Sashe 40
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mugun yimai kyau kanshi babu hula, he looks very matured well compose a kayan kaman ka saceshi, karasowa inda yake Abba yayi yana murmushi yace "mu shiga ciki Son kagama an kusa kiran sallan magrib, kwanan nan dare na saurin yi, kaman ana period of shorter day longer night" gyadamai kai Sameer yayi yace "hakane Abba" daidai sun karaso hannu Abba yasa yabude kofar dakin taredayin babban sallaman nan nashi ya shiga ciki Sameer biyeda shi daidai su Mummy dasu Siddiqa sun fito daga kitchen, chak Abba ya tsaya tsaye a tsakiyan dakin sabida warin dayama hancinshi sallama Sameer ma haka, kafin Abba yay magana Mummy cikeda damuwa tace "sannu da zuwa Alhaji" , ta kalli Sameer daya tsaya chak tace "welcome Lieutenant" kafin da sauri ta kalli Abba cikin damuwa tace "Alhaji kataba ganin abu haka wai bakuji wariba kaman na taba taba kaman na kona saiwan magani, su Siddiqa sun gama girki yanzun nan nadauka sun kona abune but na shiga kitchen naduba ko'ina komi is fine narasa daga ina warin nan yake zuwa kuma sai tadamin da zuciya yake wlh" kafinma Abba yay magana Sameer ya kalli Siddiqa strictly babu alamun ko wasa daya akan fuskan shi yace "where is your sister? Rahima" ahankali Siddiqa tace "tana dakinta bacci take, har yanzu bata tashiba tun bayan mun gama basketball" da husky voice dinshi yace "take me to the room" da sauri Siddiqa tai hanyar corridor ko kadan bai damuba kai tsaye yabita Corridor sai a lokacin Abba ya iya daga kafa yabi bayanshi, Mummy ta kalli su Luba tace "menene duk aka tafi dakin autana? Kumuje" bin bayan Abba tayi su Luba biyeda ita, har gaban dakin Rahima Siddiqa taje sanan ta kalli Sameer tace "nanne dakinta" yanda mugun warin wiwi yacika corridor yasa Sameer yakarasa gaban dakin Abba da jikinshi yay wani irin sanyi tareda shi hannu yasa yabude kofan ahankali, baya Abba yayi zai fadi da sauri kowa yay ihu. "Abba!" rikeshi gam Sameer yayi yace "Abba calm down, don't panic" yay maganan yana shigo dashi cikin dakin ya jinginar dashi jikin kofa sanan ya kalli Rahima, har lokacin sillin din dakin take kallon ga karan wiwi na uku a hannunta ga kwalaben codeine data wawwatsar dasu kasan dakin tana wani irin buso hayaki ta hanci da bakinta sunayin saman dakin.31. Arude Mummy da isowarta dakin kenan tadafe kirji ganin Rahima tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, innalillahi wa innailaihi raji'un, Abban su! Sameer! menene wanan a hannun Auta na? Kwalaben meya wayan nan akasa? Wiwi, taba, Rahima, Auta na" tai cikin dakin da gudu tai kan Rahima fizge karan wiwin tayi tayar akasa cikin ihu kaman wacce tasoma zarewa tace "Auta kina haukane tarbiyan da muka baki kenan? Wanan wani irin abin kunya ne kikeyi agidan mahaifinki eh? Agidan mahaifinki kike shaye shaye?" ko kadan Rahima batasan me Mummy ke cewaba idanunta kan wiwi ta da Mummy tayar akasa yanaci harya soma kona carpet din wurin, da sauri tai rarrafe tai wajen wiwi kaman wata tsohuwar mayya zatasa hannu tadau karan wiwi jikinta har rawa yake wani irin zuciya ta kwashi Abba yaji karfi yazomai ya tashi daga jikin kofan dayake, cikin wani irin kunan rai daidai tadau karan wiwi zatakai baki yasa kafa yay wani irin kwallo da ita saida bayanta ya bugu da wardrobe din dakin wiwin yafadi akasa ta buga bayanta awurin, kaman wacce bataji zafiba, bude idanunta tayi ahankali dasukai jajir, kaman wata wawiya tasa hannunta akasa tadafa ta tashi tsaye da kyar tana kalle kallen kasan dakin tana neman wiwin ta tana layi, so kawai take ta cigaba da sha tana ganin sojoji nabama maman ta wahala, ganin bamata san ya daketa ba haukanta take tana neman wiwi yasa Abba yawani fizgota ya jijjigata tareda dauketa da Mari ya kwala ihun kaman zai fasa gidan yakirata da kakkausan murya. "Rahimaaa!" dafe kuncinta tayi dan wanan karan marin ya shigeta kafin tasa hannayenta ta shiga dirza idanunta kaman wacce idanunta kemata kaikayi sanan ta cire hannun tabude idanunta da kyar tana zaro idanun dan bata ganida kyau kafin idanun su washe ta kalli Abba ido cikin ido, turo baki tayi cikin maye tace "wlh ka kara dukana saina rama mugu kawai azzalumi, angayama yanzu dane, bana tsoron ta mutu balle tai tsami, nice owlet, and I am a pj mask, bari kaga Halloween wind" tawani daga hannu tana huroma Abba iskan bakinta adole zata dagashi sama ta yar kaman yanda owlet keyi a cartoon din, ganin bai matsaba yana tsaye agabanta yasa tafashe da dariya tanunamai muscles dinta duka biyun tana zaro mai idanu, cikin fushi Abba yasake jijjigata yace "Rahima bazaki dawo hayyacin kiba, Rahima, Rahima Allaahumma ajirni fi musibati w......." kabar da hannun Abba tayi daga kan kafadarta tace "leave me alone this man, I hate you wlh, dama kowa baya sona dukkun tsaneni nima na tsaneku, kullum kaita dauremin fuska ka kira su Ya Siddiqa, Ya Lubabatu, da Ya Zeenatu kan kujera kusada kai amma bakako kallona, nima I don't need you kaji old man, Mummy na kadai nakeso, ita kadai, only Mummy, only Mummy" tai maganan tana washe baki duka fararen hakoranta awaje tana layi tace "I love my Mummy, Mummy I love, zankai ki all the 7 continent damuke dashi in the world, Europe, Asia, North America, South America, Antarctica, Australia yayyyy oya give them Mummy zannnnku legg work" yashiga rawa tana zanku agaban Abba sanan ta tsaya tareda rike kwankwaso takawo fuskarta kusadana Abba tana kallon kwayan idanunshi har harshinta na gogan nashi tana busamai warin wiwi datake yi, cikin mugun fitsarin da shaye shaye kesawa tace "kaiko mugun, bakasona bansonka, I hate you! I hate you! I hate you" tai maganan tana turashi baya ta hanyar sa hannayenta akan kirjinshi ta tureshi da karfi, da sauri Siddiqa tace "Rahima!" dakuwa Rahima tamata tace "babu ruwanki dani jaririyar kunkuru tom" komawa baya Abba yayi yana kallonta kirjinshi nawani irin bugawa dabai tabayiba yana kallonta, biyoshi tayi tazo har inda yake tsaye kusada Sameer da yatsa tanuna shi tace "ka kara zuwa nan wlh saina zaneka ciki dabai, mugu kwai, wicked man, wlh bansonka" wani irin fadawa jikin bango Abba yayi kaman wanda aka tura any kalman I hate you na Rahima nasa zuciyarshi bugawa, wani irin nishi ya shigayi da baki trying to control yanda numfashi ke fita daga kirjinshi yana kallonta yana bude baki dan kaman nostrils dinshi sunmai kadan wajen fitar da numfashi, ganin haka yasa Sameer da sauri yarike shi yace "Abba Abba, listen Abba calm down kaji, batasan metake cewaba, bata hayyacin ta, don't allow her words gets to you, muje kafita daga dakin he falo ka huta" hannu Abba yasa kan kirjinshi yana bubbugawa yana wani irin lumshe ido kaman wanda ke shirin mutuwa, da sauri Mummy tazo wajenshi tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, Alhaji" da sauri Sameer yadago kai ya kalli Zeenatu dahar tafara kuka duk suna kallon yanda Abban nasu yakeyi yace "kawomin ruwa" wani irin tari Abba yashiga yi yay kasa kafafunshi na lankwashewa zai fadi da sauri Sameer yatare shi tareda zaunawa yadaura kanshi kan cinyarshi yadan dago kafan nashi sama sabida mugun tarin dayakeyi, ruwa Zeenatu takawo da gudu tabama Sameer, karban ruwan Sameer yayi yabude yakafa abakin Abba yazuba ruwan, tari sosai Abba ya shiga yi ruwan na fitowa kafin ruf yarufe idanunshi kaman wanda ya mutu ko suma, ihu Zeenatu tayi tace "Abba, Abba, Mummy Abba na menene" da sauri su Siddiqa da Luba suka karaso suka duk tsugunna suka zagaye su suna kuka "Abba, Abba" tsawa Sameer yadaka musu cikin fushi yace "ku fita! Out! he need air ba mutuwa yayiba, he's under shock, just a mild heart attack, ku fita kutafi dakinku" da sauri Mummy dake tsaye kansu jikinta na rawa tace "kufita kufita kunji me yayanku yace baban ku needs air, Siddiqa ki dauko wayana kan gado ki kira likitan baban ku kice yazo yanzu he is sick" da sauri suka fita suka rufo kofar Mummy ta fashe da kuka sosai tadau pillow gadon Rahima tana kallon Rahima dake tsaye tana kirga silin din dakin da yatsun tana layi bamatasan me akeyiba, kaima Sameer filon tayi tana kuka sosai ta ijiye akasa tace "sakanshi anan Sameer ya kwanta" ahankali Sameer ya kwantar dashi yana kwancemai neck tie din wuyanshi, fashewa da kuka sosai Mummy tayi ta tashi tai kan Rahima kifa mata Mari tayi ta jijjigata tana kuka tace "sokike ki kashe babanki? So kike ki kaishi lahira tun kafin lokacin shi yayi, Rahima waya lalata ki haka eh?" ta kalli Sameer cikin kuka daya dago kai yana kallonsu tace "wlh Sameer dazu ina kitchen naga tafice tsakar gida I tot maybe tafita kwaso shanyan kayanta ne fita kikayi ko?" ta jijjiga Rahima cikin fushi tace "kananun samari nan dakike dashi da basu gama balaga ba su suka kawo miki kwayoyin nan ko Rahima wani kudi kika basu dan nasan bakida ko anini" Mummy tafashe da kuka kaman mai shirin shidewa tace "to kodai ciki suka miki?" da sauri Sameer ya kalleta, ta gefen ido Mummy taga yana kallonta hakan yasa tasan yes! She just hit the right spot, hakan yasa ta cigaba cikin kunan rai tace "I've noticed kwanan nan bakida aiki sai bacci, bacci, bacci, Rahima look at you, you are just 20yrs but kinmafi babban yarku Siddiqa komi na y'a mace, kinfi yayyunki cikan nono, hips da sauransu, zuwa kike maza na kama miki suna matse kiko, dama ranan da wata yar ajinku ta tareni danaje dropping naki a department dinku tacemin taganki agidan wani dan ajinku dake zama offkay kuna wasa yana kama jikinki taga ku shiga daki sai yamma kika fito sanye dawata riga daban dana wanda kika shiga dashi, nama yarinyar fada na karyatata na zageta dan nasan baki taba dawowa gida dawani kaya dabamu muka saimiki ba yasa ban yardaba, Rahima NDLEA suka kamaki still shima ban yardaba dannasan birthday party kikace min zaki na classmate dinku ashe kinyi irin bacin nan, kin lalace, bin maza, shaye shaye dukke kadai wani irin JARABTA (M Shakur book) dahar zaki iya kunna sigari ne ma ko wiwi agidan ubanki, gidan iyayen ki kinashaye shaye, innalillahi wa innailaihi raji'un, me kikeso mufadi ma Allah akan tarbiyan