Sashe 57
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kan kujera kaman taje ta dauka takira Mummy but tsoro take yakamata ahaka har gyangyadi yadan soma dibanta, bude kofan da akayi yasa tadan firgita tabude ido hada ido sukayi da Sameer daya shigo, maida kofan yayi yarufe sanan yajuyo babu ko digin wasa kan fuskarshi yace "kinyi salla?" yanda ya tsareta da idanu yasa ta girgiza mai kai ahankali batare datai magana ba yace "tashi kidauro alwala" ahankali ta yaye bargon datadan rufa dashi ta mike tsaye hartakai bakin kofan bathroom din saikuma ta tsaya ta juyo ta kallai hada ido sukayi da sauri ta saukar da kanta tana wasa da yatsunta cikin siriruwan muryanta tace "unnnn ai banda hijabi" batare daya kalleta ba yace "akwai hijab, jeki dauro alwala" bude bathroom din tayi ranta ko kadan ba dadi ta dauro alwalan sanan tafito taga harya shimfida mata dadduman daya dauko daga cikin motanshi ya fuskanci gabas shikuma yana zaune kan kujera daga zaune yanuna mata wardrobe yace "there's hijab inside" ahankali take tafiya kaman wacce kwai yafashe mawa aciki ta wuce shi tabude wardrobe din taga hijab ko sabo fil maroon, dauka tayi taciro daga ledan tazura yay mata kyau sosai gashi har kasa yakai mata yanaso yamata over yawa ma wani abu tahadiye sanan ta maida wardrobe din tarufe tajuyo tazo ta gabanshi zatahau kan dadduma remote yadauka ya kashe TV duka dake kara dan inda TV ke kallo ne gabas baison TV yay distracting nata, ahankali tahau kan dadduman, ahankali yace "turn around" dan juyowa tayi duktai zuru zuru ta kallai yace "daga sallan zuhur zaki fara, ahh kinyi subhi?" ya tambayeta without an atom of joke a magananshi, girgiza mai kai tayi hakan yasa yace "okay dana subhi zaki fara, kiyi zuhur, asir, magrib da isha'i" wasu hawayen bakinciki datake kokarin dannewa ne yazubo da sauri ta share sanan ta juya takabbarta tai subhi sanan ta tashi tai azahar da kyar kaman yasata aikin duniya gabaki daya takeji, sallamewa tayi tajuyo ta kallai hada ido sukayi dan yanabin yanda take sallan ne daki daki sallan ma akwai kuskure ciki sosai, hawayen daya cika idanunta ne ta share da hijabin sanan ta janye hijabin daga kan fuskarta ta kallai cikin irin muryan wanda ya cika yay fam gab take da fashewa dinan tace "nai sallan asuba da azahar dan Allah inbar sauran gobe sainayi? Kaga banda lpy" without any sign of remorse ko alamun yaji tausayinta yace "stand up kicigaba" fashewa tayi da kuka kaman dama jira take ta tashi tsaye ta kabbarta tana salla kuka, haka tai sallolin har isha'i kuka take tana sallame isha'i zata cire hijabi yace "remaining shafa'i da wuturi" jitayi dama wajen Wugugaga yabarta dayafi mata da uban sallolin nan dayake sata haka tai shafa'i da wuturi sanan ta sallame ta tashi tacire hijabin tai wurin wardrobe din tana goge kwalla sanin zai iya magana yasa ta linke hijabin tasa acikin wardrobe din tarufe tana share hawaye tazo tahau gadon takifa kanta kan gadon tana kuka ahankali, yana jinta bai kulata ba takai almost 1hr kuka take sanan yajita shiru bacci yay awon gaba da ita. Wuraren shadaya yatashi bathroom ya shiga wanka yayi ya chanza kayan jikinshi zuwa wani pyjamas daya sayo yay brush shima dan baya iya bacci batare dayay brush ba sanan yafito yana kallon yanda take bacci, gashin kanta ba dan kwali sai kyalli yake dudda ba gyara, yariga yay shafa'i da wuturi a masallaci hakan yasa ya kwanta kan kujera inda ace yanatare da system dinshi dayay wasu ayyuyyuka da yawa amma babu, kujeran yamai kadan tsawo hakan yasa ya saukar da kafafun shi kasa dan yatsine fuska yayi yaja pillow case din kujeran ya wuwwurga akasa sanan ya sauko kasan ahankali ya kwanta tareda yin addu'an bacci ba'a wani dau lokaci ba bacci yay awon gaba dashi ance jiki da jini dole akwai gajiya. "ki kasa yayanki yamin duka, yajimin ciwo ko kinga wayan nan burma hancin da kadan garun" ta kalli burma hancin da kadangarun da sunfi guda dariya biyu chakude cikin wani farin botikin tallan bons yace "saina juye mikisu acikin ki su burma cikin ki su cinye miki kayan ciki ki mutu kaman yanda nima namutu" yana maganan yana daga riganta ya zazzage burma hancin da kadangarun kan cikinta da dukansu suka hau gudu kan jikinta suna neman wurin buya, wani uban ihu Rahima tayi tai jumping ta dirko daga kan gado tana tattaba cikinta tana juye juye bama ta gani ko kadan dan dakin duhu tace "wayyo Allah na cikina Wadugaga, wayyo Mummy" tama rasa inda zatasa kanta bamatasan inda hankalinta yakeba, cikin duhu sosai taga kaman Wadugaga take gani yana binta fashewa da kuka tayi wani mugun tsoro takeji ta kwasa da gudu bugewa tai da kujera tafadi akasa tacigaba dajan duwawu tana komawa baya tace "dan Allah kayakuri, karka samin lizard banso, please please wayyo Mummy na" jinta a jikin kofa yasa ta shiga tattaba kofan tana kallon mutum dake zuwa cikin idanuwan baccin ta, bude kofan tayi hasken corridor dakinsu dakenan akwai wuta ya hasko hakan yasa ta rarrafa da gudu zata fita tana kuka sosai, riketa taji anyi chak, juyowa tayi suka hada ido da Sameer dataga yakoma mata Wadugaga baki ta bude zata kurma ihu da sauri Sameer yadaura hannunshi dakeda lema lema dan ya shiga bayi dauro alwala ne ya chanza kaya daga pyjamas zuwa normal kayanshi dan sallan dare yake so yayi yadaura hanunshi akan bakinta tareda dagata yace "Rahima, ke" fashewa da kuka tai sosai tanaaon ta fizge hannunta ta gudu amma takasa, jawota yay cikin daki ya maida kofan yarufe tareda saka key yakawo ta cikin dakin da karfi da yaji hannunshi nakan bakinta har lokacin ya zaunar da ita kan gado tareda dan jijjigata yace "Rahima is me, are you okay?" ware manyan idanunta tayi ta kallai cikin duhun tana dan kyafta ido, ahankali ya janye hannunshi daga kan bakinta yace "menene?" fashewa da kuka tayi sosai tana kallon ko ina adakin tace "wanan mutumin ne zai kasheni wai, shine yazuba min lizard dayawa acikina" tai maganan tana kallon saman kan cikinta jin cikinta yay motsi yasa tace "wayyo Allah na Yaya Sameer zan mutu suna ciki kasheni zasuyi wlh banso na mutu kaji" tashi tayi dukta rude tana kokarin cire rigan da sauri yakamata tareda zaunar da ita yadan tausasa murya ganin duk cikin bacci take abin nan yace "look at me Rahima" kallonshi tayi atsorace hawaye nabin idanunta yace "it was just a dream babu wanda yazo nan" dakin tasake kallo dan dakwai dan haske dan yabar kofan bayi kadan abude sanan ta kalli fuskanshi ahankali tace "a dream?" gyadamata kai yayi yace "yes just a dream, now sleep okay and relax, kwanta" kwantawa tayi saikuma ta tashi arude takama hannunshi tarike gam hannunshi data kama yabi da kallo takoma ta kwanta jikinta narawa tana cigaba da kuka zata rungume hannunshi a kirjinta da sauri ya karbe hannun yace "just sleep bari naje nai salla" yatashi daga kan gadon da gudu ta tashi itama tafashe mai da kuka juyowa yayi ya kalleta cikin danjin haushi yace "I said kije ki kwanta" dawowa kusadashi tayi da sauri kaman zata shige jikinshi dadan tsawonta da baigama kaiwa kirjinshi ba tace "akwai lizard on the bed they're everywhere, am scared take me to my Mummy please" shiru yayi yama rasa yanda zai mata ganin yay shiru yasa tafada jikinshi ta rungume shi tsam tsam tana kuka sosai tace "please take me to my Mummy am so scared" wani irin yarrr yaji ajikinshi da sauri yature ta yace "o....okay naji zan kai...ki in gari yawaye" kin barinshi tayi zata kara shigewa jikinshi yace "muje ki kwanta" kafadarta yakama sukai gado ya kwantar da ita kan gado yaja bargo ya lullubeta yace "sleep am right here okay" fashewa dawani irin kuka mai tsuma rai tayi tace "zai kasheni wlh please ka kwanta inba hakaba zaizo kaji kuma kasheni zaiyi" dan jim yayi yana kallonta saikuma ya zauna abakin gadon ahankali, dago kanta tayi da sauri ta daura kan cinyarshi kaman yar mage ta runtse idanunta gam cikin tsoro tareda kama hannunshi tarike duk dan karya gudu, zufa yaji yaketo mai jikinshi yahau rawa yanajin wani sensation dan jikin Rahima is way too soft kaman na yar jaririya, zirr zirr yakeji ta cikin jikinshi sosai dan daurewa yayi saikuma yatureta da sauri ya daka mata tsawa yace "ki kwanta, I said ki kwanta!" sake firgitata yayi ta tashi daga kan gado zata kara fadawa jikinshi kaman wacce ta zare tana kuka da sauri ya matsa, matsowa kusadashi tayi tana kuka ahankali tana gyangyadi tana hamma, dan juyowa yayi ya kalleta saiyamaji tabashi tausayi, ahankali yakama hannunta ya kwantar da ita yace "matsa chan" matsawa tayi sanan ya kwashe pillows din yasaka a tsakanin su sanan ya kwanta adayan gefen matsowa tayi da sauri zata cire fillon yamata mugun kallo yace "kika cire filon nan saina bar miki dakin koma menene yazo ya kasheki" kankame fito tayi ta daura hannunta kan filon tai lamo tana kallonshi tana hawaye tana sauke ajiyan zuciya, juyamata baya yayi da sauri cikeda takaicin all what children do is to give you headache, me abin tsoro a dream yanzu, jin tana sheshekan kuka yasa batare daya juyoba yace "Allah kika baremin baki saina bar miki dakin nan, so kika akoremu daga this hotel ko" yanda yaji tana nishi yasa yadan juyo tareda sassauta murya yace "am here just sleep kinji" gyadamai kai tayi batare datai magana ba tana kuka, sake juyamata baya yayi sukai shiru yanajin yanda take numfashi da sauri da sauri kaman wacce ake kwashewa ana miya, ahankali tasa hannunta tacire filon ta wurga bayanta duk yana jinta, matsowa tayi kusadashi sosai tasa hannunta tarike bayan riganshi gam gudun karya gudu sanan tasa fuskarta ata wuyanshi har goshinta nataba fatan wuyanshi sanan tasauke wani ajiyan zuciya mai karfi hankalinta ya kwanta jinta gab dashi sanan ta lumshe ido, duk Sameer najinta kaman zai kurma ihu yakeji har bacci ya shigeta sosai cikin bacci ta matsoshi sosai ta yanda har tudun boobs dinta na rubbing back dinshi, wani irin desire ne yataso mai da sauri ya lumshe ido, bare boobs dinta dayagani dazu dasafe ne dazu ya shiga gani da