawa.
Ya nufeta yana kiran sunanta tare da girgizata amma ba bu numfashi sai ya ruɗe matuƙar gaske.
Da gudu ya cicciɓeta zuwa mota kafin ta yi wani yunƙurin guduwa ya sanya key ya kulleta tare da yi wa ummu umurnin ta shiga mota.
Sai ta yi duru-duru tana kallon ƙofar falon da ya rufe ta kamar ba ta son zuwa. Tausayinta ya kamata sai ta ƙara sakin kuka tana tunanin halin da za ta kasance.
Wata uwar tsawa da ya daka mata ya sanya ta shiga motar babu shiri.
Ganin ya kulle ta sai hankalinta ya yi matuƙar tashi sosai. Wayarta ta ɗauko ta kira dad yana ɗauka ta saka masa kuka tare da zayyana masa abin da ya faru. Hankalinsa ya tashi sosai jin abin da ta aikata.
"Hana Jannah, ya za ki je har gidan mata kiyi mata haka? Wannan saɓa doka ce."
Kuka ta saka tana faÉ—in,"Na rasa yadda zan yi ne dad kashe ni ta so ta yi, sam ba ta da imani."
"Ok, ki kwantar da hankalinki babu abin da zai faru. Matsalar Abby kin san yana Chaina shi da mom."
Shiru ta yi ba ta ce komai ba ganin haka ya datse wayar hankalinsa a tashe.
"Wayyo Allahna! Bab, ka yi mana tsakani da yarinyar nan. Tun ranar da ta zo gidana na ga tana mini kallon banza." Ta ƙarashe maganar tana sakin ƙara don harda ƙara zuzuta lamarin take yi.
"Kar ki damu za ki ga abin da zan yi mata. Na rantse sai na canza mata kamanni ki jira ni ina zuwa. Ke Ummu tashi na kaiki gida." Miƙewa ta yi cikin rashin dabara.
Yana shiga gida ya buɗe falon ya kama dukanta iya ƙarfinsa har sai da ya gaji don kansa ba tare da ya ji tausayinta ba. Tun tana kuka har sai da ta kasa.
Can ɓangarensa ya kai ta tare da kaita library ɗinsa ya kullu yadda za ta yi ihu babu wanda zai ji ta. Kayan kwana biyu ya ɗauka ya fice daga gidan. Daga asibiti hotel ya kama musu akan na kwana biyu bayan ya kashe wayarsa.
Tsananin tashin hankali ya kama Hajiya Baaba jin abin da ya faru.
"Wallahi kin ji na gaya miki ya illata mini jika hukuma za ta raba mu, don da biyu kika tura su gidan."
Ranta ya ɓace sosai musamman da ta kira wayarsa a kashe sai ruwan bala'i take yi ta ƙi barin kowa ya huta, don kujera ta ɗauko ta zauna a harabar gidan tana masifa sai kuma tasa kuka.
"Allah ya isa tsakanina da kai Adamuu! Akan bare za ka nemi kashe yar uwarka? Wallahi ina yi ido biyu da kai hukuma za ta raba mu." Ta furta cikin kuka ganin har zuwa lokacin ba ta dawo ba ga shi dare ya yi.
Sallah ma cikin rashin hayyaci ta yi shi. Kuma ta rantse duk wanda ya yi girki a gidan sai ta hukunta shi, yadda Janaah za ta kwana ba ta ci ba haka kowa zai kwana, wanda babu yadda za su yi sai dai suka sha tea a ɓoye.
Ta yi kuka ta yi bala'i ta yi matsifa tun tana kiran wayarsa har sai da caji ya ƙare ta sanya a aji.
Ammy ita kanta tasha kuka ta ci alwashin matuƙar ta ganshi sai ta hukunta shi, saboda ya cutar da ita.
Tsananin tashin hankali ya ƙara kamata ganin goma har da rabi, babu ita kuma an neme shi ba'a samu ba.
A wanann lokacin ta tasa bala'i suka ƙara komawa gidansa, amma sun kaɗa sun juya maigadi ya sanar masa da babu ita a gidan, bisa gargaɗin maigidansa wanda ba zai iya karyawa ba don kar abincinsa ya ƙare, amma shi kansa ta ba shi tausayi don tuna tana kuka har ya daina jin kukanta.
Kan dole suka dawo gida suka zauna jugum-gujum. Ganin tashin hankalin da Ummu ta nuna ya sanya Hajiya Baaba ta ji tausayinta suka zauna a falonta suna jimamin lamarin.
Cikin dare bacci ya gagare su. Ummu zazzaɓi ya rufe ta tun tana kukan ta kasa sai dai ajiyar zuciya, domin ta san tana cikin mawuyacin hali ga shi Aby ba ya nan.