Sashe 50
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru kawai Gimbiya Talatu ta yi ta ce. "Ni dai ina ganin kamar mu rabu da wannan yarinyar, dan gaskiya idan muka ce zamu biye mata mune zamu cigaba da jin kunya sannan mu cigaba da shan wahala, yarinyar tamkar mai aljanu duk abinda muke yi mata gaba É—aya yana tashi a banza ne. Ni dai gaskiya na zubar da makamai na".
Tashi tsaye Samira ta yi ta ce. "Wallahi ba zamu zubda makaman mu ba, kenen mu barta taci banza?, sai na ganar da ita cewa ruwa ba sa'an kwando ba ne, idan ta san wata ba ta san wata ba".
Suna cikin haka suka ji an banƙo ƙofar part ɗin su. Da sauri gaba ɗaya suka miƙe tsaye.
Sooraj da Zahra suka gani a tsaye a yayin da hannun Sooraj ke riƙe da ballet.
Dubansu ya yi ya ce. "Idan kin san kin taɓa sa Mami na aiki ki matso nan wajan kafin na ƙaraso da kaina".
Nan take cikin kowanensu ya É—uri ruwa, kallon juna suka yi cikin tashin hankali. Da sauri gaba É—aya suka ja da baya.
Saurin shan gabansa Zahra ta yi sannan ta saki murmushi ta ce. "Kai baka san wasa ba, babu abinda suka yi wa Mami kaji, kawai dai na faÉ—i hakan ne saboda na kare kaina, ka tafi kawai".
Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Wato raina min hankali ki ke so kiyi ko?, za ki gane kuranki". Ya faɗa yana mai damƙe hannun Zahra sannan ya fitar da ita daga cikin wajan.
Suna fita gaba É—aya suka shiga sauke ajiyan zuciya. Yayin da suka yi mamakin yadda Zahra ta rufa musu asiri.
Sooraj bai nufi ko ina da Zahra ba sai part ɗin sa. Wani irin daddaɗar ƙamshi ne ya bugi hancin ta. "Wow!". Zahra ta furta ganin yadda part ɗin Sooraj ya yi maƙurar haɗuwa, gaba ɗaya ko ina a tsaftace gaba ɗaya abubuwan da ke ciki Royals ne.
Wurgar da ita ya yi ta faɗi a ƙasa. Miƙe wa tsaye Zahra ta yi ta ce. "Malam ya dai?, mena yi maka, ka kiyaye ni fa, ka san dai ni ba sa'ar ka bace ba, ka san ni ɗin ƴar ina ce?, to ni ɗin ƴar gidan yari ce, kuma wallahi kayi min wani shirme, zan danne ka nayi maka tsinannen duka".
Ta faɗa a tsorace dan ita kanta ta san ba zata iya ba, domin tana matuƙar tsoron Sooraj sai dai bata taɓa nuna masa hakan.
Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Wato ni za ki yi wa tsinannen duka ba?" .ya faÉ—a yana mai É—aukar ballet É—in sa.
Girgiza kai Zahra ta yi ta ce tare da ja da baya ta ce. "Lahaula!, ni asuwa kare da gudun layya, aba yahya Sooraj kana ƙamshi muna binka da umrah, afuwa ɗan sarki mai jiran gado, ka san ba zamu yi hakan da kai ba".
Sooraj bai san sanda murmushi ya suɓuce masa ba. Da sauri ya haɗe ransa sannan ya dube ta ya ce. "Dama ina son kiyi min wani ɗan ƙaramin taimako ne".
Kallonsa Zahra ta yi cike da mamaki ta ce. "Taimako kuma daga wajen nawa?".
Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Ke dalla bana son shirme, shadda nake son na siya kuma an tura min hotunan su, to bana son naje na zaɓi ishirinka ne saboda ban san yadda yake ba, genzna nake so. Kuma bana gane yanayin su, dan ni ban cika siya ba gaskiya, shi ne za ki zaɓar min genzna ba ishirinka ba, na san ku talakawa za ku gane bambancin sosai. Saboda ina son naje wani guri mai mahimmanci ne".
Girgiza kai Zahra ta yi. "Lallai ma wannan Sooraj É—in, wato talakawa ko, za ka gane kuranka, harda cewa wai wani guri zai je ina ga ma wajan budurwa zai je". Ta faÉ—a cikin ranta sannan daga bisani ta ce. "Kai yanzu kana namiji baka san yadin ishirinka ba da na genzna, an dai ji kunya, to shi ke nen nuna min hotunan shaddodin".
ÆŠaukar system É—in sa Sooraj ya yi yana mai nuna mata shaddodin.
Duba wa Zahra ta fara yi ɗaya bayan ɗaya. Take idanuwanta ya sauka a kan yadin ishirinka murmushin ta saki sannan ta ce. "Yauwa ga genzna nan gata blue sai sheƙi take za ka yi kyau a ciki sosai".
Kallonta Sooraj ya yi ya ce. "Kin tabbata dai ba ishirinka ba ne ba ko?".
Kallonsa Zahra ta yi ta ce. "Zan yi maka ƙarya ne, gashi nan kana gani genzna ce fa".
"Tom shi ke nen naji". Ya faÉ—a tare da tura hoton yadin izuwa ga toilor É—in sa sannan ya ce ya nemo masa irin wannan yadin.
Sosai mamaki ya kama toilor ganin Yarima guda zai saka ishirinka.
Kamar yadda Sooraj ya faÉ—a haka toilor É—in sa ya sa aka nemo irinsa sannan ya É—inka masa a ranar.
Zahra kuwa tashi ta yi ta bar masa part ɗin sa tana mai dariya. Yayin da ta ƙosa ta ga yarima cikin ishirinka ta yadda za ta tsokane shi.
***********
"Safira zan yi miki bayani daga baya, koda na gaya miki gaskiya ba za ki fahimta ba". Ya faÉ—a yana mai barin wajan.
*************
"Tun jiya fa nake kiran number Safira baya shiga, gaskiya ina cikin damuwa, ina tunanin wani abu na shirin faruwa da Æ´ata". Cewar Mom.
Kallonta Grandpa ya yi ya ce. "Babu abin da zai faru da Safira sai alkhairy, kada ki damu zamu je office ɗin ƴan sanda tunda shima Aliyu ɗan sanda ne zai taimaka mana wajan neman inda Safira take, in sha Allahu ma tana cikin ƙoshin lafiya". Da tunanin Safira gaba ɗaya suka kwanta.
*****************
*Sooraj pov*.
Da sassafe ya shirya tsaff cikin ishirinkan sa ba tare da ya san cewa ba genzna Zahra ta zaɓar masa ba.
Fesa turare ya yi tare da kallon kansa cikin madubi. Sannan ya taje summar kansa.
Bayan ya kammala ya ɗauki maƙullin motarsa ya fita. Tun daga takunsa har izuwa suturar jikinsa abun kallo ne. Gaba ɗaya ƴan aiki tare da fadawa suka bisa da kallo ganin karo na farko Yarima ya saka yadi, kuma yadin ma na ishirinka.
Ganin suna binsa da kallo ya sa shi ya yi tunanin cewa ko genznar sace ta yi musu kyau.
Shiga cikin mota ya yi tare da tada mota sannan ya bar harabar gidan.
Tun yana kan hanyar tafiyar sa Sooraj yake ta tantama a kan kayan da ya sa. Amma hakan bai sa ya chanza ƙudirin sa na zuwa inda yake son zuwa ba.
Wata zuciyar ce ta ce masa ya tsaya da tafiya ya gwada fita. Hakan ya yi, parking ya yi sannan ya fito daga cikin motan.
Nan take ya fara jin jama'a na cewa "Dama Yarima yana saka ishirinka?".
Nan take ransa ya yi mugun ɓaci. "Kenen dai wannan banzar yarinyar ishirinka ta je ta zaɓar min ba genzna ba, lallai yau saina koya mata hankali". Ya faɗa yana mai shiga cikin mota sannan ya tada motan ya juya ya koma gida.
Da mugun gudu yake jan motan a kan titi har ya isa izuwa fada. Ko parking bai yi ba sosai ya fito ya nufi cikin gida.
Chan ya hango Zahra zaune kan kujera ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya. Daga nesa ta hango Sooraj, da sauri ta miƙe tsaye, ganin yadda yadin yake ƙyalle ido sai maiƙo yake ya sa ta nufar in da yake sannan ta saka hannu ta taɓa ishirinkan.
Nan take ta bushe da dariya. Tana mai faɗin. "Daga nesa kamar genzna, saina matso na ga shadda ce, da na taɓa naji shegen ne, ashe ishirinka maraya ne". Ta ƙarashe maganar tana mai kwashe wa da wata dariyar.
Baƙin ciki da takaici ne suka bi suka cunkushe cikin zuciyar Sooraj. Kallonta Sooraj ya yi ya ce. "Kenen kina sane ki ka zaɓar min yadin ishirinka a maimakon genzna?".
Sosa ƙeya Zahra ta yi ta ce. "Kaine fa kace mu talakawa ne dama muke iya gane ishirinka kuma kace genzna ka ke so, kuma ni duk na duba genzna babu wacce ta fi kyau sai wannan ishirinkan, shi ya sa na zaɓar maka ita, kai baka ga yadda kayi kyau a cikin wannan yadin ba, yadda ka san wani basarake".
Baƙin ciki ya ana Sooraj ya furta komai, illa girgiza kai da ya yi sannan ya aura sama domin chanzo wani kayan.
Taɓe baki Zahra ta yi ta ce. "Yaran masu kuɗin nan basu san komai ba, uhmm ai ishirinka maraya duniya ne. Na san zuwa zai yi ya saka wani kayan, ai wallahi ba zan bari ya fita daga gidan nan ba, duk kayan da zai je ya saka saina kushe su gaba ɗaya".
Æangaren Sooraj kuwa, shiga É—akin sa ya yi ya cire yadin ishirinkan ya watsar da su gefe. Sannan ya saka Æ™ananun kaya t-shirt da trouser white colour tare da facing cap sannan ya fito daga cikin É—akin.
Kai tsaye downstairs ya nufa.
Zahra na hango shi ta miƙe tsaye tana mai hangame baki ta ce. "To wannan kuma wane irin shiga ce kamar ɗan gudun hijira, ka wani ɗamɓara hula sai kace ɗan vigilante. Ko kyau ma baka yi ba, yadda ka san kamar wani ɗan almajiri". Ta faɗa tana mai bushe wa da dariya.
Baƙin ciki Sooraj yaji ya cika zuciyarsa. Koma ya yi cikin ɗakinsa. Haka yana ji yana gani, ba yacce ya iya sai illa ya ɗauki jallabiya ya zumbula".
Fitowa ya yi inda Zahra take domin yaji ko zata sake kushe kayan.
Sai ya ji ta ce. "Yauwa ko kaifa, yanzu ka fito a musulmi, amma ka wani saka matsantsun kaya sai kace wanda zai je ya burge mata".
LIKE, COMMENTS AND SHARE FISABILILLAHI ðŸ™ðŸŒ¹ðŸŒºðŸ’—
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B💞💞💞
(ZINARIYAR JAJIRTATTU)
[11/30, 12:58] null: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
(We stand together)
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 4ï¸âƒ£9ï¸âƒ£â–¶ï¸5ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
*___________________________________________*
Girgiza kai Sooraj ya yi tare da zama kan Three seater yana mai fuskantar Zahra ya ce.