Sashe 99
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da kallo har suka shiga cikin dakin yana kallon yanda take dingishi sosai Baaba ta mayarda kofan dakin tarufe sanan yajuya yakoma flat dinshi, fridge yabude yaciro farm fresh yogurt da wata goran yadau cup ya zuba sanan yazuba zuman yahada yasha yadau remote yana kokarin kunna TV yaji wayarshi na ringing daga bedroom, ajiye remote din yayi yay bedroom dinshi yadau wayar ganin Ummi ke kiranshi saida gabanshi yafadi sosai yakasa daukan wayan, akaro na uku yadauka yakara wayan a kunnenshi yama kasa magana cikin fushi Ummi tace "wats wrong with you Sameer eh? Dama jira kake a sallamo yarinyar nan Sameer kasake afka mata? For God sake Sameer bakada tausayine ko bakasan bata warke ba eh? Gashi yanzu zazzabi yarufe ta, wlh wlh duk randa kasake afkama yarinyar nan saina mugun saba maka Sameer, saina mugun saba maka last warning, iyayen yarinya zasuzo gobe so kake suzo su ganta duk wata kala?" da sauri Sameer yace "iyayen Rahima Ummi?" dan azatonshi Mummy da Abba ne zasuzo gobe haryaji ranshi yabaci, dan shiru Ummi tayi batare da tabashi amsa ba saikuma chan tace "nakira real mahaifiyar Rahima, they're coming tommorow dasafe zasu iso bakaga anata gyaran dakin bakiba" sosai Sameer yaji he is confuse hakan yasa yace "Ummi, how did you know Rahima biological mother?" dan jim tayi saikuma tace "Allah kaimu gobe duk zaku sani kaima rashin zumunci da shiga yan uwa yasa ka kasa gane Rahima da at a glance zaka gane yar uwarka ce, anyway at aside wlh duk randa ka kara afkama yarinyar nan daganan har one month saina sassaba maka, Sameer bari ake stitches ya warke inba hakaba zakaja ya warware akara wani dinkin" ta katse wayanta, kasa ko motsin kirki Sameer yayi yana tunanin kalaman Ummi har aka kira magrib yaje masallaci baidawo ba saida akai isha'i, koda ya shigo gidan ya tarar da kannenshi da matansu duksun cika falo anaci ana dariya baida lokacin surutunsu yasa yawuce dakinshi yakasa manta maganan Ummi. _BABBAN RANA!_ kamshin girke girke da soye soye yatada Rahima daga baccin data koma bayan sunyi sallan asuba tareda Ummi, ahankali ta tashi ta zauna tanajin jikinta yay mata dadi sosai dan yan ciwuwukan datakeji duk sun ragu sai gabanta da kwata kwata takeji kaman banata ba saikuma faduwan gaba datake ji, ahankali tadau wayan Ummi dake gefen ta wanda yadawo kaman nata ta shiga daddannawa kaman takira Mummy danta haddace number ta saikuma tafasa tareda hararan wayan ta ijiye ta tashi, faduwa gabanta yayi hakan yasa tadafa kirjinta tace "subhallahi" sanan tasauke hannun tawuce ta shiga bathroom wanka tayi bayan tai sith bath sanan tafito daureda towel daidai lokacin Ummi ta shigo dakin ganin Ummi yasa akunyace tace "ina kwana Ummi" murmushi Ummi tamata ta maida kofar tarufe tazo har gabanta tama forehead dinta kiss sanan tace "ya jikin?" murya chan kasa tace "Alhamdulillah naji sauki" hannunta Ummi takama tanuna mata kayan dake kan gadon sababbi tace "zokisa kayan nan yau zamuyi baki, saikizo kitchen muyi aiki ko?" gyadama Ummi kai tayi ahankali, sanan Ummu tace "inkin shirya kifito kizo kitchen, duksu Fadila na nan suma, Mu'az da Noor kuma sun tafi dauko bakin daga kano" ahankali tace "Ummi su waye bakin?" fuskarta Ummi ta shafa tace "kanwata ce uwa daya uba daya, da mijinta saikuma yarsu, daga Dakar sukazo sunma iso am sure suna hanyan dawowa gida yanzu" dan murmushi Rahima tayi tace "to Allah yakawo su lpy" "Ameen my babygirl, oya yimaxa saka kayanki kisame mu a kitchen, Baffan su mijinki ma na nan" gyadama Ummi kai kawai tayi, Ummi tajuya tafita itakuma tadau kayan, wani hadadden material ne mint green mai bala'in kyau. _Giveaway! Giveaway!_ _I have a special giveaway coming soon to all my regular customers that has been supporting me, omg I just have to show love to you people, kuma dabaku taba sayan kayana ba are not left behind why because duk ina sonku giveaway harda ku zan picking 2 people, so guys show me maddd support please, support a sister business, naga nai soldout, ejo, emabinu, biko oooy, Anty, uncle, sister, mama, ga talla kuzo ku saya yes M Shakur dinku ce, saina jinku, nima saikun jini, I love you_ _One more thing, kuna jina?This time around the table has turn, takalma nikeso kusaya_ _nasamu 10 people, ko 8 dasuka min ciniki yau, I promise zan baku littafin har karshe gobe, wayyo dadi OYA GA KAYANA NAN _akwai hadaddun shoes, canvas da zaki iya amfani dashi for jogging and for outing, zaki iya sashi da Abaya na mata just 2k, zan nuna muku hotonshi, inhar nai sold out today dinan, I promise gobe zan baku novel dinan har last page ma'ana har the End_ _see en kobaki son takalmin kisaya ki kyautar, oyana support me 2k is not expensive, you can even buy 1 carton, just 24pcs a carton_ Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar. please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria, inkinsan baki shirya ba uwargida karma kisayama oga Horse power dan wlh saikin gudu karfin bala'i zaiyi. Thank you _MAGUNGUNAN DAMUKE DASU_ _MEN HORSE POWER 5K guda 24 daya yasha da asuba daya da yamma_ _Hadin maganin sanyi 4k, idan mijinki nada ciwon sanyi zaki sayamai yasha yahada kuma da horse power, idan zakisai horse power da maganin sanyi zan barmiki 8k_ _Hadin nono duk karancin nonon ki suyi mugun girma su taso su tsaya is 5k_ _hadin matsi 4k, duk budewan gabanki ki hade gam_ _hadin rage katon teba koda yara dari kika haifa, fat din su zube cikin ki yadawo flat 5k_ _hadin girman bombom ga mata marasa bombom 5k_ _hadin ni'ima da bushewan gaba, kiyi mugun dadi yanda mijinki zai koka akan uwawun ki 5k_ _*Pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank, please serious buyers only, ina tura kaya ko'ina, and maganina works, the first 5 people dazasu saya zan rage musu 500 akowani magani zaki saya*_ Free style ne kawai sai crystals aka bishi dashi shiryawa ciki tayi tsaf sanan ta dan light makeup dayay mata kyau sosai, tadau dankwali ta daura tai bala'in kyau kaman ka saceta sanan ta zura slippers tabude kofa tafito tana tafiya ahankali tafiyar tadanyi kyau babu wani sign na alamun ancita, Sameer dake magana da Baffa a falon yafara dago kanshi yadaura akanta, jiyayi kaman yasaceta yagudu da ita flat dinshi, kayan sun mugun amsanta, kanta akasa tana wasada yatsunta ta gaida Baffa. "ina kwana" cikeda fara'a Baffa yace "ina kwana yar albarka, ya karfin jikin?" "Alhamdulillah" tafadi ahankali, cikeda so Baffa yace "to Allah kara sauki Allah sa kaffara ne" gyadamai kai kawai tayi tama kasa magana sanan tadago kanta ta kalli Sameer adan tsorace hada ido sukayi yay bala'in kyau yana sanye da manyan kaya faran shadda magic ne ajikinshi dake wata irin kyalli dinkin fitted ya bala'in yimai kyau kasa jure kallon dayake mata tayi ta saukar da kanta kasa da sauri murya chan kasa tace "ina kwana" ta gefen ido yaga Baffa ya kallai hakan yasa ya saukar da kanshi kasa yace "morning ya jiki?" da sauri tai kitchen batare data bashi amsaba, su Fadila da Ummi tagani kowa yaci gayu sai wani irin murna suke suna ganinta suka shiga mata ya jiki ta jonasu suka shiga yin aikin da sun riga sun gama juice kawai suke hadawa, daga kitchen duk sukaji horn din mota, sake faduwa gabanta yayi ta tsaya chak da filtering nikakken cittan datakeyi tadaura hannunta kan kirjinta, wanke hannu Ummi tayi tai murmushi ta kallesu tace "sun iso ku karasa ayyukan bari nazo" fita tayi daga kitchen din ta sami su Sameer a falo, Baffa yace "sune ko sun iso?" gyadamai kai Ummi tayi cikeda farin ciki tace "eh sun iso" kallon Sameer yayi yace "zomuje mutaho dasu" tashi Sameer yayi duk sukabi bayan Ummi sukai compound din daidai babban jeep din Sameer da Noor ya dauka yay parking a parking space bude kofa yayi yafito Mu'az ma yafito dake gaba sanan Noor yasa hannu yabude bayan motan wani magidanci ne dan yafi Baffa tsufa yafito yana sanye da manyan kaya farare ga farin gilashi a idanunshi, sai ga wata mata da batakai Ummi tsufa ba amman tafi Ummi kiba dan tanada jiki sosai inka ganta zaka zaci yan biyune itada Ummi tafito tana sanye da lafaya tana ganin Ummi na tahowa tace "oyoyo Adda" daidai Ummi ta karaso rungume juna sukayi tsam tsam sanan saiga, ahankali wata farar leg dake sanye dawani hill yafito daga motar, kafar kadai abin kallone sabida yanda yake da haske gashi cikin fine shoe, aka kara sauko da dayan kafar sanan wata kyakywar mace ajin farko tafito daga motar da kana ganinta kaga Rahima, wani irin faduwa gaban Sameer yayi dum! Tana sanye dawata baki da farin abaya kana ganinta kasan ba yarinya bace a kalla zatai 39 zuwa 40 haka, karamin jikinta yasa baka ganewa tana rike da wata yar jaka da waya iPhone 11 a hannunta tana murmushi sosai