Sashe 21
Kundin Cinikayya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiki na rawa Gov. Musa Muhammad ya ce. "Tana ina?, ina da buƙatar thumbprint ɗin ta domin buɗe wannan ma'ajiyarta, ka gaya min in da ƴar tata take".
Murmushi MK ya yi sannan ya ce. "Idan na gaya maka, saka wa za ka yi a kamata?, daga nan kuma fa?, ka saka yaranka su kashe ta?, ko da yake safara mata ita ce aikin ka ko?. To ka sani cewa ƙarshen ka ya kusan zuwa, domin kuwa ba yarinya ɗaya Laila Abdullahi ta haifa ba, su uku ne, blue, green and brown, ƴan uku daga gurare da ban- da ban . Su ne za su yi nasarar kawo ƙarshen ka sannan su wanke mahaifiyarsu daga zargin da kotu da jama'ar gari keyi mata. Sannan kuma su ja ka a kan titi, kamar yadda ka sanya ta gudu a kan titi, haka suma yaranta za su saka ka kayi gudu a titi yayin da jama'a za su yi ta jifar ka da duwatsuna, kana ihuuu kana neman taimako, amma babu wanda zai zo domin ya agaza maka. Ka jira ka gani, domin kuwa ranar tana nan zuwa. Saina tabbatar da ka gurbi abin da ka shuka. Ƴar daji, ƴar magarƙama, da kuma ƴar birni. Gaba ɗaya suna nan zuwa domin ɗaukar fansar abin da ka aikata wa mahaifiyarsu, ka jira ka ga sakamakon abin da ka aikata".
💃💃💃💃💃💃💃💃
*HANA WATA GA WAYA*. *WAI SHIN DAMA MRS LAILA BA TA MUTU BA TANA RAYE?, KENEN ÆŠAN SANDAN DA YA CECI MRS LAILA NA RAYE?, MENE NE HAÆŠIN MAHAIFIN UMAR DA MRS LAILA?, MUJE DAI ZUWA DOMIN JIN YACCE ZATA KAYA*
*KADA KU MANTA DA LIKING, COMMENTS, DA KUMA SHARING*💃💃🥰🥰🥰ðŸ˜.
ALƘALAMIN âœï¸
A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZINARIYA JAJIRTATTU)
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/KhkWs8eY42GETnGLk2JC9G
Follow the 💖 A'ISHA M.Bâœï¸ HAUSA NOVELS 📚 WORLD 🌎 📚💗💖 channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaeK0CGLo4hfFWLtYL2g
*🔥KUNDIN CINIKAYYA*🌎 *(Three siblings from different part in the world)*ðŸªðŸŒŽðŸª.
Daji 🌲
Magarƙama🢠da kuma
BirniðŸ™ï¸
WRITTEN & DIRECTED BY âœï¸ A'ISHA M.B 💞💞💞
(ZinariyarðŸ§â€â™€ï¸Jajirtattu)
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=159698751105534&mibexti=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸
*DIAMOND 💎 STARâ*
*LADIES ðŸ§â€â™€ï¸ðŸ§ðŸ¼â€â™€ï¸ðŸ§â€â™€ï¸*
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
بسم الله الرØÙ…Ù† الرØÙŠÙ…
*BISSMILLAHI RAHAMANI RAHIM*
Da sunan Allah mai rahama mai jinƙai!
*🔥KUNDIN CINIKAYYA* *🌎 PAGE 2ï¸âƒ£1ï¸âƒ£â–¶ï¸2ï¸âƒ£2ï¸âƒ£
*_________________________________________________*
Nan take cikin Gov. Musa Muhammad ya É—uri ruwa. Katse wayar ya yi yana mai faÉ—in.
"Tabbas in dai da gaske tana a raye ba za ta barni na cika ƙudiri na ba, ga shi zaɓe ya kusan gaba to wa, ya zama dole nayi wani abu".
Nan take wani dabara ya faÉ—o masa. ÆŠaukar wayar sa ya yi tare da shiga cikin contact list, nan ya lalubo wata number wanda aka rubuta Aliyu a jiki.
Kiran wayar ya fara yi amma tana ba shi switch off. Wurgar da wayar Gov. Musa Muhammad ya yi ya ce. "Pick up Aliyu! Pick up. I need your help urgently please". Aka yake ta faman magana shi É—aya.
********
Æangaren su Aliyu kuwa, har an shirya musu visa sun shiga jirgi sannan suka kashe wayoyin su. Kowa na cikin jirgin su suke kallo ganin Safeera a goye bayan Mom kamar Æ™aramar yarinya.
Ganin cewa kowanen mutum a jirgin su yake kallo ya sa Aliyu faÉ—in. "We should all concentrate on something necessary please". Ya faÉ—a tare da É—aura seat belt. Jin hakan ya sa kowa ya kawar da kansa. Nan take aka sannan cewa kowa ya kasance a shirye sannan kowa ya saka seat belt tare da kashe wayoyi domin jirgi zai tashi.
Saida kowa ya kammala sannan jirgin su ya tashi.
*************
"Wai ke ƴar gidan wace ce?, daga gani ma daga magarƙama ki ka fito domin kuwa wannan kayan ƴan magarƙama ne sanye a jikin ki".
Murmushi Zahra ta yi ta ce. "Wannan ba abin da ya shafe ka ba ne, idan ma hakan ne mene ne naka a ciki, kada ka ce za ka faÉ—a min magana wanda raina baya so".
Kallonta yariman ya yi ya ce. "Kada ki manta fa Kano ki ka shigo, kano ko da me ka zo an fika. Don aka ki ajiye wannan jiji da kan naki domin kuwa ba za ta yi miki amfani a nan Kano ba".
Kallonsa Zahra ta yi tare da sakin wani miskilin murmushi sannan ta ce. "Au aba da gaske?, kenen dai ko da hauka na zo an fini ko?. Ka sani cewa ni Zahra ce, kuma ba'a haifi wanda zanji tsoron sa ba, bayan ma'halicci na sai fiyayyen halitta. Don aka ka matsa domin bani da lokacin ɓata wa".
Zuwa ya yi daff da ita sannan ya ce. "Idan na ƙi fa?, me za ki yi?".
Kallon cikin idanuwansa Zahra ta yi sannan ta mayar masa da martani da cewa. "zan yi maka sambaɗe-baɗe, zan yi maka dukan da gaba ɗaya masarautar ku sai an gagara gane ka". Ta faɗa tana mai ƙoƙarin wuce wa ta gefen shi.
Babu zato ta ji ya janyo hannunta tare da janyo ta jikinsa.
Zaro idanuwa Zahra ta yi waje, nan take ta kurma ihuuu! tana mai faɗin. "Kai ɗan iska ne?, wato dama kai dan iska ne ko?, ni ƙanwar ka ce da za ka jawo ni jikin ka?, maza ka sake ni kafin nayi maka abin da ba za ka ji dad'i sa ba".
Matse hannunta yarima ya sake yi a karo na biyu sanann ya ce. "Ba zan saki ba".
Duk abin da ke faruwa a gaban idanuwan jama'an da ke wajan.
Nan take fadawa suka shigo tare da ƙwace Zahra daga hannun yarima sannan ɗaya daga cikin su ya ce. "Ranka shi daɗe, mai maryaba ya umarci da mu dawo da kai gida yanzu, ya kamata ka tawo mu bar nan wajan".
ÆŠaga musu hannu ya yi ya ce. "Naji shi ke nen". Maida kallonsa ya yi kan Zahra ya ce. "Ke kuma, muddin ki ka bari muka sake haÉ—uwa saina hukunta ki bisa raina ni da ki ka yi".
Gwalo Zahra ta yi masa ta ce. "Kaje ka ji da abin da ke damun ka malam yarima mai É—agaggen wando". Ta faÉ—a tana mai kwashe wa da dariya.
Kare shi fadawan suka dinga yi har suka isa bakin mota. Shiga ciki gaba É—aya suka yi tare da barin harabar wajan.
Murmushi Zahra ta yi ganin cewar ta yi nasaran zaran wasu kuɗaɗe a aljihun yarima tare da wani ɗan ƙaramin maƙulli. Saka maƙullin ta yi a cikin aljihun ta. Maida kallonta zahra ta yi kan ma'aikata tare da jama'ar wajan sannan ta ce. "To ku ta shi mana, kun wani durƙusa ƙasa kamar masu bara. Shi da mutum ne kamar kowa amma shi ne ku ke ba shi wani girmama wa har kuna durƙusawa ƙasa saboda mutum ɗan adam irin ku, tirr gaskiya kun bani kunya".
Miƙe wa gaba ɗaya suka yi yayin da ɗaya daga cikin ma'aikatan wajan ya kalle ta ya ce. "Yarima Junaid kenen, mutum ne mara tausayi, mara imani. Baya tausayin talakawa sannan baya da mutunta wa, duk in da ya samu ƙusa kai yake ba tare da yana jin tsoron kowa ba, an sha kai ƙarar sa gidan mai martaba sarki. Kuma sarki yana ɗaukar mataki hakan abin da yake yi sai dai kuma muddin ya fito sai ya je har gidan wanda ya kawo ƙararsa sannan ya tozarta shi ya sa shi ya bar gari gaba ɗaya. Sai dai yana da yahya wanda yake matuƙar tsoro, tun da yahyansa ya bar ƙasar nan ya je ƙasar waje aiki shi ke nen ya ƙara iskancin sa a kan na da. Amma da a ce yana nan ba za ka taɓa ganin koda inuwar sa ba".
Girgiza kai Zahra ta yi sannan ta ce. "Ni dai karya sake ya gwada min wanann shashanci don ba zan rabu da shi ba.". Ta faɗa tana mai ɗaukar lemo da biscuit sannan ta miƙa wa ma'aikacin kuɗin da ta zara a aljihun Yarima Junaid. Karɓa ma'aikacin ya yi tare da yi mata godiya.
Fice wa ta yi daga cikin wajan yayin da ta samu bakin hanya ta fara kurɓan lemo. Nan take mutane suka fara binta da kallo.
Æangaren asibiti kuwa su DPO na shiga É—aki suka tarar Zahra ba ta ciki. Nan take suka bazama neman Zahra yayin da suka fara patrol a cikin wajan fita suka yi daga cikin asibitin sannan suka fara bibiyar Zahra.
**********************
*JIGAWA*
Yallaɓai tun ɗazu muke ce mata ta sauko amma ta ƙi sauko wa.
Ajiyan zuciya Umar ya sauke!, sannan ya ce. "Yanzu tana ina?".
Amsa Nurse É—in ta ba shi da cewa tana cikin room 6. Jin hakan ya sa shi nufar in da É—akin take. Baiyi wata-wata ba ya shiga cikin É—akin.
Duba ko ina ya yi ya ga babu Amrah a cikin ɗakin. Hankalin sa ba ƙaramin tashi ya yi ba. Duban nurse ɗin da ke tare da shi ya yi ya ce. "Ina mara lafiyar da na kawo?".
Amsa nurse ɗin ta bashi da cewa. "Ka duba saman silin yallaɓai. Jin hakan ya sa Umar ya maida kallonsa sama.
Abin da ya gani ba ƙaramin firgita shi ya yi ba. Saurin ja da baya ya yi ganin Amrah zaune kan fankan ɗakin ta rirriƙe shi gamm tamkar bishiya.
Maida kallonsa ya yi kan nurse ya ce. "Garin ya ya ku ka bari ta au kan fanka?, ita É—in fa mara lafiya ce, ya kamata a ce kuna kusa da ita domin ku dinga kula da lafiyar ta".
Kallonsa Nurse ɗin ta yi ta ce. "Munyi hakan yallaɓai, amma kwatsam sai mu ka ga ta firgita ta miƙe tsaye, bamu yi aune ba kawai muka ga ta buga tsalle tare da aye wa saman fanka tamkar buri, Allah ma ya sa babu wuta a jikin fankan da shi ke nen mun rasa ta".
Ajiyan zuciya Umar ya sauke jin abin da nurse É—in ta ce. Sannan ya dube ta ya ce. "Wace ce special nurse É—in da aka aje a nan domin ta dinga kula da ita?".
Amsa nurse É—in ta bashi da cewa. "Nurse Nadiya ce, ita ce take kula da ita kafin ka zo".