Sashe 25
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*YANZU WASAN YA SOMA. MOM BA AJIYA BIYU BA NE, AJIYA UKU NE😂, KI SHAFA WA ZUCIYAR KI RUWAN SANYI. KAI KAM UMAR KAGA TA KANKA DOLE KA SHIRYA DOMIN ZAMA DA AMRAH BA WASA BA NE🤣*
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B💞💞💞
(Zinariyar Jajirtattu)
Follow the 💖 A'ISHA M.Bâœï¸ HAUSA NOVELS 📚 WORLD 🌎 📚💗💖 channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
*🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Three siblings from different part in the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
Daji 🌲
Magarƙama🢠da kuma
BirniðŸ™ï¸
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 2ï¸âƒ£5ï¸âƒ£â–¶ï¸2ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
*_________________________________________________*
Kallon Mom Safeera ta yi ta ce. "Aba Mom kema kin yarda da wannan tatsuniyar, ta ya ya ma za'a ce akwai wata mai kama da ni, ai abin da ba zai taɓa yiwu wa ba kenan. Ya kamata mu tafi daga nan nama fasa siyan mango ɗin duk ƙudade sai bi suke its looks disgusting".
Jan hannun Mom Safeera ta yi suka koma cikin taxi É—in. Nan goslow É—in ya ragu har suka samu hanya suka wuce.
*******
Umar kuwa bai zarce ko ina ba sai gidansu.
Horn ya yi jami'ai suka buɗe masa ƙofa. Direct parking space ya nufa tare da yin parking.
Ajiyan zuciya ya sauke tare da maida kallonsa kan Amrah wacce ta takure guri guda.
Fitowa ya yi tare da zuwa side ɗin Amrah ya buɗe mata ƙofa.
Fito da ita ya yi. Kallon fuskarta ya yi nan yake ya ga hawaye kan kwance a kai. Hankalinsa ba ƙaramin tashi ya yi ba . "Mene ne ya sa ki ke kuka Amrah?, ko gidan namu baiyi miki ba ne?, kina son na maida ki wajan ƴan uwanki".
Da sauri ya ga ta girgiza masa kai. Murmushi ya yi ya ce. "Karki damu zan maida ki chan wajan su yanzu haka na saka jami'ai suyi treating É—insu wasu sun mutu wasu kuma suna raye don haka kiyi murmushi kinji, domin zan maida ki bayan komai da komai ya kammalu".
Yana kaiwa nan ya ja hannunta tare da shigar da ita cikin gidan.
*******
A matuƙar gajiye take takawa yayin da mutane ke binta da kallo.
Daga nesa ta hangi wata mai ƙosai a baki jection. Da sauri ta nufi in da mai kosan take sallama riƙe a bakin ta.
Amsa sallamar mai ƙosan ta yi ta ce. "Na nawa za'a baki?".
Sosa ƙeya Zahra ta yi ta ce. "A gaskiya bani da kuɗi sai dai idan za ki taimaka min da shi ina matuƙar jin yunwa ne".
Kallon sama da ƙasa mai ƙosan ta bita da shi sannan ta ce. "Ke a wa zan baki kyauta?, ke baki ga kowa garin ya yi masa zafi ba ne?, kin san yadda wake yake tsada kuwa, to ko na goma wanda na san ma babu sai dai ashirin ba zan iya baki ba. Maza ki bar nan wajan. Ke ana ganin ki ma an ga wacce ta gudo daga magarƙama, to ki bar nan kafin nayi miki ihuun ɓarauniya".
Nan take ran Zahra ya ɓaci ta dubi matar ta ce. "ke wace iriyar gajarabul asaratun donkey ce?, shin na ce miki ki bani ƙosai ne ko an gaya miki cewa ni mabaraciya ce?, na zo na taimaka miki shi ne za ki wani yaɓa min magana da wannan hangamammen bakin naki".
Tashi mai ƙosan ta yi daga kan kujerar da take sannan ta ce. "Ni ce mai hangamammen bakin?, ke dama kallo ɗaya za'a miki a san ƴar fashi da makami ne domin kuwa shi ne gadon ahalin ku. Gaskiya uwar ki bata iya haihuwa ba".
Ba zato ta ji saukar mari kan fuskarta. Nan take hankulan jama'a ya garzayo wajan yayin da mutane suka taru.
Nuna mai ƙosan Zahra ta yi ta ce. "Zan iya tolerating komai amma banda zagin mahaifiyata, idan har bakya son ki ganki kwance a gadon asibiti to ki kiyaye harshen ki. Wannan marin da nayi miki ba mari ba ne shafa miki fuska kawai nayi wanda zanyi miki next sai dai aga tiririn hayaki yana fita daga kunnuwanki. Shashashan banza ƴar kutumur kitabi dangin gajeru kawai". Tana kaiwa nan ta bar wajan. Yayin da mutane suka bita da kallo.
Ganin yadda mutane suke binta da kallo ya sa ta dube su ta ce. "ku kuma ya aka yi ne?, sa'idinawa kawai". Ta faÉ—a tana mai barin wajan baki É—aya.
Barin wajan mutane suka yi .
Dafa kumatun ta mai ƙosai ta yi yayin da take jin fuskanta nayi mata zugi dan ba ƙaramin shigar ta marin ya yi ba. Simi-simi ta koma kan aikin ta.
Ci-gaba da tafiya Zahra ta yi. Nan take hadari ya taso yayin da aka fara iska mai ƙarfi.
"Wayyo Allah kodai ruwa za'a yi ne?, ni yanzu ina zanje na zauna". Bata yi aune ba ta ga an fara yayyafi. Ganin hakan ya sa ta ƙara sauri chan ta hango wani kango ba ta yi wani tunani ba ta yi saurin nufar in da kangon yake sannan ta shige ciki. Tana shiga aka zuge da ruwa.
Hamdala ta yi tana mai juya wa. Nan take gabanta ya faɗi!, ganin rukunin ƴan daba a cikin wajan babu abin da suka yi sai shaye-shaye. Yayin da gefe guda kuma mata biyu ne zaune sai sharɓan kuka suke.
"Barka da ƙarasowa kyakkyawar budurwa. Kaga wata tsuleliyar budurwa wannan kam ta yi". Cewar ɗaya daga cikin ƴan shaye-shayen.
Tashi suka yi gaba É—aya suka fara tunkarar in da Zahra take.
******
Taxi É—in su bai tsaya ko ina ba sai gaban family House É—in su Aliyu.
Sauko wa suka yi daga cikin motan yayin da suka biya mai taxi ɗin. Kallon ƙofar gidan Daddy ya yi cike da kewa ya ce. "Gaskiya nayi kewan wannan gidan, yanzu shekaru ashirin kenen rabon da na ɗora ƙafata kan wannan gidan".
Taɓe baki Safeera ta yi ta ce. "Daddy this place is so annoying let's just go back to America please".
Maida kallonsa Daddy ya yi kanta ya ce. "Nan shi ne asalin gidan mu Safeera ba America ba, ya kamata ki gane hakan".
Murmushi Aliyu ya yi ya ce. "Rabu da ita kawu, idan ta ci tuwo za ta san cewar ba rayuwa take yi ba a America nan shi ne in da jin daÉ—i yake".
Yana kaiwa nan ya fara ƙwanƙwasa ƙofa. Nan take mai gadi ya buɗe. Ganin wanda ke bakin ƙofar ya sa shi wangale musu gate tare da yi musu barka da zuwa.
Washe baki Daddy ya yi ganin har izuwa yanzu Baba Sule ne yake yi musu aiki.
"Baba sule har yanzu kana nan dama?".
Amsa Baba Sule ya bashi da cewa. "Ina nan ɗana ya ka ke?, kaje ƙasar ƴan gayu ka ƙi ka dawo ko?, wannan ita ce ƴarka?".
Amsa Daddy ya bashi da cewa ƙwarai kuwa ita ce ƴa ɗaya tilo da Allah ya bani".
"Masha Allah gata kuma kyakkyawa tabarakalla. Ku shigo na san su Alhaji za su yi fari cikin ganin ku".
Shiga ciki suka yayin da suka tarar babu kowa a compound É—in. Sai yara wanda ke wasa, babu abin da ka ke ji sai ayaniyar yara. Tsayawa yaran suka yi suna mai kallonsu.
Da gudun su suka tawo tare da zuwa suka rungume Aliyu.
"Welcome back, brother Aliyu where have you been?, we missed very much".
Murmushi Aliyu ya yi ya ce. "Yanzu dai ai na dawo kuma na tawo muku da chocolate masu dad'i. Ina su grandma da grandpa suke?".
"Suna cikin gida". Yaran suka faÉ—a
Jin yara suna ta ihuu na farin ciki ya sa mutanen gidan fitowa baki É—aya.
Mamaki ne ya kama kowanensu ganin su Daddy a wannan lokaci.
Kallon Daddy Grandpa ya yi cikin ɓacin rai ya ce. "Lallai sannu Ibrahim, wato tun bayan shekaru ashirin da ka saka ƙafa kaida matar ka ku ka fice daga gidan nan baka sake garzayo wa ba sai yanzu ko, me ka zo yi to maza ka koma domin kuwa bamua da buƙatar ku".
Kallon Grandpa Grandma ta yi ta ce. "Aba mai gida, bai kamata ka faÉ—i haka ba, koba koma shi É—in É—an ka ne kuma ya zo ne tare da matarsa da kuma Æ´arsa".
"Yi min shiru Amina, ɗana ne kuma ni nafi ki iko a kansa. In dai har yana son zama a cikin wannan gidan to ya zama dole ya tattara ina shi ina shi ya dawo nan da zama na har abada ba tare da ya koma chan ƙasar kafirai ba, sannan kuma dole ƴarsa ta auri Aliyu ko tana so ko bata so".
Zaro idanuwa waje Safeera ta yi jin cewar ba za su koma America ba.
Murmushi Daddy ya yi ya ce. "Shi ke nen Abba in dai abin da ka ke so kenen na amince zan zauna tare da matata da kuma Æ´ata, sannan kuma batun auren Safeera wannan a zaune take dole Aliyu ya aure ta tun da abin da ka ke so kenan".
A zabure Safeera ta ce. "No Daddy, ta ya ya zamu dawo nan da zama na har abada, how do you expect me to marry this guy that has a mental issues?. No it can never be possible I can't".
"Will you keep that your dirty mouth shut. Are you out of your senses?, what's wrong with you Safeera?, he is your grandpa, he knows what is bad and good for you okay". Mom ta faɗa cike da ɓacin rai.
Fashe wa da kuka Safeera ta yi ta ce. "Wallahi ba zan zauna a nan ba, i rither die than to stay in this environment".
Tasss ta ji saukar mari kan fuskarta. Dafe ƙuncinta ta yi cike da mamaki yau karo na farko da a aka taɓa sanya hannu kan fuskarta. Ɗago da rinannun idanuwanta Mom ta yi ta ce. "Waɗan nan families ɗin ki ne karki kuskure ki faɗi magana mara daɗi a kansu".