Sashe 18
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ɗaya daga cikin engineers ɗin ne ya dube shi ya ce. "Farko dai za'a bawa surveyors engineers domin duba kwalitin ƙasa ko fili ta yadda za'a san ginin zai zauna ko A'a, sannan za'a ɗebo ƙasar wajan a je a duba a laboratory domin sanin ginin zai zauna ko A'a".
"Bayan aka zamu fara auna tsare-tsaren gefen ta gine-gine ta ƙasa ko ta fili. Sannan architecture ya riga ya yi zanen yadda ginin company zai kasance.
Yanzu dai zamu ɗebo laburori su fara tonan tushen ginin, sannan a zo s fara tsarin ƙirar injiniya da tsarin lantarki. Sai ƙirƙirar sandar ƙarfe da ginshiƙai. Bayan nan sai mu zo muyi order na yashi mai kaifi, yashi mai laushi, yashin tsaƙuwa da siminti. Sannan ayi amfani da kankare ko rodi a cikin tushe. Bayan order wannan sai a zo a fitar da kewaye bango na gine-gine da rushewar sassan. bayan aka idan ya kai matakin doc za'a jefa dukkanin gishinƙai tare da kankare".
"Bayan nan zamu koma baya mu cika da latarite. Don za'a yi compactor don ƙaddamar da latarite. Bayan shi dpm ne ledder sa'an nan mu shirya hardcore saboda ya kwanta da wayar raga. Na ƙarshe kuma shi ne jefa gadon kankaren 6inch (dpc). Bayan hakan shi ke nen".
Ajiyan zuciya Gov. Musa Muhammad ya sauke!, sannan ya dube su ya ce. "Wannan bayanin sai ku engineers don ban fahimta ba sosai. Yanzu dai duka kuɗin da kuka yi calculating zaku faɗa min zan saka a ciki cashbook ɗina ko kuma ku faɗa nayi muku transfer, saboda ina so ne a fara aikin yau. Sannan kuma bana son Umar ya san da wannan batun. Wannan maganar ta tsaya a iya tsakanin mu kawai. Muddin na ji labarin cewa Umar ya san da za'a je dajin nan domin fara aiki saina ɓata muku rai, saboda gaba ɗaya mun san da cewa ba zai taɓa bari a je wannan dajin domin fara wannan aikin na company ba. Don aka You guy's should keep this as secret. Apart from you guy's I don't want you here that somebody heard our conversation".
Amsa wa gaba ɗaya suka yi da cewa. "Yes Sir. In sha Allahu wannan maganar ba zai fita ba. Bakin mu ƙanin ƙarfar mu. Yanzu dai ka sako mana jami'ai mu tafi tare domin koran waɗan nan namun jejin, ko a ɗebe su gaba ɗaya a wuce da su gidan zoo ko kuma idan ka bamu dama mu saka su kashe kowacce dabba ta cikin jejin kawai".
"Shi ke ne, kuyi dai abin da ku ka ga zai da ce. Kuje ku fara aune-aunen yau, idan ya so gobe zan saka a kawo yashi da blocks sannan zan tura laburori wajan ko kuma nayi muku transfer ɗin kuɗin komai da komai idan ya so sai kuyi aikin. Yanzu dai idan kun tafi ɗaya daga cikin ku ya yi calculating kuɗin everything da ake buƙata na aikin wannan company, in ya so saina yi muku transfer. Yau dai zan sama jami'ai su kori namun jejin gaba ɗaya. Idan ya so gobe kawai sai ku fara aikin". Cewar Gov.Musa Muhammad.
Miƙe wa gaba ɗaya engineers ɗin suka yi tare da yiwa Gov. Musa Muhammad godiya daga bisani suka fice daga cikin parlourn.
**************************
Æangaren Zahra kuwa tana shiga cikin kotun ta tarar da Æ´an sanda tare da alkali a zazzau ne. Chan ta hango dan sandan da ya yi wa sambaÉ—e-baÉ—e daga nesa. TaÉ“e baki ta yi tare da bin kotun da kallo sannan ta ce. "Su ashe na harda shi a zuwa kotun, da an barni da kai da jikin ka ya faÉ—a maka". Maida kallonta ta yi cikin kotun ta ce. Dama aka kotun take?, ji fuskar alÆ™alin ma kamar tsohon biri, fuska tamkar kashi". Tsayawa ta yi in da masu laifi ke tsaya wa.
Tashi lawyer da ke kare ɗan sandan ya yi sannan ya ce. "Ina miƙo gaisuwata ga alƙali tare da mutanen da ke cikin kotun baki ɗaya. Muna nan ne gaba ɗaya domin maganar case na wannan budurwar da ta ɗauki hannu ta daki ɗan sanda wanda hakan a dokance bai kamata ba. A cewar sashe na 356 na dokar aikata laifuka, kai hari ga ɗan sanda babban laifi ne, kuma duk abubuwan da za'a bayyana domin kare ta zai ci-gaba da zama babban laifi ne. Don aka ina neman wannan kotu mai alfarma ta dubi halin da dan sandan nan ya shiga, ta hukunta wannan budurwar ta hanyar hukunta ta dai-dai da laifin da ta aikata".
Yana kaiwa nan lawyer ya zauna.
Maida kallonsa alƙalin kotun ya yi kan Zahra sannan ya ce. "A kan wane dalili ne ki ka ɗaga hannu ki ka daki ɗan sanda?".
Murmushi Zahra ta yi sannan ta ce. "Na dake shi ne domin ya zagar min mahaifiya, abin da kuma bana taɓa bari kenen".
Kallonta alƙalin ya yi sannan ya ce. "saboda ya zagar miki mahafiya shi ya sa za ki yi masa irin wannan dukan?".
Murmushi Zahra ta yi tana mai kallon ɗan sandan wanda ya cunkushe guri ɗaya yayin da fuskar sa ke zagaye da bandage. Maida kallonta ta yi kan alƙalin sannan ta ce. "Ƙwarai da gaske da a ce ma ba su zo sun kawo masa agaji ba a dai-dai wannan lokacin da saina yi masa dukan da har ya mutu sai ya dinga tuna wa dani".
"Wannan kuskure ne ki ka aikata, dukan É—an sanda yayin da yake sanye cikin kayansa na Æ´an sanda kuskure ne, É—an sanda yana da damar dukan koma waye muddin ya yi masa laifi amma ke baki da damar yin akan, don aka abin da ki ka aikata kuskure ne".
Murmushi wanda ya fi kuka ciwo Zahra ta saki sannan ta ce. "Kuskure?, kenen kuskure ne don na tsaya domin kada a ci zarafin mahafiyata?, kuskure ne dukan ɗan sandan da bai san daraja da kima uwa ba?, kuskure ne dukan ɗan sandan da bai san aikin shi ba?. Wai shin tukun nan ma ka san wace ce uwa kuwa?, uwa ita ce ɗaukar ciki wata tara, shayar da yaro, ita ce malamar mu ta fark a duniya, sannan cinyarta shi ne wajan ɓatawan mu idan muka yi fitsri ko kashi. Ta raine mu, ta tarbiyartar damu, ta bamu kulawa wanda babu wanda zai iya mana. To a kan me zai sa ba zamu daraja ta ba?, idan abin da na aikata wa wannan ɗan sandan kuskure ne to shi ma abin da ya aikata kuskure ne. Don aka ni da shi masu laifi ne gaba ɗaya dole a hukunta mu ni da shi".
"Don ya kasance É—an sanda akan bai bashi damar ya ci zarafin mace ba, ba uwa ta kaÉ—ai ba, koda wata uwar ya sake zaga to saina tabbatar da na fasa masa baki".
Buɗe littafi Alƙali ya yi tare da yin rubuce rubucen sa a ciki. Ɗago da kansa alƙalin ya yi sannan ya ce. "Duba da yanayin abin da ki ka aikata sannan duba da kotu ta yi na cewa ke mace ce. Kotu za ta sassauta miki hukunci. Hukunci da wannan kotun ta yanke ita ce. Za'a kai wannan budurwar izuwa gidan gyaran hali da ke garin Kano zata zauna a chan na kimanin tsawon shekara guda tare da aiki babu sassauta. Wannan shi ne".
Zaro idanuwa waje Zahra ta yi sannan ta ce. "Shi kuma É—an sandan fa?, ba za'a masa hukuncin ba kenan?". Kamata jami'ai mata suka yi tare da fitar da ita daga cikin kotun sannan suka sanya ta a cikin motan Æ´an sanda tare da rufe motan. Shiga cikin motan DPO ya yi tare da kare wa Zahra kallo sannan ya ja dogon tsaki. Tayar da mota jami'ai suka yi tare da barin harabar kotun. Yayin da Æ´an jarida da mutanen wajan suka bi motocin Æ´an sandan da kallo.
Kai tsaye hanyar garin Kano suka nufa.
**************************
*Æangaren Daji kuwa*.
Bayan da jami'an Gov. Musa Muhammad sun shiga cikin jejin suka fara harbe duk wani dabban da suka yi kicibus da shi. Suna saka wa a cikin mota. Sosai suka fara kashe dabbobin cikin jejin yayin da babu abin da ke tashi a ciki daji sai ƙarar bindig. A sa'inda ɓangare guda dabbobin suka fara yi ta kansu.
Amrah da ke kwance kusa da dutsen da sunanta ke rubuce ta jiyo ƙaran bindiga da sauri ta miƙe tsaye, sannan ta fara gudu tana nufar in da suke jiyo ƙarar bindigu.
Zuwanta keda wuya ta ga an kashe gaba ki ɗaya namun jejin da ke cikin wannan dajin. Chakk ta tsaya yayin da hawaye suka fara zarya kan ƙuncin ta. Wani irin razananniyar ƙara ta saki! tare da buga tsalle ɗaya ta dira kan ɗaya daga cikin jami'an. Nan take ta fara kokawa da su . Yayin da ta sa hannayenta wanda ke ɗauke da zara-zaran farcina ta fara yagar su da shi.
Aka ta cigaba da yagar fatar jikin su babu gaggauta. Kururuwa ta yi tare da yin yin tsalle ta aye kan bishiya. Nan take ta janyo sandan dake jikin bishiyar mangwaron dake tsakiyar wajan.
Ɗaukar sandan ta yi wanda da matuƙar girma sannan ta dira ƙasa. A zafafe ta fara buga musu wannan sandan ɗaya bayan ɗaya tare da dukan su da shi. Nan take wasu daga cikin jami'an suka ja da baya ganin cewar tabbas idan suka ci gaba da tsayuwa zata hallakar da su.
Ɗaukar bindiga ɗaya daga cikin jami'an ya yi tare da saita saitin kafarta sannan ya harbe ta. Nan take ta faɗi ƙasa tare da sakin wata iriyar azababbiyar ƙara!.
*************************
"Hhhhhhh!, suka ji Zahra ta kurma wata iriyar ƙara mai matuƙar firgitarwa a cikin motan. Jikinta ne ya soma kakkarwa yayin da haƙoranta na sama ya fara dukan na ƙasa. Nan take zazzaɓi ya rufe ta yayin da jikinta ya soma rawan ɗari. Nan take ta faɗi a cikin motan sumammiya.
Mamaki ne ya kama jami'ai da DPO da ke cikin motan ganin lokaci É—aya ta kurma ihuu tamkar mai aljanu.
*******
Æangaren Safeera kuwa suna zaune a parlour suka ga ta faÉ—i tare da sakin azababbiyar Æ™ara!.