← Book details Huriyya Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 143 OF 143

Sashe 143

Huriyya Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

fice falon zuwa gurin kanwarsa Zainab da ta zo daga Neja take jinyar mahaifiyarta. Sai da ya fice sannan Hajiya Fatee ta daga kiran Hajiya Kaltume dake shigowa a karo na barkatai. Wallahi Hajiya Fatee kin ba ni mamaki, yanzu kina raye zaki bari anki ya juya ma Khairy baya? Kina raye Fadeel zai watsa min kasa ado? Ashe ke ba mai rike yarana ba ne ko da bana raye? Na ce kar yayi Hajiya Kaltume amman ya nuna min ba zai iya auren Khairy ba, kuma kanen mahaifinsa ma da suka nema masa auren da kansu suka kira shi suka bashi shawarar ya canja wata yarinyar Amman ai kin isa da shi, sai ki nuna masa hakan ba daidai ba ne kuma ki ce ba zaki yarda ya fasa auren nan ba, shi be san kaddara ba? Ke kaddara kika sani ne? Na ce ke kaddara kika sani ne da zaki rufe ni da fada kamar uwata? Ki bar ni na ji da damuwata mana, kin san halin da nake ciki amman saboda rashin tausayi irin naki kike neman kara min wani Hajiya Kaltume ta nuna kanta. Ni ce marar tausayi yau Hajiya Fatee? Idan ba rashin tausayi ba, miye na kira kina daga min hankali? Kaddara kowa ai rumgumarta yake, ke yarda kika yi da kaddarar auren Iyami? Na ce yarda kika yi? Gashi nan kin janyo min saboda ke zan mutu na barwa yaya abun kunya, saboda ke komai ya lalace min, babu kalar karyar da ban yi ba akan cikin nan, kuma duk sanadinki ne komai ya faru, ke da kike kishiyar ba a miki fyade ba sai ni yar rakiya, kuma ke Malam be miki komai ba sai ni kujera mai dadi zama, yanzu wai har kina da karfin halin kira kina min masifa, to ba zai aureta ba, kuma Wallahi ana ya fi karfinki magani ba zai masa komai ko bana raye, karki sake kirana da wani zancen Khairy aure an fasa ba za'ayi ba, idan cilastawa gaskiya ki cilasta Alhaji Haruna ya maida ke mana, ko ki cilasta Yasir ya nemo mai aurenta a cikin abokansa sai ni da kika raina... Ta kashe wayar tana kuka sosai kamar ranta zai fita. Ina masu fama da ciwon dajin? Ciwon hanta? Ulcer? Hawan jini da Ciwo sashe, Ciwo sugar da ciwon mara, Ciwo sanyi kai har da ciwon HIV. Ina masu fama da Ciwon da aka kasa gane kansa, ina masu fama da matsalar Jinnu? Ina matan da sai an yi maganar aure abu yayi shiru? Ina matan dake neman mazajen aure? Ina masu neman tsarin jikinsu? To fa nesa ta zo kusa cibiyar MALAM MAITAWAKKALI ta zo musu da mafita da yardar Allah. Duk wata cuta da aka kasa gane kanta, ko kuma ciwon da yake damun mutum a jiki ko wane iri ne za ku samu warakarsa da yardar Allah. Muna bada maganin ne ta hanyar da addinin musulunci ya yarda da shi babu bokanci ko tsibbo a ciki. Kuma muna bada maganinmu ne cikin sauki da rahusa, mun saukaka kamar kyauta na goro kawai za ku bada, biya kuma sai bukata ta biya, burinmu dai shi ne samun lafiyarku da kuma biyan bukatarku. Mazauni cibiyar na nan a Kwantagora Local Government, hanyar farin ruwa kusa da dan gandu rice. Za ku iya tuntubar mu ta wannan line 08135421882 ko kuma 08061663326. Zaku iya kira ko chat, wani abun burgewa kuma shi ne za mu iya aika muku da maganinmu a duk garin da kuke ba dole sai kun zo ba. Ku dai ku kira ko kuma ku tuntube mu ta Whatsapp. Sai kun zo... Huriyya Candy P!R!T!b!d!f! ".#0#2# R!T!d!f! "0#2# Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office 315eb2be519345f38827483f1b522e61
Chapter 143 · 0% Book details