← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 119

Sashe 92

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

last born dinta Luba, dariya Mummy tayi tace "aikam sai tsawon kafa Luba keyi" Alhaji Bashir yace "yanzu Alhaji ke fadi mini auren Rahima ya akayi baki sanar da niba" daure fuska tayi saikuma tace "muma haka muka jinshi kawtsam" "to Allah ya sanya alheri yabasu zaman lpy" shiru tayi bata amsaba Abba daduk yake lurada ita yace "Ameen" sanan dakin yay shiru, hannu Abba yatura cikin aljihun rigan jallabiyan shi yaciro envelope sanan yabama Alhaji Bashir yace "gashi nan" da sauri Alhaji Bashir ya karba yana kokarin bude envelope din yace "na menene Alhaji" ahankali Abba yace "karanta kaji" ciro paper yayi ya warware yana gyara zaman gilashin idanunshi yace "ni Abdullahi Sambo Rikadawa na saki Maryam Adam saki biyu!" atare kowa na dakin ya kalli Abba harda yaran da Mummy datake kallonshi babuko kyafta ido, cikin dan tashin hankali Alhaji Bashir yaciro hulan kanshi yana fifita kanshi yace "innalillahi wa innailaihi raji'un, Alhaji, Alhaji menene nagama karantawa yanzun nan, after 27th yrs of marriage shine zaka rabu da matarka, meya faru haka? Meya faru that is so serious like this that dayasa ka saki Maryam har saki biyu eh? Ga three beautiful daughters dasuka girma a tsakanin ku, wah happen?" shiru Abba yayi yana kallon yaranshi mata yanda sukai zuru zuru kowacce hawaye fal idanunta kodan darajansu bazai taba tonama Mummy asiri ba, kodan sabida su gwara kawai suyi rabuwan arziki" ahankali Abba yace "Alhaji Bashir wasu abubuwan babu amfanin fadinsu, sanan wasu abubuwan gwara an barsu batare da an fadiba ko dan darajan wayan nan yaran" yanuna su Siddiqa sanan yace "na sake ta saki biyu amma dalilina nayin hakan bazan iya fadamaka ba Alhaji Bashir, kayakuri" Abba yay maganan ahankali gwanin ban tausayi, wani irin murmushi Mummy tayi dama tunanin yanda zata bullomai ya saketa take dan bataso yasami heart attack a hannunta kodan darajan shi na uban y'ay'anta, kuma tasan yanda su Siddiqa keson ubansu, mikewa tayi tsaye tana kakkabe riganta ta kalli Yayanta tace "Yaya bari nadan hado kayana nadauko mayafi mutafi" ta juya zatai corridor wani irin mahaukacin tsawa Alhaji Bashir yadaka mata. "Maryam, come back here, mijinki ya sakeki you didn't show at atom of remorse ko damuwa, kin tashi u dare tell me bari kije ki dauko mayafi eh Maryam" cikin fushi Mummy ta kalli Abba dake kallonta tace "I guess Sameer da yarka sun fadi maka komi, eh nine nakoyama Rahima shaye shayen, sanan kaga ranan daka kirani kace naje NDLEA nadauko Rahima ranan nafara ganin Sameer, aranan kuma Allah ya jarabce ni da mugun sonshi, tuntuni nake tunani ta yanda zan bullomaka danka sakeni nasamu na auri Sameer amman narasa banso heart attack yakamaka ka mutu, kai bakaga Sameer ba dan Allah, handsome, black young looking young man, ba irinka ba 5min man....." shiru tayi ganin Abba yafara tari yana dukan kirjinshi da sauri daga yaran har Alhaji Bashir sukai kanshi, rikeshi Alhaji Bashir yayi yace "bani ruwa Siddiqa" da gudu Siddiqa tai dinning takawo ruwa Alhaji ya karba yabude yabama Abba yadan kurba sanan tarin yalafa, Mummy tawani ballamai harara tai ciki tace "now am free like a bird, babu any guilt akaina, yanzu ne zan BI ABINDA ZUCIYA KESO, now is the right time to CHASE MY HEART CRAVINGS babu aure akaina babu nauyin kowa akaina, Alhamdulillah" tafada dakinta ta shiga hahhada kayayyakin ta a akwati saida tagama tsaf sanan tajawo akwatin falo takalli Alhaji Bashir tace "Ya tashi mutafi" sanan takalli su Siddiqa dake kallonta Zeena takasa hakuri tafashe da kuka, murmushin yake tayi tace "yara bazaku taba gane wani hali nake ciki ba sai randa Allah yadaura muku son wani akanku, duk yanda zanbi sainabi na mayar da Sameer nawa cus ina sonshi sosai, yafi babanku komi, yafi babunku....... " Luba ne ta tashi cikin fushi tace "karki kara hada Sameer da Abban mu Mummy, karki kara" tashi Siddiqa tayi tace "today is the last day zaki kira wani banza chan kice yafi ubanmu Mummy, our father is our number one hero" Zeenatu ko daduk tafisu zuciya tace "Mummy I hate you wlh sosai, I wish keba mahaifiyata bace" Alhaji Bashir dake tareda Abba yace "kina ganin yanda abinda kikace yake neman yasa kirasa yayanki da girman ki da hankalin ki zakisa yaranki su tsaneki?" tabe baki Mummy tayi tace "inhar kan Sameer ne ba y'ay'a ko kaine banki narasa ka ba, Sameer yafimin kowa aduniyan nan sonshi daga Allah ne, ina masifan sonshi ko Allah yasani" sosai duka yaran suka fashe da kuka sosai, kuka bana wasaba kallonsu tayi tace "iya gaskiyata kenan bazanyi karya danku soniba, inason Sameer so dazaku taba iya ganewa ba, and I don't mind sacrificing jinina inhar zan sami Sameer nabarku lpy, Abban kuma" tai maganan tana kallon Abba dayau ne yake ganin asalin true colors din Mummy tace "I hope zaka iya rayuwa babuni, Allah yabaka zuciyan jure wanan heart break din, koba komai banso yarana su rasa ubansu dasuke mugun so abun zai musu yawa koba hakaba, so be strong kaji, nagode da sakina dakayi, sai anjiman ku". _Giveaway! Giveaway!_ _I have a special giveaway coming soon to all my regular customers that has been supporting me, omg I just have to show love to you people, kuma dabaku taba sayan kayana ba are not left behind why because duk ina sonku giveaway harda ku zan picking 2 people, so guys show me maddd support please, support a sister business, naga nai soldout, ejo, emabinu, biko oooy, Anty, uncle, sister, mama, ga talla kuzo ku saya yes M Shakur dinku ce, saina jinku, nima saikun jini, I love you_ _One more thing, kuna jina?_ _nasamu 10 people, ko 8 dasuka min ciniki yau, I promise you people 3 pages anjiman nan BONUS, wayyo dadi OYA GA KAYANA NAN Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar. please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria, inkinsan baki shirya ba uwargida karma kisayama oga Horse power dan wlh saikin gudu karfin bala'i zaiyi. Thank you _MAGUNGUNAN DAMUKE DASU_ _MEN HORSE POWER 5K guda 24 daya yasha da asuba daya da yamma_ _Hadin maganin sanyi 4k, idan mijinki nada ciwon sanyi zaki sayamai yasha yahada kuma da horse power, idan zakisai horse power da maganin sanyi zan barmiki 8k_ _Hadin nono duk karancin nonon ki suyi mugun girma su taso su tsaya is 5k_ _hadin matsi 4k, duk budewan gabanki ki hade gam_ _hadin rage katon teba koda yara dari kika haifa, fat din su zube cikin ki yadawo flat 5k_ _hadin girman bombom ga mata marasa bombom 5k_ _hadin ni'ima da bushewan gaba, kiyi mugun dadi yanda mijinki zai koka akan uwawun ki 5k_ _*Pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank, please serious buyers only, ina tura kaya ko'ina, and maganina works, the first 5 people dazasu saya zan rage musu 500 akowani magani zaki saya*_ _BIN ABINDA ZUCIYA KESO_ _ALHAMDULILLAHI RABBIL ALAMEEN, Good morning Fanmily, I stick to my promise, this is the BONUS PAGES, nace zan baku 3 pages idan nasami 8 ko 10 people dasuka min cikini, Alhamdulillah nasami 5 members dasuka min cikini daga VIP, akwai yan GGM da zasuyi purchase yau and I am super great full, Allah yamuku albarka, zan baku 2 Bonus page, please kumin addu'a, I love you all _HOW TO SUBSCRIBE_ _Zaki turo 300 to account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to my watsapp number 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting BIN ABINDA ZUCIYA KESO, marasa banki can buy MTN card 300 kituro_ _duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, in bakida kudin biya karki karanta, inkika karanta keba yar halak bace Ficewa tayi daga gidan abinta, kasa dagakai Alhaji Bashir yayi ya kalli Abba ko yaran, saiyaji inama bai hada jini da Mummy ba, kasa magana yayi yana sauraron yanda su Siddiqa ke kukan tsuma rai sosai, yakai almost 10min azaune sanan ya kalli Abba da idanunshi sukai ja sosai yace "Alhaji bari nabita danna lura Maryam bata cikin hayyacinta ina zuwa" yawuce yafita cikeda bala'in kunya batare daya jira amsan Abba ba, yanda yaran ke kuka yasa Abba yaji they're really breaking his heart, ya daure amma suna neman susa yakasa daurewa tashi yayi daga kan kujeran yay wajen Luba data kifekai ajikin kujera last born din Mummy, ahankali yasa hannu yadagota cikin wata low voice yace "zonan Lubabatu, come here" yadagota tareda zama kan carpet, tasowa Luba tayi ahankali cikin wani irin kuka tana kallon Abba tace "Abba sabida Ya Sameer Mummy tarabu damuko, Abba zuciya na zafi sosai, Mummy is a terrible woman Ab......" hannu Abba yadaura kan bakinta yakai dayan hannun yana goge fuskarta yace "stop using harsh words akan mahaifiyar ki, is okay stop crying, ya isa, ya isa kinji" fadawa tayi jikin Abba ta daura kanta kan kirjin Abba, dagokai Abba yayi ya kalli Zeena dake kusada Siddiqa duk suna kuka suma, hannu Abba
Chapter 92 · 0% Book details