Sashe 8
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
M Shakur 7 & 8 Anatse dukansu suke tafiya mutane sai kallonsu ake ana nunashi, ko kadan bai kalli kowaba gabanshi kawai yake kallo harsuka karasa chan wani table dake gaba da akasa name tag akan table din Maj. Gen Sameer Simran Sameer, table ne for almost 11 people, ahankali yasa hannu yajawoma Ummi dake gefenshi kujera yace "sit Ummi" zama tayi tareda shafa kanshi tace "thank you dan Albarka na" zama yayi kafin sauran su zazzauna suna kallon gaban Hall din inda lot of activities ke happening, daidai lokacin wani MC dake sanye da kayan sojoji cikin harshen harshen turenci yace "can we all stand for the national anthem" tashi tsaye dukansu sukayi, wasu sojoji da different uniform da trumpet a hannayen su sukai layi agaban Hall din kan stage shiga busa trumpet din in national anthem tone ana raira national anthem kowa ya kame atsaye hall din bakajin ko hayaniya daya har aka gama sanan aka fara matching, different set of parade saida aka gama wani babban Field Marshal shine babban sojan Nigeria gabaki daya ya shigo stage din tafi aka shiga mai kafin a tsagaita yafara bayar da speech dinshi ta hanyar bayyana tsantsan farin cikin dayake ciki ayau banda haka yanama kowa barka da zuwa, yakara da cewa yau sun taru anan ne ba dan komi ba saidan karama some eloquent, magnificent and outstanding sojoji that put their lives on the line dansu kare this our blessed nation Nigeria, today we gathered here danmu karamusu girma badan komiba saidan yabama jarumta da kwazon su dan Allah atafa musu. Tafi aka shiga yi pa pa pa, Nabila ce ta matse hannun Ya Nura murya chan kasa ta yanda su kadai zasuji kansu tace "Nooryluv" juyowa yayi yakalleta cikeda so yace "yes Nooryluv wife" murmushi tamai tareda dan sakinmai harara tace "kadenamin haka da idanu Ummi fa na nan" "tome ruwanta damu sonki yamaida danta haka ai" dariya tayi tadan tsunguli hannunshi data rike hakan yasa dukansu sukai dariya chan kasa atare, ahankali while staring at the stage yanda sojoji kekai komo sun bala'in burgeta tace "baby wai mesa baka zama soja ba kaima?" wani irin juyamata idanu yayi saikuma ya matso da bakinshi saitin kunnenta yace "banson soja saisa banyi ba, bakiga Yayan muba karfi yamai yawa, kullum cikin motsa jiki yake but I can make a deal for you" dan murmushi tayi looking excited tace "uu'hum" ahankali yace "wat about nai inserting my little soja a womb dinki tonight?" da sauri ta janye kunnenta jawota yayi da sauri yakara kai bakinshi saitin kunnenta yace "I promise idan nafara unzipping that your tiny hole baby har safe wlh bazan barki ba sallan asuba kawai zai dagani ina dawowa kuma zan cigaba, I will eat you to the extend sainai making sure my sperm are well placed and sitted in your womb" fizge kunenta tayi da sauri gabanta na faduwa, ganin yanda take zaro ido yasa yay murmushi da dan karfi yace "is a deal tonight" da sauri takai bakinta kunnenshi kaman zatai kuka tace "please baby kaga mubar maganan nibanyi accepting any deal ba wlh, beside our gurl is just 10 month old she is too small namata kani ko kanwa" tana maganan ta janye bakinta daga kunnenshi looking a bit sad, sa nashi bakin yayi akan kunenta yace "common gurl dat is not a problem, princess wurin Ummi zamu kaita inkin haihu" makemai kafada tayi tace "a'a niban yardaba banson gwaranni hakanan saitai 4yrs zamu mata kani gaskiya" "wlh baki isaba, namiki kokarin for good 10month dinan I've agreed namiki abinda kikeso no matter yanda nikeji haka zan hakura nayi withdrawing and release outside ni nigaji, I want to enjoy sex, your husband is good in bed why won't u have fun? Kuma children are blessing ko yara dari zaki haifamin inaso inada aiki da in sha Allah zan iya ciyar dasu, tonight zamu fara kinji" kaman zatai kuka ta kalli fuskanshi tace "agidan Ummi?" gira daya ya daga mata cikeda iskanci irin eh and so wat dinan, zatai magana sukaji an kira sunan Yayan su. "Maj. Gen Sameer Simran Sameer, Maj. Gen Sameer Simran Sameer can we have you on the stage please?" tafi aka shiga yi, Mu'az harda buga table yana rawa yana ihu kallon Ummi dake gefenshi yayi yanda take tafi tana kallonshi, cike da farin ciki tace "tashi kaje Son" Nuru yace "yayan mu tashi kaje" ganin yaki tashi yasa Ummi tadafashi tace "tashi mana Son kaje ana kiran sunan ka sojana" ahankali yatashi daga kan kujeran tareda dan gyara riganshi wani irin ihu aka dauka a hall din ana tafi barinma yan uwanshi, tafiya yafara sojojin na saramai suna kamewa haryahau kan stage din sanan ya sarama Marshal dinsu kafin yay wani irin tsayuwa ya kame kaman zai hadiye numfashi irin yanda sojoji keyi dinan, cikin harshen turenci Marshal yace "Maj. Gen Sameer Simran Sameer has been promoted from Major General to Lieutenant General" wani irin ihu Hall din yadauka su Ummi da yan uwanshi suka tashi daga kan kujerun su suna tafi Nabila tafada jikin Ya Noor cike da murna suka rungume juna suna hamdala. Vertical align emblem of cross sword and baton Marshal yadauka akan tray dawani soja yarike da aka shimfida red yafi haka akai, sai a star and Eagle duk ruwan gold ya makalamai su on both shoulder nan wasu sojoji sukahau busa trumpet na alamun ban girma, hawaye Ummi ta share tana murmushi she wishe his father was alive to witness this day jibi yanda ake karrama dansu, sai hotuna ake dauka ga yan news line awajen, an busamai sarewan na kusan minti biyar sanan aka gama, a ka'ida dama ana gamawa sojan da aka karama girman zai tafi yakoma wajen zamanshi yazauna, anatse cikin tafiyan shi na maza yafara tafiya zai tafi Marshall yace "not so fast Lieutenant, one more surprise for you" tsit kakajin Hall din, Ya Muhammad yace "Ummi kumu zauna ance akwai one more suprise" zama sukayi duk suna kallon stage din kaman suna kallon film. Anatse Sameer yakoma kan stage din tareda sake sarama Marshal ya kame, gyara microphone din bakinshi Marshal yayi yace "let's put our hands together for Alhaji Muhammad Mustapha Abdallah the chairman of NDLEA in Nigeria" Wani magidancin mutum ne sanye da bakaken suit sojoji biyu biyeda shi abaya suka taho sai tafi akemai yahau kan stage din yazo kusada Marshal ya mikamai hannu suka gaisa suna murmushi, Marshal yace "Muhammad Mustapha Abdallah was born November 13, 1954 in Hong, Adamawa State, He is a Nigerian Professional Security Officer who currently serves as the Chairman and Chief Executive Officer of National Drug Law Enforcement Agency after he was appointed into the post by President Muhammadu Buhari on January 11, 2016. He didn't just come here to grace this occasion No, he came for something even bigger amma karku manta ance waka abakin mishi tafi dadi ko" aka shiga tafi Marshal ya matsa gefe mutumin yana dariya yahau wajen tareda gyara din yay gyaran murya yace "bakomi yakawo ni nan ba saidan muzo muyabama integrity, honesty dakuma jarumtar wani soja ba, da bai discrimination ta hanyar cewa ni soja ne wanan ne aikina wanan ba aikina bane a'a baya wanan, mutum neshi dat feels duk wata matsala data shafi kasarmu Nigeria inhar yagamu da ita zaiyi abinda yadace batare dayajira wasu ba ko ma'aikatan kan abinba, soja ne dat always put his country Nigeria first kafin kowani Al amari, soja ne daya tak amma tamkar sojoji dari, soja da sabida ayyukan shi ayau Nigeria zata buga kirji tace rate din production din kayan maye, kayan shaye shaye da yan shaye shaye sun ragu dakusan 30%, soja ne daya tak worth sojoji miliyan, I am here to present an honourable award of honor and recognition to non other soja than man of honor, man of the moment, man of integrity, a man that live for his country, can we all stand for Lieutenant General Sameer Simran Sameer!" yawani fadi sunan da karfi wani irin ihu aka dauka a hall din su Mu'az, Muhammad, Nuru da matayenshi tsalle suka shiga yi Ummu dai handkerchief tadaura akan idanunta tana share uncontrollably hawayen farin ciki dasuka shiga zubo mata non stop. Dan Murmushi Sameer yayi tareda daga hannu dan he hardly smile, ahankali yakarasa har inda mutumin ke tsaye dawani hadadden award a hannunshi, hannu yamikamai suka gaisa, sanan yamikamai award din suka rike atare yan media anata musu hoto sanan Marshal ma yazo yabashi hannu yace "congratulations Lieutenant you deserve it" cikeda girmamawa yace "thank you sir" sai bayan sun gama hoton sanan Marshal ya karbi din yace "hearty congratulations to you Sameer I must say, you deserve this, you deserve it Lieutenant" ihu Hall din yadauka da tafi saida aka dan tsagaita sanan Marshal yace "will you mind saying some few things? Come and say something about how you feel today, bazaka bar this stage without saying anything ba" ya matsamai aka shiga tafi sosai, takowa yayi yahau kan abin rikeda award din ya kalli dumbanin mutane dakenan makil a hall din ana kallonshi kafin yasaukar da idanunshi kan table din da yan uwanshi kekai yana kallon yanda bakunan su yaji rufuwa tsabagen farin ciki, ahankali ya saukar da idanunshi kan Ummi dake kallonshi tana share fuskarta da handkerchief tana murmushi, for the first time yasaki full smile dinshi a cikin Hall din cikin natsassiyar muryan shi yana daga award din yace "Ummi! This award is for you Mum" oh wow, oh wow, awwwn aka dauka a hall din ana ihu yayinda Ummi ta fashe da kuka sosai dan abin was so emotional da sauri Nabila da Fadila suka tashi daga kan kujerun su sukazo wurin ta suna lallashinta sukuma mazan suna murmushi. Anatse yacigaba yace "everything that I archive in this life is because of My Mum, My father died 25yrs ago, my Mother is an Iron woman, no she is my super woman she train 4boys and she thought us many many great things, part of it shine be truthfully Sameer, and everything you want to do in this life do it wholeheartedly, because anything that is worth doing then is worth doing well, give it your best