Sashe 52
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ummu ta sa ihu da tsallen murna duk da cewar ba ta waye ta sosai ba, amma dole ta yi murna domin tsaƙonta yana tafe garesu ko da yaushe, don haka ya rungume ta cikin matuƙar farinciki.
"Wow, I can't wait to see mom." Ta ce cikin matuƙar ɗoki.
Tureta ta yi da ga jikinta fuskarta sake tamkar gonar adduga.
"Hello dad, is it true that you have came back to Nigeria?"Ta yi masa tambayar cikin zaƙuwa.
"Oh yes my baby, I wanna suprised you. Did I?" Ya ƙarasa maganar cikin tsigar tambaya.
"Yes you did, I can't wait to see you. Ko muzo mu É—auko ku?"
"A,a kar ki damu yanzu haka muna Jaji mun kusa dawowa Aby ya É—auko mu."
Wani irin ihu ta saki ba tare da ta kashe wayar ba tana juyi da Ummu.
"Wallahi am not longer hungry my dad on his way. Allah na gode maka zan huta da fitina." Ta ƙara rungume ta sai kuma ta sake ta tana faɗin," Bari na yi wanka ki raka ni na sayo masa suprised.
Saboda tsabar ɓacin rai Hajiya Baaba ta kasa magana sai kallonta take cikin tsananin damuwa.
"Anya kina son ki gama da duniya lafiya kuwa, kin san haƙƙin uwa a kanki kuwa? A ce mahaifiyarki ta yi tafiya zuwa wata uwa bangon duniya, amma ba kya murnar dawowarta sai mahaifinki, bayan sai da Allah ya ambaci uwa sau uku. Kai gaskiya dole Halima ta tashi tsaye domin Jabiru ya gama da 'yarta."
Tsaki ta yi jin abin da ta ce har ta kama hannu Ummu za su shiga ciki sai kuma ta dawo ta fara magana.
"Eh shi kawai na damu da shi saboda na san saboda ni ya dawo, ita kuwa 'yarki siyasa ya dawo da ita ba don ni ba, domin a lokacin da nake tsananin buƙatar mu taho tare ba ta dawo ba, don haka babu ruwana da ita."
"Dallah can tafi wawiya kawai! Ni na ga wanda take son mahaifinta ta ƙyale uwa. Ina ga duk yadda aka yi akwai tanbotsai akan ki, amma ba haka kike banza ba."
"Zo muje kin ji na siyo mishi kar su dawo." Ta ja hannun Ummu suka fice daga falon ba tare da ta ba ta amsa ba.
"Ki fi ruwa gudu ai ni ina murnar dawowarta É—iyar albarka jinin arziki." Ta ce cikin jin haushinta sai kuma ta É—ora da ce wa,
"Kai godiya ga Ubangiji Sarki mai yawa. Ba ri na tashi na je na yi musu girki kafin su dawo, Allah ya so jiya naje kasuwa." Ta faɗa tana ƙoƙarin miƙewa.
Sannu a hankali take takowa daga matakalen benen, cikin wani irin yanayin da ba za ka iya tantance farin ciki ko akasin haka take ba. Idanunta suka kawo ruwa daidai lokacin da ta sauko daga matakalen benen, tana shaƙar ƙamshin Ƙasarta wanda ta yi kewarta matuƙa.
"Please Halee, don Allah ki manta komai.Na yi miki alƙawarin zama miji adali da kawo farinciki har ƙarshen rayuwarki." Ya ƙarasa maganar cikin rawar murya tare da kama hannunta na hagu ya riƙe.
A hankali ta sanya gefen hannunta ta share hawayen da ke gangarowa bisa ƙuncinta, ba tare da ta ce masa ko ba ta ƙarasa gurin motar Aby tana sakar mishi murmushi, sai kawai ta faɗa jikinshi ta saki kuka.
"Na yi kewar Ƙasata na san cewa ban yi wa dangina adalci ba, ina fatan su yafe mini na dawo gare su ba zan ƙara nesa da su ba."
"Is ok Halima, duk abin da ya faru yana cikin kundin littafin kaddararki."
Share hawayenta ta yi tana kallon dad daidai lokacin da ya ƙaraso gurin.
"Ina son na ga mahaifiyata don Allah mu wuce Zariya, ka san matuƙar na shiga garin Abuja ba zan samu damar kasancewa da su ba."
"Ok ba matsala hakan zai fi domin kowa ya yi kewarki matuƙa."
Dariya ta yi mai ciwo ba tace komai ba ta shiga cikin mota escouts na ta suna biye da ita.
A lokacin da suka ƙaraso get ɗin gidan sai ta fashe da matsanancin kuka yayin da farinciki ganin Jannah da mahaifiyarta ya cika ta.
Babu wanda ya ce mata komai domin sun san kukan murna take yi.
Jannah na ji hon É—in mota ta zura a guje dama tun da suka dawo ta kasa zaune sainsafa da marwa take tsakanin falo da harabar gida.
"Oyoyooo daddddd." Ta ce tare da faÉ—awa jikinshi ta saka kuka.
"A really missed you dad." Ta ce tana share hawaye ba tare da ta kula da mom da ta fito daga cikin motar da shiga ta alfarma ta tsaya tana kallonsu yayin da wani abu ya toƙare mata ƙirji.
Hajiya Baaba ta fito da sauri tana gudu ta faÉ—a jikinta.
"Allah na gode maka yu Halimatuu ta dawo Ƙasarta, Allah ya ci gaba da kare ki da idon maƙiya." Sai kuma ta saketa tana shafa jikinta da ta koma tamkar balarabiya.
"Oh kece kika koma haka? Ai zan tsaya tsayin daka na hana duk wanda zai ƙara sanya ki zubar hawaye har ki gudu ki barni sai inda ƙarfina ya ƙare."
Dad ya yi shiru sai ya ji babu daɗi domin ya san magana ta yaɓa masa, amma da yake tsuntsun da ya ja ruwa.. Sai bai nuna damuwarsa ba ya janye Jannah da ta maƙale a jikinsa tana kukan murna.
"Ki je ki yi hugging mom she missed you more than me." Ya ce a hankali yana tura ta gurinta ganin yadda gabaki É—aya hankalinta na kanta sai kallon ta take yi.
Æata fuska ta yi sai kuma ta nufe ta kan dole ganin yadda ya haÉ—e rai.
"Evening mom, how was you trip?" Kowa a gurin bai ji daɗin yadda ta yi mata gaisuwar ba, domin murya ƙasa-ƙasa ta yi ba tare da walwala.
"Evening my daling baby, kin ga yadda kika ƙara girma kika yi kyau Jannah, me Hajiya Baaba take ba ki? Kin yi kyau." Ta faɗa tare da kamota ta rungume duk da ba ta so hakan ba, sai dai hakan kawai zai rage mata raɗaɗin ƙaunarta da ke addabarta a zuciya.
Da sauri ta janye jikinta ta koma gurin dad ta riƙe mishi hannu daidai lokacin da Ummu ta faɗa jikin mom tana ihun murna.
"Dad, duk da you suprised me, but I got you something."
"Ok." Ya ce yana shafa kanta.
Gabaki ɗaya suka tattara suka shiga falon Hajiya Baaba da ya sha turare sai ƙamshi yake yi.
Ammy ta ba da oder aka fara shigowa da abinci kala-kala da drinks.
Mom ba yi ta shiga ta yi wanka haka dad sannan suka fito falo bayan sun ci abinci aka fara hira.
"Yauwa, na ƙosa ku dawo ayi maganar auren Jannah tun da yanzu kun dawo sai a fara don wallahi na ƙosa na ga na haɗa wannan aure..."
"Haba Hajiya Baaba, kar ki manta yau suka dawo ya kamata su huta don Allah."
Hararar shi ta yi kamar ba za ta yi magana ba sai kuma ta fara da cewa," Ai da zafi-zafi akan bugi ƙarfe."
Jannah kuwa kallon banza ta yi mata a ranta tana faÉ—in," Ni ba ni da lokacinki, tun da Allah ya dawo mini da mahaifina na ga wanda za ki aura ma wannan tsohon."
A ranar wuni ta yi tana maƙale da dad har aka kira sallar magariba ya nufi masallaci. Ko da ya dawo daga sallar isha sai ta bishi sashin Ajmal da yake nan ya sauka.
Hannunta ya kama ya riƙe cikin so da ƙauna."Kinga yadda kika canza kika girma? Gaskiya Hajiya ta iya kula dake, gabakiɗaya kin juye kin koma sak mom ɗinki.
Æata fuska ta yi jin abin da ya ce," And I hated resambling with her da na yi, inda na gode ma Allah kalar fatarka na É—auko, ba irin na ta jajakuwa ba."
Dariya ya yi sosai jin abin da ta ce ya kama kumatutunta ya ja yana faÉ—in, "Oh my little girl akwai rigima abin alfaharine kiyi kama da ita."
"Oh dad, let change the topic amma ni bana son haka. Ina matuƙar sonka na so ace komai na ka na ɗauko."
Dariya ya yi shafa kanta tare da miƙa mata tsarabar da ya siyo."Wow dad, thanks na ji daɗi sosai da ka siyo ma Ummu duk abin da ka siyo mini, cus she is alot to me."
Sai ya yi dariya tare da miƙewa ya kama hannunta.
"Dad, ka ga yanzu tun da ka zo sai ka tsawatarwa Hajiya Baaba maganar auren da take mini I'm sick of it kullum maganarta kenan."
Gabansa ya faÉ—i sosai har sai da fuskarsa ta bayyana. Gyara zama ya yi sannan ya ce,
"Ki kwantar da hankali kin san Hajiya Baaba, suruka take a gareni, so I must speek to her politely kuma duka when I have arrived? At least I have to rest to tomorrow."
Æata fuska ta yi don ita ba haka ta so ba, saboda ta so daga zuwa ya zare mata ido da nuna iko akan dole ba za a yi auren ba. MiÆ™ewa ta yi.
"Ok dad, amma ka san dole sai ka zare mata ido ka nuna isa a kaina, don wallahi ba ta da hali ta cika shiga hanci da ƙudundune. Haka kawai ina zaman zamana ta jawo mini bala'i da musifa."
Shiru ya yi ba tare da ya ce mata komai ba duk da cewar kallonta yake yana sauraronta, amma ba shi da abin da zai ce mata domin shi kansa tsoro take ba shi, musamman wani mugun kallo da ya gani kamar tana masa.
"Dad, you remember that you promised to me you will stand by my side?"
Ta tambaye shi cikin sauri ganin yadda ya canza fuskar tsoro, domin gabakiÉ—aya tun da ya ga Hajiya Baaba ya firgice, gani yake kamar za ta iya nasarar ra ba shi da Halima a karo na biyu.
"How could I forget. I had been counting the days, to come back and be by your side my girl."
Murmushi ta yi jin abin da ya faÉ—a." Amma dole ka nuna ba ka tsoronta wani lokaci.