← Book details Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 119

Sashe 54

Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kwashe tuwo akan kafafunta yana kokarin jan riganta sama danyaga nonuwanta da kyau aka wani irin bugi kofar dakin da saida yar kofan ta fadi raram akan kafafun Wadugaga dan yafi Rahima tsawo, ihu ya kurma danji yayi kaman kofar taciremai kafafu kafin yadago kai ya danyaga maiya faru yaji anwani irin fizgoshi kafin yabude ido ankaima hancinshi wani irin duka da saida yaji kashin hancinshi yy kara alamun karyewa jini ya balle idanunshi na juyawa, wani irin sa hannunshi Sameer yayi a wuyanshi ya matse Idanun Wadugaga sukahau juyawa kafin cikin fushi yasake shi danbaiso ya kashe shi ya tokari bayanshi ya buge gemunshi da dakalin kofa wani irin ball dashi Sameer yayi yafito waje, yakara ball dashi kaman ya sami kwallo yafada filin kofar gidan da yan gari maza da mata, yara da manya suka shiga dan labari ya baza gari Wadugaga yay bako daga binni yaran nan sunje sun fada, mutanen gari duk an tsaitsaya ana kallon yanda Sameer yakecin uban Wadugaga babu ko mutum daya a mazan dayay gigin shigowa dan yawanci mazan suna fita wajen gari kuma sunsan Sameer sojane daga uniform din dake jikinshi saisa kowa shiru kaman ruwa ya cinyesu, wani irin dagashi Sameer yayi tsaye bayako iya tsayuwa da kyau tsabagen dukan dayasha yasa hannunshi kan belt din kayan sojojin shi yazaro belt din kowa na kallon su, Mairo dake tsaye kusada Ladi da zuciyar ta ke tafarfasa tana tuna yanda ya azabtar da ita tace "karkamai rai bawan Allah, ya wulakanta mu saiya kwanta damu fin sau dari baya tausayin mu wai albarka yake samana ka kash....." da sauri Ladi takama bakinta tarufe Mairo ta ture hannun Ladi daga kan bakinta tace "Inna ki barni nai magana, bawan Allah ka kasheshi duka kauyen nan saiya kwanta damu na sati daya sanan za'a iya aurar damu, kalle su huwaila, Ta'assubi, fatsuma da sauransu, duk yaran nan daka gani da ciki shiya musu, baya tausayin mu, duk wanda taki yarda sawa yake aksheta mugun azzalumi, ka kashe shi Bawan Allah" sauran yaran ma suka shiga cewa ka kasheshi iyayrnsu dai gum babu mai cewa uppan, cikin wani fushi Sameer ya shiga dukan Wadugaga daya galabaita saida ya sume warwas sanan ya barshi yajuya azuciye yakoma dakin yay kan Rahima dake kwance asandare ya tsugunna akanta tareda dagota yana kallon fuskarta yace "are you okay?" wasu hawaye ne suka shiga gangarowa daga gefen idanunta hakan yasa yadagata tareda mikar da ita tsaye yakamo hannunta yafito, cikin kakkausan murya yace "akwai abin hawa?" da sauri Maccido da isowanshi kenan yana dingishi tsabagen dukan dayasha jiya yace "akwai akori kura muje" yana rikeda Rahima da binshi kawai take she is still in shock bamata San ina kanta yakeba, har zuwa wani akori kura Maccido yakaisu, Maccido ya shiga gaba yace "ku shigo ku zauna" ganin tama kasa daga kafa yasa Sameer ya dagata ya zaunar da ita ya shiga Maccido ya daki jakunan da dorina hakan yasa suka shiga fanfala uban gudu, sai wani irin ajiyan zuciya Rahima ke saukewa, cikin minti shabiyar Maccido yakawo su har inda Sameer yay parking motarshi, saukowa yayi ya kalli Rahima dake wani irin sauke ajiyan zuciyan ta dukunkune jikinta, hannunta duk sun kukkurje fuskarta yay jajir sabida shaidan marin da Wadugaga yamata, baima mata magana ba ya saukar da ita kasa, yaciro kudin dake aljihun shi ya mikama Maccido karba yayi yay murmushi ya kalli Rahima yace "yar binni sai anjima Allah kiyaye hanya" yajuya yatafi hannunta Sameer yakama yabude mota yasata agaba ya maida yarufe ya shiga mazaunin direba ya zauna ya kunna motar sanan ya kunna AC yana kallon yanda takeyi gabaki daya bata hayyacinta sai wani nishi take kaman mai asma, ahankali yakira sunanta. "Rahima" bata kalleshi ba ahankali yace "are you okay?" wani irin motsi Rahima taji ajikinta hakan yasa tafasa mahaukacin ihu. "wayyo Allah na lizard bai fitadaga jikina ba" takurma uban ihu kaman mahaukaciya ta fashe da kuka sosai tana taba bayanta da hannu tana kokari kamo kadangaren inda takejin motsin da sauri Sameer yace "menene? Lizard kuma, a ina?" ihu tayi tace "Lizard is walking on my body wayyo Allah na zan mutu, zan mutu please kaciremin" tai maganan tana kokarin cire riganta tana ihu sosai, kafin kace me ta cire rigan ta jefar akasa da sauri Sameer yadauke kai, wani irin tafiya da kadangaren yayi shima duk ya tsorace ganin ta tuge rigan yasa yawani irin tafiya da gudu zuwa cikinta wani mahaukacin razanannen uban tayi tai wani irin tsalle tahau kan jikin Sameer dake zaune kan driver sit kaman zata mutu tace "cikina Yaya Sameer, zai fasamin ciki, zai kasheni Abba, zai fasamin ciki" da sauri Sameer ya kalli cikin nata ganin karamin kadangare dake neman wajen buya dukya birkice yanabin flat tummy dinta yasa yamika hannu yadamke shi da hannu daya yacire daga jikinta da sauri yabude glass din window motar ya jefar da kadangaren akasa yace "calm down nacire miki" kuka tafashe dashi sosai tsigan jikinta nawani irin tashi yarrrr takasa tashi daga kan jikinshi saikuma taji motsi again a cikin bra dinta, sake haukacewa Sameer tarude tana tsalle a jikin Sameer tayi tace "innalillahi another one, wayyo Allah na na shiga uku na lalace, another one" cikinta ya kalla da sauri yace "nacire babu kuma, calm down" da sauri tasa hannunta taja bra jikinta kasa agabanshi bamatasan metakeyi ba hango burma hanci tayi har biyu a chan cikin breziyanta takasa suna motsi trying to free kansu dan their are suffocating sabida rashin iska, wani irin zaro ido tayi tsigan jikinta nawani irin tashi sabida yanayin skin din burma hancin gashinshi na sossoketa yasa ta kurma wani wawan ihu da saida kunen Sameer yakusan toshewa da sauri ya kawad dakai dan yakasa kallon abinda take nunamai jikinshi ma rawa yahau yi sosai kaman bashi ba, tsalle ta shiga yi ajikinshi tana kuka sosai tace "dan girman Allah kaciremin, kacire min wayyo Allah zan mutu wlh cizona yak.....ke.....yi" ganin numfashinta har daudaukewa yake magananta na breaking yasa jikinshi nadan rawa yajuyo ya kalli boobs din nata da almost half of it is outside dan bra cup din was way too small for her runtse ido yayi da sauri yace "a ina suke?" cikin kuka tace "inside my bra, acahn kasa yamakale please kaciremin is biting me" tafashe da kuka sosai tana ihu jin abun na cizonta, hannunshi dakedan rawa yamika zai tura takasa ihu sabida wani cizo dataji tace "zan mutu Ya Sameer kacire min suna cizona sosai hmmm" ta cije lips sabida azaba da sauri yatura hannunshi cikin bra din, mugun tashi tsigan jikinshi yayi hakan yasa ya runtse da karfi yana kauda kai tuntube hannunshi yayi da small nipple dinta hakan yasa yakama da yatsunshi yajawo kadan tareda bude ido danyaga kwaron dan azatonshi kwaron yakamo ganin nipple ne yasa dagudu yacire hannunshi duka bakinshi narawa yace "ba,....ba...bangan shiba" amugun rude ta maida hannunta baya ta cire hook din bra ta zare hannun bra tacire ta yar da gudu tana kuka ganin bakaken burma hanci har guda biyu a kasan boobs dinta sun makalkale yasa ta fashe da kuka sosai ta bubbuga kirjin Sameer cikin kuka tace "wayyo Allah na gasunan kalle" dan juyowa Sameer yayi kaman wani matsoraci kallo daya yama boobs din ya gansu jikinshi na rawa yasa hannu yakamo su ya yar awaje sanan ya juyar da kanshi yanajin yanda take kuka tace "St.....stan....stand up from my body". "St.....stan....stand up from my body" yay maganan muryan shi nadan breaking, cigaba da duba jikinta tayi tana wani irin sauke ajiyan zuciya duk tabi tarude saida taga babu komi again sanan ta sauka daga jikinshi ahankali takoma kan kujeran datakekai tana kuka tsigan jikinta na bala'in tashi gawani mugun kunya datakeji ba riga ajikinta dan bazata iya saka rigan data cire ba ta kife jikinta kan kafafunta tana kuka tsigan jikinta na tashi, jacket din sojojin jikinshi yacire ya ijiye kan kafarshi sanan ya tube white light shirt din dayake sawa akasa uniform dinshi mara nauyi wacce take short sleeves, batare daya kalleta ba ya jefa mata rigan ajikinta yace "put this on, and stop crying" da sauri tadago kanta ta kallai ganin baya kallonta yasa tadau rigan da sauri tana kuka sosai tasaka, rigan na wani mayen kamshi mai shegen dadi sanan ta makure akan kujeran tana sauke ajiyan zuciya tana wani irin kuka mai tsumai rai, sunkai kusan 5min baice mata komiba yatada motar batare daya kalleta ba yabar wurin, wani irin abnormal ajiyan zuciya dayaji take saukewa yasa yadan kalleta, tsigan jikinta daya gani yana mugun tashi tai wani irin red reddish, farin fatarta yakoma ja ta runtse ido sosai tana kama jikinta, yanada Broad knowledge on many field kallo daya daya mata yagane she's having allergies and she needs treatment inba hakaba she can loose it, cikin Gombe ya shigo hakan yasa yadau wata hanya bata barin garinba ta shiga cikin garin yana gudu, acikin wani babban hotel yay parking mai suna Swiss Resort, Gombe. Jacket din sojojin dake kan kafarshi batare dayasaka ba yadauka ya daura akan jikinta dan white shirt din daya bata is too transparent yace "put this on" sanan yafito daga motar babu riga ajikinshi yabude boot din motarshi kasan cewa baya rasa kaya a Booth dinshi yasa yabude wani leda wata white t shirt yaciro yasaka yamaida boot din yarufe ya zagayo ta inda take har lokacin tana kuka gashin kanta yay busu busu yace "wipe those tears and come out" share hawayen tayi tafito ahankali yabi yagaggun crock shoe din kafarta da kallo wani irin bala'in tausayi yaji tabashi he wish Abba zai ganta ahaka yaga irin halin daya jefa yarshi da kanshi ciki, maida kofar motar yayi yarufe yace "follow me" yay gaba tana biye dashi abaya, ahankali take tafiya dan kaman zata fadi takeji she is totally unwell ne, reception din ya shiga yanuna mata wani kujera yace "sit here" gyadamai kai tayi ta zauna ahankali tareda kwantar da kanta kan hannun kujeran juyawa kawai yayi yay wajen receptionist din yamusu booking daki ya karbi key yadawo inda take yana kallon yanda ta lumshe ido ahankali yakira sunanta yace "Rahima" ganin bata bude idoba yasa yadanyi tapping hannunta, bude idanunta dasukai jajir tayi ta
Chapter 54 · 0% Book details