← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 119

Sashe 13

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

dasun isa aure, amma kai ko agefen jikinka eh yaron nan, yau nazone nai magana dakai Sameer kacire wanan kunyan da shiru shurun, da zurfin cikin da miskilancin nan kamin magana, Sameer kafada min meke damunka? Kanada wata matsala ne dabaka fadamana ba gudun kar hankalin mu yatashi?" yay shiru yana jiran amsan shi yana kallonshi, girgiza mai kai yayi yace "a'a Baffa" cikin wani irin yanayi na damuwa Baffa yace "karkaji kunyana ka boyemin gaskiya ni ubanka ne taruwa za'ayi a rufama juna asiri mu nema maka magani batare da kowa yasani ba, kafadamin Sameer kanada wata matsala ne?" sake girgiza mai kai yayi yace "a'a Baffa" shiru Baffa yayi yana kallonshi kana ganinshi kaga damuwa karara akan fuskanshi yay shiru yana kallonshi, sunkai kusan 3min sanan ya numfasa yace "Sameer" ahankali yadago kanshi ya kalli Baffa yace "na'am Baffa", babu kunya danya lura dole ya ijiye kunyan nan ya tuhumi yaron nan da kyau, Baffa yace "banso kamin karya Sameer, kafadi mini gaskiya Allah najinka yana kuma kallonka a sama" ahankali yace "kanajin sha'awa Sameer kokuma bakajin sha'awa ko kadan?" he wasn't expecting such question daga Baffa dan bakaramin kunya tambayar yasa yajiba hakan yasa yakasa magana sai kanshi dayasake saukarwa akasa, kiran sunanshi Baffa yayi babu alamun wasa yace "am talking to you Son answer me now, kanajin sha'awa ko bakaji?" kanshi nakasa ahankali murya chan kasa kaman an tursasashi yay magana yace "I....in...aji Baffa" cikin tsantsan damuwa Baffa yace "to mesa bakason kai aure kadauke ma kanka duk wata sha'awan, kasami natsuwa Sameer? Jibeka kullum shiru shiru kullum kai kadai kunshe adakinka in badai kaje wurin aiki ba, kodai neman mata kakeyi ne Sameer saisa baka sha'awan aure?" da sauri ya girgiza kai yace "Baffa ban taba neman mataba" shiru Baffa yayi yana kallonshi ya yarda baya neman nata dan duk cikin yaran wanshi Sameer yafi dukansu natsuwa ga hankali banawasaba, ga kunya da kawaici, idan yace lamarin Sameer baya damunshi yayi karya, ahankali yace "Sameer nagaji da samaka ido, nidai aduniyan nan nasan babu abinda zai hana lafiyayyen d'a namiji, mai aikin yi dayake da means din ciyar da mata dari bama dayaba aure sai in baida lpy ne, nagaji da sama ido Sameer kullum kara zama tuzuru kake dazaran ka shiga 40 kuma kafita ma daga tuzuru kadawo Babawo, Baban gida, jibidai Nuru kaninka da matarshi Nabila da yarsu gwanin ban sha'awa, jibi Muhammad da matarshi Fadila da yar yarinyar su gwanin ban sha'awa, kana ganinsu kaga mazajen dake tattare da natsuwa suna samin natsuwa wajen matansu hankalin su kwance kullum ka gansu cikin fara'a da raha suke, Mu'azu ma jibi yanda yake tasowa dazaran yagama makaranta sai aure shima bazan zuba maka idoba kaita zaman gida kaki aure ba har kaninka suzo sugama aure kai kana nan kana gauranci, enough is enough, tunda dai kaki fadimani gaskiya kace lafiyanka kalau ka saurareni da kyau kaji" yay dan shiru sanna yace "nabaka nan da kwana 30, wata daya Sameer nabaka, wlh wlh inhar wata dayan nan suka cika bakacemin Baffa ga wacce nakeso anemamin aurenta ba nizan maka aure, kuma kowana aurama don't complain nagayamaka" ganin yanda Baffa kemai magana azafafe kaman zai rufeshi da duka yasa yace "ayaha kuri Baffa" "don't tell me nayakuri, inkanaso in hakura kaje kai aure Sameer, kasan sau nawa mahaifiyar ka ke kuka tana zudda hawaye kan kin auren ka? Kaga tashi kabani wuri nan da 30days zamu sake zama nabiyu, get ready for kowa nahada ka da ita, sanan anjima zan aikoma da rubutu inma iskokai ne kehanaka auren zamu koresu ne da izinin Allah, tashi katafi" tashi yayi ahankali idanunshi harsundan chanza kala sun soma ja yazura takalmin shi yafice, tunda yafara saukowa daga stairs din kanenshi kowa ke kallonshi barinma Ummi data zubamai idanu, gyara fuskarshi yayi yakarasa saukowa ganin zaiyi hanyar fita yasa da sauri Ummi tace "Son" juyowa yayi yace "na'am Ummi na" tasowa Ummi tayi takaraso har inda yake hannunshi takama tace "muje dinning kai breakfast, bakai breakfast ba" baison yamata musu hakan yasa kawai yabita kujera tajamai ya zauna tashiga bude warmers sukuma yan falon suka cigaba da hiransu, tace "me zaka ci? In zubama biryani rice kokuma bread rolls da tea?" murya chan kasa trying to hide damuwan shi yace "bread rolls Ummi" zubamai tayi ta hadamai tea sanan ta turamai gabanshi, sanan tadau spoon ta mikamai ya karba tareda sakin mata murmushi yace "thank you Ummi" kanshi ta shafa in a very loving way irin son da da uwa dinan tace "ka cinye fa, karka rage okay, bari naje naga Baffa ku" juyawa tayi tahau kan stairs shikuma yahaucim dudda bawani dadi abincin kema bakinshi ba dan baida apatite. Tasowa Asiya tayi da sauri tazo dinning din ganin Ummi tai sama, kujeran kusada shi taja ta zauna tana murmushi tace "Yayan mu good morning" dan juyowa yayi ya kalleta shidai arayuwan shi yanason kanenshi, murmushi yamata yace "morning Asiya, Ya school?" yay maganan yanakai mug din tea bakinshi looking compose as usual, kaman zatai kuka ashagwabe tace "school fine Yayan mu, kullum akemana C.A, kullum" batare daya kalleta yace "that calls for working hard more right?" washe mai baki tayi cikeda jin dadi ganin yau yana mata magana sosai tace "right Ya Sameer" murmushi maidan sauti yayi yacigaba dacin abinci ahankali sai kallonshi takeyi yanda yake kurban tea din kadai is breathtaking, yanayin komi da aji bada garaje ba, ita kanta batamasan mesa take kallonshi hakaba kaman zata cinyeshi, juyowa yayi ya kalleta sabida yanda jikinshi yabashi ana kallonshi hakan yasa tai murmushi tareda wayancewa da sauri tace "Ya Sameer kaga my friend is getting married ending of this month kuma wai Mummy bazata mini ankon ba, Ya Sameer zakamin plssss" gyada mata kai yayi hakan yasa tai ihu tareda tashi daga kan kujeran tana rawa, murmushi yayi yatashi daga kan kujeran plate din abincin ya nuna mata yace "take those to the kitchen kizo side dina later" da sauri tace "to Yayan mu nagode" karasowa cikin falon yayi yana kallon Mu'az dake buga game awaya, kafin yakaraso inda yake yace "Mu'az" da sauri Mu'az ya ijiye wayan dan duk in Ya Sameer ya kirashi har cikin ranshi yakeji da sauri yace "na'am" karasowa gabanshi yayi hannunshi daya cikin aljihu yana kallonshi yace "what time did you suppose to leave for school?" cikeda dan yanayin tsoro Mu'az yace "by 3 yayan mu zantafi" ka wuce kaje kafara shiryawa, tashi Mu'az yayi da sauri yay hanyar dakinshi daidai lokacin Princess tararrafo tazo har inda yake tsaye ta kama kafanshi tanaso ta mike tsaye, murmushi yayi ya tsugunna ya dauketa yaja kumatun ta ahankali yace "princess" kyalkyace wa da dariya yarinyar tayi tana shafa dogon hancinshi hakan yasa su Nuru dukansu suka kwashe da dariya, hararan su yayi kafin ahankali yace "let's go out they're watching us princess" _Dear VIPs na_ _this book is combination of storyline 2&3 which most of you chosen, when most of you keep selecting 2 da 3, i was like what is VIP if I can't give my VIP what their heart yearns? I was like okay 2 and 3 u guys are up, that's all what VIP is all about grant them what heart dinsu yearns for and liked._ _Dear VIPs na_ _life is all about making your Very special people(VIP) feel special, feel involve, feel worthy and feel muma munada daraja, treat them with respect and take them on a cruise of nishadi da farinciki, this book *chasing the heart cravings* kunshi komi, dan kowa na book din yabi abinda zuciyan shi keso, e.g ni yanzu nabi abinda zuciyana keso nake muku book ko? Haka kuma kunbi abinda zuciyan ku keso kukai joining VIP dan bakusan jira right? So come with me lemme give u on a journey of an unbeatable experience, and feelings that is mind blowing and out of this world cus this novel is blockbuster_ _subscription is 2k ba dan komi ba, I buy data, I sit and type always, power bank for always having chargi for regular updates and other pete pete matsala that your 2k can help me taushe it. I love you VIP na, and I am forever grateful of your support cheer to good live, endless friendship and love!!_ _pay 2k into my account 3107021073 aisha Muhammad first bank, send evidence of payment to my watsapp number 07012181461 so I can add you to VIP group, as of now this is VIP comment section_ _Happy Salla VIPs *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*
Chapter 13 · 0% Book details