Sashe 29
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LQfVU1ABdFI14btWRhUB1K
KURA DA FATAR AKUYA
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(JAMSY)
*SADAUKARWA GA:-*
*BADAMASI (AUTA)*
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION
(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation?)
Ban yadda a juya mini labarina ta ko wace siga ko karantashi ba tare da izinina ba. Aikata hakan zai sa mutum ya fuskanci doka.
*PAGE 12-13*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
A can ɓangaren mom ajiyar zuciya ta yi cikin takaici."Yauwa, Alhamdulillahi! Allah ya kawo mini wanda zai kawo gyara a lamarinta."Dariya dad ya yi jin abin da ta ce.
"Lamarinta yana bani mamaki ko Hajiya ba raga ma wa ba ita kanta sonta ne ya rufe mata ido, amma ba ka ji yadda take daka mata tsawa ba. Gaskiya na yi sakaci a rayuwarta.
Wayarta ta É—auka ta yi wa Ajmal transfer kuÉ—i naira dubu É—ari. Bayan ta tura mishi message akan ya sa kati.
"Mu yi mata addu'a watarana zata daina har da kuruciya. Ya faÉ—a daidai lokacin da kiranta ya shigo wayarsa.
"Ga kiran mutuniyar nan, ya shigo." Ya ce yana kallonta da murmushi a fuskarsa.
" Ka gaya mata yadda muka tsara." Jinjina mata kai ya yi.
"Hello dady, na ba ni na shiga uku! Wallahi dangin mom mugaye ne, ka mai da ni family É—inku ko ka canza mini gida."
Murmushi ya yi jin abin da ta ce." Ba za ki iya zama a family ɗina ba, kiyi haƙuri har mu dawo kin ji."
"No" Ta ce da ƙarfi. " Ba zan zauna ba ana cin zalina sai dai ka kama mana haya ni da Hajiya Baaba." Ta ƙarashe maganar tare da sakin ƙara har sai da ya kauda wayar a kunninsa.
"Ok, sorry I will." Ya faÉ—a ba tare da shiri ba. Jin abin da ya ce ya sa ta yi shiru sai shan majina take yi.
" Ki bari zan nemi gida mai kyau ku zauna, amma yanzu bari na tambaya ki ba ni zuwa anjima."
"Ok dad." Ta ce cikin zallar shagwaɓa tare da kashe wayar.
Kafin wani lokaci temperature na ta yi yi high sai rawar sanyi take yi, wanda hakan ya ƙara ɗaga hankalin Hajiya Baaba. Ta yi zagi har da kuka. Su Allah ya isa ya sha babu iyaka. Kowa sai dai ya toshe kunninsa.
Ganin yadda jikinta ya rikice Aby ya yi wa likita waya ya zo ya duba ta har sai da ya É—aura mata drip tasha pain reliever sannan aka samu sausaucin kukan da koshi zai iya ja mata ciwon kai.
Ajmal na zaune a falonsa yana ƙoƙarin kiran Mushiirat don ya bata haƙurin tsawar da ya yi mata alert ya shigo. Ya yi matuƙar mamakin ganin kuɗin, wanda har sai da ya yi tunanin ko kuskure ta yi, don ya san Hajiya Baaba ta gaya mata ƙarya da gaskiya.
A lokacin da ya É—aga waya zai kirata sai ya ji kunyar dukanta da ya yi, amma da ya tuna abin da ta yi masa sai ya yi watsi da hakan.
Tana É—aga wayar bayan ya yi sallama ba ta bari ya yi magana ba ta ce,"
Ajmal, ka ga kuÉ—i ko?" Amsawa ya yi cikin jin kunya. "Na tura maka ne ka sa kati, ka ga sai ka kira surukata. Aby ya gaya mini har an je jin magana ko?" Cikin jin kunya ya amsa mata.
"Allah ya kulla alkhairi ni zan haÉ—a lefe. Ya yi muku albarka. bye."
A hankali ya sauke wayar da ta datse kiran. Ji ya yi gaba ki ɗaya jikinsa ya yi sanyi."Sam ba ta yi halin mahaifiyarta mai kirki da tausayi ba." Sai ya ƙara jin babu daɗi akan dukan da ya yi mata, duk da ya ga alamun hakan daɗi ya yi mata, wataƙila ita kanta ta addabe ta ne shi ya sa. Don haka ya sanya a ransa zai watsi da duniyar hajiya Baaba y taimaki rayuwarta ko don mahaifiyarta har ta zamo ta ƙwarai.
Yamma na yi ko jiransa ya kira ba ta yi ba ta rinƙa kwaɗa masa kira ba adadi, wanda bai ɗaga ba sakamakon meeting da suka shiga.
Yana fitowa ya ɗauki wayar."Dad, Im under the weather, ƙarin ruwa ake mini." Zare ido ya yi jin abin da ta ce wanda muryarta ta bayyanar da zafin ciwon da take ciki.
"Subuhanallahi! Abu ai ya kai ga haka." Sai ta jinjina masa kanta kamar yana ganin ta yayin da take nishi tamkar waccce za ta haihu, sai ya tsinci kansa da jin haushin dukan da ya yi mata ganin har da ciwo.
Ya yi ajiyan zuciya mai ƙarfi da ƙoƙarin danne hakan a ransa ya ce,"Mun yi magana da aminina, ya ba ni haƙuri kan kar na kama miki gida ko na saya. Kin san ke ɗin wace ce? Ga shi matsalar Nigeria insecurity. Don haka, a shawarce ya ce na bari ki zana jarrabawarki, in ya so sai ki zauna a hostel, kin ga kafin nan mun dawo lokacin hutu sai ki rinƙa zuwa gida Abuja. What you say?"
Sai ta saka mishi kuka tana faÉ—in,"No dad! I said no, I wanna leave this house as soon as possible. So I won't take excuses."
Da ma ya san zai sha jarfa da ita cikin dubura ya ce,"Ok, kina son kidnappers su kama ki ko? Kuma wallahi har raping suke yi wa mace ko su bawa namomin daji gangar jikinki bayan sun kas.."