← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 119

Sashe 50

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

orange orange tsabagen cin goro tasa baki ta lashe duk yana kallonta yace "sa kayanki kiwuce daukan kayanta ta shigayi ta ska sanan ta tsugunna tace "nagode Wadugaga Allah ya saka da alkhairi" gyadamata kai yayi tawuce tafita tana dingishi tana sauke ajiyan zuciya ganin yau batai laifi ba Allah yarufa mata asiri da abinda yar Binni tamata. Tashi Wadugaga yayi yadau babban rigan yazura sanan yadau wani dogon wando yasaka yana kulle mazariya yadau hulan sarakunan garin mai kahon shanu yasa akai yafito, akan kujeran majalisar wajen yadauka sanan yadau wani abu mai kama da shell din snail ya busa abin yay kara sosai. "guuuuuuuuuuuuuuugguuuuuuuuuu" da gudu mutane suka shiga tahowa fadan from all over, almost 30 maza, ashirin samari ne, guda goma kuma sundan tsufa suna zuwa duk suka kwanta awajen sukace "an gaida Wadugaga, sarki mai adalci, sarkinmu mai karemu, abin alfaharin mu, maijin kukan mu, mai rayamana iyalanmu, abamu tabarriki Wadugaga" kaki yayi ahankali ya tofar zokaga dambe ba tsofaffin ba ba yaran ba ana kokawan cin kakin Wadugaga, murmushi yayi ganin yanda sukeyi sai chan ya daure fuska yace "ku natsu" duk natsuwa sukayi sanan ya numfasa yace "akwai wata yarinya data zageni" atare dukansu cikeda mugun mamaki suka kallai kowanensu gabanshi nafaduwa dan sunsan hukuncin yima Wadugaga ubangijin su rashin kunya ko wani abu makamancin hakan. Dan murmushi yayi kafin ya daure fuska yace "ku ijiye damuwa da fargaban agefe ba y'ay'anku bane hasalima wacce tazagen bakuwa ce agari na" duk ajiyan zuciya suka sauke in a relief manner yace "banso ama yarinyar komi, banson kuma ku nunamata komi dan ran Wadugaga yabiya akanta dan haka samata tabarikki zai mugun natsar da ita banda haka inaso ku samomin bayanai da labarai daya danganci yarinyar nabaku yau kadai zuwa gobe, dan hakika Wadugaga zaizo ta amshi bakuncin turarkar shi" shiru akayi kansu akasa kaman ruwa ya cinye su sanan yace "zaku iya tafiya" duk suka tashi ya kalli wani tsoho daga cikinsu yace "akawo min Patsima nasamata tabarriki" gyadamai kai tsohon yayi tareda washe baki yace "ashe har anzo kan Patsima na, bari naje nataho da ita Wadugaga" gyadamai kai Wadugaga yayi da hannu yanuna musu duk su tafi suka wuce suke tafi sai wani mutum daya dasuka bari awajen yadau mafici yanama Wadugaga fifita yana mai kirari. _How to subscribe_ _zaki turo 300 ta account 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to my watsapp number 070121814621 sainai adding naki a group din danake posting BIN ABINDA ZUCIYA KESO_ Tun bayan tabaro wajen ranta yake abace ita kadai kwtafiya ahankali duk tabi tagaji harta shigo karkaran su sai kallon yan yara dake dauke da ciki take cikeda mamaki yaran da ire irensu a Abuja suna primary 4-5 ne amma shine sukwda ciki, rayuwana kauye baiyiba barin ma kauyen da ba boko ba islamiyya. Gajiya tayi da tafiya tasami bakin wata bishiyan mangwaro ta zauna tana sauke ajiyan zuciya, yunwa takeji bana wasaba rabon ta da abinci tun lunch din datayi a rehabilitation centre, inane nan Abba yakawo ta fashewa tayi da kuka ita kadai kaman wacce aka daka tayi tayi kukan harta godema Allah taji magana akanta. "Yar binni" da sauri ta dago kanta Maccido ne rikeda sandar shi ga shanaye a filin sunacin ciyayi, ganin Maccido ne yasa ta tashi da sauri tace "yauwa muje na kaika wurin naga wani dan iskan tsoho yasa kanwar ka tacire riga, sai kuka take tana rokanshi muje mu kwace ta" da sauri ta zaro ido yace "ke so kike akashe ni, kinsan waye wanan kuwa?" da sauri Rahima tace "dan iskane fa" waigawa Maccido yayi yasa hannunshi akan bakinshi yce "kidena cewa haka za'a rubuta miki zunubi" wani mugun harara Rahima ta zubama Maccido tace "tunda gashi Allah ko" dan zaro ido Maccido yayi yace "ke! Aradun Allah wazifi ne, yana ganin sakon Allah, kuma kinga duk wacce ya sanyama albarka zakiga koda ciwo takeda shi zata warke, saisa kinga yanzu a kauyen nan dazaran yayan mu mata sun tasa za'a kaisu wajenshi yasanya musu tabarriki, babu wacce ta isa a aurar da ita agarin nan inhar bai samata albarka ba" cikeda mamaki Rahima tace "albarka? Wai wani irin albarka? Dan iskan nanne zai sanyama Maironku albarka?" ganin tana daga murya yasa Maccido yace "kinga mubar maganan keba yar garinmu bace bazaki taba ganewa ba, me kikeyi anan kinyi karin safe kuwan?" girgiza mai kai tayi hakan yasa yace "tozoki tara bakin ki a wanchan shanun kisha nono" shanun dayake nuna mata ta kalla taga yar shanun nashan nono, cikeda kyama ta tabe baki tace "ni yar akuya ce dazan wani kafa baki a nonon shanu" dan dariya Maccido yayi daya karamai kyau yace "su yar binni tsaya to na zuba miki a ledan nan" yazaro leda daga aljihun shi fara kal ya nuna mata yace "zaki iya sha anan?" gyadamai kai tayi ahankali tana kallon fuskarshi ganin yanda duk yawani bi yadamu da ita ba irin shegiyar kanwarshi Mairo ba, da sauri yay wurin shanun ya tsugunna yakama nonon shanun ya shiga tsaya yo mata nonon sai kallonshi take harya debo da yawa ya tashi ya kulle bakin ledan yakawo mata yana murmushi yace "gashi yar binni" murmushi tayi tasa hannu ta karba tace "sunana Rahima ba yar binni ba" tafasa bakin ledan tanakai nonon bakinta tace "a ina ake wanka, ni banga bayiba?" ahankali yace "arafi ake wanka, a daji muke bahaya" da sauri tace "kaman ya arafi?" dan dariya yayi yace "cire kaya mukeyi muyi iyo a ruwa mu nitse kaman kifaye" hawaye ne taji yazubo mata tace "niban iya wanka arafi ba Yaya zanyi kuma fitsari nakeji" yanda take kukan yasa yaji wani tausayinta yace "dena kuka yanzu kizagaya bayan bishiyan nan kiyi fitsarin anjima dayamma inna dawo daga kiwo zan debo miki ruwa akwai inda nasani dazan kaiki kiyi wanka babu mai ganinki kinji, yanzu jekiyi wanka" hawaye ta share tace "to babu ruwan tsarki" da sauri yace "inada ruwa bari nakawo miki" da sauri yay wajen wata shanu daya daure giran ruwa a kafarta yadauko goran ruwan yakawo mata yace "zagaya kiyi zantafi chan ina jiranki" karba tayi yajuya da sauri yatafi chan nesa yana kada shanayen ganin yatafi yasa ta zaga a da sauri ta tsugunna tai fitsarin tai tsarki ta tashi sanan tafito tai wajenshi tare suka tafi kiwo nanda nan tasaba dashi har tana koyamai turenci inya fadi turenci sai abin yabata dariya shima yabata dariya sai kallonsu akeyi, dayake yanada kudi yasai mata madaran kuka da kifi taci sosai kifin harsaida tabashi tausayi. Inhar kin karanta baki biyaba wlh banyafe mikiba koke wacece. 43. _Abuja_ Wuraren karfe uku na rana Sameer yay parking motarshi a tsakar gidansu Rahima yana kallon motan Abban dayagani a pake tai mugun datti ga chabalbali ajikinta kota ina tsabagen wahalar hanya dataasha, kananun kayane yau ajikinshi, wani black boot din sojoji akafanshi sai dogon Jean blue daidai kibanshi dawata faran bodyhug riga namaza mai v neck daya kamashi bam ya fito da shape dinshi sosai sai kamshi yake bazawa, sai earpod a kunnenshi na dama na iPhone guda daya, knocking kofar nasu yayi da sauri aka bude kofar Mummy ce da idanunta sukai jajir cikin yanayin damuwa tace "yauwa Sameer kazo, come inside please" ta matsamai tabashi hanya, shiga yayi batare daya cire takalminshi ba Mummy ta maida kofar ta rufe su Siddiqa dake zaune a falo duk suka gaidashi ya amsa musu anatse as usual, Mummy ta shiga gaba tace "muje nakaika dakinshi" da gangan take wani kaudi tana tafiya tana murguda ass, Sameer baima san tanayi ba dan agogon hannunshi yake dubawa akwai abinda zaiyi by 4, har zuwa dakin Abba ta bude kofa Abba na zaune akasa sanye da jallabiyar dake jikinshi tun najiya yayi wani iri kana ganinshi kaga wanda ke cikin damuwa, cikin fushi Mummy tace "gashinan Sameer, I told him tun jiya daya fita kake kiran wayarshi daya bari agida, Sameer talk to him, in as much as I am concern nasan Rehab Centre nanne best place for autana bansan ina yakaimin itaba, I've been talking to him tunda yadawo dazu yaki amsani yay shiru tun jiya daya fita da Rahima da kayanta a akwati sai yanzu nake ganinshi, babansu baitaba batamin rai irin na yau ba wlh bazan yardaba, Koran min y'a yayi? For Godsake Rahima is 20, Alhaji babu yanda za'ayi Allah yabaka yara bai jarabce ka akan guda ba karyane, kowani family nada nashi if namu Rahima ne bazamu rungumi kaddaran mu fawalama Allah ba ka dauki yarinya ka kaita wani wuri? Ina kaita, ina ka kaimin yarinya eh?" ganin yanda Mummy keta bambami Abba har lokacin kanshi na kasa yasa Sameer ya kalli Mummy yace "please can you excuse us Mama" cikin fushi Mummy tace "why not amma anjima zan dawo, inhar kunaso hankalina ya kwanta a fadamin inda y'ata take am going to go get my babygirl" tajuya tafice tareda rufo musu kofa tana goge hawayen daya zubo mata daga idanu, karasowa inda Abba yake zaune Sameer yayi shima ya zauna a gabanshi tareda kiran sunanshi. "Abba" dagokai shima Abba yayi ya kallai yace "Son" ahankali Sameer yace "ina kakai Rahima?" dan shiru Abba yayi kafin ahankali yace "chan wani kauye ne rugan fulani haka a gombe, wani ma'aikacina mai kulanmin da gidan gona ta dan garin ne shine nakaita wajen matar shi da taimako shi nace tarike min ita for 6 month" shiru Sameer yayi yana kallon Abba harya gama sanan yace "Ya sunan kauyen?" ahankali Abba yace "kauyen nada sunane, ko gwamnati batasan dasuba, kauyene in the middle of daji, kaman asalinsu fulani ne haka dasuka zo daga wata kasa saisuka yada zango haka awajen sai kawai suka cigaba da rayuwa suna hayayyafa sukai creating a small community kokuma nace small town awurin sabida shukoki da kayan ganye da ragunan su zasuna ci, kauyen ba wuta, ba ruwa, ba services bama susan da wayaba few of them ne sukasan akwai birni, many of them suna aikin blacksmith, akwai makera dakuma masu kiwo" shiru Sameer yayi yana kallonshi da ace Abba mutum ne sa'anshi da wlh fadan dazaimai yanaga harda hot slap zai bashi, anatse yace "Abba kasan Rahima is a girl child right?" gyadamai kai
Chapter 50 · 0% Book details