Sashe 64
Kura Da Fatar Akuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ga gurin cin abinci mai ya sa za ku shigo ɗaki? Yanzu kalli yadda kika ɓata gurin da miya kamar me yoyon baki" Ya ce cikin ɓacin rai.
"Ba zamu iya cin abinci a gurin nan ba, saboda mutanen gidan kallon ƙasƙanci suke mana kuma harda yarka mara mutunci. Duk dai wulaƙancinta babu wanda take da shi da ya wuce mu."
Tsaki ya yi jin me suka ce. "Ita wannan tsohuwar sirikata ce, kuma ba za ta yarda ku zauna a gidanan ba. Jannah kuwa maganar aurenta ake yi."
"Yanzu Mudi, sai ka aurar da 'yarka ba tare da mun sani ba?" Jummai ta tambaye shi cikin mamaki ta riƙe da bakinta, sai kuma ta ɗora da cewa,
"Talauci bai yi ba domin na san saboda bamu da komai ne ya sa ka ɗauke mu wulaƙantantu."
"Na gaya muku tun da Inna da Baba suka mutu babu ruwana da ƙauyen nan, domin ba zan zo ku ƙara sani a keken ɓara ba, ku yi mini sakiyar da babu ruwa."
Tsuka suka yi jin abin da ya ce."Shikenan, tun da kai ba za ka zo ba, muna da ƙafa za mu zo ai. Ko ince mun zo sai dai mu kwaso 'ya'yanmu."
"Ku zauna a ina? Ku san Allah in kun daÉ—e ku yi sati biyu, amma ba za ku kashe mini aure ba."
"Ai dama mun san an wanke gaba an baka ta ina za ka yarda mu zauna." Cewar Bala cin ɓacin rai tare da ture abincin da yake ci.
"Ko ma me za ku ce sati É—aya za kuyi zan haÉ—a muku abin arziki ku koma da jari."
ÆŠan sakin ransu suka yi jin zai ba su kuÉ—i.
"Za a yi auren Lantana 'yata nan da wata uku..."
"Kar ki ji komai zan yi mata kayan ɗaki, amma dole ku bar gidan." Ya ɗan tsaya ya ji me za su ce, ganin sun yi shuru sai cika suke suna ɓatsewa ya sa ya fice tare da ja musu ƙofa, a zuciyarsa yana jin daɗin ganin ba su yi masa gardama sosai ba.
Labarin ya zo da wani irin salo da nishadi, karku baru a ba ku labari. Ku biyo ni domin it’s just like a little introduction part, and guess what? You will really enjoy it. Believe me, my dear readers. Your happiness is my concern. Follow me on Facebook, Whatsapp, Wattpad, Arewaboo, and Bakandamiya. Ta ku, Jamila Lawal Zango (Jamsy).
FOR WHATSAPP: 08144072423
CALL: 07072971093
KURA DA FATAR AKUYA
*RUBUTAWA:-*
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(JAMSY)
*SADAUKARWA GA:-*
*BADAMASI (AUTA)*
FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATION
(Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation?)
Ban yadda a juya mini labarina ta ko wace siga ko karantashi ba tare da izinina ba. Aikata hakan zai sa mutum ya fuskanci doka.
*PAGE 30-31*
*BOJUWA HERBAL'S*
*KAYAN CHAD ƘARSHE NE WAJEN GYARA MACE DOMIN ASALIN SAIWOWI NE NA ASALI WANDA BABU ALGUS KUMA BABU ILLAH GA LAFIYA*
*KI ZO KI GYARA, KI MAGANCE SANYIN DA YA BUSAR DA KE, KO YAKE SA KI FITAR DA ISKA TA GABA, KO RASHIN SON YIN MU'AMALAR AURE*
*GYARA GASKIYA NE SISTERS*
*KO KUNSAN DUKKAN MAGANIN DA YAKE SAUKAR DA NIIMA YA HADE MACE YAFI TASIRI IDAN AKA DAFA SHI?*
*KI TABBATAR KINA CIN KAZA, TATTABARU, DA AKE DAFAWA DA SAIWOWIN CHAD NA MUSAMMAN*
*A KARAN KANKI ZAKI JI SAUYI BARE KUMA...*😅
*080327733332*
*KU TUNTUBI SURAYYA DEE A WANNAN LAMBAR*.
*DAN SON ANNABI SAI KINSAN KIN SHIRYA ZA KI YI GYARA*.
*NA GODE*
*Contact*
*Bojuwa HERBAL'S*
*For all your kayan mata and maganin sanyi original for women of class*.
*08032773332 Whatsapp only.*
BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHEEM
Mom zaune a ɗakinta dad ya shigo ba ta ɗago kanta ba har sai da ya ƙaraso gefenta ta zauna.
"Injiniya, I was about to go to your room and inform you that wannan contracts É—in sun yi approving so you will go to Paris within this week."
"Really! and when? Kin san Allah na É—auka ba za su amince a haka ba, more especially da na ga how strict he is."
"Common, is like you don't know how bussiness is? Duk techniques na business ne."
Sai ya yi dariya yana duba takaddun dake gabanta."Haka ne fa, shi ya sa we have to be verry wise in all aspect."
ÆŠaga masa kai ta yi tana murmushi tare da ci gaba da aikinta.
"Tafiyar it should be bayan su Ya Mudi sun wuce ko?"
"Eh, dole sai sun wuce. Ni ma ina son na yi magana da kai akan su, domin ya kamata a basu jari da tallafawa rayuwarsu."
Kallonta ya yi cikin mamakin kirkinta." Yanzu Halee, kin manta duk abin da suka yi miki za ki taimake su? I will not have the face to came, if ware them."
Dariya ta yi"Haba komai ya wuce. Na taimaka wa wasu ballantana dangin mijina, kuma tun da suka tako zuwa inda nake ai na san sun yi nadama."
"Haka ne, tun da kika manta da bin da ya faru kika karɓe ni a karo na biyu, tabbas za ki yi fiye da haka. You are so generous." Ya furta cikin muryar dake bayyana rauninsa.
Barin aikin da take yi ta yi tare da kama hannunsa ta riƙe tana kallon ƙwayar idanunsa.
"Ina sonka Injiniya, kai ma sheda ne domin ka san na yi maka soyayyar da ban taba yi wa wani ɗa namiji ba, son da nake maka dole ya sa na manta komai duk da cewar har yanzu akwai abin da ba zai taɓa goguwa a gare ni ba."
"Haka ne, na sani amma ki gafarce ni. In sha Allah ba za ki ƙara dana sanin zama da ni ba."
Rungumeta ya yi yana shafa bayanta cikin tsigar soyayya.
"Tabbas rayuwa da masoyi akwai daɗi! Ina matuƙar tausayin Jannah na raba ta da Huzaifah da Hajiya Baaba za ta yi. Kina ganin babu abin da za mu yi wanda zai hana hakan?" Ya tambayeta cikin murya mai sanyi.
"Ba na tunanin haka domin ka san in ta faɗa ya zauna ko lokacinmu, Allah ya kaddara zamu yi aure ne kuma da albarkacin kawu da yake raye, amma yanzu sai in ba ta numfashi. Mu yi wa Jannah fatan alkhairi a auren ta, domin zaɓin da ta yi mata ba tumin dare ba ne. Ajmal miji ne da ko wane iyaye zai yi fatan 'yarsu ta samu. Yaron yana burge ni karka manta shine malamin da ake ji da shi, wanda ya haɗa kyau da ƙuriciya uwa uba addinin boko da islamiya."
Ta yi shiru ko zai ce wani abu amma sai ba ta ji ya ce komai ba sai jinjina kansa da yake alamun abin da take faÉ—i yana shigarsa.
"Na sheda Huzaifah na matuƙar sonta, amma ka san ko sun yi auren matsaloli zai ta tasowa, saboda yanzu soyayya ke rufe musu ido, zama da Jannah sai mai tsauri."
"Haka ne, ni ma na kan yi m hakan, amma kin san..."
"Karka damu muyi mata addu'a domin jikina yana bani alkhairi zata haÉ—a, watarana sai mun yi alfahari da hakan. Tana jin maganarka ka samu ka shawo kanta."
"Kamar ba ki san Jannah ba, tana da kafiya ba ta da sausauci akan abin da take so."
"Duk da haka ka gwada nasararka za ka iya cin nasara wataƙila, tun da ni kallon banza ban ishe ta ba."
Fuskanta ya ciko da gawaye tausayin kanta da damuwar da take ɓoyewa suka bayyana.
Janyota jikinsa ya yi tare da haÉ—a hancinsu.
"Ina gaya miki watarana Jannah, sai ta nuna ba ta da wacce take so fiye da ke. Ki yarda ki jira lokaci domin ko yanzu tsananin kishinki na fifita aiki da rashin ba ta lokacinki yake damunta."
"Ina fatan hakan ina kuma jiran lokacin, ina addu'ar kar hakan ta faru a lokacin da ba shi da amfani." Ta ce tare da maida hankalinta kan aikinta tana jin hawaye na zubo mata.
Hannunta ya riƙe da take ƙoƙarin operating ɗin laptop ɗin.
"Hakan ba zai faru a lokacin da abu amfani ba domin da zarar ta yi aure hankali zai shige ta." Ya ce tare da sanya hannunshi yana É—auke mata hawaye.
"Am hoping for that injiniya."
"Ni fa kwana nan ina fushi dake sam ɗan lokacin da kike bani, yanzu bana sanu, domin kwanan nan tamkar wani Zaki dake ɗauke da yunwar sati ɗaya nake." Dariya ta yi sosai tana kallon ƙwayar idanunsa domin yadda ya yi maganar ya sata cikin nishaɗi sosai, wanda hakan ya tuna mata da rayuwarsu na da wanda cike take da so da ƙauna.
"Please Injiniya ka bari bana so. Can't you see that am working and they need the details before tomorrow." Ta ce jin abin da yake mata.
Dariya ya yi sosai yana faɗin,"Haba, na ƙi wayon Allah kwana biyun nan, sai haƙƙina ya kama ki domin kina ƙwarata. Kullum aiki tamkar agogo."
Haɗata da jikinsa ya yi tare da manna mata kis a leɓenta wanda ya sa suka yi shiru suna jin bugun numfashinsu yadda yake sauka a hankali kuma a tare.
"I adore you." Ya ce tare da janta suka faÉ—a gado.
Ajiyar zuciya ta saki mai ƙarfi ita kanta tasan tana kewar mijinta wansa ya iya ƙauna da tarairayar mace. Sai dai, abubuwan da suke sha mata kai su ke sanya ta manta ƙaunarsa mai kashe zuciya, amma ta san ta yi missing alot.
A hankali ya kai bakinsa kan nata wanda ta rufe idanu tana murmushin da ya ƙara ƙawata kyawun fuskarta.
"Ni ma ina sonka Injininiya." Sai suka runtse idanunsu suna jiran saukar laɓɓarsu akan na juna.
Wani irin ƙara suka ji Jannah ta ƙwala wanda ya sa ya janye jikinsa daga gareta.
"Tom lafiya mai ya kuma faru da wancan 'yar rigimar?" Mom ta ce cikin damuwa.
Dad da jikinsa ya mutu da ƙyar ya miƙe.
"Ba ya wuce rigimarta kin san yanzu kamar jaririyar goye take, in kika ga birgimar da ta yi sai kin yi mamaki." Ya ce tare da miƙa mata hannu da alamun ta zo, wanda ta noƙe.
"My dougher is crying I most go and check on her." Ta ce tare da gyara zaman rigarta.
Tsaki ya yi yana sakkowa daga kan gadon.
"A taƙaice ta hana mu samun lada?"