Sashe 109
Huriyya Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
kara wayar a kunnesa kansa ya mugun tsarawa har yana jin jiri. Salam Captain me ya hada ka da Momy? Ita ce tambayar da mahaifiyarsa Hajiya Turai ta fara yi masa a madadin amsa sallamar da be karasa yi ba. Yana jin haka ya san Momy ta yi magana da mahaifiyarsa kenan. Ammy ba zan iya miki bayani yanzu? Why? And she told me to wannan yarinyar kake so is that right? Ya amsa da manyan baki, sannan ya mike tsaye gaba daya ya nufi windows din office din. I Love her unconditionally Ammy, ni ma ban sani ba sai yanzu ita ce haske rayuwata! Amman wani yana kokarin shata layi mai hudu a tsakaninmu, and the most painful thing is yarinyar tana shan wahala rayuwa, i just..... Yayi shiru, sai Ammy ta karasa masa. You just want to marry her and make her a princess? Haka zaka fada min? Ya kalli green grass din dake harabar windows din ya girgiza kai. Not a princess but a QUEEN.... That's back then ban da yanzu, ko a da can idan ita ce ba zan yi farinciki ba, sai dole, ka tafi ka bawa Momy hakuri kuma ka watsar da lamarin yarinyar nan? Is not your type Ya kai hannunsa ya taba saitin zuciyarsa. Har yanzu tana nan cikin zuciyata Ammy, wutar son yarinyar nan sai ruruwa take a zuciyata little bit confused little bit angry Daga can cikin wayar Ammy Ammy ta yi dariyar da ta fi kama da almara. Captain ka fara fita hayyacinka ne? Are you crazy? Yayi shiru for some seconds. Ammy zai fi idan ba mu maganar nan a yanzu ba Why? I'm felling dizzy... Ya rike haif curtains din dake jikin windows yana jingina kansa jikin glass window... Where are you? Amsar da be samu bata ba kenan ya wayar hannunsa ta fadi kasa, ya rike curtains din da karfi sosai yana runtse ido ya bude be daina gani dizzy ba, Curtains din cirewa suka yi suka fado sai dai Captain ya rigasu isa Kasa...! Ina masu fama da ciwon dajin? Ciwon hanta? Ulcer? Hawan jini da Ciwo sashe, Ciwo sugar da ciwon mara, Ciwo sanyi kai har da ciwon HIV. Ina masu fama da Ciwon da aka kasa gane kansa, ina masu fama da matsalar Jinnu? Ina matan da sai an yi maganar aure abu yayi shiru? Ina matan dake neman mazajen aure? Ina masu neman tsarin jikinsu? To fa nesa ta zo kusa cibiyar MALAM MAITAWAKKALI ta zo musu da mafita da yardar Allah. Duk wata cuta da aka kasa gane kanta, ko kuma ciwon da yake damun mutum a jiki ko wane iri ne za ku samu warakarsa da yardar Allah. Muna bada maganin ne ta hanyar da addinin musulunci ya yarda da shi babu bokanci ko tsibbo a ciki. Kuma muna bada maganinmu ne cikin sauki da rahusa, mun saukaka kamar kyauta na goro kawai za ku bada, biya kuma sai bukata ta biya, burinmu dai shi ne samun lafiyarku da kuma biyan bukatarku. Mazauni cibiyar na nan a Kwantagora Local Government, hanyar farin ruwa kusa da dan gandu rice. Za ku iya tuntubar mu ta wannan line 08135421882 ko kuma 08061663326. Zaku iya kira ko chat, wani abun burgewa kuma shi ne za mu iya aika muku da maganinmu a duk garin da kuke ba dole sai kun zo ba. Ku dai ku kira ko kuma ku tuntube mu ta Whatsapp. Sai kun zo...