Sashe 73
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
only friend, zan kaita asibiti nadan zauna da ita I might come back late, in kuma ba hali zan kwana a chan" da sauri Abba yace "wani Asibiti kuke ne? Lemme come over there naga yanayin jikin nata sai muga in zan kira mata Dr nane, wani asibiti ne kuka?" yanda kirjin Mummy ya shiga faduwa yasa da sauri ya janye wayan daga kunnenta ta kashe kiran sanan ta kashe wayan gabaki daya gudun karya sake kira sanan ta zauna tai shiru. Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar. please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria. Munada magunguna kaman haka 1- Maganin Rage kiba 2- Maganin Rage teba 3- Maganin karin girman nono 4- Hadin kaza 5- Maganin Horse power na maza Thank you _CHASING THE HEART CRAVINGS_ 66 & 67 _Alhamdulillah am back again, duk shegiyar that think she can bring me down ko kill my market, Anty listen Maman ki bata haifoki da kyauba_ _sanan duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba Allah ya isa, wlh banyafe mikiba dan uban ubanki_ _kekuma mai fitarmin da book waje dake nake, dama ke matsiyaci ce I know! Matsiyata ne basu da rike amana, to ran lahira Allah zai sakamin, kuma ban yafe mikiba_ _this life is funny yanda wata banziya shashasha daba ita tabaki ilimi ba, sanan batabaki basiran ba tazo tan a gayamiki ga yanda zakiyi da book dinki, to nafada nakara duk wacce ta karanta min littafi bata biyaba Allah ya isa_ _see M Shakur tamuku nisa fa wlh saidai kumutu and am here to stay, am born to write, kuma kuma kunsan brain works a book dina wlh, brain speaks, dadi dey stream yakataaaaa, so go fuck yourself makiya_ _Thank you to all those people that reach out to me and give me comfort, non judgmental, tsinuwata was wrong but sun nunamin hakan with love and affection, kuma ma dan bura'uban ku mahassada ina ruwan ku dani? Wlh yanzu daidai nake da any she goat muzuba_ _I've lunched my business line fans and is called _*M SHAKUR LUXURIES WEARS AND SHOES*_ _I deal with masu business dan carton carton nake sayarda kayayyki saikuma 10pcs above, so masuson muyi business you can reach me ta watsapp dina 07012181461_ Guys have I ever told you people that I love you? Am super popular now fa, guys am trending omg, kowa nemana yake, M Shakur M Shakur, I feel honoured I swearragad kuyita hadani da mutanen arziki, da matan gwamnoni da Hajiyoyi masu sona, ina sonku kicigaba o karku fasa mahassada banza da wofi ahaka zaku kare. Bismillahi. Bayan sallan isha'i ya shigo gidan daga masallaci yana sanye da kananun kaya yay wani mahaukacin kyau dudda bawani gayu yaciba bakinshi sai shinning yake, tun bayan abin yafaru bai karasa Rahima a idoba shima bai nemeta bane dan yau yay baccin daya dade baiyi irin shi ba azahar kadai ya iya yayi a dakinshi yafara bacci sai magrib yatashi yay la'asar sanan yatafi masallaci agurguje ya tsaya har akai isha'i shine yanzu yashigo gidan, yau indama azumi yayi dayafimai yunwa yakeji sosai, dakin Rahima yayi kai tsaye yabude dakin ya shiga tana kwance kan gado idanunta biyu tanajin anbude kofa ta maida idanunta tarufe da gudu, hannunshi ya zuba a aljihun wando ya jingina da kofa yana kallon arnen kayan jikinta yakira sunanta. "Rahima" faduwa gabanta yayi inhar yakirata zuciya ta rawa yake bude idanunta tayi cikin yar siririyan muryanta datai sanyi sosai tace "na'am" sarai yasan bata iya girki ba cikin calm voice ganin dukyai wani kala har yanzu inda ya mareta bai gama komawa daidai ba yace "me kika dafa?" girgixa mai kai tayi tana kokarin tare hawayen datakeji yana shirin zubomata tace "ban dafa komiba" dan aljiyan zuciya yasauke yace "fix something for me, am starving" gyadamai kai kawai tayi yajuya yafita, ahankali tasauka daga kan gadon itama tabude kofa tafito tana tunani mezata dafa wanima abu ta iya dafawa a duniyan nan, yana zaune kan dogon kujera a palor yana danna remote yasa CNN yana sauraran news, jin alamun tafiya yasa yadan waigo Rahima yagani tana saukowa daga stairs hannunta daya kan karfen stairs din tana shafawa tana sauka ahankali kanta akasa, wani kallo yakebinta dashi barinma waist dinta daya kafe da ita tanada wani irin tiny waist amma tanada hips da inba kaganta ahaka ba bazaka taba zatan tanada irin wanan alluring dirin ba saisa duk inta saka wando yake mata mugun kyau kaman wata model, wani irin ajiyan zuciya Sameer yasauke harta karasa saukowa tabashi baya tai hanyar kitchen kasa daina kallonta yayi yanda ass dinta ke juyawa yana shaking intana tafiya yasa yaji his dick yafara warming up da sauri yadau pillow kujera yadaura kan cinyarshi yamaida hankalin shi kan TV, tsayawa tayi acikin tana kalle kalle ganin bataga kayan abinci ba yasa ta shiga store nan taga kayan abinci babu wanda babu, the easiest thing da idanunta yasauka akai was spaghetti hakan yasa tadauko guda daya tafito ta ijiye tana kalle kalle hawaye tashare yana kallon taliyan yanzu in bata dafaba zai iya yasake zaneta da belt, shiru tayi tana hawaye tana kallon taliyan ko Allah yasan bama tasan ta yanda zata dafa taliyan nanba Mummy bamata barinta ta shiga kitchen taredasu Siddiqa sai lokacin nan da Abba ke gida kuma shima baifi ta bare magiba da sauransu tunawa tayi da randa taga Ya Zeenatu na kallon yanda ake girki a you tube hakan yasa ta juyo tafito tana goge fuskarta, ganin tafito daga kitchen din yasa ta tsareta da ido, karasowa tayi har gabanshi ta tsaya tana wasada yatsunta tace "uhmmm please kabani wayanka" dauke kai yayi daga kallonta dan surarta is driving him insane yace "what for?" hawayen daya zubomata ta share da sauri tanajan hanci in a cry tone tace "YouTube zan duba" tafashe da kuka mara kara sosai juyowa yayi ya kalleta zaiyi magana saikuma yafasa yadau wayarshi dake kan centre table ya mika mata dago kanta tayi ganin ana mikomata abu hada ido sukayi da sauri ta sauke kanta tasa hannu ta karba sanan takoma kitchen da sauri bude wayan tayi ganin babu key yasa ta kunna data ta shiga YouTube tai searching how to cook spaghetti, video farko tai clicking yafara, kafin su fara video suka rubuta list din ingredients dazatai amfani dashi pursing video tayi tarike wayan tai store ta shiga kwaso kayan miya da frozen chicken dake cikin fridge sanan tazo tafara bin video step by step, blending kayan miyan tayi ta yanka kazan da kyar ta shiga girki kaman ba Rahima ba tunda take arayuwanta yaune rana ta farko data shiga kitchen da sunan girki takeyi tagaji amma sai murmushi take dan its actually interesting, karan soyuwan kayan miya kamshin girkin yasa tanata murmushi, Sameer na zaune dakinshi rikeda system a hannunshi yana kallonta yanda takeyi tana goge zufa for the first time yaji yarinyar ta burgeshi ta kalli video yafi sau saba'in harta gama plate tadauko ta zuba taliyan that actually look good. Ga shredded chicken aciki tadaura awani tray mai bala'in kyau yanda taga Mummy nama Abba sanan yafito dashi ta ijiye a dining kafin tasake komawa kitchen din juice tadauko na 5 alive tadaura awani tray da glass cup sanan tafito zaune taga Sameer gaban abincin kan dining ahankali takaraso ta ijiyemai tray din gefenshi zata juya yace "where is your spoon?" da sauri ta juyo ta kalleshi kafin ahankali tace "nibazan ciba" wani kallo yamata hakan yasa takoma kitchen da sauri tadauko fork tafito kujeran kusadashi daya nuna mata ta zauna akai gabanta nafaduwa tana addu'a Allah yasa girkin yay dadi, kallonta Sameer yayi babu wasa kan fuskarshi yace "let's eat" gyadamai kai tayi tasa fork a abincin shima yasaka atare suka debo yay bismillahi yakai abincin bakinshi, he was really expecting worse abinci dat doesn't taste good to his surprise abincin yay dadi sosai ba laifi bakaman girkin professional chef ba kawai badai gishiri enough ne dan murmushi ne yayi yacigaba dacin abincin ahankali yadago kanshi ya kalleta ganin ko spoon daya ba yayi murya chan kasa yace "baki iya cin abinci idan babu abinda aka saba saka miki aciki ko?" kallonshi tayi kafin ta girgizamai kai, ahankali yace "alright then eat" faracin abincin tayi ganin ya tsareta da ido dudda babu taste a bakinta shima cigaba daci yayi sauda suka cinye abincin tass atare sanan yadau juice yazuba a cup din batare dayasha ba yamika mata karba tayi ahankali hada ido sukayi da sauri ta kauda kai takai juice din baki tadan sha sanan ta ijiye ahankali daukan wanda tarage yayi ya shanye sanan yakara zubawa a cup din yadau cup din yatashi daga kan dinning harya fara tafiya yajuyo ya dan kalleta yace "congratulations the newest chef you've own yourself a pad YouTube harsaiya gaji dake" yay maganan tareda juyawa yana kurban juice dinshi kaman bashi yay maganan ba, batasan mesaba samun kanta tayi da sakin murmushi, tayi kokari kenan yake