Sashe 9
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
my son" yay maganan yana kallon Ummi da Fadila ke pating shoulder dinta, murmushi yasake yi yace "this award is for you Ummi, and I love you, alot!" akahau tafi har Marshalsaida yamai tafi, Ummi kuma kuka, ahankali ya sauka yataho sojoji na kamemai ana saramai tashi Ummi tayi tawani irin rungume shi, rungume ta back yayi shima feeling calm and happy, dago kanta tayi tareda manna mai kiss a goshi murya chan kasa tace "am proud of you Sameer" mikamata award din yayi ta karba ahankali sai kallonsu ake ana daukansu hoto sanan suka zauna akan kujera, Ya Muhammad yamika mai hannu tareda saramai, Nur ma saramai yayi Mu'az kam rungume shi yayi cikeda murna yace "I love you Ya Sameer dina" kanshi Sameer ya shafa yace "love you too Kiddo" turomai baki yayi alamun baya so yana kiranshi kiddo hararan shi yayi, Nabila tace "congratulations Yaya Sameer" murmushi yadanyi yace "thanks Mum Princess" Fadila itama tace "congratulations yayan mu" itama dan murmushi yasakan mata dan baicika wasa dasu ba kuma yana mugun respecting nasu bamaya kirasu da sunansu yace "thank you Mum Little" shafamai kai Ummi tayi hakan yasa ya kalleta kafin ahankali ya rungumota suka cigaba da kallo program din har aka gama promoting sojojin dama su 18 za'a karama girma bayan angama akwai after party da su 18 din dudda Sameer baya ciki suka hada dan bai cika son hayaniya ba, yan uwansu suka hadamawa da abokan arziki, dudda yabasu kudi but ko kadan he's not interested, gamawa akayi tsaf sanan aka chanza wutan Hall din zuwa disco ball akai clearing babban stage din, sai wurin abincin serve yourself ne kawai akwai farin wuta aka fara rawa, tashi Nur yayi yamika ma Nabila hannu yace "let's go and dance baby" dan satan kallon Ummi Nabila tayi akunyace ganin hankalin Ummi bay a kansu yasa ta tashi sukai gaba, Ya Muhammad ne shima yatashi yana daga Fadila sukai stage suma, kaman zaiyi kuka Mu'az ya kalli Sameer yace "Ya Sameer nima naje please?" dan hararan shi Sameer yayi kafin ya kalli agogon hannunshi shadaya da rabi yace "go but we all are leaving by 12, so you have 30min Ummi needs to rest and sleep" murmushi Ummi tayi she luvs it yanda komi Sameer zaiyi she is always first a lamuran shi, tafiya Mu'az yayi da gudunshi yarage su kadai akan table din, wayarshi yaciro daga aljihu dayaji tai vibrating sakonni ne keta shigowa Baffa yagani hakan yasa yabude sakon ya karanta sanan ya kalli Ummi dake ta kallonshi yace "is Baffa Ummi he's congratulating me, yace gobe shida family shi are coming over, bai dade da sauka ba" ahankali Ummu tace "kamai Allah huta gajiya ya gaida Maman su Aisha" gyadamata kai yayi ya shiga typing itakuma ta juyar dakanta tana kallon stage din yanda su Muhammad da matansu ke rawa irin couple dance dinan anatse gwanin ban sha'awa, juyoda kanta tayi ta kalli Sameer din dake shan bottle water, ahankali tace "Sameer kalli chan" ta nunamai kan stage, ajiye ruwan yayi ya kalli inda take nunamai, ahankali tace "basu burgeka ba? Kalli kanenka Sameer, inda ace Nabila batai barin cikinta na farko ba da yanzu yaran Nuru biyu, jibe Muhammad dat got married last year yanzu baby girl dinshi is 2month old, look at auta yanda yake girma yatasa shima, he is 25 now, Sameer so kake duka kannenka suyi aure subarka kosokake saiki tsufa tukunna zakai aure, bazakai aure ba tun da kuruciyan ka uhm Sameer....." "excuse please!" maganan dasukaji daga kansu yasa duk suka daga kai, wata doguwan budurwa ce tana sanye dawani red dinner gown dayamata kyau sosai, ta makala ID card awuya daya nuna ita media personality na NTA news ne, hannu tamika ma Ummi cikin harshen ta na turenci mai shegen dadi tana murmushi tace "congratulations Ma what an amazing son you have here, I must say you are bless Ma'am" dan murmushi Ummi tamata ta karbi hannun nata data miko mata tace "thank you" ahankali yarinyar ta kalli Sameer da yaciro wayarshi yacigaba da dannawa kaman bai gantaba, cikin harshen turenci yarinyar tace "please can I borrow your son just for few minutes, please Ma'am, plsssssss" taja please din tana hadema Ummi hannu looking so desperate, babu alamun wasa akan fuskanshi yace "am busy right now, can't come with you" yanda yarinyar tai kaman zatai kuka tana kallonshi da dukkan alamu dai sunsan juna yasa ahankali Ummi ta dafa kafadar Sameer ta gyadamai kai tace "kaje Sameer bakasan me takeson fadama ba" karara taga rashin son hakan akan fuskarshi amma sanin baya iya mata musu yasa ahankali yamike tsaye wani irin murmushi yarinyar tayi tace "love you Mum thank you so so much" tabi bayan Sameer din da sauri, fita sukayi har outside d Hall din ya tsaya agefe yace "wat?" kallon yanda mutane ke kallonsu tayi gashi yanda yamata maganan was so embarrassing dan yadaga murya, dan matsowa gab da shi tayi kaman zatai kuka tace "please Lieutenant, for the sake of your Mum let's go to my car mutane sunyi yawa anan" Ummi data kiramai yasa ya bita har inda tai parking motar tata Toyota camry bude bayan tayi ya shiga tarufo sanan ta zagayo ta dayan side din itama ta shiga tareda rufo kofan, cikeda seriousness dan bai tolerating nonsense yace "wat, why did you drag me here?" matsowa kusada shi tayi sosai tareda kama hannunshi, ahankali takai hannun saitin bakinta tama hannun kiss sanan ta kallai murmushi kwance kan fuskarta tace "congratulations on your promotion and award, am so proud of you Sameer you deserve it" karban hannunshi yayi daga cikin hannunta yace "thanks" yasa hannu zai bude kofan da sauri muryan ta har rawa yake tace "please no, ka tsaya" tsayawa yayi batare daya juyo ya kalleta ba, da sauri tawani irin fadawa bayanshi jikinta har rawa yake ta kankameshi gam, hannunta kan chest dinshi da breast meat dinshi sunyi bulbul tsabagen workout tafashe da kuka sosai. "Sameer please mesawai bakason aure? I love you so much dan Allah ka aureni kaji inata jiranka am not getting younger anymore am 28 Sameer please" hannunshi yasa yacire hannayenta dake kan kirjinshi sanan yajuyo ko kadan babu rahama akan fuskarshi yace "this should be the last time dazakiyi trying such thing dani Aliyya, bansan ki, you are not getting younger that is your choice kinada masu sonki so choose one and get married, Aliyya for Godsake don't you get it? Kokin aureni bazakiji dadina ba am not ready for anything marriage, I don't know I can't even imagine tayaya zanyi rayuwa da nace amatsayin matana my property please ki taimaki kanki trust me am not the right man for you" yana fadin haka yabude motar yafita tareda dajan tsaki yarinyar nan has been bothering him disturbing wayarshi da calls tun ranan data fara ganinshi da aka gayyace shi NTA danyi hira dashi, baima san tayaya tasami number shiba, and shi ko kadan batamai ba bama hakaba shi baitaba ganin macen datamai ba aduniyan nan, to yanada ma wani lokacin matane?. Ganin ya shigo ciki yasa ya gyara fuskarshi kar Ummi tai noticing nashi, zama kusada ita yayi yace "Ummi mutafi am tired, bari na kirasu" baima jira me zatace ba yatashi yakira su yataho sukuma suka taho, hannu yamikama Ummi hannunshi tarike ta mike tsaye tana kiran sunan Allah danhar kafafun ta sunyi tsami sun fara mata ciwo tanada matsalan kafafu sosai, Muhammad ne yace "Ummi tun yanzu zamu tafi bamu gaji da rawan bafa" hararan shi Ummi tayi tace "inmunje gida kwa karasa, in kuma bazaku ba Nabila da Fadila su biyoni sunbarmini jikoki agida mara kunya" waje duk sukayi kowa ya shiga motan dayake, wuraren daya da minti ashirin suka iso gida, fitowa sukayi, Sameer ne yafara fitowa da taimako shi Ummi tafito daga motar, ahankali take tafiya sukai flat dinta Mu'az biyeda su har zuwa dakinta zaunar da ita yay kan gado sanan yace "gud night Ummi" yajuya zai fita da sauri Mu'az dake tareda su yace "Ya Sameer please nazo mu kwana tare? Ni nagaji da dakina please yayan mu kaji" kafin Sameer yay magana Ummi tace "kaidai kullum sabon salon iskanci kake fitowa dashi Mu'azu, dan iskanci ne ga dakinka zakabi yayan ku nashi?" kaman zai fashe da kuka yace "ni kidena cemin Mu'azu wlh Mu'az sunana, Ya Sameer please nazo" gyadamai kai Sameer yayi hakan yasa Mu'az yay tsalle yace "yes ganinan zuwa Yayan mu, Yayan mu is the best wlh Ummi" fita Sameer yayi yana mamakin yanda haryau auta yaki hankali, he keeps behaving like a small boy yawuce flat dinshi kayanshi yacire yay hanging a hanger sanan yawuce bathroom dan watsa ruwa, yadade a bathroom sosai sanan yafito, Mu'az yagani kwance kan gadonshi yana baccin shi mai dadi, girgiza kai yayi yacigaba da share kanshi da dan karamin towel din dake hannunshi yay wurin wardrobe yaciro pyjamas sanan yazo gaban madubi mai ya shafa kafin ya shirya tsaf cikin milk color pyjamas dinshi ya fesa turare sanan ya kashe wutan dakin yafita daga dakin, kitchen dinshi ya shiga yabude yadauko vitamilk yabude yadawo falon ya zauna tareda bude laptop ta shiga aiki sai wuraren 2 da rabi sanna yagama abinda yake yakoma bedroom ya kwanta. Kiran sallan asuban fari yatada shi wanda haka yake inhar zaiji kiran salla saiya farka dukko irin baccin dayake, bayi ya shiga yadauro alwala sanan yafito yatada Mu'az da da kyar yatashi yawuce bayi shikuma yafita dan tado kanenshi wanda hakan dabi'an shi yake tunba yauba tun kafin suyi aure ma, flat hudu ne agidan, Ummi ne mai biggest flat din sai nashi, saina Muhammad da Nuru duk in sunzo gida da matansu duk flat dinsu suke tafiya, auta Mu'az ne kawai dakinshi ke cikin flat din Ummi. Yakai almost 4minute yana knocking kofar flat din Nuru amma ko kadan basu jiba, babu alamun amshi. Nuru yau yadamki Nabila flipping her kawai yake dukta yanda yaga dama, ko Princess ta tashi dayake bata da wani rigima da kyar yake sakinta na 1 minutes yabarta tabama Princess nono idan bata gama shan nonon ba haka zai biyota yazo ya shige yacigaba, wlh tunda suka dawo daga dinner nan abu daya suke tazaci daya fadi