Sashe 29
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun gama wanke mata tass ya fita sai sheƙi yake. Ne suka fara nunnu na mata yadda za ta yi amfani da toilet ɗin ɗakin.
Ita ko Amrah kawai kallonsu take domin kuwa ita ba ta san ta ian za ta fara amfani da irin wannan toilet É—in ba.
Fita suka yi suka barta tsaye a cikin toilet É—in. Bin ko ina ta yi da kallo.
Sannan ta fara tattaɓa socket ɗin toilet. Nan hannunta ya kaiga water heater ɗin toilet ɗin. Ba tare ta san mene ne ba ta danna. Nan ruwa ya fara zubo wa kanta. Zaro idanuwa ta yi waje jin ruwa mai matuƙar zafin gaske. Da sauri ta fita daga cikin bandaƙi tana mai sauke ajiyan zuciya.
Zumbur su Khairiya da Ramlat suka miƙe ganin yadda ta fito daga cikin toilet a guje.
"Mene ne ya faru kuma Amrah?". Ramlat ta tambaya.
Kawar da kai gefe Amrah ta yi sannan ta nuna toilet. Maida kallonsu suka yi cikin toilet sannan suka ce "Shin baki gane bayanin da muka yi miki ba ne?".
Girgiza musu kai ta yi da alamun "Eh".
Nan suka koma toilet É—in tare da sake nunnuna mata yadda za ta yi amfani da shi. Bayan sun gama suka fita suka barta cikin toilet É—in.
Nan dai wuya da ƙyar Amrah ta yi wanka.
Ko 1minute ba ta yi ba ta fito daga cikin toilet ɗin. Mamaki ne ya kama su ganin cikin ƙanƙanin lokaci har ta gama wankan.
Nan Khairiya ta É—auko mata É—aya daga cikin abayoyinta wanda ke dark blue gaba É—ayansa storn ne. Saka mata su suka yi tare da yi mata kwalliya ta fito ta yi kyau kamar ba ita ba.
Kallon ta suka yi yayin da su biyun suka haÉ—a baki wajan faÉ—in. "Wow you look awesome and gorgeous, you are so beautiful. Kin ganki kuwa kamar Æ´ar Arab".
Jinsu kawai take yi domin kuwa ba su ne a gabanta ba so take ta ga Æ´an uwanta namun jeji.
***********
Zahra na fita daga cikin asibitin ta fara tafiya ba tare da ta san in da take cilla ƙafafunta ba.
"Ni wallahi rayuwar magarƙamar ma yafi dad'i, ya zama dole na tara kuɗi na koma Jigawa, mutum ai sai yunwa ta kashe shi ma bai sani ba". Ta ƙarashe maganar tare da tsaya wa. Nan ta tuna da abin da ya faru ɗazu tsakaninta da ƴan daba.
"Da a ce zan sake haÉ—uwa da ku ko da sai kun shinshina takashin ku". Ta faÉ—a tana mai waige-waige kan titi. Chan ta hangi wata dattijuwa.
Tana ƙoƙarin saka kaya cikin mota amma hakan ya cutura.
Tausayin matar ne ya kamata hakan ya sa ta nufi in da matar take da sauri sannan ta taimaka wa matar ta saka kayan nata a cikin boot É—in motar.
Kallonta matar ta yi sannan ta ce. "Gaskiya naji dad'i da irin wannan taimakon da ki ka yi min, don aka bara na baki kuÉ—i".
Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "A'a ni bana taimaka miki ba ne domin ki biyan, nayi ne saboda Allah don aka kawai ki riƙe kuɗin ki". Ta ƙarashe maganar tana mai dafa cikin ta wanda har izuwa wannan lokacin bai daina murɗa mata ba.
Kallonta matar ta yi sannan ta ce. "Amma na ga kamar kuɗin zai yi miki amfani, ya kamata ki karɓa".
Kuma girgiza mata kai Zahra ta yi ta ce. "A'a ki barshi wallahi, ni kawai abin da za ki bani ki burge ni a halin yanzu dai shi ne abinci, domin tun É—azu Æ´aÆ´an ciki na suke ta faman kuka, ina son na saka su dariya ta hanyar cin abinci".
Dariya dattijuwar ta yi sannan ta ce. "Gaskiya ne, karki damu wannan ba mataala ba ne, muje fada akwai abinci kala-kala iri-iri da ban da ban duk wanda ki ke so shi za'a baki, kuma in dai kina buƙatar aiki ma ni zan baki".
Washe baki Zahra ta yi sannan ta ce. "Wallahi kamar kin san ina neman kuɗin da zan koma garin mu. Kin ga saina dinga yi mini aiki ki dinga biya na har na tara ƙuɗaɗe na koma".
Murmushi matar ta yi sannan ta ce. "Mene ne sunanki?".
Amsa Zahra ta ba ya da cewa. "Sunana Fatima amma ana kira na da Zahra".
Kuma kallonta matar ta yi ta ce. "Nice name, faɗa min nawa ki ke buƙata ni zan baki sai ki koma gida da shi".
Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "A'a wallahi, nafi son nayi aiki da gumi na na samu kuÉ—i na tafi saina fi jin daÉ—i domin kuwa nima zan dinga tuna wa cewa nayi abun kirki".
Murmushi matar ta yi ta ce. "To shiga mota muje ko".
Ba tare da jayayya ba Zahra ta shiga mota.
Nan matar ta shiga motar tare da jan motan suka bar harabar wajan.
Kallon matar Zahra ta yi ta ce. "Shin baki da ɗana ne wanda zai dinga tuƙa ki?, naga kamar girma ya kama ki, idan ma babu ya kamata ki nemi driver".
Kallonta matar ta yi ta ce. "Ina da ɗa kuma ina da driver, shi drivern nawa bashi da lafiya ne ya koma ƙauyen su. Shi kuma ɗana ƙwalli ɗaya baya ƙasar nan yana ƙasar India shi ɗin babban likita ne sunansa Sooraj ina matuƙar alfahari da shi".
"Sooraj!". Zahra ta maimaita sunan cikin ranta. Taɓe baki ta yi sannan ta ce. "Shin ba zai dawo ba ne a chan zai zauna?".
Amsa matar ta ba ta da cewa. "Zai dawo ƙarshen month ɗin nan in sha Allahu".
Sosai suka dinga hira da Zahra kamar sun san juna a baya. Nan matar ta ji Zahra ta shiga ranta sosai.
Saida suka É—au lokaci kafin daga bisani suka isa cikin masarauta.
Parking matar ta yi tare da fita daga cikin motan. Nan take fadawa da jama'a suka fara kwasar gaisuwa.
Mamaki ne ya kama Zahra ganin tarin jama'a a wajan. Zololo ta yi tana kallon masarautar.
"Wayyo ai wannan shi ake kira aljannar duniya, shi kuma nan É—in ina ne?". Zahra ta tambayi kanta tare da fita daga cikin motan.
Junaid kuwa tashi ya yi ya bar fadawan su xigaba da sadakan sannan ya nufi hanyar parking space.
Nufo in da su Zahra suke ya yi. Nan take suka haÉ—a ido a tare.
Take gaban Junaid ya faÉ—i!, ganin Zahra a wnanan lokacin. Da sauri ya nufi in da su Zahra suke sannan ya gaidar da dattijuwar. Amsa wa ta yi ta ce. "Junaid ga sabuwar Æ´ar aikin da muka samu a masarautar mu, fatan dai ta yi maka ko".
Kallon sani Zahra ta yi masa sannan ta cem "Ba kaine wannan yariman ba mai jiji da kai?, tabbas dai kaine, wai dama Aunty wannan É—anki ne?".
Murmushi natar ta yi ta ce. "A'a step son É—ina ne amma shima kamar É—a yake a guri na".
Kallonta Junaid ya yi ciki ɓacin rai sannan ya maida kallonsa kan matar ya ce. "Mami bamua da buƙatar ƴar aiki, wanda muke da su sun isa. Ke kuma". Ya faɗa yana mai maida kallonsa kan Zahra ya ce. "Bani maƙullin da ki ka ɗauka a aljihu na, sam ba za ki yi mana aiki a wannan masarautar ba".
Kallonsa Mami ta yi ta ce. "Dama kun san juna ne Junaid?, me ya sa ba za ta yi mana aiki ba?".
Amsa Junaid ya ba ta da cewa. "saboda ita ɗin ɓarauniya ce, ta sace min maƙullin ɗaki tare da kuɗaɗen aljihu na, dama kana ganin ta ka san gadon sata ta yi, ɓarauniyar banza kawai maza ki dawo min da maƙulli na ni na bar miki kuɗaɗen".
Nan take fuskar Zahra ya chanza daga walwalah izuwa ɓacin rai yayin da idanuwanta suka kaɗa suka yi ja. Matsar da Mami ta yi gefe sannan ta fara tunkarar Junaid a matuƙar fusa ce ta ce. "Wace ce ɓarauniyar?, ni ɗin?, wallahi kayi sa'ar cewa nan ɗin gidan ku ne, da ba dan aka ba uhmmm, da yau saika san da cewa Allah ɗaya ne, kuma maƙullin ƙarfi ya cinye idan za ka iya ƙwata ka zo ka ƙwata, kuma gidan nan na shigo ta kenen ba zan fita ba har saina gadamar fita don aka ka shirya zama da tantiriya domin kuwa zama da ni sai wanda ya shirya".
Nan hankulan jama'a da na sarki ya karkata izuwa kansu Zahra.
*JUNAID KA BI A HANKALI FA, ZAHRA BA KANWALLASA BACE BA😂. BA TA ƊAUKAR RAINI, IDAN BA KIYAYE BA ZA TA YI MAGANIN KA*.💃💃💃
MANAGE PAGE PLEASE.
COMMENTS, LIKE & SHARE FISABILILLAHI 🙠🙠ðŸ™
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B💞💞💞💞
(Zinariyar Jajirtattu).
Follow the 🌺🌎A'ISHA M.B🌹 HAUSA NOVELS 📚 WORLD 🌎 📚💗💖 channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
*🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Three siblings from different part in the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
Daji 🌲
Magarƙama🢠da kuma
BirniðŸ™ï¸
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£â–¶ï¸3ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
*_________________________________________________*
Ƙaraso wa mai martaba sarki ya yi wajan su kana ya dube su ya ce. "Me ya ke faruwa ne nake jiyo hayaniyar ku?".
Amsa Junaid ya ba shi da cewa. "Mai martaba babu komai".
Kallon mai martaba zahra ta yi kana ta ce. "Mai martaba ƙarya yake da akwai komai, aka ya ce min wai ɓarauniya, ranka shi daɗe ɗan nan naka yana da matsala ya kamata a kai shi asibitin dawanau domin duba ƙwaƙwalwar sa".
Murmushi mai martaba ya yi kana ya ce. "Gaskiya ki ka faÉ—a Æ´ar nan dole ne ma na saka a kai shi chan É—in. Ku shiga daga ciki ko. Kai kuma ka zo ka same ni ni a fada yanzu". Ya faÉ—a yana mai kallon Junaid kana daga bisani ya bar wajan.
Sallamar mutanen wajan dogarai da fada wa suka yi suka fita daga cikin masarautar".
Bin bayan mai martaba Junaid ya yi yayin da Mami ta yi murmushi kana ta ja hannun Zahra suka shiga cikin fada.