← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 119

Sashe 22

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

tace "stop touching me" dan kara matsowa kusada ita sosai yayi yanajin tashin kida alamun mutane sun fara zuwa kenan dayake ansan yana tareda babe saisa ba'a zo an tadashi ba, matsowa kusada ita sosai yayi ya manna ma kumatun ta kiss ahankali yace "baby stand up mu kwanta akan gado, your Mum said we should have fun so let's have fun" yay maganan yana kokarin daga ta tureshi tayi batare data bude idoba tace "leave me alone" ganin tanada gardama and she is a lil bit stubborn yasa yawani irin fizgota jikinshi, da sauri ta bude idanunta dasukai jajir tana kokarin tureshi amma yaki barinta wani irin ihu ta kurma amma ko kadan ba'a jinta sabida karan kidan dake tashi agidan, kama fuskarta yayi tana kokarin kwancewa ya manna mata kiss abaki ya shiga laluban boobs dinta da tuntuni suke idanunshi baida burin dayawuce yaga yataba........ Wuraren four ya shigo Abuja hakan yasa yakara gudu sabida yakamata yay attending meeting dinan is his first meeting as lieutenant, kuma meeting ne da harda Chief of staff din Nigeria akan how to ensure security a Nigeria, yakai ta wuraren express road din Abuja wayarshi ya shiga kara, kallon wayan yayi while driving ganin Marshal barobaro kan screen yasa yarage gudun motarshi yagangara gefen hanya yay parking tareda daukar wayar yay answering call din tareda kamewa yace "Sir!" daga tachan bangaren Marshal yace "Lieutenant that meeting is not going to hold, am in the airport going out of country right now, until I get back" anatse yace "I wish you journey mercy sir" "thank you Lieutenant" ya katse wayan, ajiyan zuciya ya sauke tareda sauke ajiyan zuciya Allah nasonshi sosai dudda ya iso Abuja inda ace akwai meeting din babu yanda zaiyi yakai Barrack batare dayay latti ba, yin latti kuma is considered as unethical aspect of his profession, wani mahaukacin sauti daya daki dodon kunnenshi yasa yabude ido da sauri motace dake dauke da saurayi guda daya sai yan mata biyu akai dasuka sha attachment suna cikin wanan motar mara marfin sama, saurayin na driving da hannu daya yana shan shisha da hannu daya, bin motar yay da kallo hartai dan gaba kadan sanan tawani sha kwana, shi mutum ne dazaran mind dinshi yabashi yay abu yake, hakanan suna wucewa yaji kawai yanaso yabisu, tada motar yayi yakarasa har daidai inda yaga sunyi kwana ya kalli layin motoci yagani pake a wurin daban daban hakan yasa yay kwana ya shiga layin tayoyin motarashi sai taka kwalban su tutolyin yake, kashe motar yayi bayan yay parking abayan wata mota camry dayagani awurin yanajin tashin kida ga samari cike a awajen wasu kan saman mota suna zukan taba, wasu kuma na shan shisha ga mata gefensu, wasu rike da kwallaben giyoyi, ga ihu dayaji yana tashi tako ina, kashe motar yayi yana kallon yaran yace "why are all this Indomie generation so stubborn? Me sukeji a shaye shaye bayan clearly yana rubuce ajikin taba and other stuff cewa shaye shaye na kisa da wuri? Why are children taking what is harmful to their health" dan tsaki yaja yadau wayarshi ya shiga turama nu mber dayay saving da NDLEA sako. _"am at kaduna-kano express road, some bunch of gang are partying with loud music on and using hard substances and other illicit drugs which according to constitutional law of Nigeria clearly state that they're illegal and as such anyone caught on such act must go for six month rehab, you need to invade into this premises and investigate properly with immediate effect, let's all come together and make Nigeria great again"_. *Lieutenant Sameer Simran Sameer* Ko minti daya baiyi da tura sakon ba sukayo reply "stay there lieutenant, we are on our way", gyara zama yayi yana kallonsu dudda su hankalin su bayama kanshi shaye shayensu kawai suke suna rawa suna wasa da yan matansu dabasu da banbanci da karuwai suna turenci. *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_* _CHASING THE HEART CRAVINGS_ Doesn't favor you always
Chapter 22 · 0% Book details