Sashe 93
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yasa yakirasu alamun suzo duk zuwa sukayi suka hadu ajikin Abba kuka kuka kuka suke kaman wani gidan makoki, da kyar Abba yasamu sukayi shiru, murmushi yamusu yace "kunsan mene, kutashi kuje kuyo wanka kuzo mufita" dudda basuda raayin fita haka Abba ya tursasa su suka fice just to take the issue out of their heart. Karfe 9. Ummi ta shigo asibitin tareda Mu'az dake rikeda wasu manyan basket guda biyu na kulolin abinci ke ciki suka shiga, dakin Rahima suka farayi, ahankali tabude kofar dakin ta shiga tana kallon Rahima dake bacci ga karin ruwa ana mata, ahankali tasa hannu ta shafa kumatun ta sanan ta taba saman goshinta dataji zafi sosai, cikeda damuwa ta dagokai ta kalli Mu'az tace "ijiye basket daya anan, saikakai daya dakin Sameer, muje" tai maganan tana tashi ijiyewa Mu'az yayi yawuce yafita Ummi biyeda shi har zuwa dakin Sameer, sallama tayi tareda bude kofan Sameer na kwance kan gado dudda ba bacci yakeba ya lumshe ido kaman bacci yike, Noor kuma na zaune yana danna waya, jin anbude kofa yasa Noor yajuyo da sauri ganin Ummi yasa yatashi da sauri yace "ina kwana Ummi" karasowa tayi cikin dakin tana kallonshi tace "sannu Noor kaima dukkabi kafada, zokai break saika tafi gida kaje kai wanka ka shirya katafi aiki inka tashi da yamma saikazo" tai maganan tana zama kan kujera tana kallon Sameer shikuma Mu'az ya ijiye kulan abinci yana gaida Ya Noor yana kallon Ya Sameer. Matsawa Ummi tayi jikin gadon sosai tana kallon fuskan Sameer din, hannunta takai ta daura kan goshin shi jin akwai zafi har lokacin saidai ba kaman na jiyaba yasa ahankali takira sunanshi. "Sameer" wani irin nauyin Ummi yakeji nauyin dabai taba jin yana mata irinshi ba tunda yafara girma saisama yaki nuna kaman idanunshi biyu, juyowa Ummi tayi ta kalli Noor tace "yaci wani abune Noor? Mai likita yace?" "dazu ya shigo yamai allura gida biyu, Ya Sameer yacemai wai ya sallameshi, although Dr yace sai yaji sauki sosai zai sallamai" juyowa Ummi tayi ta kallai tace "ni narasa me hadin Sameer da bayason asibiti, naga Dr dazai sallameka a asibitin nan batare dakaji sauki ba, Allah kawo Dr ai ina nan har dare" sanan ta kalli Noor tace "kaikuma nace kazauna kai break ko ga abinci nan" ta kalli Mu'az dahar lokacin Sameer yake kallo tace "lafiya kakemai irin kallon nan kaman kanamai kallon karshe, bani flask dinan nahadamai shayin dana yomai nasan yanason shayin" dukawa Mu'az yayi yadauki flask din yabama Ummi ta shiga hadamai shayin dayasha kayan kamshi sosai sanan tadau cup din ta ijiye kan drawer dakin kota gane idanunshi biyu yadai kasa kallonta ne sabida aika aikan dayayi oho hakan yasa kawai ta mike daga kan kujeran ta kalli Noor dake cin chips da soyayyan kwai tace "bari nakoma wajen Rahima, yi maza kawuce katafi aiki, Mu'az ka zauna da yayanka inya tashi kabashi shayin dana hadamai yasha" tawuce tafita, tsaf Noor ya cinye abincin shi sanan ya tashi kan Mu'az ya shafa yace "lemme go kiddo, take care of him" yanunamai Sameer sanan yaciro atm card dinshi yabashi yace "idan ana bukatan anything use it, order than that ka kashemin ko biyar saika biya dan baka riga kasan zafin nema ba" kaman Mu'az zaiyi kuka yace "Ya Noor please mana kagafa daman nafada maka laptop dina ya lalace kaki bani kudin gyara kaga saina cire" hararan shi Noor yayi yace "katabamin ko biyar kaga aidai zanga receipt din anything daka sayako you will see, katuna pin dina ko" gyadamai kai Mu'az yayi yana batarai sosai, dan dariya Noor yayi yace "okay to kacire just 1k nabaka" da sauri yace "wlh banson 1k" dariya Noor yayi yace "rainuwa ko toka lashe nidai natafi" saida yaga yafita daga dakin sanan ya hararai kafin yajuya zaije ya zauna, Sameer yagani idanunshi biyu da sukadan kode irin na marasa lafiya, da sauri yay wajen Sameer din kaman zaiyi kuka yace "Ya Sameer katashi?" gyadamai kai Sameer yayi yana kokarin tashi ya zauna taimakamai Mu'az yayi yazauna sanan yamika hannu ya dauki cup din shayin yakai bakinshi ahankali tareda lumshe ido, he just wish zai iya ganin Rahima and hug her right now, ajiyan zuciya yasauke yarasa me kemai dadi, bude kofa akayi hakan yasa yadago kai Ummi ce ta shigo tareda Dr Sameer, hada ido sukayi da Ummi da sauri ya sudda kanshi kasa, cikeda tsokana Dr yace "Lieutenant, andan girgiza file din sojoji fa, Good morning yajikin" yay maganan yana makala stethoscope a kunnenshi dan yaduba Sameer, sanan yashiga dubashi yace "how are you feeling this morning? Any pain any complain?" girgiza mai kai Sameer yayi ahankali yace "no, I am fine" murmushi Dr yayi yace "good" Ummi na tsaye a gefen Dr tana kallon yanda Dr ke duba Sameer, saida yagama dubashi sanan yace "inka gama shan shayin kasha magangunan ka zaka karajin karfi sosai" gyadamai kai Sameer yayi ahankali yace "please discharge me I will continue the treatment at home" da sauri Ummi tace "a'a Dr karka sallamai saiya warke tass, Sameer baicika ciwo ba yayi kuma wlh yana girgiza shi" dan murmushi Dr yayi yace "Hajiya amai hakuri a sallamai soja ne fa, and is natural duk sojoji basa son zaman asibiti, kunya suke wai soja dasu agansu kwance gadon asibiti kaman wasu mata" dan murmushi Ummi tayi tana kallon Sameer din da kanshi ke kasa, murmushi tasake yi tace "to shikenan likita duk yanda kayi, nidai bari nakoma wajen y'ata" tai hanyar kofa da sauri Dr yace "yauwa Hajiya I've been wanting to ask, Dr Bisola tasameni akan other patient din dakuka kawo mana kan she was raped haryakai ga stitches and you people are not ready to take the case up akama shi" yay maganan kai tsaye dan duk basusan Sameer yay aureba, dan murmushin yake Ummi tayi tace "ai Soja nakan case din already amma kama mutumin" tai maganan tana kallon Sameer da kanshi ke kasa, cikeda jin dadi Dr yace "good job Lieutenant Sameer is high time munfara kawo all this rapist to justice, haba that girl is too small and pain din yamata yawa wicked rape aka mata ko a rape din" juyawa Ummi tayi tafita ahankali ta maido kofan tarufe shikuma Mu'az dama tuntuni kanshi ke kasa, Dr kuma yagama yan firarraki6da Sam eer da baya wani bashi amsan kirki yawuce yafita da sharadin zai dawo karfe daya in temperature shi ya sauka zai sallamai. Lumshe ido yayi ya kwanta yarasa me kemai dadi ahaka har azahar Dr yazo ya sallamai dudda bawani jin sauki yayiba kawai baison zama a asibitin ne, fitowa sukayi Mu'az yatafi sayo magungunan da Dr yakara rubutamai, ahankali yake tafiya yay hanyar dakin da Rahima ke ciki to kofar yafara tsayawa ya leka tana zaune babu dan kwali akanta sai rigan asibiti tana kuka sosai hannunta rikeda cup na yogurt mai sanyi da Ummi tabata, tai wani irin shegen kyau da haske, idanunta sun kumbura sosai kaman zaka taba hanunnka ya lotsa ciki, gashin kanta na shining an mata kalaba guda daya da duka gashin saitai kaman wata yar bararojiya me kikazo saya garin magani, tana zaune amma ta wawware kafa kaman anmata kaciya, bazaima iya defining abinda yakeji ba but he feels kaman yaje yay hugging nata tight and be listening to yanda take kuna ahankali hartai bacci ahaka, she can't believe he caused all this pain for her. Ahankali yadaura hannunshi kan door handle ya murza tareda bude kofan ahankali ta shiga, karan kofan dasukaji yasa duk suka dagokai, hada ido Rahima tayi da Sameer. Wani irin kwalla razananan ihu tayi daseda yatsorata Ummi dake zaune awajen kan plastic chair, tawani irin yarda cup din youghrt dinda takesha tana zabura tana kokarin mikewa tana kuka sosai tana kallon kofa tana mika hannunta tana kokarin jawo pillow ta rufe fuskarta dan wani irin mugun tsoron Sameer taji Allah yasaukar mata kaman taga ogan doddanni dan gani take kamar zekara yimata abinda yamata ne, yanda tafashe da kuka tana jan duwaiwai baya tana kokarin tashi takasa tana kallon Sameer din yasa Ummi tasaki salati. "innalillahi wa innailaihi raji'un" tai juyo ganin Sameer ne tsaye ajikin kofa yasa taji ranta yabaci, cikin fushi tace "what are you doing here? Please kafita, you know you caused all this so kafita akwai tsoro tattare da yarinyar nan karkasa jininta ya buga" Ummi tafadimai babu alamun wasa, ahankali yajuya tareda bude kofan yafita yarufo musu kofa, hakan yasa Ummi tai wajen Rahima dake kuka sosai tace "ya isa Rahima, dena kuka nakada shi, kinga kin zubar da yogurt dinki, na zuba miki wani?" girgixa mata kai Rahima tayi tana kuka sosai hakan yasa Ummi tace "to shikenan stop crying share hawayen ki" hannu tasa tana share hawayen sanan ta kalli Ummi ahankali tace "bazai dawoba?" gyadamata kai Ummi tayi tace "I promise bazai dawoba" ajiyan zuciya ta sauke cikin yar siriruwan murya tace "tsoronshi nikeji sosai" wani irin mugun tausayinta Ummi taji tace "ina zuwa" juyawa tayi tafita daga dakin Sameer tagani tsaye tareda Mu'az tace "har an sallame ku dinne?" gyadamata kai Sameer kawai yayi batare dayabari sun hada idoba Ummi tace "to shikenan, Mu'az gida zaka wuce dashi saisun warke tatas sanan zasu koma gidansu" ahankali yace "to Ummi" sanan tawuce takoma ciki sukuma suka wuce suka tafi gida. _Giveaway! Giveaway!_ _I have a special giveaway coming soon to all my regular customers that has been supporting me, omg I just have to show love to you people, kuma dabaku taba sayan kayana ba are not left behind why because duk ina sonku giveaway harda ku zan picking 2 people, so guys show me maddd support please, support a sister business, naga nai soldout, ejo, emabinu, biko oooy, Anty, uncle, sister, mama, ga talla kuzo ku saya yes M Shakur dinku ce, saina jinku, nima saikun jini, I love you_ _One more thing, kuna jina?_ _nasamu 10 people, ko 8 dasuka min ciniki yau, I promise you people 3 pages anjiman nan BONUS, wayyo dadi OYA GA KAYANA NAN Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile