Sashe 46
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bata yi wata-wata ba ta fesa musu turaren a fuska tana mai rufe hancin ta. Nan da nan jiri ya fara ɗiban kowanensu, ganin sunyi laushi ya sa Zahra ta fara ɗaɗaure kowanensu da igiya tana mai faɗin. "Ƴan kutumur kitabi dangin gajeru kawai, wai nayi girki suce ba za su ci ba, kun ma isa, chabb da Zahra ku ke zancen wallahi da kaina zan ɗurka muku abincin har sai kun cinye tass".
Haka ta cigaba da É—aÉ—É—aure su ba tare da gajiya ba. Duk abinda ake yi Mami ba ta sani ba domin kuwa tana chan part É—in sarki.
Zahra kuwa ɗauri ta yi musu kamar ta samu akuyoyi. Bayan ta gama ta miƙe tare da ɗaukar abincin ta sauko da su ƙasa.
Zuba mai mugun yawa ta yi cikin plate sannan ta kai dubanta kan gaba ɗayansu ta ce. "Ni kuma ta kanwa zan fara ɗura wa wannan abincin?, yauwa Samiran nan zan fara tura wa dan naga tafi dogon baki a cikin su". Ta faɗa tana mai zuwa inda Samira take sannan ta lanƙwasar da kan Samira tamkar za ta ɗura wa yaro magani haka Zahra ta shiga ɗura wa Samira abincin nan ba tare da gaggauta wa ba.
Dariya Zahra ta fashe da shi ganin yadda gaba ɗayansu suka ƙwalalo da idanuwa waje. "Shashanci banza kawai, aka ce bakua ji ashe gani ne bakua yi. Wallahi duk saina saita muku zama a gidan nan, marasa mutunci kawai. Su Sooraj kuwa suna ganin komai saidai jikinsu ba zai yi motsi ba balle su dakatar da ita domin kuwa turaren da Zahra ta ɗauko ba normal turare ba ne.
Haka ta shiga ɗura musu abincin da shi da su kunun aya tare da tuwon shinkafa. Tana ɗura musu abincin tana raira waƙa. "Hayya ra'iye alagidibo, yara sai dai kallo amma ba'a isa aiwatar da komai ba".
Æangaren Sooraj kuwa hayyana wa yake irin rashin mutuncin da zai yi wa Zahra idan ya dawo cikin hankalinsa.
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B💞💞💞
(Zinariyar Jajirtattu)
.
*🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Three siblings from different part of the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
Daji 🌲
Magarƙama🢠da kuma
BirniðŸ™ï¸
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
(We stand together)
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 4ï¸âƒ£5ï¸âƒ£â–¶ï¸4ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
*___________________________________________*
Haka Zahra ta shiga É—ura wa kowanensu abinci har saita da ta kai kan Sooraj.
Tsayawa ta yi tare da zuba masa idanuwa sannan ta ce. "Kaine babba ko?, harda wani cewa, kiyi maza-maza ki kije ki girka abincin nan, sannan na gama ka ce wani a kaiwa karnuka saboda ka raina min hankali, to kai ma saikaci domin naka ma yafi yawa ka ganshi ko, ta faɗa tana mai nuna ƙaton kula wanda ya cika da abinci. Maida kallonta ta yi kansa ta ce. "To sai ka cinye abincin nan tass in faɗa maka gaskiya". Ta faɗa tana mai ɗaukar chokali sannan ta ɗibi abincin ta kai bakin sa. Ganin ya matse bakinsa yaƙi buɗe wa ya sanya ta kama fuskarsa tare da buɗe bakin nasa da ƙarfi sannan ta cusa chokalin ciki. Haka ta shiga ɗura mai abinci har na kulan ya ƙare.
Tashi tsaye Zahra ta yi tare da karkaɗe jikinta ta ce. "Ƴan banza kawai wato ku nan ƴan sarauta ko?, ko banza dai kunci abincin". Ta faɗa daidai lokacin da Mami ke fitowa daga ɗakin ta.
"Ya subha'anallahi!". Kalmar da ta fara zuwa bakin Mami kenen.
Kallon Zahra Mami ta yi ta ce. "Zahra wane ne ya yi musu haka?, ji fa yadda aka É—aÉ—É—aure su kamar wasu akuyoyi, mene ne abin da ya faru?".
Kallon Mami Zahra ta yi ta ce. "Yauwa Mami barka da ƙarasowa". Ta faɗa tana mai zuwa kusa da Mami sannan ta kalleta ta ce. "Kin san mene ne suka aikata?".
Girgiza kai Mami ta yi alamun A'a.
Maida kallonta Zahra ta yi kan su sannan ta ce. "Kina ji ba, Yarima Sooraj ba ya ce saina ƙara girka wannan abincin da na cinye ba, to wai bayan na gama ɓata lokaci na nasha wahala sannan na kawo musu, wai da suka zo wai yarima Sooraj ya ce wai a kaiwa karnuka su cinye. Ni kuma na ce idan na yarda mai tatsine ya dawo duniya, na ce suci suka ce ba za su ci ba. Ni kuma da naga aka na je na ɗauko wani turare na kashe jiki a ɗaki nima ban san turaren na mene ne ba, na fesa musu sannan na ɗaɗɗaure su kana na basu abincin da kaina, shi ke nen fa".
Salati Mami ta rafta tana mai faÉ—in. "Zahra kin kashe ni, Sooraj fa yana da cutar Asma kuma chronic ne, bai kamata a ce kinyi musu haka ba, domin kuwa ke Æ´ar aiki ce kawai, ya kamata a ce kina iya sarrafa fushin ki a wasu lokuta".
Ƙunce su Mami ta fara yi yayin da ita ma Zahra ta saka hannu suka kunce su tare.
Saida suka shafe kusan hawa guda ba tare da wani a cikin su ya dawo cikin hayyacin sa ba. Bayan wasu mintuna suka fara dawo wa cikin hayyacin su , yayin da suka shiga amai.
Gaba É—aya babu wanda bai farfaÉ—o ba sai dai Sooraj wanda har izuwa wannan lokacin bai farfaÉ—o ba.
Hankalin Mami ba Æ™aramin tashi ya yi ba ganin Sooraj bai farfaÉ—o ba. Æangaren Zahra ma gaba É—aya hankalinta ya tashi yayin da take tsoron kada ta je ta kashe É—an mutane.
******
Bayan Umar yaji labarin cewa Amrah ta tafi ya sa hankalin shi ya tashi. Yayin da suka bazama nemanta amma hakan ya cutura.
A sa'inda Umar ya kira jami'ansa domin su zagaye gaba É—aya garin Kano dan a nemo ta.
Æangaren Amrah kuwa, bayan fitar ta daga ciki gidan ta fara tafiya ba tare da ta san inda take sanya kafafuwanta ba. Babu zato ta ga wasu motoci sun zagaye ta. Nan wasu mutane suka fito fuskokin su rufe da mask. Ba ta yi aune ba ta ji sun shaÆ™a mata wani abu. Take jiri ya É—ibe ta yayin da bacci mai nauyi ya kwashe ta.
Shigar da ita suka yi cikin motan sannan suka bar harabar wajan da ita.
*******
Tun ana ɓoye wa har labari ya garzayo kunnen sarki. Nan haka wuce da Sooraj asibiti yayin da aka shiga bashi taimakon gaggawa.
Gaba ki ɗaya hankalin Sarki da na Mami ya tashi. Yayin da ɓangaren Zahra take ta faman addu'a Allah ya sa bai mutu ba.
Nan dai likitoci suka yi nasarar dawo da numfashin sa, saida Sooraj ya kwashe kwana biyu a asibiti ana duban lafiyar sa. Kafin daga bisani aka sallamo shi daga asibiti.
Gaba ki É—aya jikin Æ´an gidan ya mutu yayin da suka kasa furta komai, tare da ganin duk laifin Zahra ne da a ce ba ta yi abin da ta yi ba da hakan ba ta faru da shi ba.
Zama gaba ɗaya suka yi a parlour, yayin da Zahra durƙushe gwiwowinta a ƙasa ta duƙar da kai ƙasa.
Kallonta Gimbiya Talatu ta yi ta ce. "Kinga abin da ki ka aikata ko?, yanzu da a ce daga nan ya mutu mene ne za ki ce?, kin san da a ce ya mutu kema rataye ki za'a yi?, wannan wane irin shashanci ne da almubazarancu".
Kallon Sooraj Zahra ta yi nan take taji nadamar abinda ta aikata. Duƙar da kai ƙasa ta yi ta ce. "Ina mai baku haƙuri gaba ɗaya, banyi hakan ba dan wata manufa a zuciyata ba, nayi hakan ne dan kawai na saku kuci wannan abincin amma bawai nayi hakan ba da nufi cutarwa. Idan duk na ɓata muku rai kuyi haƙuri ba zan sake ba".
"Babu wani ba za ki sake ba, kawai mafita shi ne ki tattara komai naki ki bar wannan masarautar". Cewar Gimbiya Saratu.
Ɗaga musu hannu Sooraj ya yi ya ce. "A'a, ba zata je ko ina ba, bazan bari ta tafi haka nan ba, dole ita ma ta ɗanɗana kuɗarta, tunda harta iys ɗora hannayenta a kanmu to ba zata tafi kuma a ƙyale ta ba".
Kallonsa Mami ta yi ta ce. "Amma Sooraj ya kamata kayi nazari, ta riga ta baku haƙuri, ni kawai zan sallame ta tafi".
Girgiza kai Sooraj ya yi ya ce. "A'a Mami, da a ce na mutu haka za ki ce a rabu da ita?, bazan bar abinda ta aikata ba, wallahi saina gana mata azaba a masarautar nan, saina sa ta gwammaci mutuwa da rayuwa". Ya ƙarashe maganar tare miƙe wa tsaye sannan ya nufi part ɗin sa.
Maida kallonta Mami ta yi kan Zahra ta ce. "Zahra tashi ki shiga É—aki kinji".
Girgiza kai kawai Zahra ta yi sannan ta miƙe tsaye tare da nufar ɗakinta. Binta kawai su Samira suka yi da kallo, yayin da suke hayyana irin muguntar da za su yi mata.
Zahra na shiga ɗaki kuwa ta faɗa kan gadonta tana mai sauke ajiyan zuciya sannan ta miƙe zaune ta ce. "Wai me yake nufi?, yana nufin zai azabtar da ni?, dan ma ya samu na bashi haƙuri shi ne zai dinga fadar waɗan nan maganganun, to wallahi daidai da kai aikin banza kawai". Ta faɗa tana mai buga tsaki.
*****
"Hello Please am I talking to Safira Ibrahim?".
Girgiza kai Safira ta yi kamar tana gaban mai maganar a waya sannan ta ce. "Yes of course, please how may I help you?".
Daga ɗayan ɓangaren aka ce."The law school you applied to has accepted you, now you just need to start, but before that, today we need you to come in for signing so that we can verify your details. They will come to pick you up at home, and don't worry about receiving a visa or passport because everything has been completed. We are just waiting for you."