Sashe 7
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiga cikin gidan suka fara yi É—aya bayan É—aya har na daina ganin motocin nasu. Kai tsaye wajan parking space suka nufa tare da yin parking daga bisani kuma suka fara fitowa daga cikin motan.
Ganin hakan ya sa ahali gaba É—aya fitowa daga cikin gida. Wani dattijo na hango a zaune kan wheel chair da alamu shi ne mai gidan sai kuma wata mata kusa da shi alamu sun nuna cewar ita ce matar gidan gefe guda kuma mature guy's ne tsatsaye a gefensu su biyu É—ayan barin kuma mata ne kyawawa guda biyu.
Magana dattijon ya fara yi kamar haka. "Me kuke nema kuma bayan Kun kama mai laifin da ku ke buƙata mai ya rage?".
Ɗaya daga cikin police ɗin ne ya nuna warrant ID card ɗin da sannan ya fara magana da cewa. "Mun zo gidan nan ne ba dan komai ba sai dan mu baku jaririyar da ƴarku ta haifa a magarƙama sannan kuma zamu yi bincike a cikin gidan ku da nata don sanin koh nan ta zo bayan ta gudu daga asibiti".
"What! Kamar ya ban fahimta ba? shin an gaya muku cewar bayan ta gudu nan ta tawo? koda nan ta tawo ba zamu taɓa karɓar ta ba domin ta zubar mana da mutunci da kimar mu. Mun daɗe muna rwyuwa cikin farin ciki ba tare da wani tseko ba amma Laila haka taja mutuncin mu ya zube a kan titi. Wannan wheel chair ɗin da nake zaune a kai yanzu ita ce sanadiyar hakan. Kuma yanzu ku kawo min ƴarta ku ce na karɓa ai ba'a wannan gidan ba don ba zan taɓa karɓar wannan yarinyar bah. Ni kimar gidana ta fiye mun komai a rayuwa. Ba zan karɓi wannan jaririyar ba domin yanzu mahaifiyarta bata da halaƙa da wannan ahalin dan haka ku fice min daga gida".
Ɗaya daga cikin lauyoyin ne ya yi magana cikin girmama wa. "We due respect sir, yarinyar nan jikar ka ce kuma ba ta yadda za'a yi ka ƙi karɓar gudan jininka koda kuwa laifin da Laila ta aikata ya kai girman ruwan ƙorama. Idan kace ba zaka karɓe ta ba yarinyar zata sha wahala ne sannan zata tashi bata da kowa, bai kamata laifin uwa ya shafi ƴa bah. Dan Allah kayi nazari kayi haƙuri ka karɓe ta koba komai dai jikarka ce".
Dafa shi matar dake kusa da shi ta yi sannan ta ce. "Mai gida ya kamata mu yafe ma Laila. Ina da tabbacin cewar abin da haka ce Laila na aikatawa ƙarya ne bai kamata laifin ta kuma ya shafi yarinyar ta ba dan Allah kaji".
Shiru dattijon ya yi sannan ya ce. Shi mijin Laila Yana ina? me ya sa baku kai masa yarinyar ba sai ni zaku kawo wa. Kafin na irga uku idan har baku fita daga gidan nan ba sai na lahira ya fiku jin daÉ—i, zan sa jami'ai na su zo su yi waje daku saidai muyi shari'a a kotu wallahi. Maza ku fice".
Jin hakan ya sa manyan yaransa maza suma suka fara nasu zuben suna koran jami'an.
Ganin hakan ya sa jami'an suka shiga cikin motocin su tare da barin gidan.
LOW BATTERY🪫 🪫
NASO NAYI MUKU WANDA YAFI HAKA YAWA AMMA BA BU CHARJI KUYI MANAGE.
TOH FAH MRS LAILA DS YARANTA SUNA GANIN RAYUWA KOYA MRS LAILA ZATA YI DA RAYUWARTA? GASHI MSI NAPEP YA BAYYANA MATA CEWAR SHI ÆŠIN JAMI'I NE. GA KUMA MAHAIFINTA YAƘI KARÆAR ƳARTA SO SAD 😢 😠😢💔. ALLAH YA KUÆUTAR DAKE MRS LAILA ALLAH YA BAKI NASARAN CINYE WANNAN LARABAWANðŸ™ðŸ™
COMMENT & SHARE FISABILULLAHðŸ™ðŸ™ðŸ™
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
[7/28, 14:43] Ayeesher M.B🥰🥰: Follow the 💖 A'ISHA M.Bâœï¸ HAUSA NOVELS 📚 WORLD 🌎 📚💗💖 channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KhkWs8eY42GETnGLk2JC9G

Ku shiga channel ɗina domin samun sauran littatafai na👆👆👆👆👆
*🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Three siblings from different part in the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
Daji 🌲
Magarƙama🢠da kuma
BirniðŸ™ï¸
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 7ï¸âƒ£â–¶ï¸8ï¸âƒ£
*__________________________________________*
"Kenen dama kai É—in É—an sanda ne ba mai napep ba?, me ya sa saida na gama faÉ—a maka dukkanin sirri na tukun zaka fito ka gaya min cewar kai É—in É—an sanda ne?".
Ajiyan zuciya ɗan sandan ya sauke sannan ya ce. "Ki kwantar da hankalin ki Mrs Laila ni ɗin bana ɗaya daga cikin ƴan sandan da haka ce su ɓadda kama wajan kama ki. Ƙwarai da gaske ni ɗin jami'i ne amma banzo nan dan na kama ki ba, hasali ma nazo ne don na taimaka miki".
"Ƙarya ka ke yi, duk bakin ku ɗaya. Wato so ka ke na ƙara yarda da kai a karo na biyu domin cutar da rayuwata ko?, to ni bana buƙatar taimakon naka, idan kamani zaka yi ka kamani ka daina kwane-kwane". Mrs Laila ta ƙarashe maganar kamar zata yi kuka saboda baƙin ciki.
"Mijin ki ne ya ce nazo na taimaka miki ba wani ba, ni É—in É—aya daga cikin jami'an mijin ki ne, shi ya aiko ni gare ki. Dan haka ki kwantar da hankalin ki, ni zan taimaka miki". Cewar É—an sandan.
Cikin rashin fahimta Mrs Laila ta ce. "Mijina?, mijina shi ne wanda ya aiko ka?, me ya sa zai yi hakan bayan lokacin da nake buƙatar taimakon sa bai taimake ni ba, ba bu ɗaya daga cikin ahalina ko mijina da yazo ya tsaya min a kotu, haka na zama tamkar marainiya. Dai-dai da rana ɗaya mijina bai zo ya duba ni a magarƙama ba. Sai yanzu kuma da nake shirin samun ƴanci zai wani turo min da kai. To bana buƙata, lokacin da nake buƙatar tsimakonsa bai taimake ni ba sai yanzu da nake shirin samun ƴancin kaina na gudo daga asibiti domin gaskiya ta wanzu a gaban idanuwa na. Ni ba zan bi ka ba".
Mrs Laila ta faÉ—a tare da fito wa daga cikin napep É—in.
Gyara kwanciyar jaririyar dake hannunta ta yi hawaye na sauka kan ƙuncinta ta ce. "A gaban idanuwan mijina ƴan sanda suka zo suka kama ni ba tare da ya dakatar da su ba. Ba bu abin da yafi bani mamaki kamar yadda naga mijina ya haɗa hannu da maƙiya na, koda zan iya yafe wa kowa a duniyar nan to banda mijina". Mrs Laila ta faɗa tana mai barin wajan.
Saurin fitowa É—an sandan ya yi yana mai binta a baya.
Æangaren Nurse Nadiya kuwa, kamar yadda Doctor ya faÉ—a mata, haka ta É—auki jaririyar dake hannunta ta nufi gidan ta da ita.
Cikin sa'a kuwa ta tadda mijinta na gida. Sai da ta yi addu'ar shiga gida kafin daga bisani ta shige cikin gidan.
Kwance ta ganshi kan wani makeken kujera 3seater, yayin da remote ke riƙe a hannun shi da alama kallo yake yi a tv.
Sallama nurse Nadiya ta yi. Juyowa ya yi ya kalle ta sannan ya ci gaba da kallon shirin da hake haskowa a tv.
Nannauyan ajiyan zuciya nurse Nadiya ta sauke, sanin yadda halinshi yake ya sa bata ko tanka masa ba ta ƙara riƙe jaririyar dake hannunta ƙamm tare da nufar ƙofar ɗakin ta.
Daga sama taji muryar shi na faÉ—in. "Daga ina ki ke?".
Juyowa ta yi, ciki rashin fahimta ta ce. "Ban gane daga ina nake ba?, ina zanje in banda gurin aikina?". Ta faÉ—a tana mai haÉ—e rai.
Murmushi ya sakar mata sannan ya dubi jaririyar dake hannunta ya ce. "Wannan jaririyar fa daga ina ki ka É—auko ta?".
Jin hakan ya sa nurse Nadiya ta saki ranta tare da sakin murmushi, ta fara nufar inda yake a zaune. Saida ta ƙarasa har inda yake tare da zama kusa da shi ta ce.
"Ba ka san wace ce ba ko?, kayi haƙuri na karɓi yarinya ba tare da na nemi izinin yin hakan daga gare ka ba. Maganar gaskiya dama wannan yarinyar ita ɗin ƴar babbar mai laifin da ƴan sanda suke nema ce, wato Mrs Laila Abdullahi, kuma nayi mata alƙawarin cewar zan kula mata da ƴarta har izuwa girmanta, sannan kuma nice na taimaka mata wajan guduwa daga asibiti. Ina fatan dai ba zaka ƙi yarinyar nan ba mai gida". Ta faɗa kanta a sunkuye.
Zaro idanuwa waje mijin nata ya yi tare da miƙe wa tsaye, cikin fusata ya ce da ita. "Shin kin yi hauka ne?, ta ya ya zaki kawo min ƴar babbar mai laifi gidana sannan kuma kiyi tunanin zan barta a ciki?, wato so ki ke kija wo min bala'i nima ƴan sanda su fara nema na ko?. Lallai wuyanki ya isa yanka. Toh bara kiji, ki ɗan yadda zaki yi ki fitar da yarinyar nan daga gidan nan, mundin baki fitar da ita daga gidan nan ba kin kaita wani gurin daban toh wallahi a bakin auren ki, don ba zan zauna ina zaman zamana ki jawo min masifa har gida ba".
Ya faɗa ranshi a matuƙar ɓace.
Baki sake nurse Nadiya ta bishi da kallo yayin da hawaye suka fara zarya kan fuskarta. Maida kallonta ta yi kan jaririyar. Nan take taji tausayin jaririyar ya kamata.a yayin da ba bu abin da jaririyar keyi in banda kuka domin ba ƙaramin yunwa take ji na, gashi kuma bata da ruwan nonon da zata bata.
Cikin tausayawa ta ce. "Allah sarki yara, daga zuwan ku duniya har kun fara fuskantar ƙalubale, wannan wace iriyar rayuwa ce, a ce ba bu wanda ya dube ku da idon rahama ya taimaka muku. Ya Allah na roƙe ka, ka sa wannan wahalar ta tsaya a iya yarintar su kaɗai kada ya kasance har izuwa lokacin girmansu".