Sashe 34
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin hakan ya sa Mai martaba kallonta sannan ya ce. "Shi ke nen zan sassauta miki. Sassaucin kuwa shi ne dole idan ɗana na fari wato Sooraj ya dawo daga ƙasar da ya je to ya zama wajibi ki dinga masa aiki, kama da share-share, aiki da dai sauransu duk ke ce za ki dinga yi masa har na tsawon lokacin da ki ka ga za ki bar wannan masarauta".
Jin hakan ya sa Zahra ta yi wa mai martaba godiya da irin wannan hukuncin da ya yanke.
Kallonta mai martaba ya kuma yi a karo na biyu sannan ya ce. "Akwai wani ajiyayyen ɗakin sa daga yau nake so ki fara aikin maƙullin yana hannun Junaid shi zai baki". Yana kaiwa nan ya fice daga wajan.
Tashi tsaye Zahra ta yi tare da karkaÉ—e jikinta sannan ta ce. "To me kuma ya rage ko duka na za ku yi?".
Ta faÉ—a tana mai kallon su Gimbiya Saratu.
Idan ransu Gimbiya Saratu ya kai dubu to ya ɓaci. Miƙe wa tsaye suka yi sannan suka bar cikin babban parlourn.
Kallon Junaid Zahra ta yi sannan ta ce. "Malam Junaidu ina muƙullin yake?".
Galla mata harara Junaid ya yi sannan ya ba ta amsa da cewa. "Muƙullin ba yana hannun ki ba, shi ne ai ki ka ɗauke a cikin aljihu na".
"Ohh to ai ban sani ba, shi ke nen sai a nuna min É—akin ko, na je na fara aiki na tun yanzu".
Nuna mata hanyar É—akin Junaid ya yi sannan ya ce. "Wan can shi ne É—akin". Ya faÉ—a yana mai wuce wa part É—in sa.
Taɓe baki Zahra ta yi ta ce. "Duk saina koya muku hankali, ƴan iskan yara kawai, gaba ɗaya yaran gidan nan an lalata su da sangarci". Ta faɗa tana mai nufar in da Junaid ya nuna mata.
Tana zuwa ƙofar ɗakin ta ɗauki muƙullin sannan ta saka a bakin ƙofan. Nan take ta ga ƙofar ya fara ƙoƙarin buɗe wa. Ba ta yi aune ba ta ga ƙofar ya fito da thumbprint wanda dole mamallakin shi ne kawai zai iya saka hannu ya buɗe wajan.
Sauke ajiyan zuciya Zahra ta yi sannan ta ce. "Ikon Allah sai ka ce ɗakin sirri da har za'a saka masa password, to ni kam mene ne password ɗin ƙofar nan?, ko na ce hannun waye za'a saka kuma ya buɗe". Haka ta shiga yin magana ita ɗaya ba tare da ta san mene ne abun yi ba.
Nan take tunanin mahaifiyarta ya faɗo mata. "Allah sarki Allah ya jiƙan ki Mamata duda ban taɓa ganinki ba amma ina jin sonki a cikin zuciyata Mrs Laila".
Ta faɗa tana mai rubuta Mrs Laila a jikin in da haka saka enter password. Da mamakin ta kuwa ta ga ƙofar ya buɗe.
Zaro idanuwa waje Zahra ta yi ta ce. "Laaaa!, lallai na yarda babu in da Allah baya ikon sa. Daga rubuta sunan uwata gaskiya nayi farin ciki sosai ashe soyayyar da nake wa uwata na gaskiya ne ba ƙarya ba".
Nan take ta ƙarajin son mahaifiyar ta yana ƙara ninkuwa cikin zuciyarta. Ba tare da dogon tunani ba ta ƙusa kai cikin ɗakin.
Gaba ki ɗaya ɗakin cike yake da ƙura tare da datti, sai ajiyayyun takaddu tare da akwatina tare da hotuna.
Sakin baki kawai Zahra ta yi tana mai cigaba da bin É—akin da kallo.
Ɗaya daga cikin ajiyayyun hotunan Zahra ta ɗauka tare da goge wa da mayafin jikin ta. Rass! gabanta ya faɗi!, nan take ta saki hoton ya faɗi ƙasa yayin da glass da ke jikinshi suka tarwatse suka fashe. Saurin ja da baya Zahra ta yi tareda nuna hoton ta ce. "Wannan ba ita ce wannan mahaukaciyar da na gani a asibiti ba?, me kuma hoton ta yake yi a cikin wajan nan?, shin ita ɗin wace ce?. Kodai ita ma tana da halaƙa da wannan masarautar?".
Haka ta cigaba da magana ita É—aya kamar wata zautacciya.
Ba ta yi aune ba ta ji an banko ƙofar ɗakin da take.
Zumbur Zahra ta miƙe tana mai maida kallonta kan ƙofa don ganin wane ne.
**************************
Su Aliyu kuwa suna isa gida suka shiga parlour nan suka tarar da su Grandpa tare da su Daddy a zazzau ne.
Gaishe su suka yi a yayin da Safeera ta samu guri ta zauna kusa da Mom.
Kallonsu Aliyu ya yi sannan ya ce. "Grandpa ya hanya?, me haka ce yake damun Safeera?".
Amsa Grandpa ya bawa Aliyu da cewa. "Babu abin da ke damun Safeera lafiyarta ƙalau bawai shafar aljanu ba ne".
Sauke ajiyan zuciya Aliyu ya yi sannan ya ce. "To alhamdulillah haka ake so".
Maida kallonsa Grandpa ya yi kan Safeera sannan ya ce. "Jikata ki kwantar da hankalin ki komai lafiya, baki da wani aljanu kinji ko".
Girgiza kai kawai Safeera ta yi tare da miƙe wa tsaye ta shigar da kayan da suka siyo cikin ɗaki.
*************************
Ganin babu kowa a wajan ƙofa ya sa Zahra sauke ajiyan zuciya. Nan take ta miƙe tsaye tareda ɗaukar mayafinta ta yi ɗaurin ture ka ga tsiya, sannan ta ɗauki tsintsiya da ta gani a ƙasa ta fara share ɗakin.
Saida ta kwashe fiye da awa biyu tana abu É—aya. Ganin É—akin ya fara dawo wa yadda yake ya sanya ya kwanciya tana sauke ajiyan zuciya!,
Ganin ba ta ga ta kwanciya ba ya sanya ta miƙe wa sannan ta ɗora daga in da ta tsaya. Saida ta gama tsaff tare da jera hotunan cikin ɗakin kan bango sannan ya fito daga ɗakin kana ta rufe ɗakin.
Nan suka ci karo da Junaid a tsaye sai faman kallonta yake.
Turnuƙe fuska Zahra ta yi ta ce. "kai ya dai na ga kana kallo na kamar wani tsohon maye?".
Girgiza kai Junaid ya yi sannan ya ce. "Ni ba ke nake kallo ba, mamaki nake ta yadda ki ka iya buɗe ɗakin nan ba tare da taimakon kowa ba. Mutum ɗaya ne kacal a gidan nan ya san sirrin buɗe wannan ɗakin kuma shi ne yahya Sooraj bayan shi babu wani. Muƙullin nan ma ba buɗe shi duka yake yi ba dole sai yahya Sooraj ne kawai yake buɗe ɗakin nan, amma nayi mamaki ta yadda ki ka iya sanin sirrin buɗe wannan ɗakin".
Murmushi Zahra ta yi kana ta ce. "Kai ba ka san ni ɗin ƴar baiwa bace ba?, lallai mutumin nan kana wasa, to in faɗa maka ni ɗin ƴar baiwa ce shi ya sa na iya buɗe wa. Kuma Ni fa kun dame Ni da maganar wani yahya Sooraj, wai shi ɗin wane ne haka?, na ga gaba ki ɗaya masarautar nan suna matuƙar ji da shi hatta mai martaba da Mami, yaushe ne zai zo na ganshi. Ina son na ganshi kafin na bar fadar nan".
Murmushi Junaid ya yi sannan ya ce. "nan ba da daÉ—e wa ba zai dawo. Amma fa me iya zama da shi saita shirya, duk wannan rawan kai da jiji da kai da ki ke takama da shi duk saiya sauke su. Na san baki san ko shi É—in wane ne ba amma lokaci zai yi da za ki ga ko wane ne shi".
Yana kaiwa nan ya bar wajan.
Tsaki Zahra ta ja sannan ta ce. "Aikin banza to ya zo É—in mana, wa yake tsoronsa, ai ba haifi wanda Zahra za ta ji tsoronsa ba. Kuma ni dai-dai nake da koma wane ne". Ta faÉ—a tana mai wuce wa part É—in Mami.
********************
"Hello sir, mun samo wacce ta taimaka wa Mrs Laila Abdullahi ta gudu daga asibiti, sunan matar Nadiya ita É—in nurse ce a cikin asibitin da haka kai mrs Laila".
Murmushi gov. Musa ya yi sannan ya ce. "Maza ku sace ta ku kaita gidan gona ta. Zuwa gobe zan sa a sace Amrah a wajan birthday ɗin Umar. idan Nurse Nadiya ba ta faɗi gaskiya ba sai a haɗa da ita da Amrah muyi safarar su izuwa ƙasar waje. Ku kasance a hankare saboda shima Umar jami'i ne idan ya gane gaskiya gaba ɗaya ba zamu tsira ba".
"Shi ke nen yallaɓai". Mutumin ya faɗa yana mai kashe waya. Nan ya ɗauki wani perfume tare da fesa wa Nurse Nadiya. Nan take jiri ya fara ɗiban Mrs Laila faɗuwa ta yi a ƙasa sumammiya. Nan take suka rufe fuskokinsu da mask. Tare da cinciɓar Nurse Nadiya sannan suka saka ta a mota. Tada mota suka yi tare da barin harabar gidan nurse Nadiya.
Su Umar kuwa na isa gida. Kai tsaye É—akin sa Umar ya nufa tare da shiga toilet sannan ya kunna wa kansa shawa. Rintse idanuwansa ya yi a sa'inda ruwan ke zuba jikinsa. Tunanin abin da ya wakana É—azu a shopping mall ne ya faÉ—o masa. Nan take ya buÉ—e idanuwansa.
Æangaren su Amrah kuwa guri suka samu a parlour suka zauna. Yayin da Ramlat da Khairiya suka shiga kitchen domin su É—ora abincin dinner.
Amrah kuwa kwanciya ta yi kan kujera idanuwanta a kan silin.
Fitowa Gov. Musa ya yi nan take idanunsa suka sauka a kan Amrah.
Murmushi ya saki kana ya nufi in da take. Tare da tsayawa a kanta.
Ganin mutum zololo a kanta ya sa Amrah saurin miƙe wa tsaye tare da ja da baya.
Murmushi Abba ya yi sannan ya ce. "Ke kuwa ya da firgita sai ka ce kinga wani dodo, ina so na faÉ—a miki gobe ne zagoyowar haihuwar É—ana Umar don haka gobe akwai babban shagali kinji ko, don haka ina so ki shirya kema kike. Ba zan faÉ—a masa ba sai dai muyi masa ba za ta".
Ya faÉ—a yana mai shige wa É—akinsa.
Fitowa Umar ya yi ya tarar da Amrah tsaye gaba É—aya ta yi wani iri.
Kallonta ya yi sannan ya ce. "Amrah me ya faru?".
Girgiza kai Amrah ta yi alamun babu komai.
Bayan su Khairiya sun gama shirya dinner me suka fito da abinci tare da jera wa kan dining.
Nan suka kira Abba tare da jami'ai sannan suka basu nasu abincin.