Sashe 6
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
**Æangaren Mrs Lailah Abdullahi kuwa tun da ta fara tafiya gabanta ke tsananta faÉ—uwa. Gefe guda kuma jaririyar dake hannunta sai kuka take. Hawayenta mrs Laila ta share yayin da ta fara waige-waige koh Allah zai sa ta ga mai napep ya kaita tasha. Cikin sa'a kuwa ta hango tawowar mai napep. Ganin hakan ya sa ta yi saurin gyara zaman face mark É—in da ke kwance kan fuskarta. saida ta rufe fuskarta gaba É—aya ba'a ganin komai banda idanuwanta.
Tare shi ta soma yi.
Ganinta ya sa mai napep É—in ya tsagaita da tafiya. Tsayawa mai napep É—in ya yi daff da ita sannan ya ce mata. "Madam ina zaki je?".
Amsa ta bashi da cewa, "Ina son ka kaini sabon tasha zan hau mitar kano".
Girgiza kai mai napep ɗin ya yi sannan ya ce. "Amma naji jami'ai suna cewa wai wata criminal ta gudu daga asibiti kuma ance kada masu motocin tafiya su yi aiki yau saboda yau za'a rufe kowace hanya ta shige da fice domin kama wannan criminal ɗin. Na faɗi hakan ne badan ina zargin ki ba na faɗi hakan ne kawai saboda kada ki je ki ɓata kuɗin motar ki kiga yau basu yi aiki bah. Kuma ba iya su kaɗai ba harda masu napep nima na fito ne kawai saboda zan siyi abin da zanci".
ÆŠan jimm Mrs Laila ta yi yayin da ta gyara kwanciyar jaririyar dake hannunta. Maida kallonta ta yi kan mai napep É—in sannan ta ce.
"Naji dukkanin abin da ka ce amma ina son nayi wannsn tafiyar ne ba dan komai ba saboda wani abu wanda ke da mahimmanci a rayuwata, dan Allah ka kaini koh nawa ne zan biya ka mundin zaka kaini sabon tasha kuma nayi maka alƙawari ba bi wanda zai tuhume ka da cewar me ya sa ka fito aiki. Kayi wa Allah da annabi ka kaini kaji?".
Ajiyan zuciya mai napep ɗin ya sauke tare da maida kallonsa kanta ya ce. "Ni wallahi har kin fara ban tsoro ma karna je ma ko ke ce wanda ƴan sanda suke nema ni nazo na shiga uku. Amma ba bu matsala zan kaiki kamar yadda ki ka buƙata saboda duba da nayi cewa kina tare da jaririya kuma keda ita kuna matuƙar buƙatar kulawa. Ba bu damuwa kiyi sauri ki shigo cikin motan kada wani ya ganmu zan bi one way ne inda na san ƴan sanda da ƴan road safety da karota basua wajan".
"Shi kenen na gode sosai". Mrs Laila ta faɗa hawaye na ƙoƙari zubo wa kan ƙuncinta sannan daga bisani ta shiga cikin motan.
Tada napep ɗin mai sahu ya yi sannan ya fara tafiya. Kamar yadda mai sahun ya faɗa one way ya bi inda ba bu jami'ai ko ɗaya a wajan. Tun da suka fara tafiya ƙarnin jinin jikin Mrs Laila ya karaɗe cikin adaidaitar. Tunani mai sahun ya fara na kodai ya shigo da wani abu ne wanda ke ƙarnin shi bai sani bah.
Kawar da kai ya yi sannan ya ci-gaba da tafiya. Mintuna ashirin ne ya yi musu suka isa tashar.
Parking mai napep É—in ya yi tare da fara dube-dube.
"Dama na faÉ—a miki ba bu wanda zai yi aiki yau domin Æ´an sanda sun yi annoucing kada wanda ya fito aiki yau duba ki gani".
Waigawa Mrs Laila ta yi yayin da taga ba bu koda ƙuda a wajan gaba ɗaya sun rufe motocin da kayan mota wajan gaba ki ɗaya ya ɗauki shiru.
Kuka mai ƙarfi ne ya kufce mata sosai Mrs Laila ke kuka tamkar za'a zari ranta. "Wannan wace iriyar ƙaddarar rayuwa ce? shin mena aikata haka? ni da nake ƙoƙari wajan faranta wa mutane marasa shi harda waɗan da suka da hali sai kuma yau ni ce na ƙare ina yawon kan titi domin tseratar da kaina. Ya hayyu ya ƙayyun Allah ka kawo min agaji".
Shiru mai napep É—in ya yi yayin da ya zuba ido ya kallonta. Bai san dalilin ta nayin kuka ba kuma bai san wace ce ba saidai yaji tausayinta ya shiga cikin ranshi. Tantama ya soma yi cikin zuciyarshi. "Ko dai ita ce Mrs Laila Abdullahi wanda ya gudu daga asibiti?". Tambayar da ya yi wa kansa kenen.
Maida kallonsa ya yi kanta sannan ya ce. "Shin na tambaye ki wani abu?".
Girgiza kai Mrs Laila ta yi alamun eh. Juyowa ya yi gaba ɗaya yana mai fuskantar ta sannan ya ce. "Shin kece Mrs Laila Abdullahi wanda ta gudu daga asibiti har ƴan sanda suka ce duk wanda ya yi ƙoƙarin gano ta yana da kyauta mai tsoka?".
Saurin kauda kanta Mrs Laila ta yi sannan ta ce. "A'a bani bace ba ni ban ma san wace ce Mrs Laila bah". Ta faÉ—a bakin ta na rawa yayin da ta kasa nutsuwa.
Murmushi mai napep É—in ya yi sannan ya ce. "Alamu ya nuna cewa kina jin tsoro a san wani abu game da ke dan gashi ma muryar ki rawa yake. Kada kiji tsoro ni É—in mutum ne mai tausayi kuma mai fahimta. A wannan duniyar yana da wuya ka yarda da mutum bai ci amanar ka bah, shi yasa ma ba zan ga laifin ki ba koda baki gaya min ba saboda mutanen yanzu ba abin yarda ba ne. Dan haka ki yarda dani 100% ba zan ci amanar ki ba. Ki faÉ—a min wace ce ke?".
Shiru Mrs Laila ta yi masa daga bisani kuma ta cire face mark É—in kan fuskarta. Zaro idanuwa waje mai napep É—in ya yi sannan ya ce. "Tabbas ke ce Mrs Laila wannan fuskar ta yi kama sakk da wanda na gani a jikin jarida".
Murmsh Mrs Laila ta yi sannan ta ce. "Ƙwarai kuwa nice Mrs Laila Abdullahi kuma ni ban aikata wani laifi ba haka kaini magarƙama hakasari ma ni ɗin mai taimakon wanda haka zalunta ce sai kuma yau ya kasance ni hake zalunta yayin da na kasa aiwatar da komai domin wanke kaina. Tabbas mutane sun raunata rayuwata gaba ɗaya sun yi amfani da rauni na wajan cin galaba a kaina sai dai kuma wannan ba ƙarshe bane wannan mafari ne domin kuwa ba zaka taɓa koma wa ga ubangijinka ba tare da ka gurbi abin da ka shuka tun a nan duniya bah. Ƴan uwa na iyaye na, ƙawaye na da kuma mijina ba bu wanda ya taɓa zuwa magarƙama duba lafiya ta bah. Dai-dai da rana ɗaya kacal ba bu wanda ya zo koh ya tambaye ni mai na aikata bah kowa dai abin da yake gani ni ɗin makashiya ce mai safaran yara yin karuwanci tare da safarar miyagun ƙwayoyi. Kuma wai duk ni ce ke aikata waɗan nan munanan ayyukan. Wallahi ba zan taɓa yafe ma abin da suka aikata a gare ni bah". Ta ƙarashe maganar tare da fashe wa da matsanancin kuka.
Shiru mai napep É—in ya mata yayin da yaji tausayinta ya kama shi sosai. Cikin jimami da tunanin rashin kyautata wa da haka yi mata ya ce. "Shin idan na faÉ—a miki wani abu zaki yarda?".
Share hawayenta ta yi sannan ta ce. "Eh zan yarda".
"Ni ɗin jami'in ɗan sanda ne wanda haka bawa aiki nayi ɓadda kama kamar yadda ki ka yi na kama ki". Mai napep ɗin ya faɗa tare da nuna mata police warrant ID card.
Zaro idanuwa waje Mrs Laila ta yi ta ce. "Shi kenen yanzu komai ya ƙare.
*ASIBITI*
"Wannan ba kukan jariri nake ji ba a ƙarƙashin gado?". Cewar Doctor.
Miƙe wa tsaye nurse Nadiya ta yi tare da ɗauko jaririyar dake kwance a ƙasa ta ce. "Ƙwarai kuwa kukan jaririya ce kuma jaririyar ma yarinyar Mrs Laila ce".
"What! Doctor ya furta sannan ya ce. Kin san abin da ki ke faÉ—a kuwa? dama akwai jaririya a É—akin nan kuma ki ka ce da su jami'ai ba bu".
Shiru nurse Nadiya ta yi sannan ta ce. "Nayi ma mahaifiyarta alƙawarin cewa ba zan taɓa bari wani abu ya samu ƴarta ba kuma nayi mata alƙawarin zan damƙa ta a hannun mutanen ƙwarai koh kuma ni na riƙe ta, shi ya sa ban fito na faɗa cewar akwai yarinya a nan ba dan Allah ka rufa min asiri banason wani abu ya samu wannan yarinya saboda mundin maƙiyan Mrs Laila suka gano tana da ƴa a nan sai sun san yadda suka yi suka ɗauke ta domin cimma wani kudirin nasu".
Ɗan jimm Doctor ɗin ya yi sannan ya ce. "Shi kenen ba bu damuwa zan rufa miki asiri kuma sannan zan taimaka miki. Yanzu dai ki kai yarinyar gida kada ki bawa kowa ke ki riƙe ta s matsayin ƴarki idan mijinki ya aminta da hakan idan kuma bai amince ba sai a kaita gidan marayu Koh kuma duk wanda suka zo suna son adopting ɗin ƴa sai a basu".
Godiya sosai Nurse Nadiya ta yi mishi sannan daga bisani ta fice daga cikin É—akin.
Æangaren magarÆ™ama kuwa bayan binciken da Æ´an sanda suka yi sun gano inda asalin mahaifan Mrs Laila ke zaune hakan ya sa suka yanke shawarar cewa su kai musu yarinyar dake hannun Hajiya Binta tun da ita ma jaririyar Æ´ar gidan ce. Ba bu yacce Hajiya Binta bata yi dasu ba wajan ganin basu tafi da jaririyar ba amma koh sauraranta basu yi ba. Ba yacce ta iya haka ta haÆ™ura ta barsu suka É—auki jaririyar.
Kamar yadda suka shawarta a tsakaninsu haka suka É—ibi jami'ai da lauyoyi tare da warders suka nufi gidan ahalin Mrs Laila Abdullahi da jaririyar.
Mintuna talatin ya yi musu a cikin estate É—in Wanda ke kusads Abubakar rimi houses estate.
Wani katafaren gida na hango wanda koh ina zagaye yake da jami'ai kallo ɗaya zaka yi kasan gidan babban mutane ne masu jini a jiƙa. Tsayawa faɗa muku yadda gidan nan ya tsaru ɓata lokaci ne domin sai mu gaba page ɗin ba'a gama ba saboda irin kyau na gidan tabbas kuɗaɗe ba ƙaramin kuka suka yi ba wajan gina wannan gidan.
Horn jami'an suka yi. Nan ta ke masu gadi na gidan suka fara buÉ—e gidan.