Sashe 42
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kai Hajiya Baaba, wallahi na tsani kwacamalar nan da kike yi. Don Allah ki bari, ni kam ban taɓa ganin inda aka haɗa goro da lacasera ba."
Ummu ta kwashe da dariya tana faɗin,"Taɓ! Ai sai dai ki gaji ki daina, don dalilin da Ya Ajmal ya sa ya daina zama sashinta kenan."
"Eh, ina jin bakina ne, kuma cikina zan kai ba na wani ba? Na san lokacin tsufarku abin da za ku aikata."
"Allah ya kyauta na ci goro don ni ban ga amfanin cinsa ba."
"Gaya mata dai." Cewar Ummu tana kallon Hajiya da take harararta.
"Humh, kan ku ake ji. Kwayi kwa gam, domin wanda ya fi ku ƙyanƙyani haka ya gaji ya barni."
"To ku ya kamata ku fara maganar fara zance ko da ke Jannah kin fara. Kun dai san ba za mu tara ku É—igi-É—igi muna kallo ba."
"Haba Hajiya, wane irin magana kike yi, duka yaushe muka fara karatun da za ki fara maganar aure. By the way ni ba yanzu zan yi aure ba sai na gama karatuna ba ki É—aya na samu aiki."
"Ashe laillai ba ki da hankali kuwa. Kai ni fa wannan bokon da kuke yi ba son shi nake ba, domin da za a biye tawa duk aure zan muku."
Harararta suka fara,"Aiko da kin cuce mu Hajiya. Allah ya kyauta don ke an cuce ki am miki aure da wuri sai ki rama akanmu. Ta Allah ba taki ba."
"Dallah rufe mini baki.Auren nawa ai shi ya yi muku gata a duniya, don ya yi mini rana ban yi karatun na haifi minister."
Dariya Ummu ta yi ganin yadda take doro da ji da kai.
"Tab! An ce miki zama minister wasan yarane. Ki tsaya ki gane tun kafin zaɓe za ta sha ƙasa.. Aure ne dai sai na yi degree da master har da phd if possible na fara aiki."
"Baƙinki ya sari ɗanyen kashi ta Allah ba ta ki ba." Ta bata amsa tana kai mata dunduni.
"Wayyo Allahna! Hannunki kamar icce don Allah ki daina." Ta ce tare da gamtsarewa.
"Ba dole ya zama icce ba ya ga jiya ya ji yau."
Ummu ce ta karɓi zance da cewa,"Wai da gaske kike har sai kin taka wannan matsayin sannan za ki yi aure? Ni dai if pssible I wanna marry before finish degree don bani da wannnan ra'ayin ina samu wanda nake so zan yi aure, ba zan yadda na tsufa a gida ba, kum kina tunanin Huzaifah zai yarda?"
"Mai zai hana shi ma ba yanzu zai yi aure ba, don yanzu haka Maleshiya zai je ƙaro karatu."
"Ashe ko wani zai yi wuf da ke don wallahi ana bikin Hafsatuu zan tasa ku agaba. Ko mahafiyarki da ta samu É—aukaka duk tana gidan aurenta ta samu." Cewar Hajiya.
" God forbit over my dead body ayi mini auren wuri, don babu wanda ya isa ya yi mini aure da wuri saboda komai na rayuwata a tsare yake ba zan iya haÉ—a aure da karatu ba."
"Shikenan, lokaci zai nuna ai domin aure lokaci ne. Ni bari na yi walha na gaji da suratun banza." Ta miƙe tare da shigewa ɗakinta.
Ranar Juma'a suka shirya da Huzaifah zai zo. Tun ranar Alhamis suka je aka yi musu kitson attach sannnan suka lalli mai kyau.
Washegarin ranar Juma'ar bayan an sauko masallaci. Jannah na gaban mirrow da soson hoda a hannunta tana gyara hoton da ta shafa. Ummu na zaune kan gado tana kallon tiktok.
"Sis Huzaifah zai zo amma bamu yi mishi komai ba don ni kam sai yanzu na tuna duk ni ma na shiririce. Ko iya drinks da snack za mu ba shi."
"Don't worry about that I have ordered food for him. They will bring the food before his arrival."
"Ok" Ta ce tare da ci gaba da kallonta, sai kuma ta juyo tana kallonta ta ce,
"Na so na ce miki mu yi wa matar ustazu magana ta yi mana girki mai rai da lafiya, amma sai na tuna muna zuwa za ta fara mana wa'azin mu koyi girki."
Dariya ta yi jin abin da ta ce,"I was thinking the same, but na so na yi mata maganar, amma na san ɓata mini mood ɗina za ta yi. So, it should be better na yi oder."
"Eh hakan yafi ai. Rashin kuɗi su ke janyo maka wulaƙanci. Akwai maƙociyarmu da take snacks ba ri na sanya ta turo mana da samosa ta ita sosai."
"Thanks." Ta ce ta zauna gefenta tana murmurshi.
Bayan an kawo abinci da samosa. Suka jera a dining É—in Hajiya Baaba sannan suka sha gayu tare da turare gidan da turare .
Ta fito za ta shiga kicin ganin su a falo tamkar waÉ—anda za su fita. Ta kalli dining É—inta da yasha kayan daÉ—i, sai ta juyo ta kalle su da suka É—aure fuska, babu alamun son amsa tambayar da suka san dole sai ta yi.
Ga mamakin su sai suka ta basar tare da taɓe baki, ta shige kicin wanda 'yan mintina kaɗan ta fito za ta shige ɗakinta, sai kuma ta dawo da zauna tana faɗin,
"Ban gane ba, an yi yamma da kare. Munafunci da ƙus-ƙus da na ji kuna yi, na san da walaki goro a miya. Uban me kuke shiryawa.Ni da gidana mallakina ba za ku gaya mini Kon baƙi mata za ku yi? Don na lura yamzu kun iya kwashe-kwashe."
Kallon junansu suka yi tare da kwashewa da dariya."Gidan Abby dai." Cewar Jannah.
"Ai kai da kaya duk mallakar wuya ne." Ta bata amsa.
"Daɗina dake akwai son jin ƙwaƙwaf, wato tun ɗazu kin yi kamar ba ki san me muke faɗi ba, ashe kin baza kunne kina jinmu."
"Ah to za a hana ni ne da kunnina." Ta katse Jannah da faÉ—in haka..
"Abokin Jannah ne zai zo yau." Ummu ta ba ta amsa tana kallon Jannah da ta tsinci kanta da jin kunya ta rufe ido.
"Aboki ko? Munafukan banza. Kwa fito fili ku gayi gaskiya."
Dariya sunne kai da Jannah take yi ya bata mamaki.
"Eh, abokinta ne mana. Huzaifah ne, kuma ai kin san shi. Saurayin da ya ya riƙe ki a filin jirgi da za ki faɗi, wanda Ya Ajmal ya ce yazo bikinsa."
Sai ta faÉ—aÉ—a fara'arta tana kallon abincin da suka shirya a dining.
"Allah Sarki! Ce mini za ki yaron kirki, na gane shi. Kuma shi ne don son jiki da sangarta kuka kasa yi masa girki sai dai ku siyo masa? Ai da kun gaya mini da na yi masa girkina mai matuƙar daɗi na tsofaffinnda suka ga jiya suka ga yau akan girki."
"Dabbu, fate, tuwo, shishshika, ko caccaka ne sunan abicin ko me oh. Shi ne abinci da kika iya masu daÉ—i? Allah ya kyauta ya ci. Huzaifah namiji ne wayyayye ba irin Ya Ajmal ba. Sam ba ya cin abincin gargajiy..."
"Ai ko dai da yaji haushi kuma basir sai sun yi ajalinsa. Ai duk wanda ya bar gida, gida y barshi. Na fi gwara gurbin buduwar da yake so, wacce ko murhu ba ta iya haÉ—awa."
Ta yi shiru ko za ta ce komai amma sai ba ta ce komai ba sai dai harararta da ta yi domin hankalinta na kan wayarta da take tsammannin jiransa cikin sakannni don ya sanar mata sun iso 'yan mintina ya rage.
"Allah Sarki har na fara tausayinsa. Ga shi yaron kirki amma ya yi zaɓen tumun dare. Lallai ya haɗu da jarrabawa." Ta canza fuska zuwan kalar tausayi kamar za ta yi kuka.
Wani kallo ta watsa mata dai dai lokacin da ta juya zuwa kicin tan faÉ—in,
"Bari na je na yi masa tuwon shinkafa miyar kuka mai daɗin sai kunnensa ya kusa tsinkewa, na rama alkhairin da ya yi mini dama shi danƙo ne."
Da sauri ta kalli Ummu da ta yi zuru tana kallon Hajiya Baaba cikin takaici.
"Sis ya iso yana ƙofar gida." Ta ce tana kallon fuskar wayarta da ke ɗauke da numbarsa ɓaro-ɓaro.
"To sai ki bar girkin babu buƙata don sun ƙaraso suna ƙofar gida, kuma ko kin yi sai dai ya yi kwantai, kuma wallahi in kika kunyata ni kin san halina" Ta bata amsa da faɗin haka da ƙarfi don ta shige kicin sai ɓarin tukwane take yi.
Tabe baki ta yi ba ta ce komai ba ta karasa shigewa kamar ba da ita ta yi maganar ba.
Ummu ce ta bita kicin ɗin daidai lokacin da jannah ta buɗe ƙofa ta nufi harabar gidan.
"Hajiya Baaba don Allah in suka shigo kar kiyi wani abu da bai dace ba kin ga su ɗin baƙi.."
Kamar za ta cinyeta ɗanye ta taso mata."Dallah can shashasha rufe mini baki! Saboda gani ƙaramar yarinya, in suka zo zan je na sa hannu a abincinsu ko na yi rashin kunya ko?"
"Allah ya ba ki haƙuri ni ba haka nake nufi ba, kin san me nake nufi."
Harararta ta yi ta É—ora tukunya a kan gas ta ce,
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093
KURA DA FATAR AKUYA
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(JAMSY)
*SADAUKARWA GA:-*
*BADAMASI (AUTA)*
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION
(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation?)
Ban yadda a juya mini labarina ta ko wace siga ko karantashi ba tare da izinina ba. Aikata hakan zai sa mutum ya fuskanci doka.
*PAGE 18-19*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM

"Kun san kuna da abin faÉ—in ne ni dai ina gani ba zan yarda a cuci yaro ba don ba zan yarda na mayar masa da sharri akan alkhairin da ya yi mini."
Ba ta ce mata komai ba ta juya ta fita daga kicin É—in amma zuciyarta sai faÉ—i take tana addu'ar Allah ya sa kar taba da su don sanin hali ya fi sanin kama.