Sashe 1
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KhkWs8eY42GETnGLk2JC9G
*🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Thre siblings from different part in the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
(We stand together)
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
*Dedicated this page to you my one and only friends Mom muwadda and Pink darling Ina sonku sosai Allah ya bar mu tare🥰ðŸ˜ðŸ¥°*
*Maman ihsan da sauran members na Jajirtattu ina mika gaisuwata gare ku. Na gode da haÉ—in kai da kuma gudunmawar da ku ka bani Allah ya Æ™ara haÉ—a kawunan mu sannan ya bamu zaman lafiya mai É—ore waðŸ™*
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai! Aminci ya tabbata ga shugaban fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW.
Da sahabbansa da matayensa baki É—aya.
Yau ma kamar kullum gani tafe da sabon littafi na mai suna.
*KUNDIN CINIKAYYA* wanda yake É—auke da ilimantar wa,wa'azantar wa, kayatar wa, da kuma nishadantar wa*
Daji
Magarƙama da kuma
Birni.
Three siblings from different part of the world 🌎
*Ban yarda a chanza min littafi ta ko wace tsiga ba Koh kuma s sayar min da littafi na tare da sani na bah Koh kuma s É—ora min littafi a internet bah tareda izins bah toh idan kuwa mutum ya kuskure ya chanza min littafi, yaje na bar shi wa Allah*. *Kuma ba zan yafe masa bah*
Ban yi wannan littafin dan cin zarafin wani koh wata bah, nayi shi ne domin mutanen al'umma su amfana da darusukan dake cikin ta. Idan wannan littafin yayi dai-dai da rayuwar ka toh arashi nee
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 1ï¸âƒ£â–¶ï¸2ï¸âƒ£*
*________________________* *JIGAWA STATE*
*DUTSE 🪨*
*FEDERAL HIGH COURT*
*DUTSE*
*SHEKARA TA DUBU BIYU DA BIYAR *
__fitowa ta yi daga cikin Motar 'yan sanda yayin da hannayenta ke sanye da handcuf. Nan ƴan sanda suka kalle ta tare da yi mata nuni da ta yi gaba. Tafiya ta fara yi cikin kasala da fauwala wa Allah lamuranta. Ta ke mutanen wajan suka fara tofa albarkacin bakinsu a kanta yayin da suke Allah wadai da halinta. Kare ta police ɗin wajan suka shiga yi gudun kar wani a cikin jama'ar wajan ya yi ƙoƙarin illatata.
shigar da ita cikin kotu suka yi mai matukar girman gaske.
Cikin kotun ya kasance mai matuƙar faɗi gaske benci da wajan tsayawar shaida kake gani tare da kujeru, tebura, kofofi, lectern sai ƙaramin tebur don wakilin kotu kusa da benci na alkali an rufe da magatakarda kotu, sai kuma katako shinge mai raba shari'a daga gallery.
gefe guda jama'a ne da Æ´an sanda yayin da lauyoyi suke tsaye tare da alkali.
Kallon su alkalin ya yi tare da basu damar zama. Zama kowanen su ya yi yayin da kotun ta yi shiru tamkar babu wani É—an adam dake cikin ta.
Mai da kallon sa alkali ya yi kan wanda hake tuhuma yayin da ya bata umarnin da ta fito gaban kotu domin jin hukuncin da haka yanke.
Jiki a sanyaye ta miƙe tsaye tare da nufar gaban kotu tana mai fuskantar jama'an dake cikin wajan.
Magana Alkalin ya fara yi kamar haka, "A bisa hujjoji da muka yi la'akari da su, bisa dogaro da abubuwan da haka bayyana tare da ƙwaƙwarar bincike cewar Mrs Laila Abdullahi tana amfani da kamfanin ta da sunan tana taimakon talakawa bayan kuma safaran yara ta ke tare da aika mata ƙasashen waje domin yin karuwanci suna samar mata da kuɗaɗe sannan tare da miyagun ƙwayoyi da kayan maye wanda duk mun sani cewa doka ta haramta yin hakan".
" Don haka wannan kotun mai albarka ta yanke nan da sati ɗaya za'a mata hukuncin kisa ta hanyar rataya. Yana kaiwa nan. Kwamitin alkali ne suka miƙe tsaye tare faɗin. "Court".
Jin hakan ya sa kowa fita daga cikin kotun yayin da kowa ke farin ciki tare da murnan hukuncin da kotu ta yanke mata.
Fitowa Mrs Laila Abdullahi ta yi hawaye na bin kan ƙuncinta. Gefe guda kuma mutane ne a tsatsaye suna mata tofin Allah tsine.
Shigar da ita jami'ai suka yi cikin motan ƴan sanda yayin da haka nufi can prison da ita. Bayan wasu kwanaki warders suka fito da ita jikinta sanye da kayan magarƙama tare da nufar inda za'a rataye ta. Kuka sosai ta ke tamkar ranta zai fita yayin da ta ke ji ina ma ta samu koda mutum ɗaya wanda zai yarda cewa bata aikata miyagun laifukan da haka tuhume ta dasu bah.
Sai da haka kaita har inda za'a rataye ta. Nan ta ke mai zartarwa ya fito da igiya yayin da haka É—aure igiyar a sama. Sannan haka É—auki abin rufe fuska haka rufe mata fuska da baki. Sannan haka saka kanta saitin igiyar tana ihuu tana kururuwa.
A firgice ta farka daga mummunar mafarkin da ta ke, yayin da zufa suka fara ƙeto mata ta ko wane sashi na jikinta yayin da damuwa da tashin hankali suka bi suka tunkushe guri guda a zuciyarta na halin da ta ke ciki na rashin mai taimakon ta. Nan da nan zuciyarta ya shiga bugawa da ƙarfi-ƙarfi.
Dafe cikinta ta yi wanda ya kumburo sosai alamun cewa tana da juna biyu. Sosai taji gaba É—aya jikinta sunyi mata nauyi yayin da ta kasa motsa koda É—an yatsarta saboda tsananin azaba da raÉ—aÉ—i na ciwon dake tattare da ita.
Jin alamun motsin mutum daga bayanta ya sa ta sauriin waigawa. Nan ta haɗa idanu da gandirebas ɗin da ke tsaye ƙe ƙam a kanta. Ta ke zuciyarta ta ƙara faɗuwa a karo na biyu!. Don ta tabbatar cewa sun zo ne domin tafiya da ita kotu. Kallon su ta yi hawaye na bin ƙuncinta ta ce.
"Dan Allah kuyi min wata alfarma, ina son kafin ku kaini kotu a yanke min hukunci É—aya daga cikin ku ya hara min waya na kira Æ´an uwana dan Allah".
Kallon juna gandirebas ɗin suka yi yayinda ɗaya daga cikin su ya kalle ta ya ce. "Kotu bata bamu damar yin hakan bah. dan haka kada ki ce zaki yi wani yinƙuri a nan wajan idan ba haka bah zamu samu bindiga mu harbe miki kai dan haka obey the law".
Jiki a sanyaye ta miƙe. Jikinta sanye da tufafin ƴan magarƙama. Yayin da ta miƙa hannunta gaba ɗaya a cikin su ya sanya mata handcuf a hannun sannan suka fice daga cikin wajan. Bangare guda kuma sauran matan cikin Magarƙamar suka bita da kallo.
Cikin police van wato motar Æ´an sanda ta shiga yayin da suka nufi kotu da ita. Tun da suka fara tafiya ta ke ta istigifari tare da salati har suka isa kotun.
Parking police suka yi. Duk idanuwan jama'a a kansu yayin da suke jiran fitowar Mrs Laila Abdullahi.
Fitowa ta yi daga cikin motar. Ba zato taji saukar dutse a kanta. Dafe kanta ta yi cikin raÉ—aÉ—i hawaye na zarya bisa fuskarta. Nan da nan mutane suka fara jifar ta da duwatsu tare da fara Allah wadai da halinta. Ganin hakan ya sa jami'ai suka shiga kare ta. Har haka shigar da ita cikin kotun.
Ƴan jarida da jama'a ne gaba ɗaya suka ƙaraɗe gaban kotun high court yayin da koh ina ƴan sanda da sojoji kake gani hannunsu riƙe da bindigogi don rike mutane a kan madafun iko.
*"Muna buƙatar adalci!muna buƙatar adalci!. Kalmomin da jama'ar wajan ke ta nanata wa kenen.
Daff da wani dattijo wasu Æ´an jarida suka nufa, tare da seta mike saitin bakinsa sannan suka ce. "Bawan Allah mene ne sunanka?". Amsa dattijon ya basu da cewa.
"Sunana Namadi". Tambayar sa Æ´an jaridan suka yi a karo na biyu da cewa. "Bisa wane laifi ne ku ke tuhumar wannan matar dashi, kuma me yasa kuke jifanta?".
Amsa dattijon ya fara bata kamar haka.
"Muna tuhumar ta da ƙwamushe yaran mu tana safarar su. Dukkanmu muna buƙatar wannan kotu ta yi mana adalci hakan zalunta da yaudarar mu da ta yi. Ta ɓata rayukan ƴaƴan mu mata, ta kashe mana yaran mu yayin da ta ke saka wasu yaranmu suna mata safaran miyagun ƙwayoyi. Muna tunanin ce mun samu walihiya mai share kuka da baƙin cikin mu. ashe muguwa ce shigo-shigo bah zurfi ta yi mana.Ta yi mana alƙawarin cewar zata horar da ƴaƴanmu kuma za ta ba su aiki a kamfaninta ashe ta riƙe ƴaƴan mu ne domin ta kai su wasu kasashen don samar mata da kuɗaɗe ta hanyar karuwanci.Dan haka muna son a bi mana hakkin mu a kan abin da haka aikata mana". Ya faɗa yana mai fashe wa da kuka. Sannan ya ƙara da cewa. "Ta cuce mu ta zalunce mu, mu ɗora mata yardar mu ta hanyar bata amanar ƴaƴan mu. Indai har kotu bata yanke mata hukunci bah toh tabbas sai mum kashe ta".
Mai da kallon ta ɗaya daga cikin ƴan jaridar ta yi kan camera sannan ta ce. "Jama'a fatan kunji abin da wannan dattijon ya faɗa kan cewar suna zargin Mrs Laila Abdullahi da aikata laifin safaran yara da safaran miyagun ƙwayoyi. Neman gaskiya da amfanin jama'a, Bayyana zalunci, yi rahoto da gaskiya da daidaito. Kare yancin jama'a da mutuncin dan Adam duk a wannan kotu mai alfarma muke samunsa. Dan haka mu jira hukunci".
*Shigar su cikin kotu keda wuya Alkali shigo shi ma ciki Ma'aikacin ma'aikacin kotu yana sanar da lokacin da alkali ya bada umarnin da kowa ya zauna.
Umarni Alkali ya bada da Mrs Abdullahi Muhammad ta fito gaban kotu. Fitowa ta yi har inda masu laifi ke tsayuwa. Yayin da police suka tsaya daga bayanta.
BuÉ—e littafi Alkali ya yi tare yin rubuce rubucen shi a ciki tare da bawa mgatakadda damar ya tashi.