Sashe 30
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Ƙara ta saka ta kauda wayar a kunninta lokaci guda jikinta ya ɗauki rawa don shegen tsoro ne da ita."Stop saying this, and don't be pessimistic. I'm just curious to leave the house."
Murmushin samun nasara ya yi don ya san yadda ta tsorota da wuya ta ƙi amince wa.
"Shikenan, zan yi haƙuri ai na kusa fara exam." Ta faɗa a sangarce tana tura baki. Sai ta ga zaman ta gama exam ta samu admission would be better da zama gida ɗaya da Hajiya Baaba don takurawa rayuwarta za ta yi.
Duk suna kan wayar take wannan tunanin domin ita ta É—auka ya katse ganin dogon lokacin da ta É—auka, but to her suprised he was on the call sai ta ji ya ce,
"Ki rinƙa zuwa islamiyar da haddar kin ji. Yanzu zan tura miki kuɗi a account ɗinki."
Ba ta san lokacin da guntun murmushi ya suɓuce mata ba." To dad, I will as you suggested." Ya saki dariya."Good." Ya ce sannan ya kashe wayarsa.
"You can force a horse to the river, but you can't force it to drink the water. Zan je islamiyar in ya san wata ai bai san wata ba. Ba sai na ga damar yin karatun ba? Tun da ba uban wani zan yi wa ba." Ta ce tare da ije wayar a gefenta.
"Yanzu da yake ke shashasha ce kin haƙura za ki zauna ya yi ta dukanki kamar ya samu jaka? A maimakon ki ta da fitina dole sai an canza mana gida muci gashin kammu. Ashe fitinarki ba ta yi miki amfani ba."
"Mu ci gashin kammu, ko ki takurawa rayuwata? Hajiya rigimarki kawai ta isa tashin farko a makaranta na ganni under probation. Haka kawai, ki rinƙa kunyata ni a gaban ƙawayena. Matuƙar na amince hawan jini za ki ɗora mini, domin ba na tantama har da rigimarki, ya sa mom ta tsani zaman Nigeria."
Tsananin mamaki ya sa ta kasa cewa komai sai zuwa can ta ce,"Ko kaɗan ban yi mamaki ba, ai halinki ne butulci. Abin da za ki saka mini da shi kenan. Oh Allah ka cire mini raina akan wannan banzar yarinyar na huta. Wallahi kin ci sa'ar ƙarin ruwan da ake miki da sai na yi ƙasa-ƙasa da ke."Zuɓɓura ba ki ta yi tana harararta.
Ajmal da kanshi ya je har islamiyar ya bada haƙuri tare da yi musu alƙawarin hakan ba zai ƙara faruwa ba. Tare da roƙon su duk abin da ta yi su gaya masa zai yi maganinta.
Jannah sai ta ji babu daɗi komawarta islamiyar domin a ganinta ƙasƙanci zai jawo mata amma kasancewar babu yadda za ta yi, kan dole ta shirya cikin doguwar riga da gutun hijabi iya kafaɗarta, ko al'qur'ni ba ta ɗauka ba ta fito.
A falo ta samu Hajiya Baaba ita da me aikinta da ke shirin tafiya. Ba ta ce mata komai ta bi ta gabanta ta wuce fuskarta kamar an aiko mata da mala'ikan mutuwa.
"Ki kika sani kije kuma wallahi ko namanki gunduwa-gunduwa aka kawo mini ba zan ce komai ba, sai dai ma na yi murnar an raba ni da fitsara da rashin kunya.
Tana jin abin da ta furta amma ba ta ce komai ba saboda ba ta da lokacin ta. Tunaninta yadda za ta kalli 'yan islamiyar wataƙila su yi mata dariya, wanda ta ɗauki alwashinnsai ta fasa musu baki.
A harabar gidan suka same shi zaune yana jiran ya ga fitowarta ko za ta ƙi. Sam a zuciyarsa bai yi tunanin za ta fito ba, ga mamakinsa sai ya ga ta fito tana kubbure-kubbure, wanda hakan ya ƙarfafa masa gwuiwa, domin tun safe yake tunanin in ba ta fito ba ya zai yi da rigimammiyar tsohuwar da ko gaisuwarsa ba ta amsawa tunda abin ya faru.
Ganin za su fita ya daka mata tsawa yana faɗin,"Ke dan ubanki, ina kayan islamiyarki, ko ba'a ba ta bane?" Ya ƙarashe maganar yana kallon Nahlin, wacce ta fara magana cikin tsoro tamkar ita ake tuhuma.
"Tun ranar da aka kai ta, na ba ta ta sanya, sai ta ce sun yi mata girma." Cewar Nahlin tana zare ido. Ita kuwa ko a jikinta ta nuna, duk da cewar ta yi matuƙar tsorata da shi, kasancewar har yanzu ba ta manta zafin dukan da ta ji ba.
"Yanzu suna ina?" Ya tambaye ta. "ÆŠakin Ummu-Kursum." Ta ba shi amsa. "Ma za je ki É—auko mata ta sanya, kuma gobe in Allah ya kaimu zamu koma karatun asuba, sai ku shirya."
ÆŠaga masa kai ta yi ta juya cikin sauri, ganin har sun fara latti saboda tsayawa jiran ta da ta yi.
Kan dole ba don ta so ba ta juya don ta karɓi kayan ta saka ganin babu fuskar wargi."Jarababbe kawai! Na ga wanda ya isa ya tursasa ni na je." Ta furta tan wurga masa harara a fakaice wanda har ya shige sashinsa.
Kayan sun yi matuƙar yi mata kyau tare da amsar fatar jikinta, duk da cewar ita ba ta ga hakan ba sai cika take tana batsewa akan an yi mata dole.
Fakan idanunsa ta yi ta zabga masa harara tana turo bakinta wanda kamar zai taɓo gini.
" Mugu azzalumi jarabbe kawai!" Ta ce tare da jan tsuka mai ƙarfi. Sai kuma tsananin baƙinciki ya ƙara rufe ta."Mom, duk ke kika ja mini wannan bala'in don da kin dawo babu wanda ya isa ya biyo ni ya duke ni." Ta ce tana jin tsanarta na ƙara shigarta mai tsanani.
Ganin yana ƙoƙarin ciro belt ɗinsa ya sa ta ruga da gudu hanyar fita da sauri har tana buge kanta da get wanda ta ji zafi sosai.
A islamiyar ma, ba wani mai da hankali ta yi ba, abin da aka hana ta shi ta cigaba wato danna waya, don har aka gama karatun aka tashi, ba ta motsa ko da bakinta da ninyar yin karatu ba.
A hanya sun taso za su dawo gida. Nahlin ta kama hannunta tana dariya ganin yadda take shan kunu.
"Haba 'yar gidan hajiya Baaba, ki saki ranki mana ko laifin ya shafe ni?"
A maimakon ta saki fuskar kamar yadda ta buƙata sai ta ƙara ɗaurewa tana faɗin,
"Please Anty, muje gida na tafi É—akinki, I wanna sleep jiya ban yi bacci ba, ina kallon film É—in nan da na tura miki Abyss. Kuma na san ba za ta barni ba, ganin magariba za ta ce sai na yi sallah, kawai zan bari inna tashi cikin dare na haÉ—a."
"Humh." Ta ce cikin ranta ba tare da ta san mai za ta faɗi ba, domin lamarinta ya girmi tunaninta. Ƙara gasganta maganar Ammy ta yi da akan tarbiyarta. "Kina da ƙoƙari, kin ga wannan da kika tura mini? I haven't watch episode three."
Cikin mamaki take kallonta."Lallai ba kallon za ki yi ba, don ni a kwana biyu na kaga kallon shi.
"Ina za ki haÉ—a kanki da ni Jannah, ke da rayuwarki gabakiÉ—aya ne, sai dai kici ki kwanta.
Sai ta yi dariya jin abin da ta ce tana gyara zaman wuyan hijabinta da take jin ya shaƙe ta."To waye ba ya son hutu Anty Nahlin?
Girgiza kanta ta yi alamun babu tan ƙoƙarin buɗe ƙofar get ɗin gidan don su shiga. "Yau am full of excitement. Kin san an kai kuɗin sadakin Yaya?" Ta ce lokacin da suka shiga cikin gidan.
"Ni kuwa am neither happy nor sadness." Wa kenan, aka kai kuÉ—in aurensa? Ta tambaya cikin rashin kula.
Duka ta kai mata tana dariya."Ba na son iskanci, wane Yaya muke da shi a gidan, kuma jibi Ummu Kursum za ta dawo?"
"Don Allah?" Ta tambaya yayin da fara'arta ya ƙaru."Aiko zan ji daɗi sosa, na yi murnan jin hakan."Sai ta canza maganar zuwa na aurensa."Ai gara ya yi auren ku huta. Ni dai ina gama secandary, na samu admission na huta."
"Allah kin yi wa Ya Ajmal, mummunar fahimta amma sam ba shi da matsala kawai dai ba ya son rashin kunya ne."
"Haka ma za ki ce Anty Nahlin? For goodness sake, mai na yi masa ya kama ni ya rinƙa duka kamar ya samu jaka, amma kike faɗin haka. Anyway, da ma haka danginku suke, komai babu wanda ya iya sai ku. Ku yi ta criticizing mutane, bayan kune on the wrong part. The same with mom, alway criticizing dad."
Dariya ta yi tare da kama hannunta sai kuma ta É—aure fuska ta ce,"Let's change topic, before I loose my temfer akan abin da kike faÉ—i."
"You better not to do, because I said the truth." Cewar Jannah.
A maimakon ta tafi ɗakin Nahlin kamar yadda ta yi shawara, amma sai ta fasa ta wuce sashin Hajiya Baaba ta sanya key a ɗakin tare da kunna waƙa ta ƙure ƙarar ta yadda ko ta dame ta da bugun ƙofar ba za ta ji ba.
Washegari da asuba bayan Ajmal sun dawo daga massalaci. Yana shiga ɗakinsa ya zauna azkar ya yi, sannan ya ɗauko alkur'ani yana karanta suratul Tauba cikin muryarsa mai daɗi da fitar da ƙira'a.
Yaran gidan suka yi sallama suka shigo a tsanake ya karanta musu karatu sannan suka fice. Tun da Nahlin ta shigo take addu'a a cikin ranta da Allah ya sa kar ya tambayi Jannah, wanda cikin sa'a bai tambaye ta ba har suka kammala karatun.
A ƙalla sai da suka yi kwana biyu suna karatun, amma ko da wasa ba ta taɓa maganar ba ballantana da yi ra'ayin zuwa, haka Hajiya Baaba ba ta yi mata maganar ba, don har yanzu hushi take da shi ko gaisuwarsa sai ta cika ta mule take amsawa.
Har sai da suka shafe tsawon wata suna karatun, babu wanda ya yi maganarta.
Da asuba suna tafe da Aby sun dawo daga masallaci. Aby ya kalle shi ya ce,
"Malamin su Jannah, ya yi mini ƙorafin sam ba ta mai da hankali, don bai taɓa ba ta hadda ta kawo masa ba. Sannan ba na tunanin yarinyar nan za ta iya karanta ko izifi biyar, wallahi rayuwarta a kwai gyara."
Tsananin mamaki ya kamasa jin abin da ya ke cewa,"Ka ce ƙasurgumar jahila ce? Haba! Da ma ai biri ya yi kama da mutum. Shi ya sa ta ke behaving without moral, because she is not religious. Wallahi duk wanda aka aurawa yarinyar nan an cuce shi."
Dariya ya yi jin abin da ya ce."Sam ba na ganin laifin yarinyar sai ta yar'uwata, haba don kawai kin je Ƙasar wasu sai ki manta addininki al'adarki." Ya ƙarashe maganar cikin damuwa.
"Jihadi za ka yi Ajmal, domin ita ɗin 'yar uwarka ne, kuma Halima ta gane kuskurenta.Ka ga ko dukan da ka yi mata ba ta ce komai ba. Don haka ka dubi zumunci ka rinƙa koya mata karatu, kamar yadda kake wa su Nahlin."
Gajeren tsaki ya yi."Damuwata Hajiya Baaba, kai ma kasan halinta. Bambanci take nuna wa tsakaninmu. Har yau da kyar take amsa gaisuwata, don kawai na yi hukuncin da ya kamata. Ba na son na shiga lamarinta ta ɓata mini rai, kuma ba kyaleta zan yi ba."
"A lailai Ajmal, wuyanka ya isa yanka. Uwar tawa kake gaya ma haka."
"Haba Aby kai ma ka san ina matuƙar haƙuri da 'yar tsohuwar nan, gabaki ɗaya ta addabi rayuwata."
"Haƙuri za mu yi da fatan gamawa da ita lafiya. Ka gode ma Allah ina ka yi aure sai ka zo za ta ganka."
"Shikenan, zan yi ƙoƙarin hakan. Ba ri na shig na yi karatu, kafin su zo."
"Af na manta ka ga an sanya ranar wata bakwai, sai ka yi ƙoƙari ka gama gininka duk da na ga an kusa. Ginin ne na ga ka iba da yawa. Ko kana da tsarin mata biyu ne?" Ya tambayesa cikin tsigar zolaya.
"Allah ya kyauta! ÆŠayar ma da za'a iya raba ta gida biyu ina so, domin rigimar mata sai su, ko ita Mushiirat wani lokacin sai a hankali, kuma ni Aby ai gado zan yi mata É—aya ta ishe ni."