Sashe 38
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan take gaban Zahra ya bada wani irin sauti. "Kambala'i, da gaske shi ne?".
Amsa Mami ta ba ta da cewa. "Ƙwarai da gaske shi ne".
Haɗiye tsoron da ke ƙoƙarin bayyana Zahra ta yi ta ce. "Shi ke nen tawa ta ƙare!".
*KUYI HAƘURI DA RASHIN UPDATE DA WURI DAN ALLAH*.
LIKE, COMMENT AND SHARE FISABILILLAHI 🙠🥺 🥺 ðŸ™
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B💞💞💞
(ZINARIYAR JAJIRTATTU)
*🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Thre siblings from different part of the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
Daji 🌲
Magarƙama🢠da kuma
BirniðŸ™ï¸
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
(We stand together)
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 3ï¸âƒ£7ï¸âƒ£â–¶ï¸3ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
*___________________________________________*
Jiki a muce Zahra ta ɗauki kayan da ta zube a ƙasa sannan ta fara ƙoƙarin wuce wa ta gefen Sooraj, a sa'inda zuciyarta ke dukan uku-uku!.
Daga sama ta ji muryarsa. "Dakata!". Ta ji Sooraj ya furta.
Tsaya wa chak Zahra ta yi yayin da ta kasa motsa ko da É—an yatsarta ne saboda tsananin tsoron da ta shiga.
Zagayowa Yarima Sooraj ya yi har gabanta sannan ya tsaya yana mai fuskantar ta. Yayin da ɓangaren guda idanuwan jama'a a kansu.
Ƙura mata idanuwansa ya yi masu matuƙar ɗaukar hankali sannan ya ce. "wace ce ke?".
Jin tambayar da ya yi mata, hakan ya sa Zahra ta bashi amsa da cewa. "Ni mutum ce mana".
Kallonta ya yi cike da mamaki ganin yadda babu wata alama na nuna jin tsoronsa a tattare da ita, hakan ya ƙara bashi aushi. "Ke haka na ce wace ce ke, me ya kawo ki wannan masarautar?, sannan daga ina ki ka fito?, da me ki ke takama?, sannan tambaya ta ƙarshen ta ya ya ki ka iya buɗe ɗakin ajiyana bayan ni kaɗai ne na san maƙullin sirrin buɗe wannan ɗakin?".
Zololo Zahra ta yi tana kallon shi. "Kai kuwa Yarima irin wannan tambayoyi haka sai ka ce google ake tambaya, ai sai kayi min tambayar ɗaya bayan ɗaya. To farko dai ni sunana Fatima ana kira na da Zahra, na rasa mahaifiya ta ne tun kafin na san ciwon kaina, yanzu haka bani da kowa sai iya Aunty Binta wacce ke kula da ni. Sannan batun me ya kawo ni masarautar nan babu ita domin ba ni ce na kawo kaina ba Mami ce ta buƙaci na zo nayi aiki domin tara kuɗin motan da zan koma garin mu Jigawa. Sannan ka ce da me nake takama, to ni dai babu wanda nake takama da shi sai mahallici na bayan shi kuma babu, sannan sanin ta yadda na iya buɗe wannan ɗakin abu mai sauƙi ne domin wani suna kawai na danna ya buɗe, shi ke nen".
Ajiyan zuciya Sooraj ya sauke!, sannan ya ce. "Har yanzu baki bani amsa gamsashiya ba. zan ƙara tambayar ki a karo na uku ko. Wace ce ke?".
Furzar da iska mai zafi Zahra ta yi kana ta ce. "Kamar yadda na faɗa maka tun fari, sunana Zahra, ni ɗin na taso ni cikin magarƙama tsakiyar masu laifi, hatta daga yin wayo na har izuwa girma na a magarƙama nayi".
Zaro idanuwa waje gaba ki É—aya al'ummar masarautar suka yi.
Murmushi Sooraj ya yi sannan ya ce. "Kenen dai ke É—in babbar mai laifi ce ko?".
Sauke ajiyan zuciya Zahra ta yi!, sannan ta ce. "A'a, mahaifiyata ce haka yi mata sharri shi ne aka kaita magarƙama bayan ta haife ni ne ta rasu, kuma ƴan uwanta suka ƙi ƙarɓa ta shi ne Hajiya Binta ta raine ni". Ta ƙarashe maganar zuciyarta nayi mata zafi da ƙuna.
Murmushin mugunta Sooraj ya saki kana ya ce. "Kenen dai mamarki ita ce muguwa ko?, ita ce babbar mai laifi har aka kaita magarƙama. Ai dole ma ƴan uwanta su yi rejecting ɗin ki saboda kar su zo suna dana sanin karɓar ki, sai kuma gashi kema kin yo halin uwar taki".
Danne fushin da ke ƙoƙarin bayyana kan fuskar ta Zahra ta yi tare da kawar da kanta gefe sannan ta ce. "Yarima ka san me za ka faɗa dan Allah, ka iya sarrafa harshen ka".
"Ba zan sarrafa harshen nawa ba". Sooraj ya faɗa a matuƙar tsawa ce.
Nuna Zahra ta yi da yatsarsa sannan ya ce. "Na tabbatar da cewa ke ƴar leƙen asiri ce, kuma idan ki ka kuskure na gano ko asalin wace ce ke to ba za ki sha ba". Yana kaiwa nan ya shige cikin fada sannan ya nufi part ɗin ta.
Sallamar kowa Junaid ya yi, yayin da jama'a suka watse saura mutanen cikin masarautar.
Kallon Zahra Mami ta yi sannan ta ce. "Zahra tawo mu shiga daga ciki".
Murmushi wanda ya fi kuka ciwo Zahra ta yi ta ce. "Wallahi Mami nayi duba da irin mutunci da kuma kima da ki ke da shi ne a waje na. Hakan ya sa na rabu da yarima Sooraj, amma da ba dan haka ba wallahi sai ya san cewa Allah É—aya ne, ba zan ji daÉ—in a zagar wa wani mahaifiyarsa ba, haka zalika nima ba zan ji daÉ—in a zagar min tawa mahaifiyar ba, da ka zagin uwa ta na gwammace ka kwana kana zagi na".
Tana kaiwa nan ta shige cikin fadan sannan ta shiga É—akin kwanan ta wanda haka ware mata a matsayin Æ´ar aiki.
Kallon Juna Gimbiya Saratu da Talatu suka yi tare da bushe wa da dariya yayin da suka riƙe hannun juna sannan suka shige part ɗin su.
Girgiza kai kawai Mami ta yi sannan ta ce. "Allah ya ganar da ku gaskiya". Ta faÉ—a tare da shige wa part É—in ta.
Rakiya Junaid ya yi wa mai martaba izuwa fadar sa. Gaba É—aya gidan ya koma kaman gidan makoki. Babu wani hayaniya ko surutu. Abincin ma da aka jera kan dining babu wanda ya bi ta kansu.
Zahra na shiga É—aki kuwa ta kwanta kan gado. Yayin da fuskar Sooraj ya fara yi mata gizo. Lokaci É—aya ta ji tsanar sa ya mamaye zuciyar ta. "Aikin banza kawai, dan kawai yana matsayin É—an gidan sarauta shi ne zai zo ya dinga raina wa mutane hankali, ni Allah ya bani kuÉ—i ma ni na haÉ—a kuÉ—in mota na tafi, na san kuÉ—in motan ba za ta wuce dubu biyu zuwa dubu uku ba". Dafa cikinta ta yi jin yadda yake murÉ—a mata alamun yunwa take ji.
"Kambala'i, ashe fa ban ci abincin safe ba na fita, chab Zahra me ki ke jira maza-maza tashi kije ki cika cikin ki". Ta faɗa tana mai miƙe wa tsaye sannan ta nufo hanyar ƙofar ɗakinta ta murɗa handle ɗin ƙofar ta fita.
_________________________
"Dan Allah Amrah ki nutsu, ko daina kuka kinji, munyi miki alƙawarin duk in da ƴan uwanki suke zamu kai ki wajan su". Ramlat ta faɗa damuwa bayyane kan fuskarta.
Girgiza kai Amrah ta yi cikin ƙaramin muryarta ta ce. "Ni A'a, ku maida ni inda ku ka ɗauko ni, ina son ganin ƴan uwana". Ta ƙarashe maganar tana mai rushe wa da kuka.
Dai-dai lokacin Umar ke ƙaraso wa wajan. Su Khairiya kuwa, ganin Umar ya ƙaraso ya sa su sakin ajiyan zuciya sannan suka ce. "Yauwa yahya barka da dawo wa, ka ga Amrah tun ɗazu take kuka wai ita a mayar da ita in da aka ɗauko ta".
Furzar da iska Umar ya yi waje sannan ya nufi in da Amrah take zaune karƙashin bishiya ta yi ruff da ciki. Ƙarasawa ya yi wajan da take sannan ya dube ta ya ce. "Amrah, me ki ke so?".
ÆŠago da rinannun idanuwanta Amrah ta yi ta ce. "Ina son ganin Æ´an uwa na".
Kallonta Umar ya yi a karo na biyu ya ce. "Shi ke nen, idan ki ka ga Æ´an uwan naki komai zai dawo dai-dai?".
Girgiza kai Amrah ta yi alamun eh.
Miƙe wa tsaye Umar ya yi ya ce. "Shi ke nen, zamu kaiki wajan na su".
Kallon Umar Usman ya yi ya ce. "Yahya me ka ke cewa haka?, ta ina zamu samo su?, basun riga sun mut......
"Shshiiiiiii!". Umar ya yi alama da hannu da ya yi shiru.
Shiru Usman ya yi yana mai jiran furucin da zai fito da baki yayan nasa.
Kallon Umar Khairiya ta yi ta ce. "To yahya a ina za'a samo su?".
Amsa Umar ya ba ta da cewa. "Wallahi nima ban sani ba, lokacin da Abba ya je ya saka mutanen sa suka je suna kashe dabbobin dajin ban sani ba sai daga baya naje na tarar da sun kashe duk dabbobin dajin. Ni yanzu ban san ya zan yi ba".
Kallon su Ramlat ta yi ta ce. "Yahya ina da shawara".
"Mene ne?". Suka furta a tare.
"Ku matso ku ji". Ramlat ta faÉ—a. Matso wa suka yi kusa da ita tare da kasa kunnen su in da take.
Shiru ta yi kana daga bisani ta ce. "Me zai ana muje gidan Zoo na san dai akwai dabbobi a chan, mybe idan muka kaita ta ga dabbobin cikin wajan za ta yi farin ciki. Amma ya ku ka gani?".
Murmushi Khairiya ta yi ta ce. "Wow wannan shawara ce mai matuƙar kyau".
Shiru Umar ya yi na É—an wasu lokaci sannan ya ce. "Kuma ganin wannan shawarar za ta yi aiki kuwa?".
"Me zai ana?, zai yi aiki mana, suma ai dabbobi ne a chan na san idan ta gansu za ta yi farin ciki".
Cewar Usman. Sannan ya ƙara da cewa. "Amma kamar babu gidan zoo a nan dutse ko?, ni dai ban sani ba ko akwai ko babu".
Kallonsa Umar ya yi ya ce. "Ko akwai ma, ba na wannan zamu je ba, ina son muje Kano daga nan zan yi bincike na a kan wanda nake nema mai safaran miyagun hayyuka".
"Shi ke nen bara muje mu haɗa wasu kayan mu da wanda Amrah za ta saka". Khairiya ta faɗa suna mai shige wa ciki. Lokaci ƙalilan ya ɗauke su suka gama shirya wa sannan Umar ya kalli Amrah ya ce .