← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 119

Sashe 106

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sauri yaciro wayarshi ya danna ma ya Noor kira, ringing daya Noor ya dauka yana sharara uban gudu danhar sun shigo obajana dayake a mota suke, motar sojoji na gabansu da bayansu, yana dauka Mu'az yace "nagano inda Ya Sameer yake Ya Noor, yana wani gida anan wani anguwa akan express road din anguwan yake, anguwan duk uncompleted building ne aciki gidan kadai ne zakaga aka gama yana karshen layin kuma" da sauri Noor yace "okay I've heard, but stay outside munama obajanan yanzu, ka tsaya awaje karkai komi gamunan zuwa kanajina" ahankali yace "uhm" Abba dake kusada Noor din agabana yace "meyace?" nan Noor yafadi ma Abba komi, jimmm Abba yayi dan yatuna filin shiya bama Mummy shi baitaba sanin ta gine ba, ahankali yace "nasan wajen" da sauri Noor ya kallai cikeda mamaki, gyadamai kai Abba yayi yace "I think tsohuwar matana Maryam ce tasa akai kidnapping dinshi dan nina bata wanan filin da dadewa bansan cewa ta gineshi bama, take left" yanuna ma Noor hanyar da zaibi sukai kwana tareda dannama sojojin gabansu horn hakan yasa sukayo reverse duk aka shiga anguwan, abaki bakin anguwan akai parking sojoji suka sauko suka kalli family Sameer sukace kowa ya tsay anan sanan Majoy general ya rarraba team dinshi aka saka bullet proof tareda rike bindiga, Rahima kuka tana tattaba mutum din dataji kusada ita tarike hannun gam tana kuka sosai tace "dan Allah karsuma Ya Sameer wani abu in suka mai wani abu zan iya mutuwa Ya Siddiqa, please kinga wlh inason Ya Sameer sosai" kalaman ta da Abba yaji yasa yajuyo ya kalleta yaga hannun Safa tarike gangan tana kuka sosai batare datamasan Safa tarike ba, Safa ta lumshe ido hawaye yana gangarowa daga idanunta she wish zata iya rungume ta and tell her her husband is going to come out fine but babu hali, tayi kuskure babba maisa ta BI ABINDA ZUCIYAN TA KESO wani zubin BIN ABINDA ZUCIYA KESO kan kaika ga halaka, atimes CHASING THE HEART CRAVINGS doesn't always, wayansu hawaye masu dumi ne suka gangaro mata, Siddiqa dake tsaye tabayan Rahima ta mika hannu tace "stop crying Rahima everthing will be fine" kasa hakura Abba yayi ganin some sojoji sun haura gidan an shiga anbude gate yabi bayan Major da sauri Major bai hanashi ba aka shiga gidan dan ansan matsayin shi tundaga compound din sukejin ihun Mummy. "Sameer kazo ka ceceni kainake so kaciki basu ba, suna raping dina wai dan ina basu order biyan su fa nayi su kamo mini kai, Sameer wayyo gabana zai tsage" ta kurma mahaukacin ihu daidai sojoji sun daki kofan sun shiga ciki ido da ido Abba yayi da Mummy tsirara maza tara sun rirrike ta sunaci wasu najan nono wasu na dukanta kaman sun sami jaka, Abba jiyayi ya tsani kanshi dayataba auren irin wanan macen, ganin sojoji yasa suka saki Mummy tip tafadi akasa sukai kneeling akasa dukansu tsirara ba kaya suna daddaga hannu gudun kar aharbe su, sojoji irin wanan abin baya girgiza su Major yace "where is Lieutenant Sameer Simran Sameer?" da sauri James da jikinshi ke bari yace "upstairs sir, Sir upstairs actually she paid us, we have all the evidence mu good children ne wlh, this sex too is not rape she begged us mu bata sex wai tasha magani and the guy datasa mu kamo mumai alluran bacci bai tashi ba shine tazo wajen mu wai murage mata zafi all of us koba habaka boys?" atare sukace hakane zai cigaba da magana Major yawani irin hambaran kanshi saida yatashi ya zauna sanan yabuge da bango yace "this is just a warmup nobody dare mess with our own, ba'a taba soja azauna lpy daga kai har ita matan you guys will pay" sanan yay upstairs dawasu sojoji, sauran sojojin falon kuma suka shiga dagasu suna sakamusu handcuffs suna fita dasu waje batare daanbi takan kayansu ba, ayanda suka samesu ahaka zasu kaisu Barrack that is the rule, daga Mummy wani soja yayi ta gwale kafafu dan kaman sun yagata haka takeji da sharba sharban nonuwanta ta kalli Abba tana share hawaye tace "nasan kaika kawo sunan, kasakeni meruwanka dani? Dakai na kwanta? Sun fimin kai dabaka kaiwa minti daya akaina ba, kana shiga shaaa ka kawo me ake da ragon namiji eh? Tunda na aureka bansan dadin saduwa ba tsuha tacika tagama, wlh yanda katona min asiri sai Allah yatona maka kuma zan fita daga wanan alkawari ne, Sameer kuma bazan taba dena sonshi ba har gobe" turota sojan yayi zai fita da ita ahaka, ahankali Abba gwanin ban tausayi yanuna arnen rigan baccin ta dake kasa yace "please she's a woman abari tasaka riganta please" sanin matsayin Abba yasa daga daga cikinsu yakawo rigan yabude mata hannu tasaka amma dashi da babu duk daya dan ana hango nono da bombom gashi gajere shara shara, sukai waje da ita, kasancewa motar sojojin na ta wajen anguwan yasa suka tasa ta agaba suna janta kaman sunajan jaka har gefen inda su Siddiqa ke tsaye, gabaki dayan Family binta suke da kallo, Siddiqa kam rufe fuskarta da hannayenta, Luba wacce take Auta data kasa hakura tace "Mummy, Maryam" takira sunan ta kai tsaye, hawaye ta share dagakan fuskanta tace "Allah ya isa bamu yafe mikiba yanda kika batamana suna ba, wlh banya femiki ba" baki Mummy tabude zata bata amsa suka hada ido sa Safa dake kusada Rahima ta tabe baki tace "ashe kafiran nan kin dawo kin nemi yartaki dakikai abandoning nikuma na wulakanta rayuwanta tatas batare dana bar komiba, dan nasan har abada Rahima bazata taba dena shaye shaye ba, nariga nagama da ita, damage din dana mata is irreversible" , hannun Safa Rahima tasaki ta tako ahankali har zuwa gaban Mummy tasa hannu ta share fuskarta tass sanan tai murmushi tace "Maryam ki dubeni ki dubeki a yanzu, kinma rayuwata dameji bakiyi karya ba amma kiduba ayau kigani dani dake rayuwan wa yafi dameji? Imagine yayan dakika haifa su ganki haka" tanuna ta daga sama har kasa tace "baki da banbanci tsirara, duniya ta ganki tsirara me yafi haka? Duk abinda kikamin, dauka tundaga kan shaye shaye da hanani bautan Allah da sauransu wlh duka banyafe miki ba, I use all the ukuba and wuyan danasha aduniyan nan and curse you, sanan ayau zan miki alkawari domin kalaman ki sun bani strength to fight my addiction, to fight my cravings, inhar sunana Mrs Rahima Sambo Rikadawa Sameer bazan kara koda daukan bottle din shaye shaye ba talk more of taking it, dagayau daga kuma rana irin tayau bazan kara tunanin shaye ba balle marmarin shi ba, I promise you this" dariya Mummy tayi tace "inhar kin iya kinbar shaye shaye Allah ya tsine mini that's to tell you ninasan nai training dinki ta yanda bazaki taba iya denawa ba keko kin dena na kwana biyu ne saikin koma dumu dumuuuu" tura kanta Soja yay ya wurgata mota. Duk wacce takaranta min book batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba Fitowa daga gidan Major, Sameer da Abba sukayi tuni aka bashi kayan sojoji yasa yana tafiya ahankali dan har yanzu alluran bai gama sakinshi ba, wani irin fashewa da kuka Rahima tayi tana kallonshi kaman yanda yake kallonta shima kaman yau yafara ganinta, kasa daurewa tayi taruga da gudu tai wani irin tsalle tafada jikinshi agaban Abba tana kuka sosai tace "Ya Sameer dina sunji maka ciwo? Meya sameka? Me aka maka kake tafiya haka? Fadamin wlh suka maka wani abu yausaina rama maka, don't be scared tell me everything that happen?" ayanda take shashafamai fuska tana kuka tana magana saiyaji kaman yay kissing dinta da kyar ya iya daurewa yakira sunanta chan kasan makoshi. "Baby" fess Abba da Major sukaji sunan daya kirata dashi hakan yasa da sauri sukai gaba, ganin sunyi gaba yasa ahankali yace "My dick hurts badly muje gida saiki dubamin" arude tace "sannu to don't cry kaji, muje zan duba maka sorry" gyadamata kai yayi yasauketa daga kan jikinshi tareda kama hannunta yarike yanadan murmushi. ZA END Yana rikeda hannunta har zuwa wajen su Ummi dayaga idanunta sunyi ja sosai, ahankali yasaki Rahima ya rungume Ummi, fashemai da kuka sosai tayi tadago kanta tana duba hannayenshi da wuyanshi tace "Soja na are you okay mesuka maka?" murmushi yayi yay cupping fuskarta ahankali yace "am fine Ummi na, worry no more okay" gyadamai kai tayi ya rungume Momma, saiga kannenshi su Noor murmushi yadinga yi ganin duk hankalin su yatashi sanan ya kalli su Siddiqa dayaji sun mugun bashi tausayi, ahankali yace "Ya Siddiqa, Ya Zeena da Ya Luba" duka wajen dariya akayi hardasu Siddiqan dan yakira su exactly yanda Rahima ke kiransu dayar siriruwan muyar nan nata sosai Abba yaji dadi sai satan kallon Safa yake kaman yanda itama ke satan kallonshi ganin bai wani chanza ba, bai wani kara tsufa ba yananan kaman yanda ta aureshi, gabaki daya tarasa natsuwarta ko kadan, dunguma akayi aka tafi mota Rahima na manne da Sameer taki sakin shi, dukansu suka shishiga mota itadai Rahima tana nan makale da Sameer a bayan mota gaba kuma Muhammad ne ke tuki sukadai ne cikin motan, ahankali Rahima ta kwantar da kanta kan hannunshi data rike gam saikuma tadago kai ta kallai kaman yanda shima yake kallonta, hawaye ne suka gangaro daga gefen idanunta girgiza mata kai yayi alamun tadena kuka sanan yadanyi motsi da lebe ta yanda su kadaine zasu iyajin mesuke cewa yace "stop crying am fine" gyadamai kai tayi ashgawbe takai hannunta ta goge kwallan ahankali tana kallon fuskarshi, duko da kanshi yy ahankali yadaura kan nata hancinshi yadan goga kan nata hakan yasa tadan washe mishi baki murya chan kasan makoshi yace "I love you" lumshe ido tayi cikida kunya zata shiga jikinshi tace "me too" hanata shiga jikinshi yayi yanadan satan kallon Muhammad dayay kaman baya ganinsu hankalin shi nakan driving. Ahankali Sameer yatura hannunshi cikin hijabinta yadaura kan cikinta yana shafawa lamo tayi tanajin yanda yake shafa mata ciki haryakai hannunshi saman riganta ta wajen wuyan, kaman wani karamin yaro yaja rigan kasa har zuwa kasan boobs dinta lucky for him rigan open neck gareta yadaura hannunshi kan boobs dinta dake cikin bra, yatsine fuska yayi jin akwai bra ya kalleta dan murmushi tayi akunyace,
Chapter 106 · 0% Book details