Sashe 87
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
da waya kan hannun kujeran tai hanyar dakin, bude kofar dakin tayi ahankali kaman mai tsoro gabanta na faduwa idanunta suka sauka kan fuskar Rahima dahar lokacin a lumshe, wani mummunan faduwa gabanta yayi tana kallon fuskar Rahima bakinta narawa sosai tace "S....a......Safa", takai kusan 2min adakin ganin kaman bata numfashi yasa ta shiga dakin da sauri tai gaban gadon takai hannunta kan fuskar Rahima tashafa ahankali hawaye nataruwa a idanunta bin jikinta tayi da kallo kafin tasa hannu ta yaye bargon jikinta jinin datagani yasa tai salati tadan koma baya. "innalillahi" saikuma ta matso kusada da Rahima ta kara bubbugata ganin batai motsi ba yasa ta shiga kalle kalle adakin goran ruwan datagani kan makeup mirror taje ta dauka da sauri ta debo ruwa ta yayyafa mata amman batai motsi ba, ganin haka yasa da sauri tajuya tabude kofa tafito bamatabi takan Sameer dake kwance har lokacin ba tai kasa, kitchen dinsu taje tabude ta shiga store direct, albasa ta dauka tadau wuka hannunta narawa sosai ta bare ta yanka albasan taraba shi biyu sanan tafito daga kitchen din tundaga kan stairs tafara jin kakarin aman Sameer, da gudu bamata damu da ciwon da kafafunta keyi ba tai saman ganin Sameer na amai kaman zai shide yasa tai wajenshi, albasan data yanka ta ijiye takama shi tadaga tana salati. "innalillahi wa innailaihi raji'un, Sameer da wanne zanji da matarka ko kai, eh sannu muje nakaika bayi" baimasan tanayi ba amai kawai yake kwarawa, da sauri tasake shi tadau wayarta number Noor taciro mai non Sameer dudda Sameer yabashi 6yrs dan lokacin data haifi Sameer tana school agidan baban su Sameer tai makaranta saida tagama school duka sanan ta haifi Noor, shi he's 34, sai Muhammad nada 31, sai Mu'az dakeda 25. Ringing daya yadaga yace "Ummi are you missing me" bata tsaya amsa tambayan shiba tace "Noor kana ina?" "ganinan tuki nake wajenki zanzo naci abinci" da sauri Ummi tace "kayo kwana kazo gidan yayanka Sameer ina wurin, Soja baida lpy sosai, zoka taimaka mai yay wanka saimu tafi hospital yi sauri dan Allah amai yake" da sauri Noor yace "subhallahi, ganinan zuwa Ummi" to tace tawuce kasa tana hawa benen da kyar ruwa tadauko agora tadawo wajen Sameer zubama tayi ya kuskure baki ta sharemai wuyan shi daya bata sanan tasake kwantar dashi dan yasoma ficewa hayyacinshi, tabar aman kasan sanan tawuce dakin Rahima bayan tadauki albasan data yanka. Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar. please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria, inkinsan baki shirya ba uwargida karma kisayama oga Horse power dan wlh saikin gudu karfin bala'i zaiyi. Thank you _MAGUNGUNAN DAMUKE DASU_ _MEN HORSE POWER 5K guda 24 daya yasha da asuba daya da yamma_ _Hadin maganin sanyi 4k, idan mijinki nada ciwon sanyi zaki sayamai yasha yahada kuma da horse power, idan zakisai horse power da maganin sanyi zan barmiki 8k_ _Hadin nono duk karancin nonon ki suyi mugun girma su taso su tsaya is 5k_ _hadin matsi 4k, duk budewan gabanki ki hade gam_ _hadin rage katon teba koda yara dari kika haifa, fat din su zube cikin ki yadawo flat 5k_ _hadin girman bombom ga mata marasa bombom 5k_ _hadin ni'ima da bushewan gaba, kiyi mugun dadi yanda mijinki zai koka akan uwawun ki 5k_ _*Pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank, please serious buyers only, ina tura kaya ko'ina, and maganina works, the first 5 people dazasu saya zan rage musu 500 akowani magani zaki saya*_ _CHASING THE HEART CRAVINGS_