Sashe 54
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Furzar da iska ya yi waje tare da ƙura mata ido ganin gaba ɗaya hankalinta a tashe duk jikinta ya ji ƙe da zufa ya sa shi kwashe wa da dariya tare da zama a kan gadon yana mai fuskantarta sannan ya ce. "Dama haka ki ke da tsor ai ni ban sani ba sai yau kenan ma dama duk waɗan nan rashin kunyar da ki ke yi kenan duk baki ki ke da shi ba karfi gare ki ba?, ai na dauka ke irin jarumar nan cee ashe- ashe raguwa ce. To ni dai an dai ji kunya". Ya ƙara faɗa yana mai kwashe wa da dariya.
Kallon Suraj ta yi ta ce. "wallahi ƙarya ka ke yi, ni ba raguwa bace ba, ni da ka ke gani na nan sai da na taɓa dukan ɗan sanda kuma na sha ba tare da anyi min komai ba. Kaga tunda ma na iya dukan ɗan sanda ba tare da anyi min komai ba ka ga ni jaruma ce kenan. dan haka ya kamata kayi hakuri ka manta da komai na riga na gaya ma cewar na tuba na koma ga Allah. Na riga dana canza".
Kallon ta Suraj ya yi sannan ya ce. "A hakan ne ki ka canza?, yanzu- yanzun nan naga kina yiwa gimbiyoyi rashin kunya sannan kuma kice min kin canza ba wani canza wanda ki ka yi". Yana kaiwa nan ya kunce ta, sannan ya ce ta miƙe ta zauna.
Miƙe wa tsaye Zahra ta yi tare da galla masa harara sannan ta ce. "Na gode Yahya Sooraj".
***************
*Umar pov.*
Buɗe idanuwansu Umar da Amra suka yi, yayin da suka gansu cikin wani kango da sauri suka miƙe tsaye sannan suka fara wage-wage can suka hango wasu matasan mata cikin ƙunci da bakin ciki suna a ɗaɗɗaure.
Da mamaki Umar ya kalle su sannan ya ce. "Me ku ke yi a nan wajen?, ta ya ya haka ta faru?, me ya same ku haka?, wane ne wannan mutumin ne wai da yake addabar mutane?, mene ne yake nema ga mutane?, me yake so?, me yake da buƙata?, waye shi?". Tambayoyin da ya shiga yi kenan yayin da babu wanda ya ɗago idanuwan sa. Nan suka ji watan budurwa ta kallesu ta ce. "Wani ne governor Musa Muhammad". Nan take gaban umar ya yanke ya faɗi.
Kallonsu ya yi ya ce. "Govnor Musa Muhammad kuma?, kin san wane ne gwamna musa muhammad?, shi ne fa mahaifina, kuma shi din babban mutum ne wanda gaba ɗaya duniya ta san shi, ya za ki zo kiyi mai ƙarya. Sam -sam bashi ba ne ba".
kallon sa budurwar ta yi a karo na biyu sannan ta ce. "Kwarai da gaske mahaifinka shine wannan wanda yake yi mana barazana, yake mana duk abinda yake da bukata yake mana tozarci, ya samu cikin baƙin ciki, da wulakanci duk ya saka mu a cikin ƙunci. Kuma shi ne wanda yake safaran mata, yake safaran miyagun ƙwayoyi yake safarar miyagun laifuka sannan har izuwa halin yanzu babu wanda ya taɓa sanin shi din babban mai laifi bane in ba mu ba. Ya kamata ka fahimce mu ya kamata ka saurare ni sannan kuma ya kamata ka yarda dani bansan wane hujja zan iya baka dangane da hakan ba amma tabbas mahaifinka masheki ne babba kuma criminal ne".
saurin dafe kansa wanda ke ƙoƙarin sara masa Umar ya yi dannan ya ce. " I can't believe this, mahaifi na shi yake duk waɗan nan lefukan kuma ina matsayin ɗanshi jami'in kuma shine ban san da hakan ba, tabbas na aikata babban kuskure, dama na daɗe ina zargin shi da hakan, amma zuciya ta ta kasa aminta da haka sai kuma yanzu na zo na kara ji daga bakin ku, ban taɓa tsammanin cewar mahaifina shi yake aikata duk laifukan da nake kokarin gano wane ne ainihin criminal ɗin ba ashe ma asalin criminal ɗin yana zaune a gida na ban sani ba. To wallahi ba zan bar shi ba ba zan duba ko shi ɗin mahaifina bane dole sai na kama shi na damka shi wa hukuma sannan an bi muku hakkin ku kum........
Maganarsa ce ta tsaya sakamakon ƙarar da Amrah ta ƙwalla wanda ya cikashe ilahirin gidan kangon baki ɗaya.
Nan take suka ga ta fara laulayi tana mai dafe kanta.
Æangaren su Aliyu, bai yi aune ba ya ga Safira ta buÉ—e Æ™ofar mota tare da faÉ—a wa cikin jeji. Nan take ta fara gangara wa cikin daji ba tare da ta tsaya ba. Da sauri Aliyu ya bi bayanta yayin da suka haÉ—u su biyu suna gangarawa cikin daji.
*********
Æangaren Sooraj kuwa, da mamakin sa ya ga jikin Zahra ya fara Æ™aƙƙarwa.
A matuƙar tsora ce Sooraj ya miƙe tsaye tare da karanto duk wata addu'a da ta zo bakinsa.
Bai yi aune ba yaga Zahra ta tafi zata faÉ—i da sauri ya isa gare ta tare da kare ta daga faÉ—uwa. Nan ta faÉ—a a jikinsa.
MANAGE PAGE PLS.
SHARE FISABILILLAH ðŸ™
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B💞💞💞
ZINARIYAR JAJIRTATTU
[12/7, 16:26] Ayeesher MB🥰🥰: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
(We stand together)
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 5ï¸âƒ£3ï¸âƒ£â–¶ï¸5ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
_______________________
a tsora ce Suraj ya dube ta ya ce. "Zara me ke faruwa dake haka? me ya sa me ki haka?, ya kamata ki sanar dani me yake faruwa dan Allah ". Ya faɗa a matuƙar razane.
A hankali Zahra ta buɗe idanuwanta sannan ta cire jikinta daga na shi tare da ƙwalolo idanuwa waje tana mai yin gurnani.
Ganin hakan ya sa Sooraj razana sannan ya ja da baya, yana mai karanto duk wata addu'a da ta zo bakinsa.
"Zahra lafiyar ki ƙalau kuwa?, ya kamata ki dawo yadda ki ke".
Girgiza kai Zahra ta yi sannan ta zauna a ƙasa tare da sunkuyar da kanta.
Kallonta ya yi yana mai ƙura mata ido.
Nan take ya ga ta ɗago idanunta tare da kwashe da dariya. Firgita Sooraj ya yi ganin yadda Zahra ta ƙyalƙyale da dariya.
Takawa ya fara yi tare da isa inda take ya ce. "Zahra kina lafiya kuwa?".
Fashe wa da dariya Zahra ta ƙara yi a karo na biyu tana mai faɗin. "Dama kana da tsoro aka?, ai ban san aka ka ke da tsoro ba sai yau. Dama nayi hakan ne saboda na tsoratar da kai kamar yadda nima ka tsoratar dani".
Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "Kenen kina sane ki ka kurma ihuun nan?, tare da kakkarwar nan?".
Girgiza kai Zahra ta yi ta ce. "A'a, wannan bana sane naji kamar an buga min guduma a kaina shi ya sa na kurma ihuu, amma ka yarda dani iya wannan ne ba da sane nayi ba".
Shiru kawai Sooraj ya yi ya ce. "Fitar min daga É—aki".
Taɓe baki Zahra ta yi tare da shagwaɓa fuska sannan ta ce. "Saboda za ka kore ni?".
Tashi tsaye Sooraj ya yi ya ce. "Idan baki fita ba zan miki dukan babban bargo yanzu nan".
Ba musu Zahra ta miƙe tsaye tare da fice wa daga ɗakin. Ganin ta fita ya sa shi jan dogon tsaki, kana ya koma kan gado.
*******************
Chan cikin jeji Safira da Aliyu suka tsinci kansu.
Ganin kan Safira na fidda jini ya sa hankalin Aliyu ya tashi. Da sauri ya miƙe a hankali saboda shima yaji rauni sannan ya yi saurin isa gare ta.
Saurin ɗaga masa hannu ta yi ta ce. "Kada ka kuskure ka matso kusa da ni, bana ƙaunar wani abu da zai haɗa ni da kai, dan Allah kayi tafiyar ka".
Aliyu bai ko saurare ta ba ya ƙarasa inda take, sannan ya samu ya yagi ɗan ƙarami daga jikin mayafin ta, tare ɗaure mata inda jinin yake fita.
Kana ya shafa kan fuskarta. Saurin ture shi ta yi daga inda take sannan ta ce . "Wai bana ce ka rabu da ni ba, me ne ne na ƙulle min ciwo?, dama ba so ka ke ka kashe ni ba, to ka barni na mutu ɗin mana. Wai kai jami'i ne ko?, kai sam baka cancanci zama jami'i ba ko kaɗan, tunda har ka iya tauye haƙƙin wasu saboda son abin duniya, sannan ka iya manta da irin halin da iyayenka za su shiga samm baka cancanci kasance wa jami'i ba, Allah wadaran mutum irin k.........
Maganarta ne ya tsaya sakamakon tsawar da Aliyu ya daka mata.
******
Æangaren su Umar kuwa, waÉ—an da suka yi kidnapping É—in su ne suka jiyo Æ™ara da Aliyu ya daka. Da sauri suka fita daga wajan tare da bindigogin su domin ganin wane ne.
Umar kuwa da sauri ya nufi inda Amrah take yana mai rungume ta a kirji tare da shafan lallausan gashin kanta.
A hankali Amrah ta buÉ—e idanuwanta tana mai rungume Umar sannan ta ce. "Ina son zan faÉ—a maka wani abu".
ÆŠaga ta Umar ya yi daga jikinta ya ce. "Mene ne?".
Furzar da iska waje Amrah ta yi ta ce. "Shin idan na faÉ—a maka wani abu za ka yarda da ni?".
Girgiza kai Umar ya yi ya ce. "In sha Allah, ai na san bakya ƙarya, ki faɗa min ko mene ne zan yarda".
Shiru Amrah ta yi na É—an wasu lokaci, murya a raunace ta ce. "Mahaifin ka shi ne wanda ya kashe mahaifiyar ka".
Rass gaban Umar ya faÉ—i!, yayin da mutanen wajan gaba É—aya suka zaro idanuwa waje.
"Ban fahimta ba, ki fahimtar da ni, ta ya ya ki ka san da cewar mahaifi na ne ya kashe mahaifiyata?, samm hakan ba zai yu ba, duk rashin imani mahaifina ba zai iya kashe rai ba".
"Tabbas idan mahaifinka ne abinda ya fi hakan ma zai aikata". Umar ya ji wata ta faÉ—a. Da sauri ya juya domin ganin wace ce.
Chan ya hango Nurse Nadiya a É—aure kusada wani benching wanda mutanen gov. Musa ke zama a kai.