Sashe 72
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yauwa sai magana ta biyu Ajmal, kan aurenku ne, don Allah ku zauna lafiya ban damu da duk abin da za ka yi mata ba, matukar za ta zama na ƙwarai, saboda na san cewar na yi sakaci a rayuwarta, a ka ga abu uwa saɓanin hankalinka ka yi haƙuri la ladabtar da ita, domin zan so hakan ta gane rayuwa ba irin wacce take ciki ba."
Ta yi shiru ko zai ce wani abu amma si ta ji ya saki naunayar ajiyar zuciya ba tare da ya ce ƙala, domin ji yake maganar da take kamar ta ɗauki dutsen dala ta ɗora masa.
"Ba ka sonta na sani domin duk macen da yake da mace kamar matarka babu abin da zai iy da ita, kuma na san Hajiya Baaba, dole ta yi maka, amma ina roƙon don Allah ka aureta ka nuna mata rayuwa, a cikin rayuwarta babu wansa take tsoro sai kai na san nauyi zan ɗora maka, amma don Allah ka yi wallahi ko duka dunkiya kake so zan baka matukar watarana Jannah za ta fahimci gaskiya ta soni ta zama ta ƙwarai. Ta so ni ta nuna mini ƙauna ta gane nice wacce na fi ƙaunarta fiye da kowa a duniyar nan." Sai ta fashe masa da kuka soasai wanda ya karyar da duk wani karsashi da gabbobin jikinsa har ya ji shima ya na son ya rushe da kuka na ƙarfa-ƙarfa da ake ƙoƙarin yi wa rayuwarsa.
Ya kasa cewa komai kuma ya kasa rarrashinta da take kuka, tamkar ranta zai fita wanda jin haka ta kashe wayar tana ji a ranta bahu daɗi domin a yadda ya yi ta san cewa ba ya so kuma baya ƙaunarta.
Ya kasa tuƙi sai ya kifa kansa a saman sitiyarin yana jin yadda zuciyarsa take tafarfasa da zillo tamkar za ta fito waje.
"Innalilahi wa inna ilahir raju'un! Tabbas Hajiya Baaba, kin shiga rayuwata, domin ban san yadda zan yi na yi adalcin zama da wacce ba na ƙaunarta, bayan ina da macen ƙwarai wacce ta gama siye zuciyata har ma da gangar jikina. Ya Allah ka kawo mini ɗauki." Ya furta a bayyane tare da sakin wawan ajiyar zuciya mai ƙarfi, zuciyarsa cike da tunanin shikenan yanzu ba shi da zaɓin da ya wuce na aminta da auren?
"Jannah, daga yau za ta koma sashina domin kin san bikinta ya rage saura kwana talatin cip, ya kamata a fara gyarata ba sai lokaci ya ƙure ba." Hajiya Baaba ta furta ba tare da ta kalli Jannah da take zaune fuskarta a turbuɗe tun sallamar da ta yi.
"To shikenan, Hajiya Baaba, sai ta koma Allah ya taimaka." Ammy ta furta cikin muryar sanyi.
Harara ta doka mata ba ta ce komai ba tana kallon Jannah da take aika mata da na ta tamkar idanunta tamkar za su faÉ—o.
"Ke, ba na son iskanci ki wuce mu tafi tun kafin na sanya Musa direba ya zo ya yi miki É—aukar dawa."
"Babu inda zani kuma ba zan sha komai ba. Ai ni da ɗakinki ba zan ƙara shig ba."
"Shikenan, ba zan yi miki dole ba bari uwarki ta zo in ta kasa saki dole kije kice baƙinciki zai kashe kina ji kina gani a fifita kishiyarki."
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093
KURA DA FATAR AKUYA
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(JAMSY)
*SADAUKARWA GA:-*
*BADAMASI (AUTA)*
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION
(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation?)
Ban yadda a juya mini labarina ta ko wace siga ko karantashi ba tare da izinina ba. Aikata hakan zai sa mutum ya fuskanci doka.
*PAGE 34-35*
*BOJUWA HERBAL'S*
*KAYAN CHAD ƘARSHE NE WAJEN GYARA MACE DOMIN ASALIN SAIWOWI NE NA ASALI WANDA BABU ALGUS KUMA BABU ILLAH GA LAFIYA*
*KI ZO KI GYARA, KI MAGANCE SANYIN DA YA BUSAR DA KE, KO YAKE SA KI FITAR DA ISKA TA GABA, KO RASHIN SON YIN MU'AMALAR AURE*
*GYARA GASKIYA NE SISTERS*
*KO KUNSAN DUKKAN MAGANIN DA YAKE SAUKAR DA NIIMA YA HADE MACE YAFI TASIRI IDAN AKA DAFA SHI?*
*KI TABBATAR KINA CIN KAZA, TATTABARU, DA AKE DAFAWA DA SAIWOWIN CHAD NA MUSAMMAN*
*A KARAN KANKI ZAKI JI SAUYI BARE KUMA...*😅
*080327733332*
*KU TUNTUBI SURAYYA DEE A WANNAN LAMBAR*.
*DAN SON ANNABI SAI KINSAN KIN SHIRYA ZA KI YI GYARA*.
*NA GODE*
*Contact*
*Bojuwa HERBAL'S*
*For all your kayan mata and maganin sanyi original for women of class*.
*08032773332 Whatsapp only.*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
"Shi É—in banza da zan damu don ya so wata fiye da ni, dama an gaya miki na damu da ya so ni ne. In ya so ya haÉ—iyeta ko a kwalar rigata don da shi da banza duk É—aya." Ta ce ba tare da ta ji kunyar Ammy ba da take tsaye tana jinta wacce ba ta ce mata komai ba sai kallonta take.
Shiri gadan-gadan aka fara yi wanda ya ta da hankalinsu matuƙa, musamman Ajmal da ya rasa yadda zai yi ya sanar mata domin inya kalleta sai ta ba shi tausayi, ga shi bai san yadda za ta ɗauki zancen ba.
Tabbas ya san ta mace mai addini da aiki da shi, amma ya san tana da mugun zafin kishi wanda tun da suka haɗu ta sanar masa, kuma ko ba ta da zafin kishi dole abin ya taɓe ta, musamman da ta san halin wacce za a kawo mata a matsayin kishiya na kunya da fitsara.
Har bikin ya rage saura sati uku bai samu hanyar sa zai faɗa mata ba. Abin da ya ƙara tada hankalinsa kiran mom ta tambaye shi ranar da za a kawo kaya ya ba su key, wanda ya ji tamkar zai ɗora hannu aka ya yi ta zunduma ihu, domin ta tababata sai ta shigo cikin rayuwarsu da suka tsara daga su sai 'ya'yansu.
A ranar da ya rage saura sati biyu da kwana uku wanda ya zama kwan sha bakwai cip! Hankalinsa ya tashi ya sanya a ransa dole ya gaya mata yau, tun da gobe za su zo danki ga shi Hajiya Baaba, ta kafe kan dole sashin Ajmal take so ya tashi ya bawa Jannah, saboda uban kayan da mom ta yi mata.
Ya shigo cikin gidan cikin rashin karsashi don da ƙyar ya iya fitowa daga cikin motar, tulin kayan da ya siya mota ya ya ɗauko ya shiga ciki falon da sallama yana mamakin dalilin da ya saka har ya shigo gidan ba ta tare shi ba.
Yana buɗe ƙofar da sallama ya ji ta maƙalƙaleshi tana dariya da tsallle.
Tsayawa ya yi yana kallonta, ganin yadda ta cika da matsanancin farinciki, har ya rinƙa tunanin dalilin da zai sanya ta shiga cikin farincikin nan.
"Ka san me Zauji?" Ta ce tare da kai masa kis bayan ta karɓa ta ije abin da ya siyo.
"A'a sai kin faÉ—a sahibar raina, amma kamar wannan farincikin yana nufin mun kusa zama mu uku a gidan.?"
ÆŠan canza fuska ta yi jin abin da ya ce." Ba kuma fa hakan ba ne, ai tun da na yi miscarriage, bab ban samu wani ba."
"Shikenan, is ok babu komai zai zo na yi tunanin wannan ne, in sha Allah next time in aka samu zan yi ƙoƙari na bi dokar likita kar na cutar da babymu."Ya faɗa ganin ta fara hawaye.
Miƙa masa takadda ta yi tana murmushi."Da ga gurin aikinmu aka ba mu zamu je kwas na sati biyu, wanda in sha Allah, in har na ci jararrabawar ina dawowa za a ƙara mini matsayi."
Gabansa ya yanke ya faÉ—i sosai ganin abin da take shirin yi wanda ya zama dole ya kwantar mata da hankali, saboda ba ta iya shiga damuwa ba, don ba ya manta lokacin ciwon mahaifinta da ya yi ciwo kamar za ta zauce haka ta yi.
Sai ya fara wasiwasin ya gaya mata ko ya ƙyaleta wanda zai zama in har sai ta dawo ana saura kwana biyu bikin ne, anya kuwa ya yi mata adalci kuwa? Amma kuma ba shi da zaɓin da ya wuce hakan.
"Masha Allah! Ina miki murna sosai yaushe ne tafiyarku?" Ya tambaya cikin zullumi da firgici wanda saboda tsabar murnar da take ciki ta kasa gane halin da yake ciki.
"Jibi fa bab, wallahi sun ba ni haushi da suka gaya mana a ƙure kuma duk salon munafunci da baƙincikin karmu ci ne, don ya fi son yarensu su ci, ka san halinsa da mugun nuna tribalism, don haka ga zama dole na jajirce na yi karatu tuƙuru."
"Allah ya shirye shi dole ki dage sosai, kuma in sha Allahu na san za ki ci domin ba ni da haufi a kanki dear Tabbas my you gonna rock it."
Kanta ne ya fasu jin abin da ya ce."Muje na haÉ—a maka ruwan wanka, ni ma yau zan fara shiri kar na manta da wani abun."Ta ce tare da aama hannunsa suka shiga cikin É—aki.
Tsakar dare Ajmal ya kasa bacci sai tunani yake yi har ya buga filon da take kwance ya yi kundunbalar faɗa mata, wanda da ta miƙe sai ya kalle shi cikin mamagin bacci.
"Allah Sarki bab, ka tashe ni ko? Ka ga na manta da zan yi karatu ina ta bacci amma da yake kafi ni damuwa da shi ka kasa bacci." Ta ce tare da miƙewa ta shige bayi wanda ya bi bayanta da kallo.
Alwala ta yi sannan ta fito ta yi sallah raka'a biyu ta fara karatu, wanda ganin hakan ya miƙe ya ɗauro na sa alwalar ya fara sallah yana addu'ar Allah ya kawo abin da zai hana auren.
Washegari da safe Ajmal ya shirya zai wuce gurin aiki ya bi ta gidansu.
Yana ƙoƙarin shiga sashin su suka ci karo da Hajiya Baaba da ta fito daga sashin tana wa Adal bambami.