Sashe 53
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093
KURA DA FATAR AKUYA
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(JAMSY)
*SADAUKARWA GA:-*
*BADAMASI (AUTA)*
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION
(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation?)
Ban yadda a juya mini labarina ta ko wace siga ko karantashi ba tare da izinina ba. Aikata hakan zai sa mutum ya fuskanci doka.
*PAGE 24-25*
*BOJUWA HERBAL'S*
*KAYAN CHAD ƘARSHE NE WAJEN GYARA MACE DOMIN ASALIN SAIWOWI NE NA ASALI WANDA BABU ALGUS KUMA BABU ILLAH GA LAFIYA*
*KI ZO KI GYARA, KI MAGANCE SANYIN DA YA BUSAR DA KE, KO YAKE SA KI FITAR DA ISKA TA GABA, KO RASHIN SON YIN MU'AMALAR AURE*
*GYARA GASKIYA NE SISTERS*
*KO KUNSAN DUKKAN MAGANIN DA YAKE SAUKAR DA NIIMA YA HADE MACE YAFI TASIRI IDAN AKA DAFA SHI?*
*KI TABBATAR KINA CIN KAZA, TATTABARU, DA AKE DAFAWA DA SAIWOWIN CHAD NA MUSAMMAN*
*A KARAN KANKI ZAKI JI SAUYI BARE KUMA...*😅
*080327733332*
*KU TUNTUBI SURAYYA DEE A WANNAN LAMBAR*.
*DAN SON ANNABI SAI KINSAN KIN SHIRYA ZA KI YI GYARA*.
*NA GODE*
*Contact*
*Bojuwa HERBAL'S*
*For all your kayan mata and maganin sanyi original for women of class*.
*08032773332 Whatsapp only.*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
"How could I forget. I have been counting the days to come back and be by your side my girl."
Murmushi ta yi jin abin da ya faÉ—a." Amma dole ka nuna ba ka tsoronta wani lokacin she is so disgusting."
"Ok, I will Jannah, yanzu ya kamata ki je gurin mahaifiyarki ku yi hira domin ta yi kewarki sosai.
Miƙewa ta yi." I'm very exhausted I wanna rest, goodnight." Ta ce ba tare da ta ba shi amsar tambayar da ya yi ba.
Bin ta da kallo har sai da ta ɓace bayan ya ɗaga mata kansa yana murmushi. Mayar da kansa ya yi ya shiga duniyar tunani.
A falon Hajiya Baaba suna zaune suna hira bayan Aby ya yi musu sallama ya fice Hajiya Baaba ta kalli 'yarta cike da so da ƙauna.
"Ni kam Halimatu kin yi sakaci a rayuwarki, sam Jannah ba ta damu da ke ba. Tun da kuka zo take naniƙe da mahaifinta, amma kallon banza ba ki ishe ta ba."
Kanta ta shafa cikin tsananin baƙincikin hakan. Idanunta suka kawo ruwa sai ta yi maza ta goge da gefen hannunta.
"Na san cewa na yi kuskure a rayuwata na rashin kula da 'yar da na haifa, idan da ace ana maida hannun agogo baya ba zan barwa masu aiki alhakin kula da ita ba. Zan ware lokacina na kula da ita sai dai bakin alƙalami ya bushe, domin tamkar maƙiyarta haka ta ɗauke ni wanda hakan na mini ciwo kasancewa ita kaɗai na haifa."
"Daga baya kenan halimatu, wane irin jan kunne ne ban yi miki ba, amma ki ka ɗauki ɗabi'un yahudu kika ɗora wa kanki, ba ki da lokacin kanki ballantana na ta. Abin takaici kika gudu da ita duk akan banzan dalili na ƙi wanda kina da ikon kawo ƙarshen matsalar. Ai ni wallahi kin bani mamaki. Haihuwa sai dai kika ana yi ita ɗaya Allah ya ba ki, kuma kin ɓata rawarki da tsalle gurin tarbiyarta."
Hawaye ta share waÉ—anda suka zubo mata ba tare da ta sani ba."Na yi sakacin da babu gyara."
"Sakaci babba ma kuwa, domin Jannah ta buwayi kowa. Kin san yadda nake da iko a gidanan ba a isa na shata kara ba a tsallake, amma ina saka É—auka take ta karya shi, ga shi nan yaran gidan gabaki É—aya sun raina ni."
"Ki yi haƙuri hannunka bai ruɓewa ka yanke ka yar."
"Haƙuri ya zam dole amma kin san ko ku da kuke 'ya'yana kuka yi mini saina ɗau hukunci a kanku. Wannan dalilin ya sa zan haɗa aurenta da Adamuu domin shine kawai maganinta, sannan na rama abin da kuka yi mini na auren waɗanda ba na ra'ayi sai kuji zafi da raɗaɗin da na ji."
"Haba Hajiya, sau nawa za mu baki haƙuri akan haka? Don Allah ki manta komai ya wuce. Ina lura da kallon da kika yi wa Injiniya, gabaki ɗaya raina ya ɓace shi ɗin fa mijin.."
"Rufe mini baki.. Har yanzu kina nan kina wahalar da kanki a kansa duk abin da ya yi miki? Ke kam soyayya ba ta amfanar dake komai ba. Kin dai rako mata duniya wallahi."
Shiru ta yi tana girgiza kanta sao kuma ta buÉ—e ba ki za ta fara magana ta katseta.
"Ke ni ba wannan ba, maganar auren Jannah shine a gabana, ba na son a ja da nisa kafin ki tafi Abuja a sanya rana kawai."
"Hajiya Baaba, don Allah karki shiga cikin rayuwar Ajmal da matarsa. Suna rayuwarsu cikin farinciki don Allah karki tarwatsa hakan. Kuma Jannah ba ta son shi, tsarin rayuwar..."
"Kin san Allah Halimatuu, in kika ga ba ayi auren ba mutuwa na yi babu fashi, in kuma ba kwa so sai na sha guba na mutu ku huta."
"Subuhallahi! Ba ta kai nan ba Allah ya ba ki haƙuri."
"Haƙuri kayana ai sai an cuce ka ake ba ka shi."
Shiru ta yi ba ta ce komai ba sai Hajiya Baaba ta kalleta ta ce,"A cikin gidansa nake son ta zauna don karya je ya ije mini ita a wani guri can, so nake ta zamo mowa a zuciyarsa.
Kallonta ta yi tana mamakin ƙarfi hali irin na ta."Ba komai duk yadda kika ce za a yi. Shi Ajmal ɗin ya nuna yana so.."
"Adamun banza shi a suwa da zai ce ba ya so. Na ga lokacin da kuka yi auren ku ina so ne?"
Girgiza kanta ta shiga yi ba tare da ta ce komai ba domin lamarinta ya fi ƙarfinta.
"To kamar haka yadda kuka yi mini ƙarfa-ƙarfa zan yi musu."
"Allah ya sanya alkhairi ya kuma ba su zaman lafiya." Ta ce sai kuma ta gyara zama tana kallonta da ta amsa da amin cikin sauri tana harare-harare.
"Zan yi magana kan kayan É—akin da duk abin da ya shafi biki." Ta faÉ—a cikin rashin karsashi.
"Mom, is what I heard coming from you? The you mean you support her?"
Ta ce cikin ƙara domin tun da suke maganar ta ke jinsu sakamakon ɓoyewa a bakin ƙofa da ta yi.
"Calm down, you need to understand m.."
"Understand what mom? No it shouldn't be happened da bakinki kike maganar aurena as my age. To bari kiji na rantse miki babu wanda ya isa ya yi mini auren dole we have passed that era."
"Aikin banza don ihu kike bayan hari aure sai dai ki ɗauki haƙuri da azaman yin biyayya don kin san kalar mijin ya jibge ki ba farau bane a garesa."
Ihu ta sa tana girgiza kanta." Kin ga Hajiya Baaba ba dake nake magana ba, domin tun da iyayena suka dawo babu ruwana dake."
"Au haka za ki ce, bayan na gama miki amfani ko?"
"Dad." Ta furta da ƙarfi tare da yin sashin da yake wanda har bacci ya fara kamasa.
"Muje ka gaya mata ba za ka amince da auren nan ba domin she is frustrating me da maganar."
Zare ido ya yi sai kuma ya kalli agogo."Please ki je ki kwanta za mu yi maganar sa safe.."
"No way." Ta katse shi tare da kama hannunsa tana ja.
"You must go and tell her, so that she will not be pestering me."
Jikinsa babu ƙwari ya bita har zuwa falon da murya Hajiya Baaba kawai ke ta shi.
Wani banzan kallo ta watsa mishi lokacin da ya shigo.
"Ai ni na É—auka 'yan sanda za ki É—auko mini sai kika tsaya anan, to sai ya É—auko bulala ya zane ni."
"Ki yi haƙuri ba ta kai nan ba, amma don Allah ya kamata abi abun.."
"Ya kamata mene? Kai Jabiruu kake ko mene? Wallahi ka fita idona tun kafin na shuka maka rashin mutunci, domin ka san ina da cikinka na tsawon shekaru."
"Allah ya ba ki haƙuri."
"Oho, ko ma me za ka ce ka faÉ—i aure dai babu fashi, in kuma za ku nuna mini iyakata bismillah."
"Dad, ka na nufin kai ma ba ka isa da kanka ba sai abin da ta ce?" Ta yi mishi tambayar cikin tsananin mamaki.
"Ba ki san cewa ni dakali ba ne dole a zauna dani. Ai girman kenan tun da na haife su ai dole abi umurnina."
"Ina wallahi ba zan yadda ba ina ji ina gani ayi mini auren dole." Ta ce tare da kai wa tibin bangon falon duka, wanda nan take gilashin ya tarwatse hannunta ya fashe.
Sai kuma ta sanya kuka ta na jin yadda zafin raÉ—aÉ—in ciwon yake tasowa yana bin duk ilahirin jikinta.
"Wallahi ba na son shi. Ko a duniyar mafarkina ban taɓa tunanin auren mutum irin sa ba. I really hate him please dad do something if not I gonna die. How can I marry a such person like him?" Sosai take kuka ta faɗa kansa wanda hakan ya sa ya ji tausayinta ƙwarai to amma ya zai yi.
Kamota ya yi a hankali ya miƙar da ita ya zaunar da ita har zuwa lokacin ya rasa kalmar da zai rarrasheta da su, saboda sam baya ƙalubantar auren domin auren miji kamarsa ba ƙaramin tagomashi Allah ya yi mata ba.
"Hajiya Baaba, na san na saɓa miki arayuwarki kuma na yi butulci amma don Allah ki bari ta gama karatu kuma su fahimci juna, kin san suna da bambancin ra'ay.."
"Au wa'azi za ka fara ai ban sani ba, amma da ka je masallaci ka hau munbari domin an fi buƙatarka. Har kana da bakin da za ka yi wa wasu wa'azi?"
Sunkuyar da kanshi ya yi lokaci guda hawaye suka fara turereniya akan fuskarsa da take cike da haiba da kamala, yayin da yake nadamar abubuwan da suka faru a baya.