← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 119

Sashe 91

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kuka sosai ko'ina na jikinta na girgiza da sauri Abba yadaura hannunshi kan fuskarta yace "stop crying, u are strong, dena kuka dena kuka kinji" da sauri Noor yajuya yafita ya maido kofan yarufe tausayi suke bashi. _HOW TO SUBSCRIBE_ _Zaki turo 300 to account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to my watsapp number 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting BIN ABINDA ZUCIYA KESO, marasa banki can buy MTN card 300 kituro_ _duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, in bakida kudin biya karki karanta, inkika karanta keba yar halak bace Hannu yasa ta share mata hawayen dasuka kasa dena zuba, cikin wata irin murya dabata fita sosai tace "Abba" da sauri Abba yace "na'am menene Rahima kirjin ki na bugawa dayawa ki kwantar da hankalin ki u will be fine kinji, haka maleria take" cikin wata irin murya Rahima tace "Abba da gaske Mummy na ta tsaneni itama? Tace ta tsaneni, ta tsani abinda yayini sanan wayan nan mutanen dasuka biyoni wai uta tasasu suyi raping dina sanan su yarda ni na mutu, wai uta tabasu kwangilar, bata taba sona ba, me akeyi da yar kishiya, Abba da gaske Mummy na tafadi haka ko mafarki nikeyi?" all this maganganun datake yi inda ace Abba baikai kunnenshi saitin bakinta ba da bazaiji ba, hannu yasa yasake gogemata hawayen dake zubowa yace "da yaushe kikaji Mummy ki tafadi haka?" cikin wata murya kaman tamaison suma tace "Ya Sameer tafadi ma haka babu kaya ajikinta ta rirrike shi tanacemai......" saikuma tai shiru tafashe da kuka, for the first time Abba yaji Allah yabashi courage akan anything zancen Mummy, ahankali yace "metake cewa?" cikin wata irin murya tace "wai tanason shi maisa ya aureni, wai saiya sadu da ita" tafashe dawani kuku, cikin son ya kara tantance abinda yaji Sameer yafadi ma Noor na cewa ya auro. Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar. please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria, inkinsan baki shirya ba uwargida karma kisayama oga Horse power dan wlh saikin gudu karfin bala'i zaiyi. Thank you _MAGUNGUNAN DAMUKE DASU_ _MEN HORSE POWER 5K guda 24 daya yasha da asuba daya da yamma_ _Hadin maganin sanyi 4k, idan mijinki nada ciwon sanyi zaki sayamai yasha yahada kuma da horse power, idan zakisai horse power da maganin sanyi zan barmiki 8k_ _Hadin nono duk karancin nonon ki suyi mugun girma su taso su tsaya is 5k_ _hadin matsi 4k, duk budewan gabanki ki hade gam_ _hadin rage katon teba koda yara dari kika haifa, fat din su zube cikin ki yadawo flat 5k_ _hadin girman bombom ga mata marasa bombom 5k_ _hadin ni'ima da bushewan gaba, kiyi mugun dadi yanda mijinki zai koka akan uwawun ki 5k_ *please wayanda suka biya sumin magana, all magunguna are available and ready for delivery, thank you, I love you all my fans, and thanks for supporting my business line, something big is coming, ina planning giveaway* _*Pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank, please serious buyers only, ina tura kaya ko'ina, and maganina works, the first 5 people dazasu saya zan rage musu 500 akowani magani zaki saya*_ _HOW TO SUBSCRIBE_ _Zaki turo 300 to account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to my watsapp number 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting BIN ABINDA ZUCIYA KESO, marasa banki can buy MTN card 300 kituro_ _duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, in bakida kudin biya karki karanta, inkika karanta keba yar halak bace Rahima sabida he wants to save her from her step Mum, ahankali yace "listen to me Rahima stop crying, kinga yanzu mun shirya and you've already promised me bazaki kara shaye shaye ba, inaso kifadi mani ranan damuka dawo mukaga kina shaye shaye yan makarantan ku su Chris ne suka kawo miki?" girgixa ma Abba kai tayi tana nishi tace "a'a, adakina kan drawer nagani" dasauri Abba yace "towa ya shigo dakin ki ya ijiye awurin?" shiru tayi hawaye nafita daga idanunta batare datai magana ba, da sauri Abba yace "tell me" ahankali tace "amana Abba ba zaka fadima kowaba?" gyadamata kai Abba yayi batare dayace komiba ahankali tace "Mummy nane!" yanda takira sunan saida yasa yasake maimaita sunan yace "Mummy ki, ya akayi take baki kayan shaye shaye without my knowledge?" shiru tayi batacemai komiba saidai da wayau da wayau da inda extracting info daga bakinta yana tareda ita yana shafa mata kai hartai bacci sanan yatashi yawuce ya shiga motarshi yatafi kirjinshi na tafarfasa, yawuce gidan Sameer, dudda sojojin sunso hanashi shiga dan Sameer baya gida but he came there as a lawyer and he need their maximum support, yariga ya lura akwai CCTV agida so CCTV footage yay request yabi sojan har zuwa dakin sojan ya kwafemai CCTV footage din na 1week ago awani flash da Abba ya bayar sanan yamusu sallama tareda yimusu godiya yawuce yatafi gida, baima shiga flat dinsu ba study room dinshi ya shiga ya kulle kofa yaje gaban table dinshi ya zauna ya makala flash dinshi jikin desktop din ya fara kallon footage din gidan gabaki hada har zuwa falon sama da falon kasa sukenan inda mai CCTV dinke capturing, Sameer shine kadai keda CCTV dakin Rahima dan a pad dinshi yake kallon wanan. Daga ranan da interior din suka fara kawo kaya yafara kallo yana wucewa har zuwa ranan dayaga Mummy tazo, yaga lokacin da Rahima tabude daki rikeda gyalen Mummy ta sauka kasa sanan yaga Mummy tafito waje tayi hanyar dakin Sameer ta tsaya gaban dakin taja riganta kasa tafito da nonuwa da kyau, ahankali Abba yace "innalillahi wa innailaihi raji'un" sanan yacigaba da kallo yaga tabude dakin Sameer tafada bayan andau lokaci sai gashi Sameer yafito yana dukanta ga Rahima tazo tana kuka tanacema Rahima ta sadu da Sameer Allah ya isa, da wasu maganganu kala kala harya gama kallon abinda yafaru ranan yana relating abun da abubuwan da Mummy ta dinga yi ranan ko bata kwana gidaba tai karya, banda haka dayace ya aurama Rahima Sameer yatuna haukan datayi, cigaba da kallon video yayi har zuwa jiya, dafarko dai yaga Sameer baida lpy yazo ya kwanta sai chan Mummy ta shigo gidan da jaka a hannunta tana tafiya kaman barauniya ta shige dakin Rahima, sai chan ka Rahima tafito tasaka hijabi ta sauka kasa, sai chan ga Mummy tafito rikeda allura haka yadinga kallon komi har zuwa inda Mummy ta dane bayan Sameer ta rungume shi babu kaya ajikinshi yana kiran sunan Allah, wani irin bugawa da kirjin Abba yakeyi saida yay pursing abin ya shiga karanto ayoyin Al Qur'ani koyasami karfi da jarumta, yadade ahaka sanan yadago kanshi yacigaba da kallo haryakai inada yazo yafitar da ita daga gidan, abu yaji yana gangara a idanunshi da sauri yakai hannu yataba yaji hawaye ne sharewa yayi da sauri, baitaba sanin bada zuciya daya Mummy ke zama dashi ba, tasha yin abubuwa da dama dayakamata ya zargeta akai amma baya iyawa gani yake ya za'ayi ya zargi matarshi, ranan datake tarayya da ita yaji takira sunan Sameer saida ya kwana da abin aranshi saikuma yazo ya kauda abin, inda ace baiga abubuwan nan da idanunshi ba dabazai taba yardaba, idanunshi yasake sharewa sanan yatashi ahankali ya shiga bayin dakin yadauro alwala yazo yay sallan walha sanan yatashi, wayarshi yadauka yakira number babban yayan su Mummy wanda yake amatsayin abokinshi Alhaji Bashir, dansu uku maman su ta haifa shine babba sai Mummy sai kanwar su dake aure a Suleja, irin yanayin yanda yaji maganan Abba yasa yace "ganinan zuwa yanzun nan dan Allah Alhaji koma menene ayahakuri akai zuciya nesa" katse wayar Abba yayi yadauko wani jotter dinshi mai kyau da byro yay wasu rubutu aciki sanan ya linke yajawo sabon envelope yajefa aciki yarike yasake zama awurin almost an hour yaji horn din mota hakan yasa yatashi yafita, da fara'a ya shigo da Alhaji Bashir har falo su Siddiqa cikeda murna sunata gaida Baffan su wucewa Abba yayi corridor, key yadauko daga dakinshi yafito yasaka akofar yabude kofar dakin Mummy, zaune yaga Mummy dataci gayu sosai kaman ba itaba da hankalinta ya gushe jiya saida safen nan tadawo daidai. Murmushi tayi cikeda kissa tace "Abban su ina kwana? Natashi naga kofa a kulle na kira su Siddiqa wai kaika kulleni" daga bakin kofar dakin ya tsaya batare daya amsa maganan taba yace "kizo falo, Alhaji Bashir yazo" yana maganan yajuya tashi tayi gabanta na bugawa uku uku Abba baitaba mata magana hakaba aranta tace "to kodai yagane wani abune jiyan?" falo tafito ta tarar da Abba harya zauna a babban kujera kusada yayanta, saikuma su Siddiqa data gansu zazzaune akasa, murmushi tayi tareda washe baki cikeda girmamawa tace "Yaya kaine agidan mu yau, ina kwana" cikeda fara'a yace "Alhamdulillah Maryama, ya yara dudda na gansu jibi yanda yar tatsitsiyar nan ta girma" yanuna
Chapter 91 · 0% Book details