← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 119

Sashe 119

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

cigaba da ranon yaran harsuka girma, duk yanda taso gudun mishi ranan data cika arba'in saida Sameer ya sabo ya shigo gidan babu wanda ya ganshi tahayo sama kenan daukan pampers takaima Ummi yajata zuwa falon Babansu, maida kofan yayi yarufe ganinshi yasa tace "wai me haka bakana wurin aiki ba?" kaman zaiyi kuka yace "Baby adan taimaka min ai kin cika arba'in yau, am so horny wlh" fashemai da kuka tayi tace "haba Ya Sameer so kake nakara yin gwarni" gyadamata kai yayi yace "eh kinga dazaran kin kara haifomin wasu twins din saina rakaki kiyi family planing din, please baby lemme eat you dan kadan" hararan shi tayi tace "kaman kasan miye kadan kaida yanzu saika kai magrib akan mutum" dan dariya yayi yana Jan pant dinta kasa yace "amma ai inada dadi ko" gyadamai kai tayi tana turo baki tace "dadin ma dan kadan" murmushi mugunta yayi tanaji tana magana ciki ciki yawani irin zurma matashi ciki da karfi, ihu tayi zata gudu yace "har yanzu dadi kadan nakeda shi?" dariya tayi tana jan nipple dinshi tacikin riga tace "kanada dadi over your excellency" dariya dukansu sukayi atare yace "I love you Queen of Queens" ahankali tace "and I love you King of Kings" kiss sukayi sanan suka cigaba da making love kaman basu tabayi ba. END!!!!! _Alhamdulillah anan nakawo muku karshen littafina mai suna BIN ABINDA ZUCIYA KESO (CHASING THE HEART CRAVINGS) kuskuren danayi aciki wayanda nasani da wayanda ban saniba Allah ya yafemin, wayanda na batama rai duk ayi hakuri a yafema juna dan Adam ajizine Allah yasa mudace._ _Agaskiya nasanar littafina na kudi ne, sanan na bayar da 30 free pages, dan haka duk wacce ta karanta mini littafin nan batare data biyaba wlh, wlh, wlh banyafe mata ba, wanan littafin Ni Maman Abd Shakur na rubuta shi, da masu chanza ma littafin suna, da masu saka cewa littafin free ne wlh duk banyafe muku ba Allah zai mana hisabi ranan gobe kiyama m, mutane kuna manta cewa akwai ranan kin dillanci_ _Hello Fanmily nasan during the course of this book akwai wayanda na batama rai, please kuyakuri kuyafemin, Allah yasa mudace, thank thank thank you all_ _I want to express my gratitude towards this people_ _Rashida Musa, wlh u are 1 in a million, bazan taba manta kiba Allah ubangiji yabarmin ke kinji_ _Ilham I love you, kin soni sanan kin tsaya and fought for me, in fact you even fought the shadows for me and love me regardless, nagode kinji_ _Safa, an Safan Abba, you are one of the coolest creation da I was opportune to know in my life, banda kalman fadi saidai na mika godiyata mai dunbin yawa gareki, thank you_ This are just few kunada yawa ubangiji Allah ya saka muku da alkhairi. Godiya ta mussamman masoyana na this groups _PLATINUM_ _VIP_ _CHASING THE HEART CRAVINGS_ _BIN ABINDA ZUCIYA KESO_ _CHASING_ banda kaman ku, saikun jini a novel dina nagaba, mai kayatarwa, mai dadi, mai gardi, mai dauke da soyayya ingantacciya, duk makaranta na sun sani da kawo sabon salo, wanan ma sabon salo ne, saikun jini _I love you all M SHAKUR SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO KC8 TECNO LD7 WPS Office Normal Default Paragraph Font Table Normal No List Times New Roman Times New Roman Symbol Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ 5cce7d642f8743c485ebfa9dbc2efe67
Chapter 119 · 0% Book details