Sashe 42
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawaye ne ya fara gangaro wa kan ƙuncin Safira sannan ta bawa Daddy amsa da cewa. "Wallahi ban sani ba, dan Allah kuyi wani abu ina jin raɗaɗi sosai, ina tunanin mutuwa zanyi. Kunga ni na kasa motsa hannayena, na shiga uku, Mom mutuwa zanyi".
Nan take hankalinsu ya sake tashi gani gaba É—aya Safira ta kasa motsa koda É—an yatsarta.
_________________________
Rintse idanuwanta Zahra ta yi jin yadda jikin gaba É—aya ke mata ciwo.
"Wayyo Allah, ya naji lokaci ɗaya jiki na namin ciwo, gaba ɗaya jiki na ya mutu. Ya kamata na samu guri na zauna". Ta faɗa tana mai hango rumfar mai saida kayan miya. Da sauri ta nufi wajan a matuƙar jigata ta isa wajan tare da zama.
Saurin isa wajan Aliyu ya yi ya ce. "Ya ki ka zauna kuma bayan baki siyi abin da za ki siya ba".
Girgiza kai Zahra ta yi a matuƙar jigace ta ce. "Ba zan iya tafiya ba, jiki na ya mutu. Ji nake tamkar nayi dambe saboda a halin yanzu gaba ɗaya gaɓobin jiki na ciwo yake. Tun da yanzu kai aboki na ne ka taimaka min ka siya min duk abin da nake da buƙata".
Mamaki ne ya kama Aliyu ganin yadda gaba É—aya ta bi ta galabaita. Tamkar wacce aka yi wa duka. "Me ke faruwa?, ba yanzu na ga mum tawo jikin garau ba?, amma a ce yanzu kuma wai jikin ki yana ciwo. Dama dai tun asali baki da lafiya shi ne ki ka tako ki ka zo kasuwa, maimakon kije kina huta wa".
Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "A'a ni samm ba haka ba, lafiya ta ƙalau babu abin da ya same ni. Ni kaina mamaki nake sannan na shiga cikin ruɗu ta yadda lokaci ɗaya na tsinci kaina da ciwon jiki. Amma na san zuwa wani lokaci zai daina, ina ga saboda abincin da na dinga ɗurƙa wa ciki na ne ya sa jiki na ya mutu".
_______________________
Faɗuwa ƙasa Amrah ta yi yayin da ta saki wata ƙara sannan ta buga tsalle ɗaya ta dira kan ɗaya daga cikin su ukun. Nan take ta fara buga mai hannu a kai tare da gantsara masa cizo a kunne.
Nan take ya saki ihuu. Sauka ta yi kansa tare da yin kan sauran. Ganin ta nufo in da suka ya sa suka saka gudu domin tsere wa. Ganin suna ƙoƙarin tserewa ya sa Amrah ita ma ta bi su da gudu.
Miƙe wa tsaye Umar ya yi a ɗingishe sannan ya fara ƙwallah kiran sunan Amrah. Amma ina Amrah ta yi nisan da ba za ta jiyo kira ba.
*😨😨😨😨😨😨😨*
*MANAGE PAGE 📄 📃 PLEASE 🥺*
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZINARIYAR JAJIRTATTU)
Follow the 🌺🌎A'ISHA M.B🌹 HAUSA NOVELS 📚 WORLD 🌎 📚💗💖 channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
*🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Three siblings from different part of the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
Daji 🌲
Magarƙama🢠da kuma
BirniðŸ™ï¸
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
(We stand together)
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 4ï¸âƒ£1ï¸âƒ£â–¶ï¸4ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
*___________________________________________*
Da mugun gudu suka nufi wajan motocin su domin tsere wa daga wajan Amrah, kafin suyi aune suka ji an chafko rigar su tare da É—aga su sama sannan ta fara ajijiya da su kamar dabba.
Ganin hakan ya sa mutane zaro ido waje a sa'inda suke cewa Amrah ba murum bace.
Da sauri Umar da su Ramlat suka isa wajan tare da fara ƙoƙarin dakatar da Amrah, amma ina samm hakan ya cutura.
Chakk Amrah ta dakatar da abinda take yi sakamakon tsawar da Umar ya daƙa mata. Sauke su ta yi yayin da mutanen Gov. Musa suka shiga mota tare da barin wajan.
Zuwa daff da ita Umar ya yi ya ce. "Mene ne hakan?, me ya sa ki ke so ki zubar mana da mutunci?, ko dan kinga ina sonki ne?. Ba dai wajan Æ´an uwanki ki ka ce na maida ki ba, shi ke nen zan maida ki". Ya faÉ—a yana mai juya wa sannan ya bar wajan.
Ƙasa da kai Amrah ta yi. Jiki a muce su Khairiya suka riƙe hannunta tare da ƙoƙarin tafiya.
Cire hannunta Amrah ta yi daga na su sannan ta girgiza kanta ta ce. "Ku tafi kawai ku barni a nan".
Kallonta Usman ya yi ya ce. "Aba Amrah kiyi haƙuri, kada ki damu da maganar yaya Umar wasa yake miki".
Girgiza kai Amrah ta yi s karo na biyu tana mai faÉ—in. "Ai ni abin da ya faÉ—a shi nake so, shi ne ya maida ni wajan Æ´an uwa na, ni samm ban san yadda zan iya irin taku ba, kuma idan na cigaba da zama da ku zan dinga jawo muku abun kunya ne gwara ku neman mu Æ´an uwana".
"Tom shi ke nen karki damu za mu neme su kinji". Cewar Umar. Jin hakan ya sa ta bi su suka tafi. Shiga motan gaba ɗaya suka yi, a sa'inda Umar kuwa ko ɗaga kai bai yi ya kalli Amrah ba saboda har izuwa wannan lokacin ranshi a ɓace yake.
Tada motocin nasu suka yi yayin da suka wuce babban gidan Umar wanda ke a layin Darmanawa.
______________________
Girgiza kai Aliyu ya yi jin furucinta ya sa shi kwashe wa da dariya sannan ya ce. "Ikon Allah, wato kina da ci kenen irin kune masu ci amma ba'a ƙiba".
Miƙe wa tsaye Zahra ta yi rai a ɓace ta ce. "Malam karfa ka raina mim hankali, ban san shashanci, ka iya bakin ka banƙi yanzu na kutuntuma maka ashariya ba, India ka san wannan ne abota to zamu yanke ta gaskiya".
Murmushi Aliyu ya yi ya ce. "Ayi haƙuri hajiya babba, na tuba. Ni kin ma tuna min har yanzu da ban san sunanki ba, ina son ki faɗa min mene sunanki?".
Kallon rainin wayo Zahra ta yi masa sannan ta ce. "Kana nufin baka san sunana ba kuma kace za ka yi abota da ni?, to ni sunana suna da yawa, ba lallai ka iya riƙe su ba".
Murmushi kawai Aliyu ya yi ya ce. "Ina jinki faɗa min su, ni kuma na miki alƙawari duk zan riƙe".
Murmushin mugunta Zahra ta yi sannan ta ce. Sunana oho".
Girgiza kai Aliyu ya yi ya ce. "Allah ya shirye ki, dan Allah ki faÉ—a min".
Taɓe baki Zahra ta yi. "Toh me ya sa ka damu lallai saika san sunana?, kodai akwai abin da ka ke ƙulla min ne?, haka aka ce ka karɓo sunana ka kaiwa boka ya yi maka magani?".
Dariya Aliyu ya kwashe da shi sannan ya ce. "Aba dai Allah ma ya tsare, ina ni ina wajan boka, rufa min asiri".
Jinjina kai Zahra ta yi sannan ta ce. "Tom shi ke nen ni dai sunana Fatima kai kuma fa mene naka sunan?".
"Wow! nice name". Aliyu ya faÉ—a sannan ya ce. "Ni dai sunana Aliyu".
"Masha Allah". Zahra ta furta. Karɓar kuɗin da ta ba shi ta yi sannan ta fara siyayyar abin da ya kawo ta. Saida ta gama tass sannan Aliyu ya ɗauke ta ya kaita har gaban masarauta.
Fitowa Zahra ta yi daga cikin motan yayin da Aliyu ya bita da kallo. "Zahra". Ya faɗa cikin maƙe murya.
Hangame baki Zahra ta yi ta ce. "Mene haka kuma sai kace kana kiran budurwar ka, idan za ka fa Zahra ka faɗa da muryar ka ta garda wa ba saika maƙe ta ba. Don haka ina jin ka me ya faru?".
Murmushi kawai Aliyu ya yi sannan ya ce. "Babu komai, dama ina mamaki ne da na ganki a nan masarautar, dama ke Æ´ar sarauta ce?".
Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "A'a ko É—aya, ni É—in Æ´ar aiki ce". Ta faÉ—a tana mai shige wa ciki.
Ganin ta shiga ciki ne ya sa shi sakin murmushin mugunta kana ya ce. "My mission will soon be complete, ya zama dole na yi taka tsantsan idan ba haka ba za ta iya gano shiri na".
Ya faÉ—a yana mai tada motan sannan ya bar harabar masarautar.
Æangaren Zahra kuwa ta shiga cikin masarautar ta ci karo da Sooraj a tsaye ya rungume hannuwansa a Æ™riji.
Ƙasa da kai Zahra ta yi cikin ranta ta ce. "Na ga alamun wannan mutumin da gaske yake na cewa dole sai ya azabtar da ni, ni kuma wallahi dai-dai nake da kai".
"Ke!". Zahra ta ji ya faɗa a matuƙar tsawa ce. Ko kallonsa ba ta yi ba ta ci gaba da tafiya.
Ganin ta share shi ne ya sa ran shi ya ƙara ɓaci ya ce. "Ke ba da ke nake ba?".
Sai a lokacin Zahra ta tsaya tare da juya wa tana mai fuskantar shi. Binsa ta yi da kallo sannan ta ce. "Kayi haƙuri ranka shi daɗe, ni sunana ba ke ba, naji kana ta ke, ni kuma ba da ke aka yanka min ragon suna ba, Zahra ne sunana".
Girgiza kai Yairma Sooraj ya yi rai a ɓace ya ce. "Kenen bani da hankali kenen ko?, kenen ba a kan dai-dai nake ba?".
Kawar da kai Zahra ta yi ta ce. "Na sani, abu a duhu a baƙar leda".
Furzar da iska mai zafi ya yi waje sannan ya ce. "Wane ne wanda ya kawo ki a mota yanzu?, wane É—an wahalan ne?".
Riƙe aɓar ta Zahra ta yi ta ce. "Toh!, ikon Allah mutum da duniyarsa, kenen ban isa a kawo ni gida a mota ba ne ko me?, to saurayi na ne kuma shi zan aura sai kuma me ya faru?".
Girgiza kai Sooraj ya yi sannan ya ce. "Wato kenen mai saurayi ko?, wane É—an wahalan ne ma ya ce yana sonki, ya rasa wacce zai so zai ballagaza mara kamun kai irin ki".