Sashe 13
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amsa ya bashi da cewa. "in sha Allah". Sannan ya ƙara da cewa. "Ina son ku haɗa mun motoci yau zan dawo Nigeria, kuma kada ka sake mahaifina ya san da cewar na dawo, wannan ya zama secret a tsakanin mu, banason maganar da muka yi da kai ya fita".
"In sha Allahu Sir ba bu wanda zai sani, baki na ƙanin ƙafata". Cewar officer ɗin.
Jin hakan ya sa Umar kashe wayar. Sannan ya nufi inda box É—in sa yake tare da É—aukar troley É—insa sannan ya fice daga cikin É—akin.
*NIGERIA*
*. INSIDE PRISON*
"Kana tunanin zaka shigo inda nake zaune ka zagar min mahaifiya kuma na barka ka tafi?, a duniyar nan zan iya yin wasa da komai amma banda mahaifyata, tun da har ka riga da kuskura ka ambaci mahafiyata a maganar ka dole yau ka fuskanci uƙuba ta".
Zahra na kaiwa nan ta nufi inda yake.
"Zahra!". Ta ji an ambata da ƙarfi.
Tsayawa chakk zahra ta yi. Nan take kowa ya watse. Juyawa Zahra ta yi tana mai fuskantar ta.
Rass! gabanta ya faÉ—i.
"Zahra me ki ke shirin aikata wa?, kina shirin dukan ɗan sanda ne?, karki yi tunanin kina zaune cikin magarƙama a matsayin mara laifi kuma kiyi tunanin idan ki ka aikata ba dai-dai ba, ba za'a hukunta ki ba. Maza ki bar wajan nan kafin na ɓata miki rai". Cewar Hajiya Binta.
Æata rai Zahra ta yi tare da galla wa Aliyu harara sannan ta bar wajan.
Ganin hakan ya sa Aliyu É—aukar alwashin sai ya koya wa Zahra hankali.
Juyawa ya yi tare da fice wa daga cikin magarƙamar baki ɗaya. Yana fita bai zarce ko ina ba sai gida, yayin da fuskarta kawai yake masa gizo a idanuwansa.
Yayin da ya ji tsanarta ya É—arsu cikin zuciyarsa. Wanka ya yi tare da chanza kaya sannan ya saka kayan shi cikin box. Sai da ya É—auke shi hour biyu yana shirya wa, kafin ya gama. Fitowa ya yi sanann ya É—auki car key É—in shi ya nufi parking space. Shiga cikin motan ya yi tare da tada mota sanann ya bar gidan.
Bai zarce ko ina ba sai
airport, yayin da ya karɓi passport ɗin sa tare da visa sannan ya shiga cikin jirgi.
ÆŠaukar wayarsa ya yi tare da dialing number wanda ke rubuce da uncle.
Ringing biyu zuwa uku uncle nasa ya É—aga kiran sannan ya ce. "Hello Aliyu, ka tawo?".
Amsa Aliyu ya ba shi da cewa. "A'a yanzu dai ina cikin jirgi, kuma yanzu zata ta shi. Nan da two to three hour's zamu isa America. Don haka ka kwantar da hankalin ka ina nan zuwa, yanzu dai jirgin zata ta shi zan kashe waya na sai anjima". Yana kaiwa nan ya kashe wayar.
Ajiyan zuciya Daddy ya sauke sannan ya ce. "Zainab kije ki shirya Safeera Aliyu yana nan zuwa nan bada jima wa ba, yanzu haka zanje na jira shi a filin jirgi".
Girgiza kai kawai Mom ta yi sannan ta nufi É—akin Safeera.
Aliyu na ajiye wayar ya kashe wayar sannan ya saka seat belt. Maida kallonsa ya yi waje. Nan take idanuwansa ya sauka a kan Umar. Zaro ido ya yi waje.
Da sauri ya lalubo wayar shi. Nan take haka sanar da jirgi zai ta shi. Wata daga cikin hottest na jirgi ce ta dube shi sanan ta ce ya kashe wayar.
Ba yadda ya iya haka ya kashe wayar tare da ajiye ta. Yayin da ya ci gaba da kallon Umar wanda officer's suka zagaye shi.
Nan da nan jirgi ya tashi.
Sai da ya É—auke su lokaci kafin su isa America.
Fitowa ya yi daga cikin jirgi yayin da suma sauran passengers É—in suka fito.
Daga nesa ya hangi Uncle É—in sa. Da sauri ya isa gare shi. Rungume Aliyu Daddy ya yi sannan ya ce. "Welcome my son in law".
Kunya ce ta kama Aliyu sanann ya gaishe da shi. Shiga cikin motan gaba dayansu suka yi sanann suka nufi hanyar gida.
********************
Shigar Mom cikin ɗakin Safeera keda wuya, ta tarar da Safeera ta yi kaca-kaca da ɗakin tare da fasa glasses design ɗin da haka ƙawata ɗakin da shi.
Gani Mom ta yi Safeera ta chanza shiga ta shirya tsaff. Sakar baki Mom ta yi tana kallonta.
Murmushi Safeera ta yi sannan ta ce. "Na san za kiyi mamaki Mom, na zauna nayi tunani ne, koba komai shi É—in mahaifina ne dole nayi masa biyayya.
Murmushi Mom ta yi sannan ta ce. "Shi ya sa nake matuƙar sonki my dear".
Horn suka jiyo daga waje.
Ta shi tsake Safeera ta yi ta ce. "kije Mom zan ƙarasa shirya wa, na san sune suka ƙaraso". Ta faɗa tare da nufar inda wardrobe ɗin ta yake.
Fice wa Mom ta yi daga É—akin. Ganin Mom ta fita daga É—akin ya sa fuskar Safeera ya sauya daga walwalah zuwa damuwa.
Nan take ta haɗe rai sannan ta ce. "Ba zan taɓa auransa ba, domin ni ba aure nake so ba".
Shigowa su biyun suka yi ciki, yayin da ya umarci Aliyu da ya zauna. Zama Aliyu ya yi kan kujeran 1seater yayin da ya fara kallon cikin parlourn kamar wani baƙauye.
Kallonsa Daddy ya yi sannan ya ce. "Bara na kira Safeera ta kawo maka abinci".
Fitowa Mom ta yi daga cikin kitchen hannunta riƙe da plate da lemo.
Zuwa ta yi har gaban Aliyu tare da ajiye wa. Gaishe ta Aliyu ta yi yayin da Mom ta amsa sama-sama. Guri ta samu ita ma ta zauna.
Zama Daddy ya yi kan kujera tare da ƙwalla kiran sunan Safeera.
Jin Daddy na kiranta ya sata saurin saka veil a fuskarta tare da rufe gaba ki ɗaya fuskarta, sai iya ƙwayan idanuwanta kawai. Fitowa ta yi daga cikin ɗakin tare da nufar parlour ta tarar da su a zaune.
Binta gaba ki ɗaya suka yi da kallo. Cikin ɓacin rai Daddy ya kalle ta ya ce. "What's the meaning of this?, maza cire mayafin kafin ranki ya ɓace".
Girgiza kai Safeera ta yi ta ce. "Am sorry Daddy i can't".
"What! Daddy ya furta. Ganin kamar ran Daddy ya soma ɓaci ya sata fara cire mayafin a hankali daga ƙarshe ta cire bako ɗaya.
Zaro idanuwa waje Aliyu ya yi tare da miƙe wa tsaye. Cikin kiɗima ya nuna ta da yatsa hannusa da jikinsa gaba ɗaya na kakkarwa ya ce. "Kece, ta ya ya ki ka ƙaraso nan?, meya kawo ki?".
Cikin rashin fahimta gaba É—aya suke kallonsa yayin da Daddy ya kalle shi ya ce. "Bangane ba Aliyu kayi min bayani, wannan fa Æ´ata ce ba wata ba". Maida kallonsa Daddy ya yi kan Safeera sannan ya ce. "Shin kin san shi ne?".
Girgiza kai Safeera ta yi baki na rawa ta ce. "ni samm ban ma taɓa ganin shi ba".
Maida kallonsa Daddy ya yi kan Aliyu sannan ya ce. "Ƴata bata taɓa zuwa Nigeria ba koda sau ɗaya, kuma ba aikin jarida take ba ko siyasa balle ka ganta a cikin tv. To a ina kuma ka santa?".
Jiri ne ya fara ɗiban Aliyu ya ce. "Ita ce muka haɗu a magarƙa..... Kafin ya idda maganar ya tafi luuu tare da faɗuwa ƙasa sumamme.
💃💃💃💃💃💃💃💃
*TOH FAH AKWAI RIKICI GABA, KOYA ZATA KAYA A GABA? MUJE DAI ZUWA. KU DAI KU CI-GABA BINA TARE DA SAMBAƊO MIN COMMENTS TA YADDA ZAN DINGA JIN DAƊIN YI MUKU SHI*💃💃💃
*KOYA HAÆŠUWAR ZAHRA, AMRAH DA SAFEERA ZAI KASANCE?*MUJE DAI ZUWA*
*KADA KU MANTA DA COMMENTS LIKES, AND SHARE FISABILULLAHI ðŸ™ðŸ™ðŸ™*
*_______________________*
*KUYI HAƘURI DA RASHIN UPDATE KWANA BIYU WALLAHI INA FAMA DA CIWON HANNU NE SHI YA SA*🥺🥹😢.
@@@@@@@@@@@@
ALKALAMIN âœï¸
@A'ISHA M.B💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
Follow the 💖 A'ISHA M.Bâœï¸ HAUSA NOVELS 📚 WORLD 🌎 📚💗💖 channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
*🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Three siblings from different part in the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
Daji 🌲
Magarƙama🢠da kuma
BirniðŸ™ï¸
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£â–¶ï¸1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
*_________________________________________________* Zaro idanuwa waje su Mom suka yi. Nan take suka nufi inda Aliyu ke a yashe. ÆŠaukar wayarsa Dad ya yi tare da dialing number É—an uwansa domin labarta masa abin da ke faruwa.
Ringing biyu haka É—auki wayar. Kara wayar Dad ya yi a kannensa sannan ya ce. "Hello Yahya, akwai matsala fa, Aliyu ya zo yana ganin Æ´ata Safeera ya suma, kuma ban san dalilin hakan ba".
Daga ɗayan ɓangaren haka ce. "Kada ka tashi hankalin ka, haka yake da zarar ya ga wani abu ya firgita shi to suma yake kai tsaye. Don haka kada ka tashi hankalinka, zai farfaɗo. Idan ya farfaɗo ka tambaye shi me ya firgitar da shi, za ka ga ya manta domin yana da cutar mantau".
"What!", Dad ya faɗa hankali tashe. Sannan ya ƙara da cewa. "Yahya kana nufin Aliyu yana da cutar mantau?, ta ya ya hakan ta faru?, ni dai na san a yadda na san Aliyu bashi da wata cuta".
Daga dayan ɓangaren haka ce. "Ƙwarai da gaske, cutar tashi bai taɓa tashi bane a gaban ka, amma tabbas Aliyu yana da cuta tun yana yaro. Shi ya sa ma na masa yawo na turo shi domin su gana da ƴarka a ɗaura masa aure ko Allah zai sa cutar ta kau".
Girgiza kai Dad ya yi sannan ya ce. "Shi ke nen Yahya zan kira ka". Yana kaiwa nan ya katse wayan. Kallon Aliyu ya yi tare da maida kallonsa kan Safeera wacce ta yi zuru-zuru tana kallon Aliyu wanda ke a yashe a ƙasa.
Shiga kitchen Mom ta yi tare da nufar inda fridge yake. BuÉ—e fridge É—in ta yi tare da É—aukar ruwan roba mai sanyi sannan ta rufe fridge É—in ta wuce parlour.