Sashe 109
Bin Abinda Zuciya Ke So Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
din yake kar ace bai bata hakkin ta ba amma baijin dadin taryya da ita. Alokacin da Safa ta rabu dashi yakusan zarewa, ko kwanciya yayi ita yake gani, yazo bayajin dadin komi aduniya he's so stress yaji kawai he's tired of life, he was so depressed and yay affecting nashi badly yazo he couldn't function as a man, da farko ma baya iya having sex saida tamai magana sanan ya yazo yanayi da kyar, saikuma yau daya sata a idanu yaji komi nashi ya tsaya chak soyayyan ta yadawo mai sabuwa fil arai...... Abincin akaci aka gama tatas sanan akai clearing falon tsaf sanan a kadawo aka zazzzauna, Baffa yay gyaran murya yace "Alhamdulillah, just look at how our family yay girma, look at all of us here today" yay murmushi yace "muna mika godiya mu ga Allah madaukakin sarki, sanan muna addu'a Allah yakara hada kawunan mu, Allah yakare tsare mu daga kowace irin kalan shairi, sanan ina kara jadadda muku cewan kome kukagani yana faruwa aduniyan nan kaddara ne daga madaukakin sarki, fatanmu Allah yabamu juriyan yarda da kaddara, sanan Allah ya sadamu da kaddarorin alkhairi ya nisanta mu daga na shairi Ameen summa Ameen, sanan Allah yamuku albarka gabaki daya dudda Alhaji na sanar dani yau bikin yarmu bai rage nan da wata daya da yan Kwanaki ba" yay maganan yana satan kallon Siddiqa yace "muna rokon Allah dayabamu tsawon rai muga wanan rana cikin koshin lpy" ahankali kowa yace Ameen, dan gyaran Murya Abu yayi ya kalli Baffa cikeda respect yace "inada wata yar magana Alhaji" da sauri Baffa yace "bismillahi" shiru yayi yana kallon Safa da kanta ke kasa tana wasa da yatsunta sosai yake tausayi yarshi, anatse yace "har gobe har jibi nasan cewa nine silan matsalolin daya faru tsakanin Safa da Alhaji Sambo dakuma yarsu wacce take jikana, ina rokon ku da girman Allah akan kuyafeni dukanku sanan magana tawuce, and ayau dinan am willing to make the right decision, I want to take a very hot step, ni mahaifin Safa ne batun yauba nasan yadda y'ata ke bala'in son mijinta ni shaidane tun tana yar yarinyar ta, sanan nasan yanda take mutuwar son yarta sabida kalaman dana mata yasa ta hakura da all those danta faranta min rai saisa I want to amend my mistakes, Alhaji Sambo" yakira Abba ahankali, anatse Abba ya amsa shi yace "na'am Abu" ajiyan zuciya Abu yasauke yace "inhar kanason Safa har ila yau, nabaka Safa akaro nabiyu Sambo, nan da ranan iti yau sai adaura aure akaita dakinka" takbeer dakin yadauka. "Allahu Akbar" yaran sukadau tafi Luba ta rungume Safa cikeda jin dadi tun tuni take addu'a Allah yasa Abba yakara aurenta, rungume Luba back Safa tayi tadanyi murmushi kafin ahankali tadago kanta ta kalli Rahima, wani irin mugun harara Rahima ta zubamata da sauri ta dauke kanta duk Sameer na kallonsu, kasacewa komi Abba yayi but jiyayi kaman yazuba ruwa akasa ya shanye kasa magana sai murmushi kawai dayayi hakan yasa su Baffa sukahau dariya irin ta manya Ummi ma ta gimtse dariyan ta hakama Momma kai kana ganin abun kasan is so obvious Abba na bala'in son Safa ne haka itama ke sonshi dudda sunki kula juna. Ajiyan zuciya Baffa yasauke yace "ahhh Masha Allah, Alhamdulillah, wani Al amarin yayi dadi, Allah yakaimu ranan itiyau lafiya Alhaji congratulations in advance" Baffa yay maganan cikeda barkwanci duka yaran sukahau gimtse dariya, murmushi kawai Abba yayi yana kasa cewa komi, ahankali Baffa yace "Rahima" dago kanta tayi ta kalleshi yace "kinga Allah munamai laifuffuka manya manya masu girma sosai ya yafemana inmun rokeshi, sai mu yan Adam ne za'a mana muce bazamu yafeba, nasan an munana miki, nasan anmiki laifi Rahima but ki dauka komi kaddaran kice ahaka Allah yakaddara cewa rayuwan ki zan kasance, just look at us now lokacin da Sameer yazomana da batun auren ki duk bamuso ba amman dayake Allah ya kaddara kedin matar shi ce sai muka yarda akayi dudda ranmu baiso ba ace kedin yarmu ce kinaganin yanda Allah ke abu, Al amarin Allah akwai hikimomi daban daban aciki, nasan kin cutu kin wahalu kiyakuri kiyafema mahaiffan ki muhada kanmu gabaki daya mu zama one, bamason wata matsala kuma muna manya bazamu iya zuba ido muna kallon baki magana da mahaifiyarki ko iyayen mahaifiyarki ba, kiyahakuri kiyakuri, kiyafe musu, Allah na tare da masu yafiya kinji Rahima, kinyafe musu?" shiru tayi takasa magana sai hawayen daya shiga zubo mata ahankali tajuyo ta kalli Ya Sameer dashima kallonta yake, gyadamata kai yayi ahankali alamun tayafe musu hakan yasa tajuyo ta kalli Baffa ahankali tace "nayafe musu" juyowa Baffa yayi ya kalli Safa da idanu yamata alamu dataje wurin ta tasowa ahankali Safa tayi tazo gaban Rahima, kneeling tayi ahankali sanan tamika hannunta dake rawa sosai tadaura kan hannun Rahima dake kan fuskarta tana share hawaye, murya chan kasa tace "I am so so so sooo sorry Baby, please forgive Mama Rahima, please forgive Mama, Rahi......" takasa magana sabida yanda bakinta kerawa tafashe da kuka sosai ganin ko kallonta Rahima batayiba, baki. Da kyar ta iya tsagaita kukan cikin wata irin murya dazakaji nadama karara ta bayyana a cikinta tasake kama hannayen Rahima tace "nai kuskure Rahima nai kuskure but wlh all this while not a day goes by da bazan yi tunanin kiba, kullum dake nake kwana dake nake tashi, ranan dakika cemin kina NDLEA wlh nakusan karaman hauka, I didn't know wat to do I was so worried inata tunanin meya kaiki wajen, I've always wanted to come and see you, hold you in my arms, kiss you, hug you ask for your forgiveness but I was so scared, I was scared baby bansan tayaya zan tunkare kiba, I can't look you in the eye, I can't look my baby in the eye dan nasan namata laifi, but listen Rahima" tai maganan tanajan majina daya zubomata tsabagen kuka, cikin wani irin voice mai karya zuciya tace "you are the most precious gift da Allah yataba bani tunda nazo duniyan nan, you are so beautiful Rahima, I can't believe I gave birth to this beautiful young lady, u are so pretty, I love you so much Baby girl, Mama love you and will always love you" tai maganan tana kissing hannayen Rahima, fizge hannunta Rahima tayi da karfi sabida komi nadawo mata sabo ta mike tsaye da gudu tajuya zata fita daga dakin Safa tafashe da kuka sosai sosai tama kasa magana tai nadama tai nadama tai nadama, chak Rahima ta tsaya awajen kofan tama kasa fita tanajin saitin kukan Safan harcikin ranta kuma sautin kukan ta yahanata sukuni, but ta tsaneta then why is she now feeling bad datake kukan nan, why, mesa takasa fita, mesa, takai kusan 5min atsaye batare data juyoba tana sauraron sautin kukan Safa sanan tajuyo ahankali ta kalleta, yanda Safa ke kuka kaman zata shide gashi babu wanda yacemata ko uppan adakin kowa na falon yay shiru kaman ruwa yacinyesu, she's crying her eyes out, wani irin jarababben son Rahima take kaman me, she just want to hug her amma, she wants to hug yarta data bari tun tana yarinya, she left Rahima tun kafin Rahima ta fara period, tun kafin tasan wacece ita, tun kafin kanta tasan ciwon kanta, tun kafin tasan menene rayuwa, sabida ita her daughter went through hell, she is such a bad mother she know she deserve all the punishment dakenan in this world and she is willing to face them kawai dai she can't accept rejection daga yarta, she needs her daughter now more than ever wani irin kuka takeyi dayasa Rahima taji kaman something is pulling her legs to her, ahankali take tafiya harta karasa wajen Safa data kife kanta kan kafafuwanta tana kuka, tawani irin zube agabanta tai shiru tana kallonta hawaye na in fuskarta, sanan tamika hannunta dake rawa sosai tadaura kan kafadarta cikin wata irin slow murya tace "M..........Mmm.....Mamah!" wani irin dagowa Safa tayi da sauri ta kalleta tace "Baby na" hawaye ne suka zubo daga idanun Rahima sosai ahankali tace "why did you abandon me? Why Mamah? I've suffered, I went through hell, dispite everything I still carry you to everywhere in my heart, akwai days danike having sleepless night, when u left it took me good two years before I get use to sleeping without you, before I get use to sleeping without your stories, sleeping without holding your hands, it took me two years kafin nadena duk Inna tashi bacci zan ganki sitting beside me rubbing my face calling my name softly, it took me years before I stop seeing you in everthing I do, Mamah na wahala sosai, I became so so arrogant, stubborn and harsh trying to vent my sorrows akan su ya Siddiqa, shaye shaye was wrong but wlh I believe shine yay helping dina get through the trauma of my mother leaving me da halan watarana Abba yazo yatarar dani na mutu cus I went through hell a mother is an integral part of every child's life a lokacin da batanan a child's life cripple, cus mine crippled" tafashe da kuka sosai hannu Safa takai tadaura fuskarta tashare hawayen tana girgiza mata kai tace "I made a mistake Rahima kiyakuri, forgive me my heartbeat, forgive Mamah, I love you so much princess, I love you so so much princess, I love Rahima na" wani irin fadawa jikinta Rahima tayi ta kankame Safa kaman zata koma cikinta tana kuka sosai kaman zata sume, ahankali Abu yashare kwallan daya zubomai, same with Momma da Ummi, Abba ma saida ya share, Noor kam hawaye sosai ya zubar dan yanada mugun tausayi su Fadila dama kowa na dakin they made everyone so emotional, Sameer kam dan murmushi yayi jiyake kaman ya dauke matar shi suje daki ya lallasheta da one luxurious wild love making, he can't wait for the emotional moment to be over, sunkai almost 20min kuka suka sanan Safa ta dagota tareda sharemata hawaye tamata kiss a kumatu sanan tamata ahanci, tamata asaman idanu sanan tamata agoshi, fadawa jikinta Rahima tayi after how many years this is the night dataji ta full and complete, gyaran murya Baffa yayi yace "Masha Allah, and Alhamdulillah, Allah kaine abun godiya komi yay