Sashe 23
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duban Mom Safeera ta yi ta ce. "Mom where am I?, which place is this?, Mom what's going on because I don't understand am confuse, this place doesn't look similar".
Ajiyan zuciya Mom ta sauke sannan ta ce. "Safeera calm yourself down okay?, nan wajan da ki ke gani ba America ba ne, yanzu haka muna Nigeria ne".
Zaro idanuwa waje Safeera ta yi. "What!". Ta furta cikin tashin hankali ta ce. "Why mom why?, me ya sa muka zo Nigeria bayan na faÉ—a muku cewa bamu kammala second semester É—in mu ba?, and you know tomorrow am having a paper, so now what do you expect me to do now?". Ta faÉ—a damuwa bayyane kan fuskarta.
Kallonta Aliyu ya yi baki ya ce. "Sannu Mommy's pet, ke hana ta rai wa yake ta karatu?, idan babu rai za ki iya zuwa ki rubuta paper ɗin?, abin da ya sa muka kawo ki ƙasar nan mun ɗauka kina da aljanu ne shi ya sa kuma cinciɓo ki muka tawo da ke".
Kallonsa ta yi cikin rashin fahimta ta ce. "Aljanu!, mene ne kuma aljanu?".
Kallon baki da hankali Aliyu ya bita da shi ya ce. "Kije kiyi searching a google zai baki amsa. Aikin banza wai mene ne aljanu".
Ran Safeera ne ya ɓaci ta dube shi ta ce. "Kai mind your word's, I can't tolerate any stinking shit from you okay, apart from that ma, i dislike Nigeria, the country it so disgusting I prefer America, Mom please let's go back, there is too much heat here and dirty environment".
Sakin baki Aliyu ya yi yana kallonta sannan ya ce. "Sannu ƴar America, to iyayen ki ƴan Nigeria ne, kuma nan ƙasar mu ce ta gado, ko kina so ko bakya so sai kin zauna, sannan tun da kakannin ki da iyayen ki suka zauna wajibi ne kema saikin zauna".
Kallon Aliyu Daddy ya yi ya ce. "Ka ga ka rabu da ƴata, idan ta ce bata so fine sai mu koma, ba wani abun tayar da hankali ba ne. Yanzu dai bara naje na samu Doctor ya zo ya duba ki, idan ya ce kun samun sauƙi zamu iya tafiya da ke sai mu wuce gidan mu, na san Baba zai yi farin ciki sosai".
Yana kaiwa nan ya fita daga cikin É—akin.
Æangaren Nurse Nadiya kuwa tana zuwa ta tarar Amrah bata ciki É—akin. Bincika ko ina ta yi na É—akin ta ga ba ta ciki. "Innalilahi wa innahilahir rajihun!". Kalmar da ta fito daga bakin ta kenen.
Cikin tashin hankali ta ce. "Na shiga uku ni Nadiya!, ina kuma Amrah ta shiga?, yanzu me zan faÉ—a wa mijin ta idan ya zo". Tana cikin magana taji sallamar Umar.
Amsa sallamar sa ta yi tana mai maida kallonta kansa. Dubanta Umar ya yi ya ce. "Nurse lafiya naga kamar hankalin ki a tashe?".
Ajiyan zuciya Nurse Nadiya ta sauke!, sannan ta ce. "Ina da lafiya, naje domin duba wata a wan can É—akin, kafin naje na dawo sai naga matar ka Amrah ba ta cikin wannan É—akin.
"What!". Umar ya furta. "Kamar ya ba ta cikin É—akin?, saida na faÉ—a miki fa cewa kada ki barta kije ko ina saboda ita É—in ba kamar mu take ba daga daji take. And besides Amrah ba matata ba ce ba, nayi helping É—inta ne kawai. Ni yanzu ina ki ke so naje na nemo ta fisabilullah?". Ya faÉ—a tare da fice wa daga cikin É—akin.
Fita ya yi daga harabar wajan baki É—aya. yayin da ya saka securities suka bincika masa asibitin baki É—aya.
Duba ko ina na harabar asibitin suka yi amma babu alamun Amrah.
Gaba ɗaya hankalin Omar ba ƙaramin tashi ya yi ba. Da sauri ya shiga cikin mota tare da tada motan sannan ya bar harabar wajan.
Tuƙi ya fara yi yayin da yake buga styring motan da ƙarfi. Cije leɓensa wanda suke jajir ya yi. Tare da shafa sumar kansa.
Kamar an ce masa ya juya. Juya wa ya yi ɗayan ɓangaren. Zaro idanuwa ya yi waje ganin Amrah daga ɗayan side ɗin titi kan bishiyar mangwaro.
"Alhamdulillah". ya furta tare da samun guri a hanyar titin ya yi parking.
Fitowa ya yi tare da tsallaka wa izuwa ɗayan ɓangaren da Amrah take.
******************
Su DPO kuwa sunyi neman duniya basu ga Zahra ba hakan ya sa ba yacce suka iya suka kama hanyar Jigawa.
******
Zahra kuwa da ta ga zaman bakin titi ba zai finshe ta hakan ya sa ta miƙe wa tsaye sannan ta fara tafiya. A matuƙar gajiye take tafiya ba tare da ta san in da take nufa ba.
Tafiya ta yi mai nisan gaske kafi daga bisani ta tsagaita da tafiya. Tsayawa ta yi ta kalli gabas da arewa ta ce. "To wai nan ina ne?, yanzu ta ya ya zan koma Jigawa?, idan na ci gaba da tsaya wa aka yunwa ce za ta kashe ni. Ya zama dole na nemi mafita". Chan ta hango wani shago na kayan cosmetics.
Ba ta yi ƙasa a gwiwa ba ta ƙarasa cikin shagon.
Sallama ta yi mai shagon ya amsa yana mai kallon kayan dake sanye a jikinta.
Ganin yana binta da kallo hakan ya sa ran Zahra ya soma ɓaci dubansa ta yi ta ce. "Malam ya dai ka ke kallo na?, kona yi maka kama da wacce ta yi gudun hijira ne?".
Kawar da kansa mutumin ya yi yana mai ci-gaba da karkaɗe kayansa sannan ya ce. "Ai naga kina sanye da kayan ƴan magarƙama ne dole naji tsoro kuma na kalle ki, haka kurin hana zaune ƙalau ki ƙundume min kaya".
Hangame baki Zahra ta yi ta ce. "Ni nayi maka kala da ɓarauniya?, to idan baka sani ba ni ce ƴar gatan magarƙama, wanda a kaff magarƙaman jigawa babu wacce ake ji da ita sama da ni. Karka sake ce min ɓarauniya". Ta faɗa tana mai gyara tsayuwar ta sannan ta ce. "Dama na zo nan ne na tambaye ka cewa nan wajan ina ne?".
Dubanta mai shagon ya yi ya ce. "Nan zoo road ne kin gane".
Jinjina kai Zahra ta yi ta ce. "Tom naji idan babu damuwa dan Allah ka É—auke ni aiki saboda na tara kuÉ—i na koma jigawa".
Girgiza kai mutumin ya yi ya ce. "Ni?, chab ɗi jam, A'a kam kiyi haƙuri amma ba zan iya ɗaukar ƴar magarƙama aiki ba gaskiya, ba zan ɗauki wannan kasadar ba".
Kallon shi Zahra ta yi ta ce. "To su ƴan magarƙamar ba mutane ba ne?, kenen basu da damar neman aiki?, ni zan yi aiki ne kawai saboda na tara kuɗaɗe na koma in da na fito, domin ni naga alamun ma zaman magarƙama ya fi nan wajan ƴanci".
Kallonta mai shagon ya yi ya ce. "Yafi nan ƴanci me ya sa to ki ka gudo daga cikin magarƙamar?, kamata ai a ce ki zauna a chan tun da yafi nan ɗin ƴanci. Ni dai ba zan baki aiki ba sai dai zan baku shawara guda ɗaya wacce za ta yi miki amfani. Shawarar ita ce. Ki samu kwano ki zauna a bakin titi kiyi bara na san za'a taimaka miki. Ina ganin kamar hakan zai fi".
Murmushin takaici Zahra ta yi ta ce. "Naje bakin titi inda kowa ke wuce wa nayi bara ko?, kuma kai ɗin mutum ne da gaske mai zuciyar imani?, ta ya ya za ka ce naje nayi bara?, da a ce ni ƙanwar ka ce ko ƴarka haka za ka ce naje nayi bara?, tirr da halinka. Ni dai da nayi bara na gwammace na dauwama a wannan garin banje ko ina ba, haramunne yin roƙo idan baka sani ba yau ka sani. Shashashan banza kawai alade". Tana kaiwa nan ta ja tsaki tare da barin shagon.
Jikin mutumin ne ya yi sanyi. basar wa ya yi ya ci-gaba da aikin da ke gabansa.
*****************
*MASARAUTA*
"Kayi haƙuri mai martaba hakan ba zata sake faruwa ba". Prince Junaid ya faɗa yana mai duƙar da kai.
Kallonsa mai martaba ya yi ya ce. "Na san iya Sooraj ne kaÉ—ai zai yi maganin ka". Barin wajan mai martaba ya yi ya bar Junaid a tsaye.
Ajiyan zuciya Junaid ya sauke tare da faÉ—in. "Allah na gode maka da bai ce zai faÉ—a wa yahya Sooraj ba da na shiga uku". Yana kaiwa nan ya fita harabar fadan.
Masha Allah baki na ya iya furta wa ganin yadda masarautar take da matuƙar girma da kyau.
Grand entrance na hango daga nesa ƙofa mai matuƙar ban sha'awa yayinda bangare guda ƙofofi ne masu ado na gida je cikin masarautar.
Yayin da katangar wajen masarautar anyi sa ne da dutse mai sheƙi tamkar lu'ulu'u tare da sassakaƙƙun sassaƙa na tagogi mai ƙyalli.
Chan gefe kuma baranda ce wacce tsayin ta baki ba zai gama faÉ—i ba.
Chan gefe turret ne da husumiya spiers mai tafiya da imanin mutum.
Æangare É—aya kuma manyan fadoji ne tare da kyawawan kayan ado wanda aka haÉ—a da chandeliers na kristal masu kyau gaba É—aya kayan kwalliya ne ya cikashe su tare da kayan al'atu da kayan more rayuwa. An Æ™awata fadojijin da sassakaƙƙun sassaÆ™a wanda ke nuna fasaha na musamman.
Bangare É—aya kuma manyan zaure ne da É—akunan karaga masu kyau an tsara su don dalilai na biki dana hukuma.
tare da É—akunan ma'aikata da na fadawa harda na bayin masarautar.
Chan ɓangaren kuma kyawawan lambuna ne wanda ya ƙawata masarautar ta kuma bada wata iriyar kyau mara misaltuwa.
Æangare É—aya kuma É—akunan kayan tarihi ne da kayan al'adun mu na gargajiya sai gwala-gwalai da lu'ulu'u masu matuÆ™ar sheÆ™i da kyau.
Tsayawa misalta yadda masarautar nan take da kyau ɓata lokaci ne ku dai kawai ku fasalta a ranku.
Kai tsaye cikin labari.
Direct garden Junaid ya nufa yayin da ya samu karƙashi bishiya ya zauna. Ganin fitowar sa ya sa ma'aikata da fada wa suka ƙaraso wajan sa suka fara kwasar gaisuwa suna mai yi masa ƙirari.
Dakatar da su Junaid ya yi ya ce. "Ku tafi ya isa". Jin hakan ya sa suka bar wajan suka ci gaba da harkar gabansu.