Sashe 62
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ina son shi don Allah karku bari ta raba ni da shi don Allah dad, do something I love him." Ta ƙarashe maganar tana gurmusheshen kuka.
"A lallai fitsararki ta kai intiha a gaban iyayenki kike rungume ƙato? Ai ko ba ki ji kunyar ta da kika raina ba ka ji kunyar iyayenki. Mara kunyar banza kawai."
Huzaifah ya kama ta ya riƙe sosai shima kukan yake yi.
"Don Allah dad, ka yi wani abu ka sanya kuÉ—i ka aura mini ita I really love her and I can't do without her."
"Au ya sanya kuÉ—i an gaya muku mu É—in matsiyata ne? Ko tirelal kuÉ—i za ku kawo ba zan aminta da auran na ba."
Dad ne ya ɓanɓare Jannah daga jikin shinya riƙe tana kuka sosai yayin da hawaye ya cik masa zuciya.
Wani irin haushin Hajiya Baaba ya ke ji kamar ya shaƙeta ta mutu kowa ya huta. Sai yake ji a ransa kamar yabi maganarta kan ya rabu da mom ya ƙara aure in har hakan zai sa ta auri wanda take so, amma da ya tuna halin da mom take ciki da siyasar da ta faɗa, wanda dole tana buƙatar wanda zai ba ta kariya, don ko ita ba ta san ta sa kanta cikin tashin hankali ba. Sai ya ji ba zai iya ƙyale ta ba domin yana sonta yana jin ransa fansa ne a kanta. Yana son ta manta baƙincikin da ya sanyata na wasu tsawon shekaru.
"Ku ɗauki ɗanku kubar mini gida kar ya ƙara kiran sunan Jannah domin ina komawa gida za a sanya ranar aurenta." Ta faɗa a zafafe tananmusu kallon banza.
"Na shiga uku shikenan ta raba ni da shi Jannah ina sonki! Rabamu tamkar raba rai da gangar jiki ne ba zan iya rayuwa in babu ke ba." Sai kawai ya yanke jiki y faÉ—i a sume.
Ganin haka Jannah ta ruga ta faÉ—a jikinshi tana kiran sunan shi amma babu numfashi.
"Huzaifaaah!" Ta ja sunan tare da zubewa a kansa ta sume wanda ganin haka suka yo kansu da ruwa aka watsa musu.
"Kai amma 'ya'yannan sun iya shirin film ku gama shirin film É—in aure babu fashi." Ta ce tana dariyar takaici, ta fice ba tare da ta damu da halin da suke ciki ba.
Tsananin mamaki ya kama su na rashin imaninta. Take dad ya fara tunanin anya ta san zafi da raÉ—aÉ—in soyayya? Ruwa suka wasa musu wanda sika farfaÉ—o kusan a tare.
"Dad, ta amince kuwa?" Cewar Huzaifah. Jannah kuwa kuka ta saka tare da faÉ—awa jikin dad.
"Ban san girman laifin da na yi mata ba take son aura mini shi."
"Ku yi haƙuri don Allah! Domin bamu da zaɓi wanda ya wuce mu bi umurninta. Ku kanku shedane akan rarrashinta da muke yi."
"Zo muje son na ga jikar na ta ba gwal ba ce da in ba ka aureta ba za ka mutu. Ka zaɓi wata macen ko 'yar gidan uban wane ne zan aura maka." Mahaifiyarsa ta furta cikin tsananin zafi tana hucin ganin ƙasƙancin da Hajiya ta yi musu.
"Duk abin bai kai haka ba kuyi haƙuri zan yi iyakan ƙoƙarina kan abin." Cewar dad cikin tausaya.
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093
KURA DA FATAR AKUYA
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(JAMSY)
*SADAUKARWA GA:-*
*BADAMASI (AUTA)*
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION
(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation?)
Ban yadda a juya mini labarina ta ko wace siga ko karantashi ba tare da izinina ba. Aikata hakan zai sa mutum ya fuskanci doka.
*PAGE 29-30*
*BOJUWA HERBAL'S*
*KAYAN CHAD ƘARSHE NE WAJEN GYARA MACE DOMIN ASALIN SAIWOWI NE NA ASALI WANDA BABU ALGUS KUMA BABU ILLAH GA LAFIYA*
*KI ZO KI GYARA, KI MAGANCE SANYIN DA YA BUSAR DA KE, KO YAKE SA KI FITAR DA ISKA TA GABA, KO RASHIN SON YIN MU'AMALAR AURE*
*GYARA GASKIYA NE SISTERS*
*KO KUNSAN DUKKAN MAGANIN DA YAKE SAUKAR DA NIIMA YA HADE MACE YAFI TASIRI IDAN AKA DAFA SHI?*
*KI TABBATAR KINA CIN KAZA, TATTABARU, DA AKE DAFAWA DA SAIWOWIN CHAD NA MUSAMMAN*
*A KARAN KANKI ZAKI JI SAUYI BARE KUMA...*😅
*080327733332*
*KU TUNTUBI SURAYYA DEE A WANNAN LAMBAR*.
*DAN SON ANNABI SAI KINSAN KIN SHIRYA ZA KI YI GYARA*.
*NA GODE*
*Contact*
*Bojuwa HERBAL'S*
*For all your kayan mata and maganin sanyi original for women of class*.
*08032773332 Whatsapp only.*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
Mom kuwa ta kasa cewa komai tsananin tausayinsu ya cika zuciyarta. A ranta dana-sani take yi akan bijirewa umurninta na ƙin auren zaɓinta, wanda ba ta taɓa tunanin ko a duniyar mafarki za ta ɗauki fansa a kan 'yarta ba. Ga shi wanda ya isa ya yi mata dole babu shi ƙasa ta rufe idanunshi.
Ta ɗago idanunta tana kallon Huzaifah da ya kama ƙafafunta yana kuka ya ce,
Please help me, ina sonta ba zan iya rayuwa babu ita ba." Sai ta kasa ce masa komai idanunta suka kawo ruwa. Tana ganin mahaifiyarsa, ta ja hannunsa za su fice, wanda ganin haka Jannah ta bi bayanshi da gudu tana kiran sunan shi.
Da sauri dad ya kamata ya riƙe sosai yana rarrashi har sai da ya ji fitar motarsu. Kuka ta ƙara saki ta duƙa ƙasa.
"Yanzu shikenan, ta raba ni da shi? Kai ina ba zai yiwu ba!" Ta tambayi kanta tare da bawa kanta, amsa sai kuma ta ruga fa gudu zuwa É—akin Hajiya.
Tibin dake bangonta sauke ta danƙarashi da ƙasa tare da watsi, da kwalaben turare da na kwalliyar show glass da suke ciki.
"Na ce bana son shi ko an aure dole? I dan laifi iyayena suka yi miki, ki yi musu hukunci, amma ba wai ki raba ni da wanda nake so ba!"
"Aikin banza in kin so ki fashe kayan gidan nan ko ki rushe gidan, ko a kwalar rigata don iyayenki kika yi wa hasara."
"Hajiya Baaba, ba kya sona kin tsane, kuma wallahi kin ji na gaya miki ko mutuwa za ki yi, ba zan aure shi ba." Ta ce cikin fusata jin abin da ta faÉ—a.
"Aikin banza kike don banga abin da za ki faɗa ya sani baƙiciki ba, saboda kin faɗi wanda ya fi wannan, kaffara dai ki shirya bayan bikin na rantsuwar da kika yi, ko da yake ina kika damu da addinin ballantana ki rama."
"To shikenan, tun da haka kika ce."
"Jannah ki iya bakinki mahaifi.."
"Please ki ƙyale ni don tana mahaifiyarki sai ta shiga rayuwata, ai duk ke kika ja mini inda kin tsaya kin kula da ni, da ban je gidanta ba har ta maƙala mini wannan auren." Sai ta sa kuka tare da zaman 'yan bori tana faɗin,
"Saboda ina gurin ki ne shi ya sa za ki yi mini auren dole. Na rantse ba zan dawo Zariya ba, domin na tsani zaman Zariya gara dad ya yi mini transfer na dawo Abuja da karatu."
"Au Allah ko? To ki sani ko London kika koma wallahi sai an É—aura auren nan."
Tamkar wata ƙaramar yarinya ta ci gaba da ihu tana birgima a ƙasa. Sai suka rasa yadda za su yi da ita, suka zuba mata idanu domin hatta shi kansa dad, da ya matsota kuka ta ƙara saki tana matsawa ta ce,
"No! I said don't come closer to me, in har ba za ka iya hana auren nan."
Kamar umurni ta ba shi ya juya ya fita kanshi na sarawa domin shi kansa lamarin ya ishe shi.
Yana ƙoƙarin shiga cikin motarsa ya ji muryar maigadi yana magana da ƙarfi, wanda ya sa ya juya da sauri yana kallon gurin.
"Na ce maka ka ƙyale ni na shiga cikin gidannan, saboda ɗan'uwana Mudi yana cikin gidannan."
"Waye wani Mudi? Ma za ka ɓace domin bamu san wani Mudi ba." Cewa Hamisu mai-gadi yana tura shi.
Da sauri ya ƙaraso gurin har yana tuntuɓe wanda saura kaɗan ya faɗi ƙasa.
"Kai Hamisu ƙyale shi ya shigo ɗan'uwana ne." Ya furta daidai lokacin da ya ƙarasa gurin yana kallonsa wani iri.
"Innalillahi! Mudi, ashe da gaske ne kun dawo Nigeriya? Sannu da mantawa da mu."
"Shigo ciki Yaya Bala." Abin da ya ce kenan ya matsa ya basu hanya zuciyarsa cike da baƙincikin zuwarsu.
"Oh ni Jummai! Ka ga wallahi bai yi farincikin zuwanmu ba. Anya Mudi za ka wuce siraÉ—i kuwa."
"Haba Yaya! Na ce ku shigo kun tsaya kuna zuba kamar kaɗanya. In ke kike sa mutum ya wuce sai ki hana ni, ina zo wucewa." Ya ƙarashe maganar yana ba ta amsa.
"A mai da wuƙar ai ban isa ba, amma ka san duk wanda ba ya zumunci ba ya samun rahamar Ubangiji. Kawai saboda mace ka gudu ka barmu don ka ga babu idanun Inna da Baba."
"Ki ƙyale shi ai baƙin kwaɗayinsa sai ya ja masa wahala, domin na tabbata matar nan, yankan kan mutane take yi. Dubi daga zuwa Ƙasar waje, sun gina gida tamkar aljanna." Bala ya furta yana shafa get ɗin gidan.
"Za ku shigo ne ko na kulle ƙofar, ko sai kun gama tozarta ni kuna gaya mini asalina?" Ya furta cikin ɓacin ganin duk abin da suke faɗi maigadi na jinsu.
"Kai amma aradu wannan mata ta nemi duniya Allah ya ba ta, dubi irin wannan gida. Ni fa tun da uwata ta haife ni ban taɓa ganin bango da tayas ba." Jummai ta ce bayan ta tsaya cikin tsananin mamaki tana ƙarewa gidan kallo, sai kuma ta sa hannu tana shafawa tsantsin na mata daɗi, tana washe bakinta da ko wankin kirki baya samu.
"Ke dallah banza! Na taɓa gani a lokacin da naje neman kuɗi a birnin Legos. To ogana gidansa irin wannan ne haka na yi ta shafa tayas ɗin."
"Kai 'yan birni suna jin daÉ—insu. Allah ya kai damo ga harawa, ko bai ci ya yi birgima."