Sashe 53
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
(We stand together)
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 5ï¸âƒ£1ï¸âƒ£â–¶ï¸5ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
*___________________________________________*
"kamar ya ya? mufa ba mu fahimta ba ya kamata ka fahimtar da mu. Kowa a nan wajen kai yake jira kuma sannan bamu san me yake faruwa ba ya kamata ka sanar da mu ko wacece Zahra". cewar mami wacce ta tsaya ta zubawa zahra idanuwa.
ajiyan zuciya mk ya sauke sannan yace. "ko ku yarda ko karku yarda wannan ba damuwa ta bace ba amma tabbas Zahra shahararriyar yar masu kuÉ—i ce, ba lallai yanzu ku fahimta ba amma nan gaba tabbas zaku sani yanzu dai ku maida ta ciki dan Allah".
girgiza kai Sooraj ya yi sannan ya ce. "Tabbas zamu maida ta ciki amma kuma ina so ka faÉ—a mana ainihin gaskiya, kazo ne ka tsayar da mu, kuma kana so ka faÉ—i gaskiya amma ka yi shiru ya kamata ka fito ka bayyana mana duk abinda ke faruwa. Mu yanzu ka saka mu a cikin duhu ya kamata ka fito damu cikin haske, kada ka manta nan cikin masarauta ka shigo ba wai waje ba, ya kamata ka san inda ka ke a halin yanzu".
murmushi Mk ya saki sannan ya ce. "Ya kamata ka saurare ni yarima, na riga na gaya muku cewa nan ba da jimawa ba zaku san ainihin zance yanzu lokacin bayyanar ta bai yi ba shi ya sa ban faÉ—a muku ba amma insha Allah nan ba da jimawa ba za ku san gaskiya".
Ajiyan zuciya kowa ya sauke jin furucin mk na karshe furzar da iska kowa ya yi waje sannan kowa ya shige cikin fada yayin da bakin ciki da takaici suka bi suka cinkushe guri guda cikin gimbiyoyi da yaransu.
kowa ya shiga ciki yayin da ya rage iya Mk da Zahra kallonsa zara tai sannan ta ce. "Ni fa ban san ka ba, kuma ta yaya za'a ce mahaifiya ta wata ce bayan kuma ni tunda nake ma ban taba ganin mahaifiyar tawa ba, ko da kamshin jikinta ban taba ji ba. Kasan mene ne nifa ba 'yar masu kudi bace ba ka zo nan ka dan bara musu ƙaryar ka, yanzu sai ka san ai yadda zaka wanke kanka dan ni yanzu bansan me zanyi maka ba. Wallahi idan ka saka aka kore ni daga masarautar nan, ba zaka ji da daɗi ba. Ina zaman zama na zaka zo ka tayar min da hankali eh, ni yanzu kawai ka je ka gaya musu cewar duk abinda ka faɗa musu karya ce don wallahi idan gaskiya ta fito duk abinda yazo ya biyo baya babu ruwana kar ma ka nuna ka san ni ko kuma ka taɓa gani na dan ni dai ba abinda ya shafe ni, tunda kaine kazo kayi musu karya ba ni ba '. Dan haka dan Allah dan Annabi ka tawo ka je ka gaya musu gaskiya. Ya kamata ka san da haka wallahi ni ban san kowa ba ma ni a garin nan in banda magarkama ".
"A'a Zahra ba zan iya aikata akan ba domin duk abinda na faɗa babu ƙarya a cikin ta gaskiya nake faɗa miki na san ba lallai ki yarda dani ba amma tabbas wata rana za ki tuna da cewa nazo har gabanki na faɗa miki asalin wace ce ke, sai a lokacin zaki tuna abinda na faɗa miki. Kada kiyi tunanin ko nazo ne saboda wani abu ne domin na taimaka miki amma tunda kin riga kin nuna cewar ba kya son haka ni zanyi tafiya ta nagode". Mk ya faɗa yana Mai ƙoƙarin tafiya.
Da sauri Zahra ta dakatar da shi sannan ta ce da shi. "Tsaya!". tsayawa mk ya yi yana mai fuskantar Zahra. Karasawa inda yake Zahra ta yi sannan ta ce. "Ya kamata ka faɗa min toh inda mahaifiyar tawa take tunda kace kasan ta kuma kasan ita ɗin me kuɗi ce nima kuma yar ta ce kuma in yi ma ina da dukiya, to ya kamata ka kaini wajen ta ina so na ganta domin na tabbatar da abinda ka ke faɗa amma idan baka kaini ba ba zan taɓa yarda da maganar ba. Ya kamata ka san da cewa ni ba komai ne za'a kawo min na yarda ba, ina yarda da wasu abubuwan amma wani abun idan ka faɗa mun ba zan yarda da shi ba. Dan haka ka gaya mun inda mahaifiyata take idan kuwa ƙarya ka ke ba zan ƙyale ka ba dan wallahi sai na muzanta ka a gaban mutane".
Murmushi kawai Mk ya yi dan bai iya ce mata ƙala ba, sannan ya ce. "Hmm Zahra kenan, duk a cikin 'yan uwanki halinki ne kawai ya bambanta da na sauran, bansan ta yadda zan fara fahimtar da ke ainihin gaskiya ba amma ina son daga yau har izuwa sati mai zuwa kada ki kuskure ki fita daga cikin wannan masarautar saboda ana neman rayuwar ke ruwa a jallu sannan kuma da zarar kin fita za'a sace ki ina fada miki hakan ne ba dan wai banason ki fita bane da komai na rayuwarku gaba daya yake akaina dan haka ya kamata ki saurare ni sannan ki fahimci abunda nake fada miki wannan ba wasa nake fada ba gaskiya nake fada miki Zahra duk da cewa nasan ki ba mai daukar komai ba amma ya kamata kyau wannan muna tawa".
kallon sama da ƙasa Zara ta bishi da shi sannan ta ce. "Kamar yaya 'yan uwana? ni fa bani da wasu 'yan uwa sannan da ka ke cewa kada na fita daga cikin masaurartan nan har kai waye da zaka cemin karna fitar ko ina?, ni nake da kaina kuma duk inda nake so zanje da inda bana so bazan je ba ya kamata ka fahimci cewa ni ba kanwanlasa bace babu wanda ya isa taɓa ni ko ya yi yunkurin cutar da rayuwa ta ballantana ma a sace ni. Kana ji na ko, kaje ka koma duk inda ka fito dan ni ba za'a taɓa rinjayata ba, ya kamata ka san wace ce Zara, ni ba kamar sauran mutane bace da za su zo a gaya musu magana su zo su dauka ka gane, idan ba zaka iya ba ka ja baki kan shiru. Sannan ya kamata ka je ka gaya musu cewar ni ba 'yar kowa bace ba ka zo ne kayi mun sharri ban ji ba ban gani ba zaka je ka saka ni a inda Allah bai kaini ba".
Tana kaiwa nan, ta juya masa ƙeya tare da barin inda yake kai tsaye falo ta nufa wato babban falon sarki. Nan ta tarar da su gimbiya talatu da saratu tare da 'ya'yannan su cikin ranta ta ce. "Ba dai ni ku ka je ku ka yi wa sharrin cewar na saci gold ba, to wallahi zaku ga bala'i a gidan nan, dan duk wanda ya ci tuwo da ni miya ya sha, ba zan taɓa ƙyale duk abinda ku ka yi mun ba sai na fanshe duk abinda ku ka aikata mun, kuma wallahi, wallahi ba za ku ci bulus ba tunda har ku kasa nayi kuka da idona, dole kuma sai nasa ku kuka ba zan ƙyale ku ba domin kuma sai kun ɗanɗana kuɗarku".
Tana kaiwa na ta isa inda suke. Ganin tana iso inda suke ya sa ga baki ɗayansu miƙe wa tsaye tare da kwashewa da dariyar mugunta.
girgiza kai Zara ta yi tare da sakin murmushi sannan ta fara yin waƙa da cewa. "kaga ƴan bura'uba, da ni suke bura'uba, ƴan buhum bura'uba, kai ka ga 'yan bura'uba ga wata yar bura'uba, so take in bata bura'uba".
Nan take ran kowa a cikin su ya ɓaci.
Dai-dai lokacin Sooraj ya shigo parlourn tare da zama domin ganin Zahra a wajan. Nan ya shiga kallonta kamar zai cinye ta.
Ganin Sooraj yana ta kallonta ya sa Zara faÉ—in. "Ni dai na shiga uku wannan wani irin kallo ne haka kamar maye".
Da sauri Zara ta rufe bakinta jin furucinta na ƙarshe tare da saurin jan baya zaro idanuwa ga baki dayansu suka yi jin furucin Zahra na ƙarshe. mike wa tsaye Suraj ya yi a fusa ce sannan ya dube ta ya ce. "Ni ki ke kira maye?, ni ne maye ɗin?, wato lallai yarinyar nan sai yau na ƙara tabbatar da cewa kin gama raina ni, idan har ban koya miki hankali ba, ba za ki daina min duk abinda ki ke min ba. Ai kuwa yanzu za ki gane kuren ki, a yau zan nuna miki halin maitar". Yana kaiwa nan ya ce yi saurin nufar inda take tare da fisgo ta sannan ya kwashe ta da marika har guda biyu. Ihu Zara ta kwalla tare da fara neman taimako, ganin su gimbiya sun ja baya suna ta yi mata dariya ya sa ta fara ƙoƙarin ƙwace kanta daga wajen Suraj, amma ina hakan ya ci tura. Fusgota suraj ya ƙara yi tare da nufar hanyar past ɗin sa da ita.
Yana isa part É—in sa ya wurga ta ciki tare da nufara kan waydrop dansa sannan ya dauko bulala tare da igiya.
Ganin hakan ya sa Zara ta fara kuka wiwi tare da fara bashi hakuri ta ce mai. "Kayi haƙuri dan Allah, ba zan sake ba, na tuba, dan Allah kayi haƙuri, dan Allah kada ka dake ni na roke ka kada ka ɗaure ni". Tana faɗa hawaye na bin ƙuncinta, amma ina Suraj ya kada sauraran ta. Aka ya janyo ta ya daure ta a jikin gado sannan ya ɗauki bulala bai yi wata wata ba ya ɗaga domin zabga mata sai wani tunanin ya sa ya dakata.