Sashe 35
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun gama cin abinci ne kowa ya wuce part É—in sa. Yayin da ita ma Amrah ta nufi garden tare da awa kan bishiya ta yi kwanciyar ta ba tare da ta bar su Umar sun lura da fitar ta ba.
Washe gari da sassafe Abba ya sa aka ƙawata gidan da kayan al'atu tare da flowers masu kyau. Nan ya sa haka kawo masa cake ɗin da ya kashe makuɗan kuɗaɗe domin a yi shi.
Gaba É—aya Æ´an majalisa tare da govnors daga kowane gari sun cika gidan babu abin da ka ke gani sai shige da ficen mutane. Yayin da harabar gidan ya zagaye da sojoji tare da police men. Motoci kawai ka ke harba da su marasa iyaka.
Bayan su Khairiya sun gama shirya wa ne. Suka tarar da cewa Amrah ba ta ɗakin su. Nan suka fuskanci cewa tana garden ne. Nan suka nufi garden yayin da suka sa ta sauka a kan bishiya nan suka nufi part ɗin su da ita yayin da suka sa ta yi wanka sannan suka shirya tsaff tsaff cikin Arabian gown wanda ya yi matuƙar fito da kyawunta.
Fitowa suka yi gaba É—aya yayin da Dj ya zo sannan ya fara playing É—in waka. Ba'ayi aune ba mutane suka cika gidan gaba É—aya.
Umar kuwa bayan ya tashi daga bacci ne ya nufi toilet tare da taking bath É—in shi sannan ya shirya domi zuwa wajan aiki.
Bayan ya gama shirya wa ne ya nufi hanyar waje. Yana buɗe ƙofa ya ga mutane a tsatsaye. Nan take Dj ya saki sauti yayin da suka fara yi masa wakar happy birthday.
Murmushi wanda ya fi kuka ciwo Umar ya saki tare da yi musu godiya sannan ya nufi hanyar waje domin ya tafi wajan aiki. Ganin hakan ya sa Abba ya sha gabansa sannan ya ce. "Umar ina kuma za ka je?".
Amsa Umar ya ba shi da cewa. "Zan je wajan aiki ne mana".
"Aba Umar kai baka ga party É—in da na haÉ—a maka ba?, duk wannan fa nayi shi ne saboda kai. Ya kamata ka nuna kayi farin ciki ".
Sauke ajiyan zuciya Umar ya yi tare da nufar wajan cake ɗin sannan ya ɗauki ƙaramin wuƙa sannan ya fara yanyanka cake ɗin. Nan take su ministers da sauran govnors tare da jama'ar cikin gidan suka bishi da kallo.
Da sauri Amrah ta nufi in da yake tare da riƙe hannun Umar sannan ta girgiza masa kai. Ƙwace wuƙar ta yi daga hannunsa tare da dungure masa kai.
Shafa in da ta dungure masa Umar ya yi tare da sakin murmushi sannan ya ce. "Mene ne kuma?, kema bakya so na tafi wajan aiki ne?".
GyaÉ—a kai ta yi alamun "Eh".
"Shi ke nen tom ba zan je ko ina ba kinji".
Nan take fari ciki ya lulluɓe fuskokin gaba ɗayansu.
Nan haka cigaba da shagali yayin da haka yanka cake kowa ya ci ya sha. Har ƙarfe takwas da rabi na dare suka kai ana shagali a cikin gidan. Harabar gidan suka cigaba da shagali wanda haka ƙawata shi da kayan more rayuwa.
Awa kan hall É—in da Gov. Musa ya sa haka haÉ—a musamman saboda Umar. Umar ya hau kana ya gaida kowa na wajan. Sannan ya fara magana kamar haka. "Hello ladies and gentlemen, ina mai godiya da irin wannan ba za ta sa ku ka yi min, naji dad'i sosai Allah ya saka da alheri. Sannan shima mahaifina wato Gov. Musa Muhammad ina mao godiya da irin wannan babban shagalin da ya haÉ—a musamman saboda ni. Don haka ina godiya. Kuma sannan ina so na gabatar muku da wacce nake so muka nake muradi na aura wato Amrah".
Ya faÉ—a yana mai waige-waige. Da sauri su Khairiya suka au kan hall É—in sannan suka sanar da Umar cewa Amrah ba ta cikin gidan.
Nan take Umar ya rikice da sauri ya sauka daga wajan yayin da shiga bin lungu da saƙo na gidan domin neman Amrah.
"Yahya Umarrrrr!!!". Gaba É—aya suka ji an furta.
Juyowa Umar ya yi yana mai sauke idanunsa kan nata nan take ya yi mutuwar tsaye ganin cewar tabbas Amrah ita ce wacce ta kira sunansa ba wani ba.
Da mugun gudu ta nufo in da Umar yake domin kuwa babban ringlight da ke tsakiyar wajan na shirin faÉ—o masa.
Da mugun sauri ta nufi wajan sa tare da ture sa. Nan take ringlight na wajan ya faÉ—o mata a jiki.
Zaro idanuwa waje gaba ki É—ayansu suka yi take gaban Umar ya faÉ—i.
FaÉ—uwa Amrah ta yi tare da gangarawa ta faÉ—a cikin swimming pool É—in harabar gidan. Umar bai yi wani tunani ba ya faÉ—a cikin swimming pool É—in domin ceto Amrah.
💖💖💖â¤â€ðŸ”¥â¤â€ðŸ”¥ðŸ’–💗💗
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B💞💞💞
(ZINARIYAR JAJIRTATTU)
Follow the 🌺🌎A'ISHA M.B🌹 HAUSA NOVELS 📚 WORLD 🌎 📚💗💖 channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 3ï¸âƒ£5ï¸âƒ£â–¶ï¸3ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
*_________________________________________________*
Mintuna ƙalilan ya ɗauki Umar a cikin ruwan ya fito da Amrah.
Sauke ajiyan zuciya ya shiga yi babu gaggauta wa tare da maida kallonsa kan Amrah.
Da mamakin sa kuwa ya ga ta sakar masa murmushi kamar ba ita ce wacce ya shiga ruwa domin ceta ba.
Miƙe wa tsaye Umar ya yi a fusa ce tare da duban Amrah ya ce. "A kan me ya sa za ki salwantar da rayuwarki saboda ni?, kin san wane irin hali zan shiga idan wani abu ya same ki?, na ga alamun so ki ke sonki ya kashe ni ko?".
Ƙasa da kai Amrah ta yi ta ce. "Kayi haƙuri, ba zan sake ba".
Tsaki Umar ya ja. "Aikin banza kawai". Ya furta tare da barin wajan party É—in baki É—aya.
Gaba É—aya mutanen wajan suka bishi da kallo. Zuwa in da Amrah take su Khairiya suka yi tare da kamo hannun Amrah domin su shiga ciki da ita.
Wafce hannunta Amrah ta yi daga na Khairiya kana ta nufi garden da gudu tare da hawa kan bishiya sannan ta kwanta.
Ganin Amrah ta nufi garden ya sa su Khairiya suka mara mata baya.
Kallon gaba ki ɗaya baƙin nasu Gov. Musa ya yi tare da basu haƙuri sannan ya sa haka rufe party ɗin. Nan take kowa ya watse.
Umar kuwa yana shiga cikin gida bai nufi ko ina ba sai ɗakin sa. Faɗa wa ya yi kan lallausar gadonsa tare da sakin ajiyan zuciya. Lumshe idanuwansa ya yi. Gaba ki ɗaya Amrah ce kawai ke yi masa gizo a cikin idanunsa. Nan take abin da ya faru ya faɗo masa. Zumbur ya miƙe zaune. Kana ya ce. "Ta ya ya ƙwayar idanunta suka iya sauya wa lokaci ɗaya?, am really confused!, ko dai mutum biyu ne". Girgiza kai ya yi ya ce. "No it can't be possible, ba zai yu su kasance su biyu ba, mybe ni ne ban gani ba sosai green ne ba blue ba".
*************************
Shiga cikin É—akin Safeera Mom ta yi ta tarar da Safeera zaune kan kujera ta yi tagumi kamar wacce haka yi wa mutuwa.
Ƙarasawa in da take Mom ta yi tare da zama kusa da ita. Sannan ta dubeta ta ce. "Safira tunanin me ki ke?".
Ajiyan zuciya Safeera ta sauke sannan ta ce. "Babu komai Mom, kawai dai ni ina son na koma America ne, ina so na ci gaba da karatun lawyer please Mom. Am tired of this country I just want to go back".
Murmushin yaƙe Mom ta yi ta ce. "Ke kuwa Safira ba ana karatun law a Nigeria ba, sai kiyi abunki kawai a nan. Idan ya so ma kafin lokacin anyi engagement ɗin ku keda Aliyu.
Kawar da kanta Safeera ta yi gefe ta ce. "Ni fa ba zan yi aure yanzu ba, ni so nake na yi karatu bana son aure".
Girgiza kai Mom ta yi kana ta ce. "Ki sani cewa shi aure sunnar manzo Allah (SAW) ne. Kamar ta bakin mahaifin ki ko kina so ko bakya so sai an É—aura miki aure da Aliyu kuma sai kin zauna. Duda cewar auren dole haramun ne amma na san kafin ma lokacin da za'a miki auren za ki fara son Aliyu kuma za ki ce na faÉ—a miki".
"Allah ya kiyaye, wallahi nafi ƙarfin shi". Safira ta furta tana mai yamutse fuska.
Miƙe wa tsaye Mom ta yi ta ce. "Lokaci zai zo da za ki yarda da maganar da na faɗa miki". Tana kaiwa nan ta fice ta bar mata ɗakin.
Ajiyan zuciya Safira ta sauke!, kana ta ce. "Koma dai mene ne saina koma ƙasar America wallahi". Ta faɗa tana mai shige wa toilet tare da ɗauro alwala sannan ta gabatar da sallah.
**************************
Zahra na fita kai tsaye part ɗin Mami ta nufa. Tana shiga ta tarar da Jakadiya tana yi wa Mami massaging ɗin ƙafarta.
Da sallama ta shige cikin ɗakin kana ta samu guri a ƙasa ta zauna.
Kallon Zahra Mami ta yi cikin farha ta ce. "Zahra kin gama aikin kenen".
Girgiza kai Zahra ta yi kana ta ce. "Eh Mami na gama sai kuma na gobe idan Allah ya kaimu da rai da lafiya".
Kallonta jakadiya ta yi ta ce. "Masha Allah gaskiya kin burge ni, kuma da alama ba za ki É—auki raini ba. Ni sai nake ganin kina min kama da wata wallahi".
Yaƙe Zahra ta yi ta ce. "Su aba gaskiya ne, masha Allah hakan yy dama an ce kowane ɗan adam yana da mai kama da shi, ina ga mai kama da ni ɗin ne ki ka gani".
"Uhmmm!". Jakadiya ta yi kana ta maida kallonta ƙasa. "Kash". Ta furta sannan ta ce. "Gaba ɗaya na manta ban tawo da nail cutter daga part ɗin su Samira ba. Kuma sabo ne, bara naje na ɗauko".