Sashe 17
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsayawa Aliyu ya yi da danna waya tare da maida hankalinsa gaba ki É—aya kan Safeera. Dogon tsaki Safeera ta ja ganin irin mayen kallon da Aliyu ke binta da shi.
Guri ta samu tare da zama. Cikin ɓacin rai Aliyu ya kalle ta sannan ya ce. "ke baki iya gaisuwa bane?".
Kallon shi Safeera ta yi tare da sakin miskilin murmushi sannan ta ce. "Ban iya ba saboda banga mutum a zaune ba".
Mamaki ne ya kama Aliyu ya ce. "Kin san wane ne ni kuwa?, kada ki fusata ni nayi abin da raina bai so ba".
Miƙe wa tsaye Safeera ta yi cike da ɓacin rai ta dube shi ta ce. "Me za ka yi?, kana nufin duka na za ka yi kome?".
Shigowa Daddy ya yi dai-dai lokacin da Safeera ta faÉ—i kalman "Duka na za ka yi?".
Kallon su biyun Daddy ya yi sannan ya ce. "Me yake faruwa ne?".
*********
*NIGERIA*.
Gaba É—aya Umar ya rasa me ke masa daÉ—i. Tun da ya ga Amrah ya kasa zaune ya kasa tsaye. Zama ya yi kan faÉ—eÉ—en gadonsa sannan ya ce. "Who is she?, me ya sa take zaune a ciki wannan dajin?, shin bata da iyaye ne?, me ya sa take rayuwa cikin dabbobi?. Dole ita kaÉ—ai ce zata iya bani amsar tambaya ta. Ya zama dole gobe na koma wannan dajin domin yin bincike. Samm ban yarda da wannan yarinyar ba". Ya faÉ—a yanaai É—aukar wayarsa tare da shiga contact list sannan ya lalubo numbern É—aya daga cikin jami'an sa.
Ringing biyu aka É—aga kiran. "Hello ranka shi daÉ—e".
Furzar da iska Umar ya yi waje sannan ya ce. "Su waye a kan duty gobe?".
Amsa jami'in ya bashi da cewa. "Mune, shin da wata matsala ne?". Jami'in ya tambaya.
Amsa Umar ya bashi da cewa. "A'a ba bu wata matsala, dama ina so ne ka sanar da sauran jami'an da ke tare da kai cewa gobe zamu koma wannan dajin".
"What!". Jami'in ya faɗa sannan ya ƙara da cewa. "Sir dajin nan yana da matuƙar hatsari, baka ga abin da ya faru bane ɗa zu?, mahaifinka ya sanar da ni cewa kada mu sake mu ƙara zuwa wannan dajin koda ka buƙaci muje, an sorry sir amma ba zan iya bujire wa umarnin mahaifinka ba". Yana kaiwa nan ya kashe wayar.
A matuƙar fusa ce Umar ya wurgar da wayar ta faɗi ƙasa. Dafe kanshi ya yi jin yana mugun sara masa. "What is wrong with me?, me ya sa gaba ɗaya ina neman in fita daga cikin hayyaci na saboda wannan yarinyar ƴar daji, why am I worrying myself because of that forest girl?, what am I suppose to do now?, ya zama dole na koma wannan dajin domin fitar da ita daga cikin wannan jejin, because her life is in risk and i need to rescue her life, if not ba zan yafe wa kaina ba".
**********
Washe gari da safe Æ´an sanda suka nufi hanyar kotu da Zahra.
Suna isa suka tarar da ƴan jarida cike a bakin kotu. Ganin motar su Zahra ta ƙaraso ya sa ƴan jarida suka nufi inda motar take da sauri yayin da suka saura cameras ɗin su da speaker.
Fitowa Zahra ta yi ba bu wani alamun tsoro a tattare da ita.
Da sauri É—aya daga cikin Æ´an jaridan ta saita Mic saitin bakin Zahra sannan ta ce. "Shin za ki iya faÉ—a mana dalilin me ya sa ki ka daki É—an sanda?".
Murmushi Zahra ta yi sannan ta ce. "Ku saita cameran ku da kyau ta yadda kowa zai ganni".
Saura kamerorin ƴan jaridan suka yi da kyau. Gyara tsayuwar ta Zahra ta yi hannayenta sanye da handcuf sannan ta ce. "Na dake sa ne domin ya zagar min mahaifiya, kuma ni mahaifiyata tamkar zinariya ce a gare ni, bana wasa da ita. Duk wanda ya yi ƙoƙarin zagar min mahaifiya to saina koya masa hankali, gudun karya je ya aikata wa wani bayan ni ya saka nayi masa mugun duka. Ba mahaifiyata ba ko mahaifiyar wani na ga an zaga ba zan ƙyale mutum ba, domin iyaye ba abin wasa bane". Tana kaiwa nan ta shige cikin kotun.
Nan take Æ´an jarida suka fara sakawa a news É—in su yayin da ko ina a garin ya É—auka. Ba bu abin da ka ke ji da gani a gari sai maganar da Zahra ta yi.
***********
Kunna tv Mom ta yi nan taje ta fara ganin news na yawo a tv. Rass! rass! gaban ta ya faɗi!. Wasu irin zufa ne suka fara ƙeto mata ta ko wane sashe na jikin ta.
ÆŠaukar medical glass É—inta ta yi tare da sanya wa a idonta sannan ta maida kallonta kan tv. "Wannan kamar Safeera".
Miƙe wa ta yi tare da ƙwalla wa duka ƴan gidan kira. Da sauri su Daddy da ke parlour suka nufi ɗakin Mom.
"Shiga cikin É—akin su Safeera suka yi. Yayin da Daddy ya tambaye ta ."meya faru?". Nuna tv Mom ta yi.
Nan take idanuwan Safeera dasu Daddy ya sauka a kan tv. "Rasss gaban kowanensu ya faÉ—i! sakamakon ganin abin da basu yi tsammanin gani ba.
@@@@@@@@@@@@
*AM SORRY FOR THE LATE UPDATE PLEASE 🥺 🥺*
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B💞💞💞
(Zinariyar Jajirtattu)
https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Three siblings from different part in the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
Daji 🌲
Magarƙama🢠da kuma
BirniðŸ™ï¸
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 1ï¸âƒ£7ï¸âƒ£â–¶ï¸1ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
*_________________________________________________*
Abin da ya firgita su ba komai bane illa ganin film na horror wanda ke bayyane kan tv É—in.
Kallon Mom Daddy ya yi sannan ya ce. "Ke kin san za ki dinga tsorata ki ke kallon film ɗin horror?, wallahi ki ka sake yi mana irin aka sai na ɓata miki rai".
"Film É—in horror kuma?". A cewar Mom. Maida kallonta ta yi kan tv É—in. Da mamakin ta ta ga an chanza tashar da ta ga Zahra. Girgiza kai ta yi sannan ta ce.
"A'a ba wannan tashar nake kallo ba, ina kallon news ne, kuma abin da ya tsoratar da ni ba komai bane fa ce ganin mai kama da Safeera da nayi. Babu banbanci tsakanin ita da Safeera. Sai dai wancan eyes É—in ta ba blue bane brown ne".
"What! gaba É—aya suka furta. A sa'inda suka kalli juna tare da kwashe wa da dariya. Maida kallonta Safeera ta yi kan Mom sannan ta ce.
"Ni kuma Mom?, how can that be possible?, ta ya ya kuma za'a ga mai kama da ni, hanya Mom kin goge medical glass É—in ki kafin ki saka?".
"What nonsense are you saying?, I am not blind I can see clearly without even my glasses, not wearing my glasses doesn't mean I can't see clearly, I know what am talking about, you guy's should believe me".
Ajiyan zuciya Daddy ya sauke sannan ya ce. "Ko za ki kai gobe kina faÉ—in abu É—aya babu wanda zai yarda da ke. Bana son ki sake cewa kinga mai kama da Safeera na dai gaya miki". Yana kaiwa nan ya fice daga cikin É—akin.
Zuwa daff da ita Safeera ta yi sannan ta ce. "Mom please take a rest, yanzu lokacin shan maganin ki ya yi, ya kamata ki sha maganin ki kinji, yanzu zan je nayi karatu ne gobe muna da exam a makaranta and i have to prepare well to pass this exam. For now am leaving okay Mom have your rest". Tana kaiwa nan ta miƙe tsaye tare da fice wa daga ɗakin.
Dafe kanta Mom ta yi a sa'inda ta fara magana ita kaɗai. "Ko dai da gaske gizau idona yake min ba mai kama da Safeera bace?, amma kuma fa na ganta sosai fa sanye da kayan magarƙama, tabbas babu tantama akwai mai kama da Safeera kuma saina tabbatar musu da hakan".
Tsayawa Aliyu ya yi yana mai nazarin kalamanta. Ƙarasawa in da take ya yi tare da ɗurƙusawa kan gwiwowinsa sannan ya dube ta ya ce. "Da gaske ne kinga mai kama da Safeera Mom?".
Kallonsa Mom ta yi sannan ta ce. "Au kenen kaima baka yarda da cewar na ga mai kama da Safeera ba a tv?".
Girgiza kai Aliyu ya yi sannan ya ce. "Me zai ana?, na yarda mana É—ari bisa É—ari, amma kuma ba kowa ne zai yarda da hakan ba. Domin nima kaina har yanzu ina tantamar cewa ba mai kama da Safeera ki ka gani ba. Amma shi ke nen babu komai na san abin da zan yi, domin sanin gaskiya dangane da abin da ki ka faÉ—a. Zan É—auki photon Safeera sannan na tura wa jami'an da ke Nigeria muddin akwai mai kama da ita da gaske za su binciko ta. Don aka ki shafa wa zuciyarki ruwan sanyi".
Sai a lokacin Mom ta ji wani nutsuwa ya ziyarce ta. Kallon Aliyu ta yi sannan ta ce. "Na gode sosai Aliyu, tabbas babu wanda ya da ce ya auri Safeera sama da kai. Don aka zan faÉ—a wa Daddyn Safeera cewa mu koma Nigeria da zama, daga nan sai ayi auran ka da Safeera a chan".
Murmushi Aliyu ya yi sannan ya ce. "Shi ke nen, duda cewar ban iya tuna mai ya kawo ni nan ba amma gaskiya yarinyar ku ta burge ni sosai kuma ahalina za su yi farin cikin samu sirika irin Safeera".
*NIGERIA🇳🇬*
Government House.
Kunsan mutane goma na hango kan kujera a cikin parlourn wanda ke ƙunshe da kayan al'atu da kayan more rayuwa.
Zaune mahafin Umar wato Gov. Musa Muhammad yake kan kujerar three seater wanda aka yi amfani da royal furnitures wajan ƙera wa. Kallon engineers da architectures ɗin da ke zaune ya yi sannan ya ce.
"Me da me ake buƙata domin fara wannan aikin na company da za'a gina?, ka lissafo duk abin da ya kamata za'a yi".