Sashe 38
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tace "chap basuyi sa'an Yaya ba wlh" da sauri ya kalleta, zaro ido tayi cikeda rashin gaskiya ta kyalkyace da dariya tana komawa baya ahankali saida tadanyi nisa dashi ta tsaya tace "danma kasamu inama magana kaketa hararana, haushinka nakeji fa tunda kamin wankan ever water" glass dinshi dake aljihun gaban riganshi yacire yana kokarin budewa ya sanya a idanunshi yace "kinyi shaye shaye kin bugu dats the only thing that can get you up on your feet" dan shiru tayi saikuma tai wani irin murmushi tace "bakasan dadin abin nan bane wlh, inda kasani kullum saika kawomini kaima" dawani irin sauri yadago kanshi ya kalleta, kyalkyacewa da dariya tayi kaman wata banza tajuya zata tafi da sauri yace "I will get back to you on this nazo anjima, bamu gama maganan nanba" turo baki tayi irin ko a jikin nan nata da sauri tai field ganin Mummy na kallonsu yasa tai wurin ta, fadawa jikin Mummy tayi da sauri Mummy ta tureta hakan yasa ta dago kanta ta kalli Mummy, cikin wani irin yanayi Mummy tace "sorry ina zuwa Auta, bari na zaga" tai hanyar flat dinsu, shikuma Abba yajera da Sameer sukai gate. Da gudu Mummy ta shiga dakinta maida kofan tayi tarufe tasa key ta shiga bayi da sauri tana dafe kirjinta ta rufe bayin da sakatan kofan zuciyarta na suya, tsayawa tayi agaban madubi tabude tap ta tara hannayenta, ruwa ta debo ta wanke fuskarta tana sauke ajiyan zuciya tarasa meke mata dadi saikuma ta fashe da kuka sosai hawayen na gangarowa daga idanunta suna hadewa da ruwan kan fuskan, kallon fuskan nata tayi a madubi tace "me kike tunani Maryam? Eh? Nace mekike tunani dakika bar yarinyar nan for over 4days yanzu batasha komiba eh?" tadakama kanta tsawa, tace "are you willing kibar all your 8yrs work yalalace acikin just sati? Wat is wrong with you? Why can't you stick to the plan? Destroy Rahima's life batare da ita karan kanta tasani ba, ki la'anta rayuwar yarinyar nan ta yanda ko an tambayeta Rahima wayafi kowa sonki aduniyan nan zatace Mummy na tafi kowa sona, she is my number 1, nanko batasan babu wanda yakaiki tsananta in this entire whole earth, ki sata ajiki give her love and destroy rayuwanta ta karkashi" shiru tayi tana sauke ajiyan zuciya, ahankali tamika hannunta tajawo towel dinta dake kan hanger ta daura kan fuskarta ta share hawayen fuskar nata tass sanan ta kalli madubin tace "meke faruwa tsakanin Sameer da Rahima? Murmushin me yake mata? Baitaba min murmushi ba, bai taba yima su Zeenatu murmushi, then wats with the smile dayama Rahim dazu? Dariyan metake mai? Kokarin fara sonta yake koko tafara sonshi ne koya fara sonta ne? No!" ta daka wani uban tsawa tace "Sameer ina sonka I want to rock my 50's dakai, I want your cum to fill me, I want my p*ssy clinching around your cock inamaka kuka ina maka shagwaba ina rokanka daka barni nagaji but that your soja dick yace baisan wanan ba ka cigaba da kwakulata kaman kana kwakulan hanyar paradise, banso kaso kowa cikin yaran gidan nan, danni uwarsu nike ganinka a idanuna, dole! I have to make you hate Rahima, I have to make her father hate her as well, is time I remove Rahima from the picture once and for all kafin damana ta kufce mini" wani irin makirin murmushi tayi tana kallon madubi tace "Safa kina koma wace duniya kike zaki sami labarin abinda yarki tazamto aduniya, abu biyu zan rama ta hanyar wulakanta rayuwar yarki ta zamto abin kwatance shine sawa dakikayi mahaifinsu yasake ni nabar gidan nan sanan barin cikin dakikaja nayi wanda am sure dana haifi magajin ubansu, just watch and see, is time kisan akwai randa shuka shairi kan back firing" tai murmushi tareda tube kayan jikinta ta fara wanka. Sai wajajen daya suka gama basket ball din agajiye dukansu suka shigo falon Abba yace "kuje kuyi wanka ayi salla ai bacci" gyadamai kai duk sukayi suka wuce daki, da kyar Rahima tai wanka tafito wani doguwan rigan atampa tasaka na english wax, green da black ya mugun mata kyau, tasa hijabi tai salla gudun kar Abba ya shigo koya tambayeta kotayi, tana idarwa anan kan dadduman bacci yay awon gaba da ita, Abba yanayo salla ya dudduba su ganin duka yaran sunyi bacci yasa yay dakin Mummy, akan gado ya ganta daure da towel tana hutawa, fadawa kan gadon yayi yahau kanta yana shafata, dan yatsine fuska tayi tace "Abban su kafasan nagaji dukkun wahalar dani da tsalle tsallen basketball" ahankali yace "nima nagaji wifey saisa nakeson na warware gajiyan ajikinki, let's relax" yana maganan yana warware towel din bayanda ta iya tanaji tana gani yay screwing nata na minti uku ya sauka gefenta yana sauke ajiyan zuciya kaman yay aikin hajji, tsaki taja aranta cikeda takaici sai lokacin data fara jin dadi sai yawani kawo, the shit hurts and is damn annoying, ringing wayar Abba dake kan gadon yayi hakan yasa da sauri yatashi zaune ba kaya ajikinshi yadau wayar ya kara a kunne yana sauraron me ake cewa sai chan yace "ohhkay am coming, just wait for me at the office, will see you in the next 20min" ya katse wayan kallonshi Mummy tayi tace "ina zaka bakace min kadau leave ba" tashi yayi yay hanyar bayinta yace "sako aka kawomin dole kuma nizan karba nai signing cewan na karba, bazan wani dadeba zan dawo" ya shiga bayi ya rufo, tsaki Mummy taja ta kife kanta kan follow tana tunani she is just picturing yanda Sameer is, she can't wait for the day she will grab those his muscles and kiss that his dark thick skin. 29 & 30 Last free page Fitowa Abba yayi daga wanka, yadau kayan daya cire ya zura yace "lemme go and change wifey tashi kije kiyi wanka kema" gyadamai kai tayi yawuce yafita dakinshi yaje ya shirya cikin cooperate office wears ya feffeshe kanshi da turare yasanya cover shoe yadau car key da wayarshi yafito, ahankali yatura kofar dakin Rahima ganinta kwance akasa kan dadduma tana shekan bacci yasa yay murmushi dan tai salla kenan, dan Jim yayi yana kallonta kafin ahankali yace "Allah ya shiryarmin dake, Allah yamiki albarka Rahima" janyo kofan yayi yarufe ya wuce dakin Mummy daidai tafito daga wanka daga bakin kofa ya tsaya yace "natafi Wife bazan dade ba, please ga Rahima ki kula da ita idanunki na kanta kaman yanda nake mata kinji" gyadamai kai tayi tace "shikenan mijina saika dawo, Allah ya kiyaye hanya Allah kuma ya tsare" ameen yace yana murmushi yamugun jin dadin addu'an yawuce ya fita yay compound, motarshi ta bude ya shiga mai gadi yabudemai Gate yaja yafita daga gidan. Jim Mummy tayi bayan fitan Abba ta tsaya atsakar dakin, saida taji karan an rufe gate back sanan tai sauri tai wurin wardrobe, bude wardrobe din tayi da sauri tasa password tabude safe dinta, kwalaban codeine guda uku taciro, dawasu magungunan kwayoyi, sai karan wiwi guda uku da hannuwanta biyu ta kwaso duka tazo ta zubasu kan gado, bude marafan codeine din tayi ta ijiye tabude ledan kwayoyin taciro guda uku ta jejjefa daidai a cikin kwalban codeine din tana murmushi tace "yau zakiyi buguwan da ban taba sa kinyi irinshi ba tun kina 12yrs, maida marfin tayi tarufe tadauka tana jijjiga kwalaban saida kwayoyin suka narke tass aciki sanan ta ijiye ta tashi, doguwan riga ta dauka tasaka sanan ta kwashe kwalaban codeine din tafito tai dakin Rahima tana kallon ko'ina a corridor ganin babu kowa awurin, ahankali tabude kofar dakin nata ganinta kwance akasa harda hijabi ma ajikinta kan dadduma tana bacci yasa ta maida kofan ta rufe ahankali, takaraso cikin dakin tana kalle kalle kaman mai neman wani abu saikuma takarasa wajen gadonta, ahankali ta daura kwalabe ukun codeine din akan side drawer dinta, sanan ta ijiye karan wiwi guda uku awurin ta tsaya tana kallo saikuma ta juya da sauri tasake bude kofan ahankali ta mayar ta rufe takoma dakinta drawer ta tabude taciro wani sabon lighter ta maida drawer tarufe sanan tafito tadawo dakin, lighter ta ijiye kusada karan wiwi, sanan ta mike tana kallon yanda take sharan bacci ahankali gudun karta tadata daga bacci tace "zanga yanda zakiyi kiyi resisting wanan temptation din, today is the fifth day da baki sha komiba tsawon 8yrs kenan baki taba daukan kwana biyuba batare danabaki wani abu kin kurba ba amma wanan karan mahaifinki yace zainunamin shi mai wayone, to yau karyanshi tasha karya, watch and see yanda zanyi turning kowa against you yau, duk yanda zanyi nasa Sameer yazo yau sainasan yanda yayi yazo" juyawa tayi tabude kofa tafice takoma dakinta takasa zaune takasa tsaye burinta shine kar Abba yadawo yanzu at least yabari har sai nan da magrib, tanata kai komo ahaka har akai la'asar salla tayi tafito sanye dawani riga da zani na atampa, bude kofar dakin Rahima tayi ahankali ganin tana bacci har lokacin yasa tasake yi murmushi tawuce dakinsu Siddiqa, bude kofar dakin tayi duk suna kwance suna bacci, maida kofan tayi tarufe ta karasa ta bubbuga musu gado. "Siddiqa, Luba, Zeena, oya kutashi kutashi la'asar tayi aje ayi salla azo ai abinci" tashi ahankali Lubabatu tayi tana turo baki zama Mummy tayi gefenta tace "yan matan mummy ta" da sauri ta kalli Mummy tadan harari Mummy irin hararan nan na ban yardaba tace "yan matan ki dai na dakin ki tana bacci yar gaban goshinki, mu ai bakison mu, Rahima dabake kika haifeta ba kikeso ita kadai" da sauri Siddiqa data karasa tashi zaune tace "Luba banhanaki irin wayan nan magangan....." hannu Mummy ta dagama Siddiqa tace "leave her, gaskiya tafadi, but am sorry kinji y'ata kema kinsan ina mugun sonku ko, me kikeso yanzu?" dan murmushi tayi tace "Mummy wanan dubai gowns dinan dakikasa kawarki tasayoma Auta" da sauri Mummy tace "angama zan sa akawo muku guda biyar biyar each, oya yanzu atashi ayi salla kuzo mu shiga kitchen yan albarka" da sauri Siddiqa tace "Auta, bari naje nakirata Abba yace mudingayi tare" hararanta Mummy tayi tace "agulma'u bil kisira, Ke kinmafi mai kisiri mai dummataini ce, to bazakije ba, wuce kije kiyi alwala kuyi salla mu shiga kitchen inta tashi zatai nata"