Sashe 48
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonsu Zahra ta yi mamaki bayyane kan fuskarta ta ce. "Ku fa ku ka ce ba za ku taɓa fita daga ɗakin nan ba har sai kun dake ni, to a kan me ya sa za ku fita bayan baku dake ni ba?, to ku sani cewa muddin baku dake ni ba bazan baku maƙullin ɗakin nan domin ku fita ba".
Roƙan Zahra gaba ɗaya suka fara yi. Yayin da suka ce ba za su sake irin wannan gangancin ba.
Saidai Zahra ko sauraren su ba ta yi ba illa ca da ta yi cewa. "Wallahi ba zan bari ku fita ba muddin baku dake ni, maza-maza ku tawo ɗaya bayan ɗaya ku dake ni kunji ko, kunce za ku dake ni kafin ku fita kuma baku dake ni ba. To ku sani cewa ko wane ne zai zo bai isa ya sani na baku maƙulli domin ku fita ba har sai kun dake ni kamar yadda ku ka furta, ba saida na faɗa muku kuyi wa kanku faɗa ba?, na baku shawara na ce ku tafi amma ku ka yi kunnen ƙashi, kuma na riga na faɗa muku idan na fara jibgar mutum idan wani ya roƙe ni na buɗe ƙofa ba zan buɗe ba, dan aka a yanzu mun sa ƙafar wando ɗaya da ku, sai dai ku dauwama a cikin ɗakin nan muddin baku zo kun taɓa ni ba".
*KAI ZAHRA AKWAI ƘARFIN HALI😹😹😹, KI ƘYALE SU AJEBUTTERS SU FITA😂🤣*
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B💞💞💞
(ZINARIYAR JAJIRTATTU).
https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
*🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Three siblings from different part of the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
Daji 🌲
Magarƙama🢠da kuma
BirniðŸ™ï¸
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
(We stand together)
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 4ï¸âƒ£7ï¸âƒ£â–¶ï¸4ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
*___________________________________________*
Shiru gaba ɗaya suka yi jin furucin Zahra. Takaici ne ya kama kowanne a cikin su. A matuƙar fusa ce Gimbiya Saratu ta ce.
"Karki manta kefa ƴar aiki ce kawai a masarautar nan, kinga kenen muna da iko a kanki, dan haka a matsayina na Gimbiya mai faɗa a ji, ina mai baki umarmin ki buɗe wannan ƙofan yanzu".
Dariya Zahra ta kwashe da shi sannan ta ce. "Sannu Gimbiya mai faɗa a ji, wato kina mai bani umarni na buɗe ƙofa ko, tun farko mena faɗa muku muddin na fara ba zan buɗe muku ba, amma ku ka yi kunne uwar shegu ku ka ƙi tafiya, shi ne yanzu kuma za ku ce na buɗe muku ƙofa, chab kuna ruwa wallahi".
Shiru gaba É—aya suka yi, yayin da suka ji cewa dama tun farko basu shiga É—akin ba.
Ƙarasa wa inda Zahra take Gimbiya Talatu ta yi tare da zama kusa da ita ta ce. "Zahra na san ke yarinyar kirki ce, kuma na san kina daraja manya sai dai idan manyan basu kama girman su ba kamar dai yadda muma bamu kama ta mu girman ba, a madadin kowa da ke nen, ni zan bada haƙuri bisa ga abinda muka aikata. Dan Allah kiyi haƙuri".
Shiru Zahra ta yi tana mai sauke ajiyan zuciya ta ce. "Shi ke nen zan barku ku fita amma da sharaÉ—i".
Washe baki gaba É—aya suka yi jin cewa zata barsu su fita. Nan suka haÉ—a baki wajan faÉ—in. "Mene ne sharaÉ—in?".
Murmushi Zahra ta yi kana ta gyara zamanta a kan gado sannan ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya ta ce. "Na san da zarar na barku kun tafi za ku je ku sake wani ƙulla-ƙullan, hakan ya sa na ce da sharaɗi kafi ku tafi, sharaɗin shi ne". Ta faɗa tana mai maida kallonta kan Fasma ta ce. "Ku biyun nan za ku wanke min banɗaki na wato toilet, ku gyara shi tsaff saiya fita. Sannan ke kuma". Ta faɗa tana mai maida kallonta kan Samira ta ce. "Za ki gyara min ɗaki na har saiya fita fess. Bayan nan Samira da ke da Yusra za ku wanke min kayana gasu chan basu da yawa. Ku kuma su Gimbiyoyi masu faɗa a ji, za ku yi musu jagora kusa ido a kan abin da za su yi, bayan nan ku zo kuyi min tausa a ƙafafuwana naji suna min ciwo, yanzu kuje ku fara kafin nan ni zan ɗanyi baccin rabin lokaci ".
Jin maganganunta suka yi tamkar saukar aradu, mamaki ma ya sa kowanensu ya kasa buÉ—e baki ya yi mata magana.
A take ɓaccin rai da baƙin ciki ya ziyarci kowanensu. Dubanta Samira ta yi ta ce. "Har ke wace ce za ki saka mu muyi miki wanki, sharan ɗaki da kuma wankin toilet?".
Murmushi Zahra ta yi ta ce. "Dan ma kunci sa'a ban haÉ—a muku da panties É—ina ba, wato kenen har ni wace ce ko?, ita Mami da ku ke sata ta yi muku wanki shara ta wanke muku panties ba ta isa haifar ku ba?, har kuna da ma bakin magana?, to wallahi idan baku yi abinda na ce ba, ba zaku fita ba".
"Wallahi ba za mu yi ba sai dai karki buɗe mana ƙofa". Cewar Gimbiya Saratu sannan ta ƙara da cewa. "Kina matsayin ƴar aiki za ki ce muyi miki wanki da shara, mu kuma mu zo muyi miki tausa ko?, ina tunanin kin sha giyan wake, wallahi sai dai mu dauwama a nan ɗin da na zuba ido naga yara na suna yiwa ƴar aiki shara da wanki".
Murmushi Zahra ta yi sannan ta ce. "Toh shi ke nen mu zuba mu gani, kun san dai nafi ku taurin kai ko, to karku yi, ni kuma ban baku mamaki".
Ta faɗa tare da kwanciya cikin ƙankanin lokaci baccin ɓarawo ya yi hawon gaba da ita. Takaici ne ya kama kowanensu ganin yadda Zahra ke bacci harda minshari hankalinta kwance.
Baƙin ciki ne ya bi ya cunkushe guri ɗaya a zuciyoyin su yayin da suka ji kamar su sa pillow su danne ta har lahira.
Aka suka cigaba da zama ba tare da wani a cikin su ya yi abin da Zahra ta ce ba. Ganin dai an fi hour ɗaya ana zaune gashi kuma Zahra ba ta da niyar buɗe musu ƙofa ya sa suka fara shawara a tsakanin su.
Kallonsu Gimbiya Saratu ta yi ta ce. "Kun san me?". Amsa suka bata da cewa. "A'a.
Gyara muryarta ta yi ta ce. "Kawai ku zo muje muyi abin da ta ce, ina ga hakan zai fi mana sauƙi ko".
Yamutse fuska kowanensu ya yi a sa'inda Samira ta ce. "Aba Ammi wallahi ni gaskiya ba zan yi ba, ita É—in fa Æ´ar aiki ce, kuma shi ne za ta zo ta saka mu wai muyi mata wanki shara da gyaran toilet, lallai ma".
Girgiza kai Gimbiya Saratu ta yi ta ce. "Kunga ku zo mu rufa wa kanmu asiri muje muyi kafin ta tashi, kinga idan ta tashi bamu yi ba kuma ta ganmu a zaune za ta iya zuwa ta faÉ—a wa Æ´an cikin masarautar nan cewa mun shigo É—akinta".
"Kunga ni ku tashi". Cewar Gimbiya Saratu. Miƙe wa kowanensu ya yi yayin da Fasma da Yusrah suka nufi toilet, Kai tsaye ba ɓata lokaci suka fara wanke wa. suna yi suna hawayen baƙin ciki, wai yau gasu suna wanke banɗakin ƴar aiki.
Æangaren Samira ma kuwa, haka ta É—auki tsintsiya ta fara share É—akin yayin da baÆ™im ciki ya bi ya cunkushe guri guda a zuciyarta. Kukan da take haÉ—iye wa ne ya suÉ“uce mata. Take ta fashe da kuka, tana mai yi wa Zahra Allah ya isa. Haka ta cigaba da share wa ba tare da taso hakan ba. Su kuwa gimbiyoyi kamar yadda Zahra ta faÉ—a haka suka fara yi wa Zahra Tausa. Yayin da suke ji kamar su hallaka ta saboda takaici.
Bayan sun gama ne Samira da Yusrah suka kwashe kayan Zahra wanda basu da wani yawa, suka shiga da shi toilet suka sa a bokiti tare da balbala omo suka fara wanke wa. Haka su cigaba wanke wa suna kuka da hawaye. Karo na farko a rayuwarsu da suka fara yin wanki.
Bayan sun gama ne suka shanya su a igiyar toilet É—in.
Zama suka yi suna mai sauke ajiyan zuciya dan gaba ɗaya su ba ƙaramin gajiya suka yi ba.
Dai-dai lokacin Zahra ta farka daga bacci. Ganin ta farka ya sa gaba ɗaya suka washe baki suna mai faɗin. "Mun gama komai da komai Hajiya Zahra, yanzu dai a bamu maƙullin mu fita".
Sosa ƙeyar ta Zahra ta yi tare da miƙe wa tsaye ta ce. "Saina ga aikin ku sosai, in dai na ga akwai wani kuskure to sai kun sake shi daga farko".
Ta faÉ—a tana mai girgiza kai duban É—akin gaba É—aya ta yi sannan ta ce. "Wai ke Samira sharar ma baki iya ba?, ya za ki yi to idan ki ka je gidan mijin ki?. To ni fa sharar nan ba ta yi ba dole ki sake wata gaskiya".
Samira ji ta yi kamar ta shaƙe Zahra ta mutu kowa ma ya huta.
Shiga banÉ—akin Zahra ta yi ta girgiza kai sannan ta maida kallonta kan wankin da su Samira suka yi ta ce. "Ya salam!, wannan wane irin wanki ne?, sai ka ce wasan yara?, idan ku ka sa Mami wanki haka take wanke muku kaya a jagwalgwale?, to fa baku isa ba sai kun sake wanke kayan nan".
Fashe wa gaba ɗaya suka yi da kuka suna mai nadamar shigowa ɗakin Zahra. Kuka suka cigaba da rusa wa kamar yara suna mai faɗin. "Wannan wace iriyar masifa da bala'i ce?, dama mun sani bamu shigo wannan ɗakin ba, dan Allah kiyi haƙuri ki rabu da mu haka, wallahi ba zamu sake ba, mun tuba mun koma ga Allah, a iya hakan ma ai kin koya mana hankali, dan Allah ki buɗe".
Duk abin da ke faruwa a kunnen Sooraj wanda ke tsaye a bakin ƙofa har izuwa wannan lokaci.