← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 119

Sashe 101

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kika haifa tasha nonon ki eh?!" yasake dakamata tsawan dayasa at this point tafashe da kuka sosai jikinta na kakkarwa dan gyaran murya Abu yayi zaiyi magana yace "ahhh Same......" hannu Sameer yadagamai babu ko atom of tsoro ko shakka yace "Abu with all due respect, am talking to my sister, zandawo kanka" sanan yamaida hankalin shi kan Safa dake goge fuskarta da yatsunta amma takasa dena kuka yace "I know nasan Abu ne yacemiki baki ba yarinyar kibarma mutumin daya aikashi prison yarshi kirabu dashi, lemme tell you this Safa, kinsan cewa ba'ama iyaye biyayya awurin sabama mahalicci? Ko bokane iyayen ka kanada hakki, dolene kamusu biyayya, inyace bani abinci, bani ruwa, bani kaza bani kaza, dukkimusu biyayya dudda sudin bokaye ne amman inhar bakimusu ba sai Allah ya tambayeki, but aduk lokacin dasuka saka aikin da sabone yinshi sabama Allah ne karkayi wanan bakai laifi ba, tayaya mahaifinki zaice ki rabu da mijinki, kifito daga gidan mijinki and your poor child dat was just 12yrs which happen to be a girl dakikasan rayuwan su babu mai kulada su akwai hadari itama ki barta ki manta da ita mesa zakimai biyayya? Kinsa y'ay'a kuwa a gift from Allah? Kinsan how many matane aduniyan nan dazasu iya bada duka abinda suka mallaka aduniyan nan dan Allah ya azurtasu da d'a ke kika samu kika wulakantar? Lemme tell u something" yay maganan yana gobe bakinshi da hannu sanan yace "this Rahima you are seeing might not even know this, but yarinyar nan nasonki fiyeda tunanin ki, duk yaron da inhar yana cikin matsala zaiyi tunanin ka is a child that child is a child daya baka special place in his heart, after all you've done to this girl tun tana 12yrs but she still remember your digits at the age of 20 what do you call that?" ahankali Noor yace "love! Soyayyan d'a da mahaifi" wani irin fashewa da kuka Safa tayi maganganun da Sameer kemata na ratsa ko'ina azuciyanta she can't help it but cry, ahankali Sameer yace "not just when she is in trouble, the first day da mahaifinta yasaimata waya, the first number daya shiga wayan was yours, and the first person she called was You! But mekika cemata? Kalamai marasa dadi, Safa meyay zafi da zakicema yarki karta kara kiranki da sunan mahaifiya, you are not her mother babu abinda kuka hada, kika cemata she should rot in NDLEA for all you care all akan abinda mahaifinta yamuku, laifin wani na shafan wani ne Safa? Safa do you think Allah will forgive you in yarinyar nan bata yafe miki ba?" yanayin maganan yajuyo ya kalli Abu, yace "Abu kadaiga ni danka neko? Inda nine in the position of Abban su Rahima wat do you think I will do?" yay shiru yana kallonshi sanan yanuna Noor, Muhammad da Mu'az yace "ask them Abu, aranan dana zama soja I sat them down, and told me karsuyi tunanin yayan su soja ne susami audacity yin anyhow a gari, inhar wani abu yafaru aka kawosu gabana nai hukunci bazan taba kallonsu da fuskokin kannina ba saidai na kallesu da fuskokin masu laifi sanan namusu hukunci daidai laifin su wanan shi ake cema justice! Which is abinda Abban su Rahima yayi, Abu were you not guilty of your act?" Sameer ya tambayeshi ahankali sanan babu alamun tsoro, sosai jikin Abu yay sanyi, ahankali yace "I am Sameer" "is not his fault daya faru he is the chief justice na federal High Court, and he never new a day zaizo da za'a kawomai case in in laws dinshi akan taburin shi, inhar Abban su Rahima yakai rank din dayake is because of gaskiyan shi so kake sabida ku rana daya yay killing reputation dinshi that took him years to build? No Abu, u were very wrong sanan babban zunubin akanka yake, karaba 2set of masoya, mata da miji, uwa da 'ya" sanan yakalli Momma yace "Momma you are a mother, kintaba sa kanki a shoes din Safa? Kin taba tunanin wat if kece aka rabaki da yarki Safa, sanan aka rabaki da mijinki?" fashewa da kuka Momma tayi tace "wlh Sameer shekaran mu biyar agidan yarin aka sassanyar da kayanmu kakap lawyer mu yabiya kudin bail din sanan ragowan chanjin mukai relocating dashi, Sameer dagani har Abban Safa mun tuba, ko kafin mubar Nigeria babu yanda bamuyi da Safa akan taje ta dauko yartaba wai bazata iyaba kunya takeji after all that tafaffadi ma Abban su, wai tahakura da Rahima, babu yanda bamuyi ba, ko ranan da mahaifiyar ku takiramu tacemana muzo Nigeria zaa'i bikin ka saida nacema Safa muna zuwa zamu nemo Rahima, da farko bata yardaba daga baya da ubanta yasa baki duk muka lallabata muna fadamata ba'a kunya akan danka ta yarda shine mukazo". Momma tai shiru tana share hawayen daya zubomata, dan gyaran murya Abu yayi yace "wato aduk lokacin da mutum zaice wanda Allah yabashi bai isheshi ba yana tattare da wahala, nasan nai kuskure kuma son zuciya da greediness yakaini yabaro, a lokacin da aka kamoni kuma surukina ya yankemin hukunci nakasa daukan hakan na raba y'ata da mijinta da yarta, gashinan haryau takasa wani auren, ku gafarceni kuma zanyi duk abinda zan iya danna tabbatar da yarinyar nan tahakura ta yafemana, sanan inaso zanje har gidan Sambo Rikadawa nabashi hakuri dakaina in sha Allah" yay maganan yana tashi daga inda yake yazo wajen Momma daketa share hawaye tareda mika mata hannu yace "come" dagokai tayi ta kallai kafin ta kallai kafin tamikamai hannu ahankali ta tashi yadagata sukai hanyar dakin Ummi, ahankali Momma ta tsaya hakan yasa Abu shima ya tsaya yajuyo ya kalleta ganin Safa take kallo yasa Abu yace "Safa taso muje mu bama yarki hakuri" fashewa da kuka sosai tayi tana kuka ahankali tace "Abu bazan iyaba, I can't look her in the face bansan mezance mataba" Abu zai sake mata magana Baffa ya girgiza mai kai cikin wani irin yanayi na tausayinta yace "ku barta, she and her daughter needs to sit down alone" gyadamai kai Abu yayi yawuce, ahankali yabude kofar ya shiga dakin, Rahima dake zaune tana daddanna wayan Ummi da sauri ta dago kanta jin anbude kofa ganin grandparents dinta dahar gobe bata manta yanda suke sonta lokacin datana yarinya babu kalan toys din dabasu saimata aduniyan nanba yasa da sauri ta ijiye wayan ta tashi azuciye zata shiga bayi Abu yarike mata hannu da sauri. "Reere!" Abu yakirata da sunan dasuke kiranta tun tana yar karama, lumshe idanu tayi da sauri kaman ya soso mata inda ke mata kaikayi, ahankali yace "we are sorry Rahima, kiyakuri kiyafe mana sanan kiyafema Maman ki, duk laifinane, kiyakuri kiyafema Maman ki" da sauri tajuyo ta kallesu murmushi ta kakalo tace "ni inada Mama ne?" tai maganan tana kallon idanunsu kaman yanda suke kallonta sonta na kara shiga ransu dantai kyau sosai, sanan tace "ina gani baku sani ba amma nibanda Mama, ance mamata ta mutu tun wurin haihuwana" tasakeyin murmushi sanan tace "kuma kunata ban hakuri nayafe muku kuntaba yakushi nane ko tsunguli? As far as am concern bantaba ganinku aduniyan nanba sai yau to wani yafiya kuma kuke nema daga gareni? Eh Alhaji da Hajiya?" tai maganan tana kallon kwayar idanunsu ganin knees dinsu yay sanyi sunma kasa magana kaman ruwa yacisu yasa ta fizge hannunta daga na Abu zata wuce bayin yakara riko hannunta hakan yasa tajuyo hawaye nata ruwa a idanunta, ahankali yanuna mata Momma dake share hawaye yace "please forgive us look at your grandmother kinga kuka take" ihu Rahima tamusu dan jitayi rashin kunyan ya motso mata tace "and wats my business da kukan ta? Ni kunsan irin wanda nayi, kasakeni kuma tunda bakaika keramin hannun ba" tai maganan tana kallon Abu ido da ido jitake kaman tarufe su da duka, ganin Abu ya tsaya turus yana kallonta yaki sakinma ta hannu Momma kuma sai kuka take yasa ta fizge hannunta cikin fushi tace "na barmuku dakin ku cinye" tai wajen kofa tanaji suna kiranta tafito tareda bugo kofar ko kallon mutum daya batai adakin ba tawuce tafita da sauri kafin tasaka gudu dan bataso tai...... Kuka agaban kowa kokuma suji karan dakinta flat din Ya Sameer shine kadai abinda mind dinta ke fadi mata haka yasa tai flat din, bude kofa tayi da gudu tashiga tafada bedroom dinshi fadawa kan gadon tayi tafashe da kuka sosai komi yanadawo mata sabo, fuskar maman ta data kalla saiyana tuna mata da yanda ta doddoketa ranan dudda yanda take kuka tana kakkama kafafunta tana rikemata riga tana Mummy Mummy Mummy yakuri, Yakuri duk bata jitaba, bata tausaya mata ba harta fice hayyacinta saidai ta farka taganta a asibiti da different karaya daya dauketa almost 1yr tana jiya a karya a daure a karya a daure, yaudata ganta sai taji kaman ba batada uwa she hates d woman with all her life jitake kaman taje tadau wuka ta chaka mata tamutu, wani irin soft warm hand dataji akan bayanta yasa tarage sautin kukanta tadago fuskarta hawaye shanana kan fuskarta ganin Sameer ne zaune bakin gadon yasa ta taso gabaki daya tafashe dawani irin kuka tace "Ya......Ya Sameer why is she here? Tell her to leave I don't wanna see her, ka cemata tabar gidan nan, kace mata tab......." Sameer baibari tagama maganan ba sabida yanda ya jawota yasata ajikinshi, kankameshi sosai tayi tafashe da kuka sosai tace "I hate he...r, I hate that woman, na tsani kallonta Ya Sameer anytime dana kalleta ina tuna yanda take ta dukana I was begging her but she showed me no mercy she wanted to kill me, taso tajefani a well, ta karyani, she told me she's not my mother, namanta ita ta haifeni, bamuda alaka niba jinin ta bane, then why is she here? Can't she stick to abinda tafada dakanta I've grown, I've learned how to survive without a mother, for 8yrs she wasn't there for me mezanyi da ita yanzu, mesa suke bani hakuri meruwana dasu, I hate them all, I hate that woman Ya Sameer, I hate her tell her to leave this house komu tafi mukoma gidanmu, tell her to....." bubbuga bayanta Sameer yashiga yi yace "shiiii is okay, shiiii" yacigaba da patting back dinta sanan yajuyo ya
Chapter 101 · 0% Book details